Sashe 21
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata
atuwar murya ta soma magana,ni ne.
Kai ne wa?
Ni ne umm!
Umm!
Suka ce kayi magana kaine wa?
Ya ce sunana Sulaiman, suka ce me ya kawo ka jikinta?
Ya yi shiru,nan Malam Sufi ya ci gaba da karatu, shi kuma Malam Yakubu yana mishi tambaya,ba za kayi magana ba?
Ya ce,kuna
ona ni fa zan fita, to fa
a mana me kazo yi jikin wannan baiwar Allah?
Ya ce turo ni aka yi,an umarce ni ne da inzo in sakar mata jini in fitar da cikin ta.
Suka ce kai Musulmi ne?
Ya ce eh,ka yarda da Allah da ranar tashin al
iyama?
Ya ce eh, na yarda,to me yasa kazo ka cutar da ita?
Ya ce,an sani ne.
To wa ya saka?
Ya ce Ubangijina,shi Malami ne ni da mahaifana muna
ashin ikon shi ne.
Suka ce to yanzu zaka fita ne ko mu ci gaba da karatu?
Ya ce,zan fita.
Suka ce to fita ta baki ko ta hanci,sannan ka ji tsoron ranar tsayuwa a gaban Ubangiji ko da ba jinsin ku
aya da ita ba, akwai hisabi tsakaninku ko?
Ya ce,eh, suka ce to maza ka fita.
Nan take ta yi atishawa mai
arfi sau biyu.
Jim ka
an ta bu
e idanu, ta tsura ma silin
in ba.
Uncle ya ce, A'isha?
Jin muryar Uncle
in ta, sai ta yun
ura,ya ri
e ta ya tada ita zaune ta ringa kallonsu cikin mamaki.
Ta dubi Uncle, me ya faru Uncle?
Ya ce ba komai,sai sannu suke mata.
Alhajinmu mamaki yake tamkar tatsuniya.
Hajiyarmu kam har da hawaye don tausayi,nata ganin ba su yi mishi adalci ba,ko waye ya turo su?
Yaro shekara da shekaru sai yanzun ya samu rabo amma har ya tsole ma wani idanu, Uncle kam burinshi ta tashi,shi dai lamarin shi ya bar wa Allah, addu'a yake yi kullum Allah ya shige mishi gaba, kuma ya kai
ararshi gurin Allah duk wanda ya ke son ganin bayan
wanshi a duniya.
Sun bada magunguna irin su habbatus sauda, zaitun, sai garin itacen magarya,sun ce ta ringa yin azkar safe da yamma, sannan ta zama mai yawan jin al
ur'ani.
Alhajinmu da Uncle sun musu rakiya tare da godiya gami kuma da yi musu alkhairi mai yawa.
Hajiyarmu ta matso kusa da A'isha wadda ta jingina da kujera duk ga
in jikinta ciwo suke mata,ta so ta san yaushe ta zo gidan su Hajiyarmu?
Ta ce,
an nan sannu kin ji, A'isha ta
ago kai ta ce ko zaki yi wanka ne?
A'isha ta girgiza kai alamun a'a, sannan ta ce bacci nake ji,ta ce to yi
wanciyarki nan bari in
auko miki filo.
Luba mai aiki ta shigo tana cewa Hajiya an gama a kawo?, Hajiyarmu ta ce, a'a bari su Alhajin su shigo,je ki kawo mata filo, kafin ka ce haka tuni bacci ya yi gaba da ita.
Uncle sai da Hajiyarmu ta matsa mishi sannan ya tafi gida.
Su Jummai rai fal murna, addu'a take Allah yasa rai ya yi halinsa,lallai zata koma gurin wannan makamin don za'a dashi,tashin farko aiki ya soma
yau?
Hadiza ma tana baje kan gado suna waya da Hajiya Lanti tana cewa,ai gaskiya malamin nan ya yi ne, ina ga aljannu ma ya ha
a ta da su,fatana dai Allah yasa cikin ya zube,tunda kinga damben da suka sha da maigidan?
Yanzun dai ya fita da ita.
Hajiya Lanti ta ce, Allah yasa asibiti suka je,kin san Aljani yana son a yi gabas shi yana yamma, ana maganin asibiti shi yana nan yana
anna.
Suka she
e da dariya.
WANDA YA YI NISA BA YA JIN KIRA.
Lokacin da Alhaji Saddi
ya shigo gidanshi, abinda bai ta
a gani ba wai yau Jummai da Hadiza ne zaune suke hira.
Hakan ya yi mishi da
i,ga nashi zaton jikin A'isha ne ya sa su zubar da komai, domin ya lura sun tausaya ma A'isha.tare suka mi
e suka nufo shi, suna cewa ya ya me jikin?
Ya ce,jiki da sau
i, Hadiza ta ce, wane asibiti aka kaita?
Ya ce, tana gidan Hajiyarmu, ta dawo cikin hankalinta ma, yanzun na barta tana bacci.
Jummai ta ce Alhamdulillah, amma Alhaji babu abinda ya samu cikin ko?
Ya ce bana zaton ya samu matsala, ta ce amma mun gode Allah,ni dama damuwata kenan.
Hadiza ta
ara da cewa mun yi arzi
i, Allah dai ya kar lafiya,ya nufi
akinshi su kuma kowacce ta shige
akinta ba haka suka so ba,jikin A'isha yana yin sau
i sosai
akin Hajiyarmu take
wana,zuciyar A'isha na matu
ar son Hajiyarmu,duk sanda ta farka kan sallaya take ganin wannan baiwar Allah, gashi suna jin nauyin juna balle ta tambaye ta cewa tana bacci kuwa?
Sai dai duk lokacin da ta farka ta ga Hajiyarmu tana ibada, itama sai ta tashi ta hau yi.
Wannan abin yasa itama Hajiyarmu jin A'isha a ranta.
Ta yarda yanzun wannan yaron ya samu mata, irin matar da ta ringa mishi addu'a tun yana yaro.
A'isha na da kunya da son addini, tana jin nauyin surukanta, sai dai hakan ba ya hana ta zo ta zauna kusa da Hajiyarmun,in ko Uncle
in ta yazo ba ta iya yi mishi magana gaban Hajiyarmu, kuma takan mi
e da kanta ta shiga kitchen ta kawo mishi ruwa mai sanyi,ta bashi cikin girmamawa.
In ko ya ce Beby ban ci abinci ba yau ta kan je ta kawo mishi ba tasa me aiki hakan yana yi wa Hajiyarmu da
i, ba kamar Jummai ba duk da tana
ar uwarta, ko ruwan gidan su bata sha, sannan gabansu zata yi ta yiwa mijinta yatsine-yatsine,bata la'akari da cewa su iyayan shi ne.
Uncle in zai je Ofis zaya biyo haka in ya dawo, waya kuwa sai ya kira ta fiye da sau goma a rana.
Ita dai kullum zancan ta ya barta gidan Hajiyarmu,ta fi jin da
i.
Shi kuma sai ya ce a'a,ko hirarta ba ya samu sosai, ballantana ya
an shasshafa jikinta ya ji da
i, sai ta ce duk me ya ke so zai mata ai gidansu Hajiyarmu ma gida ne, ya ce abinda in nazo sai ki zauna kusa da Hajiyarmu,ko magana da
yar ki ke amsa min, ta ce to in ban da abinka Uncle,da so ka ke inyi ya ya?
Ya ce ka ji Beby da wani zance,ke baki da irin wayon nan ne naku na mata?
Sai ki shige
aki ki zauna ni kuma na biyo ki, ta ce kai.
Cikin mamaki ni dai ina jin nauyi, ya ce to ko irin rakiya
in nan cikin mota?
Ta t, Uncle kenan,ni dai ina jin kunya, ya ce to ba zan iya barinki ba kenan ki zauna,nan da
wanaki zamu koma gida." Cikin shagwa
a ta ce, kai don Allah Uncle
ina.
Ya ce Allah Bebyna.
Ta ce, to in ka zo in baka ganni a falo ba ba sai ka shigo
akin ba.
Ya ce,kin ga ina shigar ma Hajiyarmu
aki ne,bare ma in miki wani abu ciki?
Ta ce to to ai dai haka kakeyi ba?
Ya ce,in ba mutane ba, amma in da mutane sai ta ce min in fito mata daga
akinta tun ina
arami fa.
Ina ga Hajiyarmu ba ta sona shi yasa nake tausayin kaina, gashi ban dace da matar da zata rungume ni ba.
A'isha ta tausaya mishi, sannan ta ce haba Uncle, ya ya zaka ce haka bayan ga ka da mata uku?
Ya ce, duk ba ku damu da ni ba.
Hajiya Jummai bata ma zauna ba, ballantana ta san matsalolina.
Hadiza ko son abin duniyarta yasa na kasa sakin jiki da ita,ke ko Beby kunyarki ta yi yawa, ta ce to zan rage yace to na gode.
Satinta biyu gidan Uncle ya ce ma Alhajinmu tunda ta samu sau
i yana so ta koma.
Ranar da A'isha zata tafi har da kukanta,wai ita tafi son gidan Hajiyarmu, Hajiyarmu
in ce ta bata baki kan cewa ta
aure ta koma
akinta.
Ta yi mata nasiha kan cewa ta
ara dagewa gurin addu'a.
Su Jummai sun zo duba ta sau
aya, ganinta cikin hayyacinta yasa su cikin ba
in ciki, duk da suna
oyewa junansu mugun halinsu, ma'ana babu wadda ta nuna ma
ar uwarta cewa tana shiga gurin bokaye, sai dai duk suna zargin junansu.
Daga nan ko basu
ara zuwa ba har kau da ta dawo gida.
Sun dai shigo
akin sun yi mata Sannu, A'isha ta amsa tare da yi musu godiya.
Page 16*
Wani lamari na Allah, A'isha sai ta samu sau
i sosai, Uncle ya kai ta gurin Likita,ya duba ta ya kuma tabbatar musu ciki yana nan lafiya lau.
Ya ke
e da Likitan ya tambaye shi ko zaya iya saduwa da ita babu matsala?
Likitan ya ce babu wata matsala,don haka ranar suna dawowa daga asibitin misalin
arfe hu
u na yamma,nan ko ya sa ma
ofa key, ya kuma shiga yi mata wasanni, duk da tana fargaban wuyar da ta sha, kuma tana tunanin ita zata
ara sha,bai sa ta nuna fargaba ba.
Sai gashi itama bata sha wuyar da tayi tunani ba,haka nan tun daga ranar itama ta shiga sahun matan gida, sannan yanzun ne ta san me ake yi wa kishin?.
Don haka ta
ara yarda zata
yautata mishi,duk ranar da ita ce da shi ta kan shiga kitchen ta yi mishi girki da kanta,ga zo
o mai sanyi, sannan duk lokacin da ya bu
ace ta ba ta
ata rai,ko jan aji tana ba shi dukkan goyon bayan da ya dace, shi yasa ta
ara
aukaka cikin ranshi, ta kuma zarce duk matan nashi, har ya dinga Allah-Allah girkin ya zagayo kanta, haka nan duk abinda ta ce yanzun nan za'ayi shi,ko da ta yi mishi batun makaranta ta ce tuni an wuce ta a karatu, sai ya ce za ya samu (P.C)
insu ya ga me zasu yi, koda ya samu (P.C) da batun cewa bata da lafiya ga jarabawa yana son su yi mishi taimako kullum za a ringa kawo ta ko kuma in suna da abu mai mahimmanci (P.C) ya yarda. duk da ba hakan ya taso ba,taji da
in samun hakan,nan ko ta shiga zuwa makaranta.