Sashe 4
Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba ya mi
e tare da bashi hannu gami da cewa friend mu
wana lafiya,bari na turo maka A'ishan, wani iri Uncle ya ji, ya ce a'a friend ka barta ta kwana gurin Ummanta, Abba dai bai ce
ala ba, ya wuce yana shiga
akin Umman ya same ta
wance, Umma kuma tana
arin shiga wanka, ya ce Ummansu ya ya zaki ri
awallin ta ki ki hana ta zuwa gurin mijinta?" Ta ce,ka ganta nan ba yanda ban yi ba,ta tafi ta
i wai zasu yi waya, gashi nan har ta yi bacci, ya ce A'isha!
A'isha ta ce,Umm, cikin yanayi na bacci ya ce ke tashi maza mijinki yana kira,ta zuro
afafunta
asa sannan ta ce wash Allah na, duk gajiyar hanya ta isheni,ta fita ta nufi
akin ba
i,shi Jabiru yana can gurin Yaya Abdulrahman, ta
wan-
wasa
ofa tuni shi Uncle lokacin ma ya kulle
ofa yana saka kayan bacci duk jin shi yake a takure shi yasa ya so ya sauka a Hotel amma Abba ya
i shi nauyinsu yake ji ya zo ya bu
ofar ya ce a'a Beby ba kiyi bacci ba?
Cikin yanayin shagwa
a ta ce, "To ba kaine kasa Abba ya tasoni ba,?" Ya ce muje in rakaki ki koma, har bakin
ofar ya rakata.
Koda ace yana
wana da ita to ai ya ha
ura a gidan su komai fitinar shi ya shafi kumatunta sai da safe Bebyna,ta ce to mu
wana lafiya.
akin Ummanta ta shige ta haye gado sai da Umma ta fito bayi ta ganta
wance ta ce, a'a dawowa kika kuma yi?
A'isha ta ce don Allah Umma ki bar ni Allah kuwa shine ya ce ba kirana yake yi ba,in zo in
wanta, Umma ta ce to ai shi kenan.
Su Hajiya Jummai,
an Nijar tunda take bata ta
a shan wahala irin ta yau ba.
Musamman da yake motar haya suka bi, amma ita wannan baya gabanta,tata damuwar bata wuce su isa yau lardi ba, inda zasu samu bokan da aka yo musu
watance,tata damuwar kenan.
Sai guraran goma saura suka shiga
auyan.
Yanda aka
watanta musu haka suka bi.
Sun iso gidan bokan wanda yake gida ne na kara,an sauke su da hura.
Bokan Bororo ne, irin masu kitson nan haka ma matarshi sam baya jin Hausa don haka dole su
wana a nan kamar yanda ya
watanta musu,in gari ya waye za'a samu wanda zai musu tafin ta,sai dai daga Jumman har Karimar sun
wana ne cikin
yan-
yamin gidan da komai ma,don ma sun ri
e ruwa, can hantsi ya
aga me yin tafinta,ya zo nan suka sanar da shi bu
atar su, Jummai ta ce tazo ne saboda tana son a kashe kishiyarta, sannan ta ringa juya mijinta yanda taga dama, sannan tana son in da hali ta haihu, bayan mai tafinta ya sanar da shi komai sai ya tambayi sunan kishiyar da mijin,nan ta sanar da shi, bayan ya zuba tsafin ya kuma zubawa, ya ce kafin wannan ta kashe wasu rayukan ko?
Mai tafinta ya tambaye ta, bata ji shakka ba,ta ce
warai,ya girgiza kai sannan ya ce, to aikinta yana da matu
ar wahala,don ita wannan ta sha banban da sauran tana da kariya sosai, sannan yaga wasu abubuwa da take yawan kira tana samun tsaro daga abin bautarta.
Sannan koda yarinyar zata mutu to fa ba
wana kusa ba,don tana da tsawon rai.
Koda aka mata bayanin ta hau zufa ta ce ka gaya masa in ma batun ku
i ne kada ya damu,in har za'a kashe min ita ko nawa ne zan bada, kace da shi tun daga Katsina fa muke don munji labarin aikinshi yana ci tamkar yankan wu
a.
Kada ya nuna kasawar shi mana, inji Karima.
Jin haka sai ya ce shikenan.
Nan ya shiga ha
a musu kalolin nashi surkullen, sai da suka sake
wana sannan suka kamo hanya.
Shiko Uncle duk jin shi ya yi takure, shi yasa gari yana wayewa ya ce to fa shi zai yi haramar komawa,in an yi kwanaki zai dawo kafin hutunsu ya
are, da
yar Abba ya yarda, don cewa ya yi su juya tare ai an gaisa, lokacin da ta je
akin don suyi sallama,tuni ya gama shiri,yana shafa turare.
Cike da murna ta shiga tana cewa, Uncle wai zaka tafi?
Ya ce "Eh, Beby shi ne ki ke murna?
Don zan tafi ko?" Ta
an canza fuska zuwa yanayi na tausayi, ta ce "Ayya, Uncle ba wai don zaka tafi ba ne,naga ba mu yi zaka barni ba ne" Ya ce "Naga ya dace ki
an yi
wana biyu ne,zan yi kewarki da zo
onki da ruwan da ki ke bani kullum." Ta yi
ar dariya, "Nima ai zan damu da rashin ganinka." Cikin mamaki ya ce, "Don Allah da gaske ne za ki damu da rashin ganina?" Ta rufe fuska, ya kama hannunta yana murzawa, zan rin
a kiranki ko yaushe kin ji?
Ta ce to Uncle,yasa hannu cikin aljihu ya ciro ku
i dami ya mi
a mata gashi saboda kashewa.
Ta zaro idanu,haba Uncle, sun yi yawa gaskiya ba zan amsa ba,ya ce ri
e in zaki dawo sai ki sayi me kika ce sunan?
Corry
in nan?
Ta ce Amrif an fi samun shi a Kano ne, ya ce to in zamu koma in nazo sai mu tsaya mu siya.
Ta ce, "To." Ya ce,in kin dawo ke ce zaki cigaba da min girki, kafin hutunku ya
are,ki fa koyo wasu ina son irin su
anwake,waina,burabisko,dambu kin dai ga ne,abincinmu na gargajiya ko?
Ta ce "Eh,ai dama fa duk fa na iya su, yasa tafukan hannunshi ya ri
e kumatunta,ki kula da kanki,kin ji Bebyna?
Ta ce, to sai naji wayar ko?
Ya ce, to Bebyna ya shiga ya yi sallama da Umma tana ta godiya, Abba da A'isha zuwa su Abdulrahman da su Jafar sun yi mishi rakiya har mota.
Jabir ya ja mota suka yi gaba,ga mamakin A'isha sai ta ji wani irin kewar Uncle cikin zuciyarta, ta ce Allah ya sauke mata da Uncle
inta lafiya.
Lokacin da Alhaji Saddi
ya iso gida yamma ta yi kis,don ma basu tsattsaya a hanya ba, rashin samun Jummai a gidan ya yi mugun
ata mishi rai,shi dai wannan
abi'a me ya
i da addini,da matan zamanin suka
auka tana
ata mishi rai, ace mace ba zata nemi iznin miji ba,in zata fita saboda rashin sanin hukuncin musulunci,ko a waya ba zata kira ta nemi izini ba,ya samu su Suwaiba sun cika gidan da ki
a tare da
awayansu,sun sha wanduna suna ta rawa ga
walaban totolyn emzolyn nan zube a
asa, ranshi ya
ara
aci ya shiga ya tarwatsa su tare da yi musu tatas.
Ya ce, ina Jumman da ta
aure muku gindi?
Cikin maye Sofy ta ce,ta yi tafiya tun jiya, al'ajabi ya cika shi,ya nufi
akinshi ranshi yana matu
ar zafi.
Ya zauna bakin gado ya soma kiran layin ta, ga mamakin shi tama
i tafiya,a
arshe ma sai aka ce a kashe layin yake.
Wasa-wasa har wayewar garin ba ta babu labarin ta, kazalika ci gaba da neman layinta ko zai samu,shiru kai daga baya sai ya soma tunanin ko dai ta
an fita unguwa ne, ta samu matsala ko mota ta ka
a haka?
Yin wannan tunanin ya saka shi kiran danginsu, har da nata wato makusantanta,yana sanar dasu rashin ganinta tun jiya.
Ya san ba nisa tayi ba,don ba ta fita da mota ba, kuma bata saba tafiyar
wana ba ma in dai ba
asar ta bari ba, komai dangatakar ku da ita ba zata ta
a zuwa ta
wana don zumunci ba,nata ganin
anci ne ta
wana gidan da suka fi su ku
i, amma gata can ai ta
wana a bukka,nan fa hankula suka tashi.aka shiga neman asibitoci,ranar basu iso ba sai daf da magriba,kai tsaye gida kowacce ta nufa, lokacin da ta iso gidan yana cike da dangi shi kuma yana daga harabar gidan in da wani
an sandan ciki yake neman
arin bayani daga bakinshi.
Sai kurum gata ta shigo, ganin maigidan yasa ta ji fa
uwar gaba,don sam ba tayi zaton zai riga ta dawowa ba, amma da yake tana zaton yau ya dawo,tun da haka suka yi dashi, sai ta isa gurinshi tana cewa "Sannu da zuwa Alhaji, har ka iso?
Na
an fita ne" bai iya ce mata komai ba, sai dai ya dubi wannan (C.I.D)
in ya ce shi kenan ma gata nan ta dawo.
Suka yi sallama ya tafi, shi ko
in shiga ma gidan ya yi,yana tsaye cike da mamakin ba
in halayen da Jummai ta zo mishi da su yanzun yi,abin har ya kai ta da yin
wanaki.
To ina taje?
Ya na nan har aka kira sallah, ya shige masallaci, ita ko tana shiga cikin gidan ta same shi cike da dangi ana ta jaje.
Turus ta ja ta tsaya, tana son sanin wanene ya mutu?
Shin ko dai A'isha ce har ta mutu kafin ma ta dawo?
Ta yi amfani da maganin?
Kai in ko haka ne lallai zata sake komawa ta mishi sabon biya,don ya cancanta,haba shiyasa taga Alhaji a waje babu fara'a,ya ma kasa amsa ta,ta dubi jama'a sannan ta ce, "Ha
arin mota ne?" Nan kuma sai taji sun
auki salati, suna tambayarta a ina abin ya faru?
Sai kuma ta yi sororo tare da cewa,wai dama me ya tara su haka?
Nan suka shaida mata labarin
atanta,nan fa ta hau masifar cewa inji uban wa?
Ita da taje biki?
Shi ne za'a ce wani ta
ata?
Wata Yarsu ta ce, to mu dai maigidan ki ne ya yi waya tun jiya kuma sai nemanki ake yi cigiya gidajen radiyo da na talabijin.
Ta ja tsaki, "To ni biki naje, shima bayanan ne kuma na kira shi a waya ban samu ba." Nan dai kowa ya tashi yana Allah to ya kiyaye gaba, gaskiya ta ji haushi don duk tasa ma ranta cewa A'isha ce ta mutu.
Sai bayan da kowa ya tafi sannan ta kira su Suwaiba,tana tambayarsu yaushe ne Alhaji ya dawo?
Suka shaida mata tun jiya, kuma ya tambaye su sun ce ta yi tafiya.