← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 22

Sashe 11

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hadiza ta mi
e ranta
ace tana cewa,tab
i, wallahi ba zan zauna ba
aramar yarinya tana juya mu son ranta,
azun ya taramu fiye da minti goma muna jiranta yanzun kuma ta tafi ya bita, bayan da ta zo
in sai da ta gama yiwa mutane kallon banza," Haka ta wuce tana mita.

Jummai kuwa kasa magana ta yi ita mamakin ta wai ita ce haka, ita ce kuwa?

Ita ce Jumman da tasha alwashin kai duk mai
ararran
wanan da ta aurar mata miji lahira?

Yau ita ce da kishiyoyi biyu?

Ba dan bata da ku
in da zata biya ayi mata aikin ba,ba don babu malamai ba sai don me?

Tana son jin amsar wannan tambayar.

Aisha kuwa tana shiga
akinta kan kujera ta fa
a ta
auki
afarta
aya ta
ora kan gado, tana karka
awa, wani irin zugi take ji a cikin ranta.

Wai duk yanda take jin Uncle,a ranta wa
annan matan sun fita?

In ma Jummai ta furta za ta iya yi mata uzurin da
ewar su tare, amma Hadiza fa da tazo jiya-jiya,ba ta yarda ta fita son Uncle ba,to abinda tafi son sani yanzun ta ji duk suna son Uncle to shi Uncle
in wa yafi so?.

Muryarshi ce ta katse ta, inda ya ce, "Beby ban yarda da hukuncin ki ba,ko kina tunanin ba zan miki komai ba, dole ne kema yanzun ki ringa kwana dani.

Ya zauna bakin gado ya
ora hannunshi kan
afarta wadda ke kan gadon ta ce "mai yasa ya dace
in?

Ya ce Beby me yasa kikeson dafa ni cikin ruwan sanyi ne?

Ya murza yatsun
afarta.

Beby kina ji na?" Ta ce "Uncle, Allah ba haka ba ne,kaga ni zan je gida ne ma ko ba zaka kai ni ba?" Ta zuba mishi idanu, ya yi
an murmushi ba zan kai ki ba, sai in kin yarda da batun cewa za ki dinga gyara shinfi
ata, duk bayan kwana biyu ko hu
u.

Ta ce, to naji na yarda duk
wanakin da ka yanke ya yi min.

Ya sunkuya ya sumbaci
afar dai-dai tafin
afarta, wani abu ta ji zir har cikin kanta, har sai da ta yi girgiza tare da yin ajiyar zuciya.

Lokaci
aya kuma ta sa tafin hannunta ta rufe fuskarta.

Ya ce "Beby ina son abubuwa a tare da ke, cikin su har da wannan kunyar ta ki." Ya mi
e yau fa kece da gyara shimfi
a, don jiya kin
i ki bu
e min
ofa, kuma gobe zan koma in
arasa harkokina a can Phoenix,ko zamu je?" Ta ce, a'a ka dai koma da amarya kawai,ya ce Beby kenan
ar daru, ta ce yanzun har wani daru gareni?

Ya ce ai ke darunki daban ne,babu fa
a babu hayaniya cikin ruwan sanyi ne.

Ya fita yana cewa, haka ne ko?" Ta ce haka ka ce.

Tana kishingi
e tana kallon (Zee Aflam) fim
in soyayya suke yi,in tana kallon finafinan soyayya sai ta rin
a jin yana ta
a zuciyarta, ta sani tana son Uncle ta girma ne cikin son shi,ba wani namiji dake birge ta in bashi ba.

Amma shi tana shakkar son da yake mata,ta san dai so
waya
aya ne tak, kuma nata shi take yi ma wa,to shi fa wa yake mawa cikinsu?

Matarshi da suka yi auren saurayi da budurwa, kuma zamanin
uruciya?

Ko ita da ya aura tana yarinya ya kuma kasa ha
a shimfi
a da ita?

Ko amaryarshi da ya ke shanawa da ita?

Saboda son ta fa wata
asar zai je sai da ya tafi da ita, ita ko ko nan da can bata ta
a zuwa ba, daga gida sai makaranta, sai ko garin su in taje hutu.

Unguwar ta kuwa ba ya wuce gidan Hajiyarmu,Anty Sadiya ko Anty Fatima.

Gidan Nafisa ma ba taje ba, tunda tana makaranta aka yi bikin yanzu dai take son zuwa kafin ta tafi hutu Jigawa.

Jin da tayi an dafa mata cinya shi ne ya dawo da ita daga tunanin da take yi, da sauri ta dubi ko wane ne don ta
an razana, ganin Uncle ta yi cikin kayan bacci ya zauna kusa da ita, gabanta ne ya sake fa
uwa, amma da ta tuna cewa tana al'ada sai kurum ta
wantar da hankalinta, ta ce sannu da shigowa Uncle,ta mi
e ta kawo mishi zo
o cikin zumu
i ya amsa tare da cewa, Beby
ar albarka, har kin min zo
on?

Ya cika kofi ya soma sha idanu lumshe sai da ya sha yafi rabi sannan ya dube ta, nayi missing
in zo
onki sosai Beby, ta ce, to yanzun zaka sha har ka gaji.

Ya kalli wuyanta kullum yana sha'awar shafa wuyan nata,le
unanshi suna
wadayin sumbatar wuyan ya ce, Beby yau dai za ki yi gyaran shimfi
a ko?

Ta kasa kallonshi, amma ta ce to, ya mi
e da jug
in zo
on a hannunshi ina jiran ki,ta ce to.

Tana son kallon fim
in nan amma haka ta ha
ura ta mi
e ta
ara fesa
an turare ta nufi
akinshi.

Tana kama
ofar, Hadiza na fitowa daga
akinta.

Ta yi saurin zuwa gurin
ofar tana ke!

Ke!!

Tsaya ina za ki shiga?

Aisha ta dube ta sannan ta shige, itama Hadizan ta shigo,ban gane ba, tunda ka yarda cewa
wana
ai ne to ai yau ni ce da
wana." Ya dube ta wa ya ce miki ta
wana nan jiya?

Hadiza ta ce, to an hana ta ne?

A'isha ta yi sororo tana kallonsu,bata da lokacin hayaniya, don haka sai ta nufi bedroom
in shi da niyyar ta yi abinda ya kawo ta,ta fita watan gyaran shimfi
Aiko sai Hadiza ta yi caraf ta cafke mata hannu cikin
aga murya take cewa, Malama kada ki shigar min
akin miji,don yau nawa ne,ran A'isha ya
aci, ta tsani ayi mata ihu,don haka sai ta fisge hannunta ta juya tana jin lokacin da Uncle ya ce wa Hadiza dama haka halinki ya ke?

Beby zo nan." Ya mi
e yana kiranta,ai wannan tuni ta kai
akinta, ta zauna kan gado ta ri
e kai ta tsani ayi mata ihu a kai.

Ita ba ta iya masifa ba,bata saba ba, amma duk ba wannan ya fi bata takaici ba irin yadda Hadiza take nuna mata kan Uncle ba zata barta taji da kishin dake cin zuciyarta ba.

Shi kuma Uncle saboda yafi son Hadizan ya kasa hanata.

Ya tura
ofar ya shigo, ya tsaya a gabanta ya maida hannuwanshi baya,ya ce "Beby tashi kizo mu je." Ranta ya kuma
aci,tamkar ta dubeshi ta ce ba zan je ba.

Amma kimar shi ta wuce haka,koda ba zataje
in ba ba zata iya yi mishi rashin kunya ba,don haka sai ta girgiza kai "kayi ha
uri Uncle, ba zani kuma shiga
akinka ba, cikin sanyin murya ta ke magana.

Ya jawo kujerar madubi zuwa gabanta, ya zauna,ya kira sunanta cikin tattausar murya, ya ce A'isha sai yaushe zamu yi zaman aure?

Da farko na barki ne saboda kasancewar ki
aramar yarinya, yanzu kuma kin girma ya kamata mu canza,shiru tayi mishi, ya ce kin ji ni?

Ta sunkuyar da kai,ni dai kurum kai min alfarmar cire ni cikin masu zuwa
akinka." Ya taso ya dawo kusa da ita ya zauna, amma Beby ni kin amince in dinga zuwa naki
akin ko?kai kurum ta
aga mishi ya ce shikenan zan
wana nan kenan ko?" Ta ce "In kana ra'ayi."
Duk da cewa bai so ba lokacin da ya ce tazo su yi sallah don yiwa Allah godiyar zuwan wannan rana sai ta sanar da shi cewa tana fashin sallah, amma ya ji da
in yanda suka yi bacci tana lafe a jikinshi.

Sannan ya yi wasanni da ita,ita kanta irin yanda yake mata
in yasa ta jin da
in cewa itama mace ce.

Sai dai washegari ta kasa kallonshi,in ta tuna jiya duk ya kalle mata jiki, musamman
irjinta da take jin kunyar ko a riga taga mutum na kallon mata su, shi kam farin ciki ya farka da shi tamkar ya biya bu
atarshi da ita.

Tana gama abinda zatayi ta ce tana son zuwa gidan su Anty Nafisa, ya saka Jabiru ya zo ya kaita mana?

Sai cewa ya yi ni zan kai ki Bebyna, tana wanka ta dinga kallon guraren da Uncle ya yi ta mata wasanni da su, ta yi murmushi in tana tuna yanda taga Uncle ya fita cikin hayyacinshi sai taji wani alfahari, ashe itama mace ce.

Riga da siket ne a jikinta na pink
in atamfa
ar Holand,ta
ora ba
ar after dress mai shara-shara, ta saka ba
in takalmi, fuskarta tasha fenti.

Ta kalli madubi cikin zuciyarta ta ce, wasa-wasa fa nima nayi.

Ina da
an kyauna dai dai gwargwado.

Ta saka turare mai sau
amshi, saboda ta san tare da Uncle zasu fita, kuma gidan Nafisa zata je da ba za ta saka turare ba, saboda bin umarnin da Manzonmu ya yi mana kan cewar bai halatta ba ga mace ta saka turare in zata fita.

A wata ruwayar ma an ce in har ta saka to in ta dawo tayi wankan janaba.

A'isha ta fito tana kulle
akinta a
asa kuwa kusa da ita,jakarta ce ba
a da kuma ledarta mai
auke da kayan da zata kai
inki, Uncle ya fito ya yi
yau cikin suit ba
e tamkar matashin saurayi,daga
akin Hajiya Jummai ya fito ya kalleta da murmushi,ta sunkuyar da kai shi Uncle ba ya irin kunya ne?

Ta raya a zuciyarta,ya shiga gurin Hadiza ya ce mata,ya tafi.

Tana
wance kan gadonta ko kallonshi batayi ba, ita dole tana fushi an ci amanarta, shi kam bai saurari amsarta ba,ya fita abinshi.

A'isha ta du
a ta
auki jakarta, ya iso shi kuma ya
auki ledar tayi saurin dubanshi gami da zaro idanu,ya ce muje,ta ce to kawo ledar.

Ya ce zan ri
e miki ne ta girgiza kai,don Allah kawo na ri
e Uncle ba girmanka ba ne.

Ya matso kusa da ita saitin kunnanta ya ra
a mata inji wa ya ce ba girmana ba ne?

Ko ke kanki ba sai in
au abina ba,ta ce haba dai?
Chapter 11 · 0% Book details