Sashe 3
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Uncle ya ce, ni baka san dalili ba, "watan mutumina a duk lokacin da nayi yun
urin kusantar yarinyar sai naga tamkar itama da zaran na kusance ta itama mutuwa zatayi.
Sai kuma in ringa ji a jikina cewa dan ban kusance ta bane ta kawo yau.
Alhaji Salis ya ce, "kenan kaima kana yi ma kanka MUMMUNAN ZATON da mutane suke maka?" Ya matso ya dafa shi, Alhaji Saddi
daina zargin kanka,sa a zuciyarka, Allah ne ya amshi addu'armu,ka taki matarka sannan ka dage mu samu
a." Uncle ya yi
ar dariya tare da cewa,ni nema zan dagen ko?" Nan dai suka yi sallama.
Koda ya dawo ciki,tuni A'isha ta gyara gurin tamkar ba aci abinci a gurin ba, tana zaune tana kallo.
Ya ce, "Beby me kike son in baki tukuicin wannan girkin?" Ta gyara zama cike da zumu
i ta ce,"Cika min al
awarina kawai zakayi," ya ce wanne kenan?
Ta
an karkatar da kai tana duban shi, ta ce wannan da ka ce zaka kai ni gida naga su Ummata har ma ka ce in na
wantar da hankalina.
Ya yi murmushi, angama Beby, insha Allah next week can zamuyi week end.
Ta shiga murna,shi ko kallonta yake yi, komai Beby ta yi birge shi take yi kuma ko yaushe ya kan yi sha'awar yin wasanni irin na ma'aurata, da ita sai dai hakan in ya tuna ya ya zata
auke shi,don tana girmama shi.
Sannan ya kan yi tunanin in har ya kai ga saduwa da ita to zata iya mutuwa.
Na shi zaton rashin saduwar da bai da ita ba ne yasa har yanzu bata mutu ba.
Yana ta tunani bai ma san ta gama komai ta zo ta zauna kusa da shi ba, tana ta kallonshi zuciyarta tana son gano me yake tunani, fuskarshi take kallo yana da
yau Uncle,ta raya ma ranta, gashi mai tsafta da son
amshi.
Uncle
an gayu ne tsawonshi yana burgeta,ringing
in wayar shi ce ta dawo da shi daga tunaninshi da yake yi, itama haka.
Firgigit suka dubi jt, cikin cinya A'isha ta saka kanta duk kunya ta rufe ta, Uncle ya kamata tana kallonshi.
Washegari Jummai ta zo tana son yiwa A'isha kashedin gulmar da ta soma kawowa gurin maigidan, sai kuma ta same shi a
akin,don haka sai ta juya zancan da cewa,dama nazo ne in baki ha
uri,kan abinda su Suwaiba suka yi miki, insha Allahu ba zasu
ara ba.
A'isha ta ce, "Ya wuce ma." Alhaji Saddi
ya ce, "Haba Jummai,ki daina damun kanki,ai ni ma dai nayi musu barazana ne, amma ba wai zan kore sun ba ne.
Cikin sanyin jiki ta ce na gode, ta fita.
Tana fita ta banko ma
akin harara, sannan ta ce da sannu zaku ga aya in dai nice Jummai.
Ranar juma'a, A'isha suka nufi jihar Jigawa cikin motar Uncle (Annaconder) Jabir direban shi na Ofis shi ne yake jan su.
Yafi son tu
in Jabir don ya san titi, suna zaune a bayan motar, harkokin shi kurum yake yi a cikin laptop tare da abokan kasuwancinsa, A'isha kam tagumi ta zabga, murna ce fal ranta Allah yasa Uncle
inta ya baro ta can har hutunta ya
are.
Kai yau zata ga su Ummanta,can ta soma hamma, kafin sukai Kano tuni bacci ya yi awon gaba da ita, Uncle ya kalle ta,ta jingina kanta da gilashin mota,ya yi
an murmushi, sannan ya ajiye laptop
in shi gefe sannan ya kamata ya
wanto ta a jikinshi,yana
arin gyarata ai tuni ta gyara kanta.
Juyo da fuskarta tayi saitin mararshi
irjinta yana
wance saman cinyoyin shi har ma yana jin tudun
irgan danginta akan cinyarsa hannunta
aya yana kan kujera
ayan ko yana
ayar cinyar ta shi, sannan ta
an takure kamar tana jin sanyi.
Nan take ya
auko babbar rigar shi ya rufa mata, sannan ya ce, "Jabir rage
arfin (A.C)
in nan.
Jabir ya ce,to ranka ya da
e, haka suka yi ta
wararar hanya har suka isa Kano, Uncle yana son fita ya
ara masu Friend tsaraba Amma baya son ya tashi, Beby don haka sai ya ce Jabir su bi ta cikin gari kai tsaye ya wuce jifatu suna isa ya
ibo ku
i ba tare da ya
irga ba,ya ba Jabir ya ce ya shiga cikin jifatu ya lissafa mishi abubuwan da yake so.
Bayan ya dawo da kaya ni
i, yaran shagon da wasu suka loda a bayan motar, sannan Jabir ya shiga.
Ya juyo ya mi
a ma Uncle sauran ku
in tare da cewa, gashi maigida, ku
in sun rage.
Kasa a aljihunka Jabir muje Allah dai ya sauke mu lafiya.
Jabir ya ce Amin,.
Sannan ya ce "Na gode maigida, Allah ya
ara bu
i." Ya ce "Amin" suna tafiya ta sake yin juyi ta gyara
wanciyarta, sai dai numfashinta da ke sauka ka saitin cibiyarshi,yana sa shi jin wani yanayi, ya jingina kanshi da kujera ta baya, ya lumshe idanunshi, kasa daurewa ya yi,ya lalibo tafin hannunta ya sa
ala cikin nashi.
A hankali yake murzawa,nan ta yi mi
a tare da juyawa rigingine.
Sai taji duk ta takura, don haka ta bu
e idanunta a hankali gami da lalubawa ta ji ko kan gado take.
Sai taji ta dam
o cinya,da sauri ta tashi zaune ta kalli jikinta,tana rufe ne da rigar Uncle,nan take ta tuna cewa a cikin mota suke.
Shi ko ya ce, sleeping Beby kin tashi?
Kunya ce ta rufe ta, har ma ta kasa kallonshi, ta kifa kanta a cinyarta, ya ce, "Beby kenan, gaskiya kin shari bacci,ko dai jiya saboda murnar zuwa gida ba ki runtse ba ne?" A zuciyarta,ta ce "kamar Uncle ya sani, amma kunya ta hana ta
agowa a haka suka ci gaba da tafiya hannunta cikin nashi in ta
ago da kai sai dai ta kalli yanda suke wuce
auyuka da dajika, da ya
an murza yatsun sai ta kuma sunkuyar da kai cikin cinyarta tana son yanda yake mata da yatsun in yana yi ta kan ji wani irin abu shi yasa ko ya ri
e hannunta bata
wacewa.
Jummai ko ba
aramin murna ta yi ba da wannan tafiyar tasu.
A cewarta, Allah ne ya dube ta da idanun rahama ya sa su wannan tafiya, domin koda yaushe cikin lissafin ya ya zasu tafi Nijar
in suke tunda
wana za su yi
ila ma ba
aya ba, kuma ta san Uncle ba zai ta
a barinta ta
wana bikin
awa ba,balle ta mishi
aryar cewa
awarta ce zata aurar da
a, dangin su
aya balle ta ce bikin danginta zataje,ya kuma san dangin ubanta duk
an Katsina ne, cikin wannan halin ne ya ce mata zai yi tafiya zai kai A'isha gida.
Don murna har da turamen zannuwa ta ba A'ishan,wai gashi ta kaima mahaifiyarta,da zasu tafi kuwa rakiya har mota.
Dama sun gama shirya ta su tafiyar ita da Aminiyarta,don haka suna tafiya itama ta suri jakarta ta kira direban su ta ce ya kai ta gidan Aminiya wato Hajiya Kari, daga can suma suka nufi Nijar.
A'isha da gudu ta shiga cikin gida, tana kiran Ummata!
Ummata!
Tsalle ta yi tare da
ane Ummar tata wadda ke ta kujuba-kujubar ha
a musu abin sauka, kafin su iso.
Gefanta Hauwa
ar ma
otansu da ke taimakon ta da aiki ce, Umma ta ce "yau ku ji mu da
iya, A'isha an girma ba'a san an girma ba?" Cikin murya shagwa
a ta ce, "Kai Umma wanne girma nayi?
Umma ta tsaya tana kallon
ar Tata, duk da bata
ara girma ba ta
an ciko,idanu sannan fatar ta ta murje gwanin sha'awa, sannan ta
ara haske.
Ta ce, "To ina ki ka bar maigidan naki?" Ta ce Uncle yana waje Abba fa?
Umma ta ce "tunda ya fita sallah bai shigo ba,muje ki amshi makullin sashen ba
i ki je ki bu
e mishi kafin Abban naki ya zo," ta ce to,da gudu ta she
o tazo tana bu
ofa, shi kam Uncle kallonta ma yake yi yana dariya......
#######
[12/9, 21:27] Ummi Tandama
Page 3*
Bai ta
a ganin tana murna irin haka ba,ta bu
e sannan ta iso gurinshi "zo ka shiga Uncle" ta shiga ya bi ta, ta ce "Uncle bari na kawo abinci." Ya ce "Haba Beby daga zuwa?
Bari dai mu sauke nauyin dake kanmu,watan mu yi sallah.
Ya zauna tare da
aukan waya bari na ce Jabir ya shigo shima tunda da toilet nan sai mu yi sallah ta ce, to ya ce yau kam Beby sai murna ko?
Anga Umma, ta fita tana dariya.
Bayan su Abbanta sun dawo nan ya shiga gurin amininshi sirikin shi kuma maigidan shi ta fannin aiki,nan suka shiga hirar yaushe gamo A'isha ce ta kawo musu abinci ita kuma ta koma gida yau kam murna ba sau
i gata cikin family
in ta tana cin abinci
wano
aya da Ummanta, gefanta ga su Jafar da Munnir
annanta, dole ne ta yi murna domin ba ta yi zaton zata sake zuwa wannan gidan ba,ga zatonta ta yi ban
wana da gidan har abada.
Yini sukayi zaune da Ummanta duk inda Umma ta yi A'isha tana biye da ita, tana ba su labarin makarantar su,
awayanta su Samira da kuma tsaruwar makarantar,wata dirama kuma sai da dare,ta haye gadon Ummanta ta
wanta, Umma ta dube ta, tashi mana A'isha ki je gurin mijinki,ta tashi zaune in je in masa me?
Umma ta ce kin ji shirme bangane ki je ki masa ba,ta koma ta
wanta nafa riga ya na kai musu abinci, Umma ta ce to ba za kiyi mishi sai da safe ba?
Ta
ara jan rufa tare da cewa zai kira waya.
Shi ko suna can suna shan hirarsu da Abba, goma dai-dai sun gama kallon labaran
asa.