← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 22

Sashe 16

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana
wance take tunanin abubuwan da suka faru yanzun nan, abinda ya fi bata mamaki, duk da halin da Uncle yake ciki bai hana shi karanta addu'ar saduwa da iyali ba.
auki kanta ya
ora saman
irjinshi,a hankali ya ce, "Na wahalar da ke ko Beby?" Ta girgiza kai, alamar a'a, sannan ta ce Uncle ka yi bacci ka ga fa ka sha magani.

Ya ce, To na gode, Allah ya saka miki da aljanna A'isha." A haka bacci ya yi gaba da su.

Hadiza kuwa tana komawa
aki,ta shiga murna ta san ko nawa ta ce zai bata yadda ya matsu
in nan,ai dubu
ari zata ce,in ba zai bada ba ya ha
ura.

Wata zuciyar ta ce, to in ya ha
ura
in fa?

Gara dai ki ce hamsit, ta ce kai bazan rage ko sisi ba.

In bai yarda ba kuwa ba dai guri
aya zamu
wana ba?

Sai nayi sanadin da zai kasa ha
urin, kafin goma ta yi duk shirin da tasan zata
ara jan hankalinshi, amma har goma da rabi bai shigo ba.

Sai ta yanke shawarar ta bishi kada ya yi wannan fushin nashi tayi asarar ku
in da zata samu.

Ta mur
ofar a datse take ta buga shiru, har sha biyu tana sintiri tsakanin
akinshi da nata,daga
arshe ta koma neman layinshi duk a kashe suke.

Ta zauna kan gado cike da cizon yatsa, yanzun haka yana can zai kai ma wata karuwa a banza,a fili ta ce,kai ni ma banza ce wallahi,na tsaya sokwanci gashi abinda ya same ni babu ku
in,babu
wanan girkin.

Haka ta yi ta juyi ita
aya har gari ya waye.

Shidda ya farka, zazza
in ya sauka illa jikinshi da yake ji babu
wari sosai.

Motsin shi ne ya farkar da A'isha tana bu
e idanu sai suka ha
a ido, da sauri ta sa hannu ta rufe fuskarta.

Wata matsananciyar kunyarshi take ji,ya yi murmushi "Beby yanzun ai babu batun kunya." Ya tashi yaje ya yi wanka tare da yin alwala, ya yi sallah harda Isha'in,yana zaune yana Istigfari, ta mi
e tana kare fuska ta nufi bayin ta yi wanka sannan ta yi alwala zuwa ta yi itama ta tada sallah, jikinta ba ya mata ciwo, sai dai tafiyar ta ce in tana yi sai ta
an ringa jin zafi don haka sai tana
an bu
afa ka
A bayan shi ta zauna,don haka tana jin irin addu'ar da Uncle ya ke mata,sai ta samu kanta da yin alfaharin kasancewar ta mai kamun kai.

Ta kawo budurcinta ga mijinta, gashi yana mata addu'a, Allah ya ha
a ta da dukkan rahamarshi, kuma ya albarkace shi da zuriya ta tsatsonta.

A zuciyarta ta ce ina ma duk wata
a mace zata nemarwa kanta wannan mutuncin gurin mijinta?

Kun san girman addu'ar miji a kan matarshi?

Ya juyo yana dubanta, ita kuma kanta yana
asa tana wasa da yatsun
afarta,ya ce "Beby" ba tare da ta dube shi ba,ta ce "Na'am" Ya ce,me zaki ci?

Ta ce,ba komai,da dai zaka maidani makaranta saboda yau zamu fara jarabawa.

Ya ce, to amma kin ci wani abu ko?

Ko ruwan tea.

Ta ce, to, nan ya yi waya aka kawo musu karin kumallo, lokacin ba
wai saura suka
an sha ita dai ta kasa kallonshi.

Sannan suka mi
e, ya sake rungume ta yana yi mata godiya har ta soma tambayar kanta cewa,shin Uncle ya manta cewa ita halaliyarsa ce,zai ta yi mata godiya haka?

Suka fito suka shiga mota ya kai ta har ciki,yana tsayawa ta fita, ta zo saitin shi ba tare da ta dube shi ba,don kunya ta ce Uncle Allah ya
ara sau
i, ya ce amin ya mi
o mata ku
i "ri
e wa
annan." Ta girgiza kai "Ranar sati da kazo ka bani ku
i,ko ta
a su ban yi ba." Ya ce,"to ba ki son komai?".
######
[12/14, 21:49] Ummi Tandama
Page 12*
aga kai,ya ce, to je kiyi shirin shiga aji." Har zata wuce,ya ce "Af,na manta Beby,me za ki gaya wa abokananki?

Ta
an saci kallonshi, gida zan ce musu naje,ya ce yauwa kada ki gaya musu komai fa,kin ga wannan sirrinmu ne ni da ke, Allah ya tsine ma wanda ya tona kin ji." Ta
aga kai, ya ce to bye-bye,ta
aga mishi hannu sannan ta tafi.

Kallo ya bita dashi.

Tafiyarta ta canza,ya ji tausayinta sosai, ya ja mota.

A zuciyarshi kuwa ya ajiye A'isha cikin wani ma'adani a yanzun yana ganin duk matan duniya in ya cire mahaifiyarshi to babu kamarta, insha Allah zai ri
e amanarta.
*** **** ****
Gidan shiru kamar ko yaushe, ya shiga ya
wanta duk da tarin aikin da ke jiranshi a Office.

Wasa-wasa zazza
i ya dawo.

Matan gidan ba su san yana ciki ba,sai da Likita ya zo bayan ya yi mishi waya cewa ya same shi gida.

Safiya ya samu a falo ya ce mata ya zo duba maigidan ne,ta ce baya nan.

Likita ya ce, bincika dai shi ne ya yi min waya."
Gurin Hajiya Jummai ta je, ta ce "Hajiya Doctor
in Alhaji ne,wai ya zo duba shi." Ta ce, "Ce masa aka yi Alhaji ba shi da lafiya?" Ta ce, oho.

Hajiya Jummai ta fito suka gaisa, tana mishi wannan kallon rainin.

Ya ce, Maigidan na zo dubawa,ta ce to ban yi zaton ya
wana gidan ba ma."
Doctor ya ciro waya ya kira layin Alhaji,ya ce "Gani na zo an ce ba ka gida." Ya ce, "Doctor shigo
akina ina ciki, sai ka ba
o.?"
Hajiya Jummai ta ga Likitan ya yi ciki, ta bi shi tana fa
in ba fa ya nan,bai ko saurare ta ba,ya shige.

Itama ta bishi, ganin maigidan cikin bargo yana rawar sanyi ya sa tayi turus nan dai likitan ya duba shi.

Ashe wasa farin girki, jiki ya yi jiki dole ya koma asibiti, kasancewar bai ta
a ciwo irin haka ba, sai hankalin iyayanshi ya tashi, musamman Alhajinmu, wanda ya ke ganin nan duniya ba shi da tamkar Abubakar,
an shi guda namiji tamkar da dubu.

Su Hadiza da Hajiya Jummai,ana ta zirya.

Hajiya Jummai ba ta son ya mutu ba tare da ya saki su Hadiza ba, ita kuma Hadiza nata ra'ayin bata son ya mutu ba tare da ta yi ciki ba,don haka suke ta fatan ya samu sau
Nafisa ta dubi Fatima ta ce "Anty Fati ko dai za'a je a zo da A'isha ta ganshi ne?"
Hajiya Jummai da ke zaune kan shimfi
a ta ce, "In an zo da ita iyaka fa ta mishi sannu, zata cire mishi ne?" Fatima ta ce, "Ai kuma sannu da da
i, duk yana jin su dai ya farka daga bacci basu zaci ya farka ba.

Ya ce, "Nafisa kada ku sanar da ita, Beby tana da ru
ewa, gashi suna jarabawa ne, suka ce to.

Hajiya Jummai dai
ala bata ce ba, sai baki da ta ta
Satin shi
aya aka sallame shi,ya ji sau
i sosai,damuwashi wannan satin duk bai ga Beby ba, tunda suka rabu kowa da jinya bai san halin da take ciki ba.

Yana son ya je amma kar ya karya musu doka da yawa,don haka sai ya ha
ura sai wani satin.

Ita kam A'isha kullum da zazza
i take
wana, amma ta cije ko su Samira bata bari sun gane ba, illa dai sun kula bata cika walwala ba,tun daga ranar da aka zo aka kaita gida ta
wana da ta dawo ta ce musu mahaifinta ne yazo za ya yi sammakon tafiya shi ne aka zo aka kaita.

Komai A'isha ta ci sai amai, tun tana yi a
oye har su Samira suka gane.

Sai ta ce musu haka take yi in shawara ta kama ta, sun yarda a kan haka suka ce ta je Clinic ta ce musu a'a,na asibiti ba ya mata in ciwon ya tashi sai dai in na gida,tana jiran Uncle
inta ya zo sai ta fa
a mishi ya samu ya amso mata,duk da yarintarta ta fahimci cewa tana da shigar ciki, domin lokacin al'adarta ya wuce da
wana shida, sannan (Science class) take duk an yi musu bayanin wannan.

Sannan tana zuwa Clinic zasu gane cewa tana da shigar ciki.

Abinda ya dinga bata mamaki in ta tuna da haka ake cikin daga zuwa
aya?

Ranar Asabar tana
wance laga-laga a kan gadonta wayewar gari amanta na hu
u kenan,su Samira sun sata a gaba kan cewa sai fa ta tashi sun je Clinic ita kuma ta ce su jira ta san zuwa rana Uncle
in ta zai zo sai ko ga
ar aike wai tazo inji Uncle
in ta.

Haka ta mi
e tana bin bango,su Samira sun so su ri
e ta amma sai ta ce su barshi.

Yana jingine jikin motarshi shi da Jabir suna magana, sai ya hango ta tana ha
a hanya, da sauri ya nufo ta yana fa
in "Beby lafiya kuwa?" Ya ri
e ta zuwa bayan mota, ya
wantar ya shiga yana tambayarta a ru
e,ta ce tun ranar nan ban
ara lafiya ba, kullum ciwo.

Ya ce innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un nima fa satina
aya
wance a gadon asibiti." Ta
ago kai ta dube shi, duk ya rame ta ce,sannu!

Shi ne ba'a fa
a min ba?" Ya ce ai ni na hana, ashe kema kina nan kina fama,kin je Clinic?" Ta ce a'a,ya ce saboda me?

Ta ce,ni bana son allura ne kawai, ya ce to yanzu haka za ki zauna?

Ta ce, saura paper biyu mu gama jarabawa in na dawo gida sai mu je asibiti.

In na je na nan
ila su
wantar da ni,ba zan samu yin sauran papers
in ba.

Ya tsura mata idanu ko dai mutuwa yarinyar zata yi?

Shi yasa fa duk shekarun nan ya
i ya kusance ta don yana tsoran haka.

Ya ce, Beby ni dai da mun je, kin gan ki kuwa?

Ta ce gobe da jibi ne zamu yi sauran papers
in,in ya so sai ka zo ranar Laraba ka musu bayani sai mu tafi.

Ya ce,ni barinki cikin wannan halin shi ne matsala ta, ta ce kada ka damu,satina fa biyu cikin wannan halin, to dan
wana biyu?
Chapter 16 · 0% Book details