← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 22

Sashe 14

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ya
auki
wanana ya kai mata, na yi magana ya fi ni fushi, yanzun da haka zancen da nake miki yau
wananshi biyu,ya
auke ta sun tafi ko'ina ni,ni ban sani ba.

Sai yanzun na ganshi suna zaune da waccan tsohuwar Hajiya Jumman,ko tun yaushe ya dawo be neme ni ba?

Oho."
Hajiya Lanti ta ce,da Allah ni rufe min bakinki, kin bani kunya, kishiya ki ke wa kuka, sai ka ce ba nonona ki ka sha ba?

To bari ki ji in zaki dage ki dage, ku
i za ki
walo in bazama kin tsaya yin zuciya,an ce miki fada ko kishi ne silar kawo ki gidan nan?

In baki sani ba, bari ki sani, na shiga na fita na kutso ki Wannan gidanne don kawai ki wawuro min dukiyarshi,ke dai dage ki samu ciki kada ki tsaya kishin banza." Hadiza ta ce, "Hajiya ni dai na fi son ki samo min taimakon da hankalinshi zai dawo kaina." Ta ce, ku
i za ki kawo Hadiza." Ta ce, "zan kawo." Hajiya Lanti ta ce,a to, Hadiza ta ce to dama gobe ni ce da girki,in sauke kenan in daina fushin?.

Lanti ta ja dogon tsaki, "in ba iskanci ba dama ina ke ina fushi?

Sauke ki kuma bashi ha
uri ya
an zanba ne Hadiza,kin ji ko?" Ta ce, "To Hajiya sai kin zo."
*** **** **** ***
Satin A'isha biyu, Uncle
in ta ya yi mata waya cewa, gashi nan zuwa.

Ta ce Uncle sauran fa sati
aya mu koma makaranta,ka bari mana sai ana sauran
wana uku".

Ya ce, "Lallai ma Beby,waton ba kiyi missing
ina ba ko?" Ta ce, "Nayi mana Uncle." Ya ce, "To gaya min da me ki ke tunani?" Ta ce,Da abubuwa da yawa nake tuno ka, ya ce gaya min
aya.

Ta yi shiru, ya ce ina jin ki mana." Ta ce, "Ka bari dai ai zan gaya maka in na dawo." Ya ce, "ke
in?

Kin kasa gaya min yanzun a waya sai a gabana ne za ki iya?

To ni bari na fa
a miki
aya,kina ji na?

Ta ce, Eh." Ya ce, da lallausar fatarki, da kuma zazza
an le
anci..." Da sauri ta kashe wayar tare da rufe fuska sai ka ce a gabanta yake.

Shi ko dariya yake mata, ta kunna wayar ta tura mishi sa
on cewa "Uncle kai fa babba ne,ba ka jin kunya?" Ya duba sa
on, sai ya tura mata cewa,a cikin soyayyar ma'aurata Beby ba jin kunya wani abu ma sai in kin dawo." A ranshi ya raya cewa, bari na kashe maganar, sai ya rubuta cewa Beby shin za ki iya gaya min ya ya kike ji a duk lokacin da jikina ya ha
u da naki?

Ya tura mata,aiko ya kashe magana don tana karantawa ta kashe wayar gaba
aya.

Ta
wanta tana tunanin shi, Uncle tamkar zuga shi ake yi.

Umma da Abba sun yiwa A'isha nasiha a lokacin tahowarsu, Umma ta ce,"Ni dai A'isha ina
ara yi miki nuni ne da ha
uri, musamman kasancewar ku,ku uku gidan mijinku.

Ki kama kanki da bakinki, kada ki yarda ki ha
a kai da wata don kawai ki musguna ma wata,gara ace ke ake cuta ba ke kike Cutar ba.

Sannan ki ri
e mijinki."
Abba ya
ora da cewa,"ki zamo mai yi masa biyayya ki zamar masa wadda zata kai shi gidan Aljanna,ba wuta ba."
A'isha a cikin aurenki ki sa ma ranki cewa, bautar Ubangiji ki ke yi, kada ki kalli
yale-
yalen duniya da abinda ke cikin ta.

Ta ce,"To Abba insha Allahu zan yi yanda ku ka ce."
Jabiru Sarkin tu
i ya
auki hanya da su,yayin da suke zaune a baya suna
ar hira.

Lokacin da suka iso gida ta yi mamakin ganin Hadiza ta zo mata sannu da zuwa, cikin dakewa ta amsa,yau kam Hajiya Jummai tana gida.

A'isha taje ta gaisheta, itama cikin sakin fuska ta amsa.

A ran A'isha ta ce, ina ma ace har zuciyarsu, saboda gajiya A'isha ko tashi daga kan sallaya bata yi ba, bacci ya yi awon gaba da ita.

A haka Uncle
inta ya same ta,bai tashe ta ba cak ya
auke ta ya
orata kan gado.

Hijabin kurum ya zare mata daga ita sai
aurin
irji, da alama ma wanka ta yi kafin sallar,zama ya yi ya zuba ma fuskarta idanu, komai na yarinyar yana son shi.

A hankali ya run
ufo ya sumbaci le
unanta, sannan ya mi
e don yin shafa'i da wuturi, sannan ya zauna gaban laptop kafin lokacin da zaya
wanta.

Ya so
warai ya sami hutu da
ar Bebynshi, amma ta gaji sai dai ya mannata a jikinshi suka ci gaba da bacci.

Washegari girkin Hadiza, da rana A'isha ta yi zo
o don ya yi waya za ya aiko a
auka, Hadiza tana zaune a babban falo taga Uche ya zo ya amshi
wando kamar ta yi magana ta dai share.

Da yamma da ya dawo bayan ya shiga gurin Jummai, ya fito ya shiga gurin Beby, duk da cewa duk inda ya shiga lokacin shigowa gida ko lokacin fita ba ya zama, amma ya kan
an yi jum gurin A'isha saboda yana shan ruwa ko zo
Bayan ya fito ne ya nufi
akinshi kamar yadda ya saba, sai mai girki ta bi shi.

Wani sabon salo wai sai Hadiza ta shigo wai ta zo (danning) inji darling don su ci abinci, kamar kar taje amma jin cewa Uncle ke kira sai ta fito.

Ba shi a gurin sai Hadizan ka
ai, sai ga Hajiya Jummai,jim ka
an shima ya fito.

Ya kallesu, kowacce fuska a
aure in ban da A'isha wadda hankalinta ke kan T.V Hadiza ta ce, tana son ya ha
a su su dinga cin abinci tare, sai shima ya ga da hakan zata yiwu,da zai so.

Don ha
in kansu yake nema ba rabuwar kansu ba.

Ya yi musu sallama su suka amsa.

A'isha ta
ara da cewa sannu da fitowa." Ya ce,"yauwa Beby." Ya dubi Hadiza "Na ji da
in wannan zaman, Allah yasa ya
ore" duk suka ce, "Amin." Nan Hadiza aka bu
e abinci, maigidan aka soma zuba mawa, sannan ta tura ma saura plate kowa a gabanta,wai ta zuba abinda ta ke so.

A'isha ba gwanar cin abinci ba ce,don haka kawai sai ta
an zuba romon farfesun kazar dake gurin tasa cokali tana sha.

Ya dubi plate
in beby wannan ne abincin?

Gira ta
aga tare da yin murmushi, Hadiza ta ce, shi yasa baki yin
iba ko?

Kullum kamar a hure ki ki fa
i, tana magana tana dariya, A'isha ta fahimci magana ta gaya mata da wasa,don haka ba tare da ta dube ta ba tace, "ai
iba ciwo ne,ke baki sani ba ne." Hajiya Jummai dai tana ji ba ta ce
ala ba, kuma abincin da tasa sai juya cokalin take yi tana mamakin,yau ita ce zaune da kishiyoyi biyu?

Abin tamkar cikin mafarki.

Shi ko sam bai ma fahimci suna jefa ma juna magana ba ne, musamman da yaga Hadiza tana fara'a ta yi maganar.

Sannan A'isha bata nuna wani fushi ba.

Hadiza ta ji haushin kalmar A'isha, amma bata da ta cewa, A'isha ba ta jima ba ta mi
e, Uncle ya ce, har kin
oshi?

Ta ce, na
oshi Uncle." Ta dube su sai da safenku, dukkansu sun amsa ne a ma
oshi,ko mene ne yasa dukkansu suke jin zafin ta?

Ta tafi ya bita da kallo, komai na Beby yana birge shi, musamman tafiyarta cikin natsuwa, tamkar mai tausayin
asa, wani sa'in shi kanshi sai ya dinga ganin tamkar yanga take yi.

Hadiza ce ta buga cokali akan plate ya yi
ara, sannan ya dawo daga tunanin da ya tafi, cikin
acin rai ta ce "ko yaushe in A'isha na guri kowa banza ne?" Ya ce "haka ki ke gani?" Ta ce, "Eh mana." Ya ce, shikenan.

Ranta ya sake
aci, ta ce "sai ka ce wata
ar gwal?" Bai kula ta ba, shima ya mi
e ya nufi
akinshi suma suka watse kowace zuciya na ra
i.

Washegari ma A'isha ta wuce makaranta, ta bar su suka ci gaba da neme-nemensu.

Wannan karon A'isha sun bu
e wuta,don daga wannan hutun sai na fita.

Hadiza dai kowane wata ana jiran a ji ciki shiga, amma shiru.

Zaman su da Hajiya Jummai zama ne na ba ruwan wani da wani, sai dai ana gumawa juna ta
ashin
asa.

Cikin haka wata ranar Lahadi maigidan nasu ya tashi da matsuwa ta bu
ata, Jummai ke dashi to amma jiyan tana fashin sallah,yau kam Hadiza ce a daddafe ya kai magriba, inda so samu ne ma tunda rana ya biya bu
atarshi, ana idar da sallah ya shiga gida,kai tsaye
akinshi ya shiga,ya
auki waya ya kira layin Hadiza,sai da ta
ata lokaci sannan ta shigo.

Ya nufe ya dafa ta, sannan ya cire
walin da ke kanta na shaddar da ke jikinta, doguwar riga.

Abubuwan da ya soma yi mata su ne suka fahimtar da ita abinda ya ke so.

Nan take mulkinta ya tashi ta
wace daga rungumar da ya yi mata.

"Ba ka sanin darajata sai in kana bu
ata,to gaskiya nima yanzu lokacina ne, kuma ba zan yi abinda ka ke so yanzun ba." Idanunshi da suka yi jajir, ya dube ta, "Don Allah Hadiza ki bani ha
ina, wallahi na matsu da yawa,ki min taimako.
#####
[12/14, 18:12] Ummi Tandama
Page 11*
Ta sake ta
a baki dama ina da rana?" Ya ce, kada fa ki manta,duk matar da ta gujewa kiran mijinta, tana
wana ne cikin tsinuwar Allah da Mala'iku." Ta juya mishi
eya kai ka san wannan Ni ban san shi ba, ya ce in ma ku
i ki ke so zan baki Hadiza, ya zo ya rungume ta ta baya.

Ya dace a ce ina da mace fiye da
aya, amma ina cikin wannan bala'in?" Ta fisge mai Beby yau ina Bebyn taka?

Ya ce, duk ba wannan ba ne,don Allah fa na ce.
Chapter 14 · 0% Book details