Sashe 20
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya lura da ita, musamman saboda dare Hajiya Jummai ce ta so ta nuna rashin amincewarta ya ce haba Jummai,in kin lura A'isha tana bu
atar kula,ba fa wai ta samu sau
i ba ne, dole sai da mai kula in kuma da wanda ya dace ya kula da ita,to ni ne.
Ta dai
yale shi ne kawai.
Kullum sai Ummanta da Abbanta sun kira ta sun tambayi jikin umma ta kan bata shawarwari masu kyau game da rainon ciki.
A daddafe cikin ya yi wata biyu, suka yi waya da Samira inda Samira take cewa wannan satin ne za'a koma makaranta, ta ce, ina sane ni da nasha ciwo kamar ba zan tashi ba tun daga wannan dai ciwon?
Samira ta ce ayya amma me yasa ba a samun wayarki?
Ta ce,ke dai bari,ni da tunanina manta da batun wata waya, sai dai mun ha
u a makaranta.
Samira ta ce to shikenan, Allah ya sawwa
e, A'isha ta ce Amin.
Koda Uncle ya dawo ta ce mishi an koma makaranta, sai ya ce mata wace makaranta?
Beby gaskiya ba zaki koma makaranta da ciki ba." Ta dube shi cikin rashin walwala ta ce, Uncle kana nufin ba zan zana (S.S.C.E) ba?
Ya ce haba Beby,ke sai ma ance miki,kina ganin yanzun ban bari ki yi nisa da ni?
Ta ce, gaskiya ba zan so haka ba, wata uku fa kawai ya rage min in gama duka,don Allah Uncle ka daina wannan maganar." Ya
aure fuska wata shekarar kin zana, ganin yanda ya
aure fuska, abin da bai ta
a mata ba,sai ta yi shiru ta kifa kanta kan filo, shi kuma ya fita abinshi.
Kuka ta ringa yi wiwi,na ta ganin Uncle bai mata adalci ba, ita a nata son ran ta koma makaranta tunda ba wanda ya san tana da ciki, har
ta gama.
Da daddare ko da ya shigo ta bashi ruwa, sai dai ba ta cikin walwala,ya amsa yana sha yana kallon fuskarta, wadda ta kumbura ta yi dam.
Ya aje kofin da sauri,me ya samu fuskarki Beby?
Ta sunkuyar da kai babu komai, ya ce ban yarda ba kin yi kuka ko?
Ta
ago ta ce mishi, a'a sai hawayen da take ma
alewa suka zubo ya kama hannunta suka zauna, yanzu saboda na ce ba ki komawa makaranta ba shi ne ki ke kuka?
Beby na fiki son karatun ki domin al
awari na
auka cewa zan tsaya har sai kin ji da kanki cewa kin gaji da karatu, amma yanzu koda ba ciki duka-duka yaushe aka sallamo ki daga asibiti?
Ba ki gama murmurewa ba" Ta ce, Uncle ko a makaranta fa zan kula da kaina." Ya yi shiru yana kallonta,sam baya so ko ka
an ya ga yarinyar cikin damuwa, ya ce to daina kuka za ki koma, amma sai kin
ara murmurewa, sannan in naga kina cin abinci.
Ta ce, to Uncle zan dinga ci.
Nan fa A'isha ta dinga
arfafa jikinta don kawai ta samu ta koma makaranta, sai dai duk da haka cikin nata mai saka laulayi ne da tsirfar zan ci kaza ba zan ci kaza ba,ga saurin fishi.
Wata rana tunda safe ta ce da Uncle idan zai dawo ya zo mata da agwaluma, ya ce ni kam ina zan ga wata agwaluma?
Ba na zaton cewa duk Katsina za'a samu agwaluma, amma zan sa a duba.
Yinin ranar neman agwaluma gurin mutum hu
u ya baza,neman agwaluma.
Ita kuma tana ta yi mishi waya a
arshe washegari a Kano aka siyo cikin ba
ar leda ya tashi Jabiru ya dawo gida lokacin
arfe uku na rana ya same ta tana shan
ara ta fiya wota, ya ce Beby me yasa kike shan
ara?
Kada in sake gani ta ce, to da ya aje mata ledar agwaluma komawa ya yi gefe yana kallonta, da gudu ta tashi ta
auko ruwa a firij ta wanke ta soma sha hannu baka hannu
warya.
Tausayinta ya cika shi, ya ce Beby bana son wannan gudun da ki ke yi,kin ga cikin ki bai yi
wari ba,ta ce na daina.
Washegari kuma ta ce zogala, gidansu Hajiyarmu ya yi waya aka kawo mata shi da yawa,ta yini ci.
Irin wa
annan abubuwan suke sa Uncle tunanin yanda zata zauna a makaranta,ba za'a bari a zo kullum ba,week end
in da yake zuwa sun gaya mishi don shi ne, sannan ita abin tattalin shi ce,a yanzun saboda mutane da yawa suna bashi shawara kan cewa ya kula da ita sosai, saboda ma
iya ko
arayi masu yin garkuwa da mutum don su amshi ku
i irin wa
annan abubuwan suna sa shi tunanin barin ta ta koma, amma ya san makarantar su akwai tsaro, sannan albarkacin addu'ar da yake yi ko yaushe Allah zai kare mishi
an shi.
######
[12/17, 11:31] Ummi Tandama
Page 15*
Cikin wannan halin wata rana A'isha tana
wance da daddare, Uncle yana
akinshi,yau Hadiza ce da girki,tasan komai dare zai dawo
akinta,don haka ba ta mur
a key ba.
Shiru-shiru har
aya ta wuce, ita ko bacci na cin ta, don haka ta rufe
ofarta,ta
wanta tana karanta addu'ar bacci ta gama bata gama ba oho bacci ya yi awon gaba da ita.
Can cikin baccinta sai wata
atuwar mage ta nufo ta, nan suka soma gabza dambe ta nayi tana karanta duk addu'ar da ta zo bakinta,mage
ari take ta cafko mata cibiya, Allah bai bata Sa'a ba, suka yi wa juna kaca-kaca duk ta yayya
ushe A'isha, itama ta ji ma magen ciwo.
A tsorace ta farka da addu'a, sai me,magen ta gani a kan durowar gefen gadon ta murtukekiya.
Ta yi wani tashi ta nufo ta,da matsanancin tsoro ta
wala ihu tare da kai ma magen nan duka da filo,ta mi
e tana waige-waige saboda bata san in da magen ta shige ba,ta nufi
ofa da gudu tana salati, tana bu
ofa Uncle yana fitowa, shima da gudu saboda duk wanda ke gidan ba zai ce bai ji ihunta ba.
Hanyar fita ta nufa ya yi sauri ya ri
o ta, ta sake
wala wani ihun tana
arin fizgewa.
Abinda ya bashi mamaki, wani mugun
arfi ya ji ta yi.
Ta
wace zata fita, ya kuma dam
o ta da
yar,ya kai ta
asa ya danne
afafunta da hannuwanta.
Nan ya shiga tofa mata addu'o'i, sai ta yi la
was.
Ya
auke ta zuwa
akin yana shiga ta soma ihu da sauri ya fito da ita kan kujera ya
wantar da ita yana tofa mata addu'o'i.
Hajiya Jummai tana le
ensu ta window, haka Hadiza daga falonshi ta le
en su.
Hajiya Jummai ta fito da sauri tana cewa, "Lafiya Alhaji?" Ya ce, wallahi nima ihunta na ji.
Ta zo ta tsugunna tana cewa, A'isha me ya faru ne?
Ina, A'isha sai wani gunjin kuka take yi.
Addu'a dai yake ta tofa mata, Hadiza ma ta fito suka zauna cirko-cirko.
Jummai tana
an mutsu-mutsunta da baki tana tofa mata amma a zukatan su farin ciki suke yi, kowacce tana zaton nata asirin ne ya ci, kafin safe ta yi wani sharaf ta daina gunjin kuma bata ko motsi.
Tun cikin daren ya kira Alhajinmu ya sanar mishi, ya ce mishi ko su wuce asibiti?
Alhajinmu ya ce, a'a ya bari sai zuwa da safe.
Suna idar da sallar Asubahi sai ga Alhajinmu,ba za ya iya tuna zuwanshi na
arshe gidan ba sai ko yau.
Lokacin da ya iso su Uncle
in suma fitowar su kenan daga Masallacin.
Duk ya yi zuru-zuru yana sanye da farar jallabiya.
Alhajinmu ya zuba ma A'isha idanu, inda take
wance kaman ruwa.
Ya dubi
an nashi ya ce, Abubakar wai ya ya abin ya faru ne?
Uncle ya ce , nima ban sani ba, ihunta kawai na ji na fito, da na kamata ma zan maida ita cikin
akinta sai ta fara ihu.
Hajiya Jummai ta ce,ko mafarki ta yi ne,ni
asu?.
Uncle ya ce in kaga yanda muka dinga cin dambe da
yar na kai ta
asa, na soma karanta mata addu'o'i.
Alhajinmu ya nufi hanyar fita, Uncle ya bishi.
Bayan sun fito suka tsaya a harabar gidan, ya dube shi.
"A gaskiya Abubakar al'amarin yarinyar nan ba na zaton na asibiti ne, Malamai zamu samu.
Uncle ya ce , to yanzu ya ya za'ayi?
Alhajinmu ya ce, yanda za'ayi shi ne,a saka ta a mota mu tafi da ita can gidanmu, Allah ya yi mana jagora.
Haka Uncle ya
ebo ta yaraf,ya
wantar bayan mota.
Hajiya Jummai ta ce, asibitin za'a ko?
Ya ce, a'a bai tsaya wani dogon bayani ba ya wuce ya shiga mota, don hankalinshi ya tashi na
arshe.
Jummai da Hadiza suka tsaya jikin motar suna to Allah ya sawwa
a.
Alhajinmu ya shiga gaban motar, direba ya ja suna cewa Allah ya sauwa
e." Alhajinmu ne ya ce,ku koma gida kun ji?
Kada ku damu, Allah zai kawo sau
Hajiyarmu tana zaune cike da zullumin wane hali
ar mutane take ciki?
Jiran dawowar maigidanta kawai take yi,ta ji labarin jikin, sai ga su sun yi sallama.
Uncle
in yana rungume da ita, tamkar babu rai, ta mi
e cike da sallallami, tana cewa,ya ya haka?
Uncle ya zube ta kan kujera.
Hajiyarmu ta isa gurinta tana tofa mata addu'a, Alhajinmu ya ce ina ganin lamarin kamar na jinnu, shi yasa na ce mu yi nan da ita.
Yanzu zan je gurin Malam Yakubu ne yazo ya duba mana ita, suka ce to.
Uncle ya zauna yana gaida mahaifiyarshi, Hajiyarmu ta amsa cike da jimami, sannan ta ce ya ya akayi haka?
Nan ya shaida mata duk yanda ya sani, ta tausaya sosai.
Ta kuma ci gaba da addu'a, Alhajinmu ya shigo shi da malam Yakubu,da kuma wani Malam Sufi,suka zauna suna tofa mata addu'a, tana nan dai yanda take can Malam Sufi ya soma karanto al
ur'ani mai girma cikin Suratul Ba
ara,nan ta soma motsi ya matso kusa da ita yana yi cikin
aga murya, sai kuma ta soma gunjin kuka cikin wata irin murya.
Malam Yakubu shima ya amsa.
Ai tuni ta soma fizge-fizge, suka ba da umurnin a ri
e ta, Uncle ya ri
e ta gam,tana fizge-fizge.
Suka ce wane ne?