← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 22

Sashe 13

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta yi saurin
oye ledar ba fa wani abu ba ne,ya yi
an murmushi tare da cewa, "Mata ba ku rabuwa da tarkace."
Tun fitar su A'isha, Suwaiba da safiya suka shiga gurin Jummai,suna bata labarin abinda A'isha da maigidan sukayi har ma da
arin gishiri,wai ya rataya jakarta.

Jummai ta ce jaka fa ku ka ce?

Suka ce jaka mana, kuma ta ratayawa ko kunya da girmanshi da komai,tsaki ta ja ni ku daina gaya min tunda ku baku da fus cikin gidan,ba
wa taimakaman da komai.

Safiya ta ce in mun yun
ura zamu daki banza sai ki ce a'a," ta ce Allah wadaran halinku tunda ba ku da wata dabara sai ta duka,ku fitar min daga
aki, ance muku yanzu ana ya yin duka ne?

Sai dai na
ashin
asa.

Suwaiba ta ce to ba sai ki nuna mana yanda zamuyi ba?

Ta ce,ai yanzun duk zamanku tare da ni ba ku
auki wani darasi ba?

Allah wadaran zamanku tare dani, ta mi
e ta nufi toilet tana masifa,shegu kun iya yawon bin
ana nan yara suna rarake ku, amma baku iya sanin yanda za ku zauna da mutane ba, yanda za ku
untata ma yarinya, ya gagare ku.

Ranar dai haka ta yini cikin
uncin zuciya, gefen Hadiza yau kam a cike da A'isha ta yini ga takaicin jiya,nata ganin ya danne mata ha
inta, sannan yau ba girkin A'isha ba, amma ya fita da ita don itama tana kallonsu ta window
inta, nata ganin ya fi son Aisha.
aramar yarinya tana juya shi son ranta,don haka koda lokacin
wanciya ya yi,ya yi sallama da sauran matan nashi ya shige
akinshi ba tare da ya shiga gurin Hadiza ba,don ta san ita ce dashi,
in zuwa ta yi, dole tana fushi, shima bai neme ta ba, kuma ko washegari bai le
a inda take ba,hakan ya
ona zuciyarta.

Ranar Alhamis suka sauka Jigawa,ni
i-ni
i da tsaraba,ga kuma gudunmawa.

Aisha ta tattala dubu biyar
inta zata bada, sai kuma ta ji Umma da Abba suna mata godiya,wai Uncle
in ta ya bada dubu hamsin, talatin nata, ishirin na shi.

Tun ranar A'isha suka wuce Gumel, ita da Umma,su Abba sai gobe in sun zo
aurin aure.

Inna Rabi ta ji da
i sosai da wannan gudunmawa,nan A'isha ta zama tauraruwa gidan bikin kowa sai birge shi ta ke yi.

Washegari ana gama
aurin aure Uncle ya yi mata waya cewa ta le
o suyi sallama shi zai wuce, lokacin suna cikin gidan ma
ota, tare da su Naja da
awayanta.

Nan ta fito ta same shi cikin mota,ta shiga ta zauna ya rufe.

Sannan ya ce Beby
wana nawa za kiyi?

Ta ce, duk sanda ka ce Uncle zan shirya in jira ka.

Ya ce, to zamu yi waya?

Ta
aga kai alamar eh,ya sa tafukan hannunshi biyu ya
ago fuskarta.

Kallo
aya ta mishi ta lumshe idanunta,tana jin nauyinshi.

Cak numfashinta ya tsaya lokacin da taji saukar le
unanshi kan nata le
unan
amshin turaranshi ne ya doki hancinta.

A hankali ta bu
e idanunta,na shi idanun a lumshe
awar fuskarshi irin ta fulanin Katsina KT cike da annuri.

Ba zato shima ya bu
e nashi idanun zata rufe nata, da idanu ya yi mata alamar kada ta rufe.

Suka zuba ma juna ido, Kasa jurewa ya yi ya jawo ta zuwa jikinshi, sannan ta yi ajiyar zuciya tare da runtse idanunta sakamakon jinta cikin wani yanayi, muryarshi a sar
e ya ce Beby yaushe zan zo in tafi da ke zanyi kewarki da yawa.

Ta ja numfashi muryarta
asa-
asa ta ce,nace duk randa ka zo.

Ya
agota tare da cewa shi kenan sai nazo kanta yana
asa don kunya ta ce, to .

Ya
auki ku
i daga gaban motar ya ce gashi,ta dube shi ka fa bani ku
i jiya, ya ce ki
ara Bebyna, sai mun yi waya?

Ta ce,eh ya kuma kama tafin hannunta ya sumbaci tsakiya,tsigar jikinta ta yi yar,ta kalleshi, sannan ta fita daga motar.

Ta koma ciki bayan ta
aga mishi hannu alamun bye-bye.

Kano ya
wana,sannan washegari ya nufo K.T lokacin da ya shigo gidan tsit, wannan lamarin yana ta
a zuciyarshi, kullum ya shigo gida tamkar ya shigo ma
abarta.

Ya bu
akinshi ya shige kan kujera ya zube, sannan ya jingina da bayan kujerar,kai wannan abu yana damun
wanyar shi, duk gidan abokanshi in sun shiga,ya kan ji hayaniya sa'an nan
an su kan shigo suna oyoyo, sa
anin gidanshi kullum shiru mata biyu a ciki amma ko T.V da wuya, ya shigo ya taras an kunna kowace tana
aki tana
wance, ya ja tsaki shi yasa in A'isha tana makaranta ko son tuno gida ba ya yi,ita ka
ai ce wadda in ya kalleta ya ke jin annuri.

Ta tare shi da ruwa mai sanyi ko zo
on nan nata mai da
i, ya kai hannu kan le
unanshi yana son tuno yanda ya ji lokacin da le
unanshi suka mannu da nata,ya sauke ajiyar zuciya, sannan yasa hannu cikin aljihu ya ciro wayarshi.

Layin A'isha ya nemo lokacin tana shafa mai,ta fito wanka, tana cikin
akin inna Rabi, cikin uwar
akanta, da sauri ta
aga wayar.

Ta ce, "Assalamu alaikum!

Uncle ina ta neman layinka network ya
i shiga, ya yi
an murmushi gani na sauka gida yanzun nan, ta ce ina ka
wana?

Ya ce Kano mana,ta ce ka sauka lafiya?" Lafiya lau Bebyna,ki kula min da kanki.

Tayi murmushi,nima haka.

Ya ce ke ma me?" Ta ce, yanda ka ce,ya yi
ar dariya, zanyi yanda ki ka ce,kafin ki dawo ki cigaba da kula dani...
#######
[12/14, 07:15] Ummi Tandama
Page 10*
Ta ce na manta kana da wasu masu kula da kai
in har su biyu, ya ce "ai Beby yanda kowa ke kula dani daban, sannan in muna tare da ke ki ringa ji a zuciyarki ba kowa cikin duniyar nan daga ni sai ke,kin ji ko?" Ta ce to Uncle, ya ce yauwa Bebyna, bari na watsa ruwa, ta ce to.

Suka yi sallama.

Ya yi shiru, ya kula A'isha tana matu
ar son shi, kunya ce kurum ke
awainiya da ita, shi yasa shima yake jin nauyin yi mata wasu abubuwan, amma yanzu ya san ya
auko gangarar cimma burinshi.

Bayan ya yi wanka ya fito zuwa (Dinning table) bayan ya yi wa Uche waya kan cewa ya kawo mishi abinci, ya dubi Uche ba kowa a gidan ne?

Uche ya ce Madam ta fita, amma bai ga fitar amarya ba.

Zuciyarshi ta tafi ga tunanin yaushe rabon da ya samu kulawa daga Jummai?

Ba zai iya tunawa ba, domin tun lokacin da ya zo mata da labarin auranshi da A'isha, ta canza har yau bai gane kanta ba.

A fili ya ce, "Allah ka shirya wannan baiwa taka." Yana rufe baki tana shigowa,ta nufo shi "ka dawo ne?

Wallahi nima na je gida ne na duba Innarmu." Idanu kurum ya zuba mata.

Ta ja kujera ta zauna,ba ka yarda ba ko?

Ta soma magana cikin karya murya, irin ta wanda ke cikin damuwa
innan, ta ce ni yanzun ai ko zan ha
iyi Al
ur'ani ka daina yarda da magana ta, duk abinda na fa
arya ka ke
auka, tun da ka samu yara masu jini a jika, ni ko na tsufa."
Ya ajiye cokalin hannunshi.

"Jummai don Allah ki zauna ki yi tunani, irin yanda ki ke tafiyar da gidan nan matsayinki na uwargida ya dace?

Ni kaina yanda ki kayi watsi da duk lamurana,ki ka kama
awayan bariki masu kai mutum ga halaka,yawo tamkar an yi miki
auri da kan kare.

Da na miki magana sai ki kawo duk maganar da ta zo bakinki ki ca
a min." Ya nuna tebur
in gabanshi "Look at, yanzu tafiya fa na dawo ku biyu cikin gida amma sai kuku shi ne mai kawo min abinda zan ci, shima
in sai da na ro
a.

A ce kamar ni bani da wata
ima cikin gidana?"
Ta ce, "To kai ne ai duk ka canza min, yanzu A'isha ce a gabanka." Ya ce,"Ita ce take ganin girmana, amma fa duk wanda na kawo na ajiye ai so ne ya kawo haka ba wai
i ba.

Ni dukkanku ina sonku,ki kula da wani abu A'isha, yarinya ce kuma ba mazauniya ba ce,ku ko kullum muna tare da ku, amma duk da haka sai
orafinku ya tsaya a kanta?

Kun yi mata adalci kenan?

Shiru Jummai ta yi, amma a zuciyarta fa
i take yi, adalcin banza,za ku gane kuskuranku.

A fili kuwa sai ta ce, to shikenan, kayi ha
uri yanzu me kake so inyi?

Cike da jin da
i ya ce, ina so ne ki canza ki koma Jumman da na sani da, kici gaba da kula da ni tare da yin ri
o da mu
aminki na uwargida sarautar mata, kada ki yarda ki yi watsi da shi, wata ta samu.

A'isha ki
auke ta
anwa, bata da raini zata girmamaki, ta kuma sunkuyar da kai tare da cewa , insha Allahu zan yi yadda ka ce." Ya ce, "To na gode, sai batun yarannan su Suwaiba ya kamata su fito da miji ko ya ya ki ka gani?".

Ta ce, "Haka ne,nima fama nake da su,samarin na su duk
an yara babu mai shirin yin aure yanzu,ka yi musu magana da kanka,ni sun riga sun gama raina ni." Ya ce, "Shikenan, zan gan su." Sai suka ci gaba da hira tana gaya mishi cewa kayan shafanta gami da turarukanta sun
are, ya ce, to za ya bata ta saya.

Da yake ranar ita ce dashi,ta kula da shi yanda ranshi ya gamsu cewa ta gane kurenta, ta yarda da dabarar da zasu sake tunda magani ya
i sai a koma kissa, don haka ko gurin
wanciya ta yi mishi ba zata, sannan ta sake ba shi ha
uri.

Hadiza tana
wance suna waya da Hajiya Lanti mahaifiyarta, tana kuka tana sanar da ita cewa, Saddi
ya mata wula
anci saboda wannan A'ishar,tun suna can
asar da suka tafi ya dawo don kawai ya
auko ta daga makaranta, sannan tunda ta dawo sai abinda ta ce.
Chapter 13 · 0% Book details