← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 22

Sashe 12

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya ce to bari ki gani,ya kai hannu ta ja baya tare da cewa,ana fa kallonka,ya ce na san su Suwaiba a gurin sai na
i wasa da Bebyna?

Ta ce to muje, suka jera yana ri
e da ledar, suna fitowa nan ma'aikatan tun daga kan mai ba fulawa ruwa zuwa direbobin sun zo don su amshi ledar amma duk ya hana su, sai dai jakarshi ta Ofis ce ya ba Jabiru.

A'isha ko hakan ya yi matu
ar bata mamaki, shi da kan shi ya bu
e mata
ofa ta shiga sannan shi kuma ya koma can gefen inda Jabiru ya bu
e mishi,yana zama cikin hannunshi ya saka nata.

Yanayin susar da yake mata a hannu ya sa tajin kasala, har ma bata san lokacin da idanunta suke lumshewa ba,sai da suka hau titi sannan ya ce, "Jabir mu fara zuwa gidan Nafisa mu sauke Beby,ya ce to maigida.

Hannu yasa ya kwanto da ita kafa
arshi,a hankali ya ra
a mata cewa, jikinki yana da laushi Beby, ina son
amshinki,
an murmushi ta yi tun jiya yake fa
in wannan kalmar.

Wayarshi ce ta shiga ruri,ya ciro ta daga aljihun suit
inshi, ya kalli fuskar wayar ya shafa kumatunta tare da cewa, Abbanki.

Da sauri ta
ago daga kafa
arshi tare da cewa, don Allah?

Bai bata amsa ba sai dai taga ya
aga wayar yana cewa, "Assalamu alaikum, Friend an tashi lafiya?

Bayan sun gaisa ne yake shaida mishi cewa dama batun bikine zai sanar da su na yarinyar
anwar Umma da za'ayi ranar juma'a mai zuwa
in nan,in sun samu zuwa to,in ma basu zo ba ba matsala.
########
[12/13, 17:32] Ummi Tandama
Pages 9*
Aisha duk tana jin su, bata san sanda ta dafa bayan Uncle
in ba,tana fa
in "
an bani don Allah Uncle ba ni Abban." Tana magana tana girgiza shi, cikin yanayin irin na shagwa
u, ya ce to gama Beby
in,da zumu
i ta amsa,ta ce Abbana ina
wana?

Bayan sun gaisa ta ce, bikin Naja ko na Sauda?

Ya ce na Naja ne za'ayi ranar juma'a,cike da zumu
i ta ce zan zo insha Allahu, Abba ya ce a'a in mijinki ya ce a'a ba komai dama dai don ku sani ne,ta ce dama zan zo hutu,ya ce to sai kunzo bawa maigidan naki,ta ce to ka gaida min su Umma." Ta mi
a ma Uncle,suka koma kuma kan batun kasuwancinsu, daga bisani kuma suka yi sallama kan cewa sai sun zo.

Suna isowa gidan Nafisa, suka shiga harabar gidan suka sauke ta,ta ce "Uncle ba zaka shiga ba?" Ya ce, nayi latti, idan na dawo
aukanki zan shiga, ta ce to.

Ya mi
o mata ledar, tare da cewa,sai na dawo,ta ce to ka dawo lafiya,ta nufi hanyar da take zaton nan ne
ofar falon.

Shi kam zamanshi ya gyara tare da yin ajiyar zuciya,sakin fuskar Beby a yau ya samu
wanciyar hankali.
wankasa
ofar ana ukun ne Nafisa ta iso,ta le
o sannan ta bu
e cike da zumu
i,tana cewa Bebyn bros ce?

A'isha ta shiga tana cewa,amare, Nafisa ta amshi ledar tana cewa, kawo in taimake ki.

A'isha ta ringa juyi cikin
aton falon mai shegen tsari tana cewa, wow Anty Nafisa falonki ya tsaru,gaskiya maigidanki ya iya za
en guri.

Nafisa ta ce, maigidana ko maigidanki?

Ai da gidan da abin da ke ciki har shirya gidan duk Uncle
inki ne.

A'isha ta sake kallon falon "kai gaskiya Uncle ya San tasta, mutumin nan ya ha
u da yawa fa, shiyasa kome ya za
a zaka ganshi ya ha
u.

Nafisa ta zuba mata idanu tana dariya cikin mamaki ta ce, A'isha yaushe ki k
ayi baki haka?

Wasa mijinki ki ke yi, ta ce Allah Anty Nafisa kinsan gaskiya na fa
a, domin Uncle ko kaya ya saka sai kiga tamkar don shi aka
era su.

Nafisa ta ri
e ha
a tana cewa, lallai A'isha kin shigo gari yarinyar,ta ja hannunta,to zo mu shiga cikin
aki.

A
akin ma haka A'isha ta yi ta santin gadon da sauran kayan tare kuma da ko
a Uncle
in nata,ta zube kan gado tana kallon Nafisa tana cewa "Anty Nafisa ga shi kema kin yi
yau, Nafisa ta zauna tare da dafa A'isha wai yaushe ki ka zama haka ne?

A'isha tana dariya ta ce,me nayi wai?

Sannan suka gaisa ta ce, ina Bros?

Aisha ta ce, tare muke, ya yi latti ne shiyasa ya wuce, amma in ya dawo za ya shigo.

Ya ya maigidanki?" Nafisa ta ce, yanzun za ki ganshi yau yana gidan uwargida ne.

A'isha ta ta
a baki gami da cewa, don ma ku biyu ne, da ace kamar mu ne daga can gidan sai ya wuce wani gidan,don ma Allah yasa gida
aya muke.

To yanzun kuma ke ka
ai kike kuma Anty Nafisa?

Ta ce "eh mana, sai dai
an aiki na" Nafisa ta dafa A'isha tare da cewa,sai kurum ki kaji auren Uncle
inki?

A'isha ta gyara zama tare da cewa,hum ai na ji mamakin auren Uncle,in kin ji takaicin da nayi sai da na kai zuciyata nesa, sannan fa na iya zana jarabawa.

Nafisa ta mi
e,bari inje in kawo miki abinci, A'isha ta ri
e ta,ban da
e da karyawa ba,bari sai anjima.

Nan fa zan yini sai naci abinda nake so " Nafisa ta zauna tana cewa, "ai dukkanmu babu wanda ya so auren bros,ke shi kanshi ma fa ba wai yana son auren ba ne, don dai babu yanda zai yi ne."
A'isha ta ce,ni barni.

Yana sonta har fita ya yi da ita waje."
Nafisa ta ce,"Amma dai kin san yafi son ki ko gaban waye yana fa
a." A'isha ta ce, "Gaskiya ni ban gaskata ba." Nafisa ta ce, "saboda me?" Aisha ta ce don yana musu abinda ba ya min." Nafisa ta gyara zama "me kenan?

A'isha ta ta
a baki, duk garin nan Anty Nafisa ke ka
ai ce nake gaya miki matsalolina,ni ko ba wai na matsu ba ne,kuma ba jaraba ba ce,hasali ma matsayina na budurwa kuma yarinya na san bai dace in yi wannan zancan ba.

Amma zan gaya miki ne ba wai don ki fa
a ma Uncle ba,sai don ki yarda cewa Uncle yafi son matanshi fiye da ni,kin san cewa Uncle bai ta
a ta
a ni ba?."
Nafisa ta zaro idanu,"kai haba?" A'isha ta ce wallahi, amma amaryarshi har da fita
asar waje da ita." Nafisa ta ce,wai har yanzun?

A'isha ta ce, Allah kuwa,ba wasa nake ba, da yana cewa ban isa ba, yanzun fa?

A'isha ta ce God forbid,ai sai ya zata na matsu ne, Nafisa ta ce amma ai addini bai hana ba, kuma in da baki damu ba yanzun ai kin kai ki damu
in, tunda ba dutse bace ke, A'isha ta ce koda zamu tabbata a haka ba zan ta
a ce mishi
ala ba, tayi
ar dariya tare da cewa kuma shikenan sai ince Uncle me yasa baka
wana da ni?

Suka yi dariya tare, A'isha ta ce Allah ko ke ce Anty Nafisa na san ba zaki ce ba.

Nafisa ta ce bazan ce ba, amma zancan zan maka fuska.

A'isha ta ce, "Ni fa ban damu ba,ni da ina makaranta ma,in ya saba min naje makaranta na damu fa?

Haka dai suke ta hira har suka zo kan batun su Hadiza nan Nafisa ta shiga ba A'isha labarin wacece Hadiza,ta ce daga Hadiza har Jummai sun auri Bros ne, saboda ku
i,kuma dukkansu babu wadda bata buga duniya ba.

Kuma shi Bros da Hajiyarmu sun
i yarda cewa Jummai tana da hannu a cikin mutuwar kishiyoyinta, A'isha ta ce nima haka kawai sai inji zuciyata tana zarginta musamman da wannan
awar tata Hajiya Kari.

Nafisa ta ce, kamar kin sani ke dage da yin addu'a, amma batunki da Bros zamu ga yanda zamu yi yanzun dai ki barshi ya gama amarcin da Hadiza, yanda in ya juya kanki zai san kuna da banbanci.

Haka ta yini suna hira suka shiga kitchen.

Biyu dai-dai mijinta, Alhaji Bello ya shigo.

Nan A'isha ta saki baki tana kallon yanda Nafisa ta ruga da gudu ta rungume mijinta,ta ma manta da wata A'isha a gidan, sai da ya tafi sannan Nafisa ta samu natsuwa.

A'isha ta ce tab
i,Anty Nafisa kina sha'aninki, ina ma zan iya na dinga yiwa Uncle
ina haka?

Ta ce kin ko san da kin
ara haskawa cikin zuciyarshi.

Hadiza zata iya shi yasa ki kaga tana
an jan hankalinshi.

A'isha ta yi
an tagumi ta tsurawa mirrow ido tana tunanin shin zata iya?

Ta dubi Nafisa ta yi
an tsaki ina jin nauyin Uncle shi ne matsalar amma ina son in burge shi.

Nafisa ta ringa yi mata dariya.

Biyar dai-dai Uncle ya kira Nafisa,wai ga shi a
ofar falonta, suka fito suka bu
e mishi ya shiga.

Nafisa ta yi kicin, A'isha kuwa kamar yanda ta saba, ruwa ta kawo mishi ya amsa yana kallon fuskarta, sannan ya ce A'isha Allah ya shayar da ke ruwan Alkausara, yanda ki ke gusar min da
ishina, shiyasa ko bana
asar nan duk lokacin da naji
ishi,sai kin zo raina kuma sai na miki addu'a.

Da
i ta ji sosai sannan ta ce, "Allah yasa in sha tare da kai Uncle." Ya ce, "Amin Bebyna."
Nafisa ta iso da abinci,ya ce wa zai ci?

Tayi turus kai mana Bros ya ce ni kam sai kuma nan da tara na dare.

Na riga na ci na rana.

Yanzun Beby ta fito mu wuce gida.

Bayan sun fito, Nafisa ta ce to telan fa bai san measurement
in ki ba, A'isha ta ce,zan aika da kayana sai ya yi min girman su, masu
yau inji Uncle.

Nafisa ta ce kada kaji komai Bros, bayan sun shiga mota ta mi
o ma A'isha tsarabar da ta bata, tare da ki fa yi amfani da shi yanda na miki bayani, A'isha ta ce to na gode,sai mun yi waya.

Bayan Jabir ya
auki hanya ne sannan Uncle ke cewa, tsarabar me ki ka samo Beby?

Ya kai hannu gurin ledar, kawo in gani.
Chapter 12 · 0% Book details