← Book details Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 22

Sashe 1

Mummunan Zato Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
____________________________
*
MUMMUNAN ZATO Book 2
*NA*
*HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*page 1*
A hankali ta maida
ofar ta rufe, sannan ta juyo da nufin ta
araso cikin
akin.

Idanu ta zare tare da dafa
irji, sannan ta ce "innalillahi" lokaci guda ta juya baya ta runtse idanu,duk ta yi haka ne sakamakon ganin Uncle ya fito daga wanka daga shi sai gajeren wando,yana goge jikinshi da tawul.

Ta kama
ofar zata bu
e, ya ce "Beby" ta ce "Umm." Ta ce "bari....em....bari na dawo in ka gama ban san kana ciki ba ne,don Allah ka yi ha
uri." Ya ce "Me ki kayi min?

Ki zo kiyi aikinki,kin ji ko" ta juyo amma
asa take kallo tana tafiya ta ci karo da gado, da sauri ta
ago idanunta ta sauke su akan gadon, cikin mamaki ta tsaya kallon gadon sam bai kai nata girma ba, kuma shinfi
e yake da zanin gado an lailaye shi,ta
ago kai ta kalli Uncle tayi sauri ta kuma sunkuyar da kai don ganin har yanzun bai saka riga ba, kuma bai damu ba sai shafa manshi yake yi.

Cikin in ina ta ce "An....an ma riga an gyara ashe?" Ya dube ta,duk ta daburce.

Ya
auki riga shirt fara mai gajeren hannu ya saka,ya tako zuwa gurinta.

Ya kamo hannunta ya zaunar da ita yana ri
e da yatsunta cikin nashi kanta yana kallon
asa har yanzu bazata iya kallonshi ba saboda gajeren wandon bai rufe cinyoyinshi ba sannan duk cibiyoyinshi gashi ne, ya
an murza mata yatsun "Beby bai haramta ki ga tsiraici na ba,ko ni in ga naki ba" ta dube shi da sauri ya ce "Yes saboda ni da ke halalin juna muke" Ta sauke kanta
asa amma zuciyarta tana son ya fayyace mata komai don ita bata gane nufin shi ba,ya ce "yanzu dai Beby ni wanene a gurinki?

Ma'ana menene matsayi na?" Ta dube shi sannan ta kuma sunkuyar da kai,a hankali ta ce "Miji" ya ce "me ake nufi da Miji?

Ta yi shiru zuwa can ta ce "Wanda ya yi aure shi ne Miji" Uncle ya yi
an murmushi don jin shirmenta, ya ce to menene aure?" Ta ce "Aure?" Ya ce "Umh" ta ce kamar dai yanda ake yi mutane su taru a
aura shi kenan sai kuma a kai matar" ya ce "to daga nan fa?" Ta
an dube shi sannan ta rufe fuska, ya ce "Gaya min idan an kaita sai tayi me a gidan?

Ta ce "zata rinka yin shara da wanke-wanke tanayin girki,ta rin
a kula da yara.

Ya shafa hannunshi yana cewa, "Good, ashe kin sani?

Ta yaya akeyi ta samu yaran?" Ta ce "Iye!' Ya ce "Ya ya za'ayi ta samu yaran?" Ta ce, "Ita ce zata haife su." Ya ce, "Haka nan zata haife su?" Ta ce "Eh,in cikinta ya yi girma." Ya gyara zama don jin sun gangaro inda yake son ji, ya ce "To ya ya akeyi ciki ya fito mata?" Ta
an yi jim,can ta ce, "Nima ban sani ba,
ila wani abinci ake ci." Dariya ta kufce mishi, duk cikin matan da ya aura babu wadda ba ta san kan zaman aure ba kamar A'isha, duk da cewa akwai sa'arta cikin su, ya dube ta.

"Kina son ki san yadda ake a yi ciki?"
Kanta yana
asa ta ce, "Eh" ya yi
an murmushi ya ce, "In na tambaye ki abu
aya yanzun ba ki san shi ba, idan baki san shi ba,zan ha
a su in miki bayani.

Amma in kin san shi to zan bar ki har ki sani da kanki,wato zai zama assignment,amma fa ba zaki tambayi kowa ba,kin yarda?" Ta ce"To ya ya za'ayi na sani in ban tambayi kowa ba?" Ya ce "Zaki sani,yau da gobe." Ta ce "To yi tambayar in ji".

Ya ce "Kin san Haila?

Da sauri ta saka kanta cikin cinyoyinta,don ya ta
o mata abinda ta fi jin kunya a rayuwarta,don in tana Haila ko Ummanta tana jin kunyar ta sanar da ita, sai dai ta yi ta nu
u-nu
u har Umman ta gano da kanta, ballantana Uncle wanda bata da
e da saninshi ba,ba su yi sabon da zata yi mishi wannan maganar ba.

Cikin dariya ya ce, gaya min mana Beby,kin ta
a yi ne?

Mi
ewa ta yi har tana cin karo ta fita da gudu.
aki ta koma ta fa
a kan gado zuciyarta tana ta bugawa, ita dai tana matu
ar jin kunyar Uncle,shi bai sani ba ne zai mata wannan tambayar?.

Shiko dariya ya dinga yi,lallai dole ya ha
ura da A'isha yanzu don ba ya son takura mata.

Ya fi son a yi komai cikin sau
i kuma cikin ilimi.

Jummai kuwa tana
aki cikin murna haka nan wani gefe sai ta ji ranta ya
aci, da tana da iko ko macen
uda ba zata yarda ta saukar mata a kan miji ba, balle mutum, shi yasa ta sha alwashin ko zata tafi tsirara ne sai ta halaka duk macen da ta ce zata zauna zaman aure da mijinta.

Ta sani goben nan yarinyar nan ta zama gawa,don haka ita ranta kar yake, insha Allahu.
wana ta yi tana kai-kawo cikin
akinta,don ba zata iya runtsawa ba.

A'isha tana zaune tana tasbihi , sai kurum taga an turo mata
ofa da
arfi.

Cikin tsananin firgita ta mi
e tsaye, ganin Hajiya Jummai tuni ta soma karato addu'a cikin zuciyarta.

Hajiya Jummai ta yi sororo ganin A'isha tsaye.

Ta ce, A'a, ihun wa nike ji?

Sai na ji kamar kakari a nan
akin." A'isha ta ce, "Kai,anya nan ne?" Ta
an yi tsaki tare da cewa, "Gaskiya ba nan ba ne." Hajiya Jummai ta shiga waige-waige, zuciyarta tana mai tabbatar mata ihun A'isha ta ji, amma abin al'ajabi A'ishar ce gabanta tana mai tabbatar mata cewa ba a
akin ba ne.

A'isha ta ce "Allah ba nan bane Hajiya." Sannan ta
an rusuna ta ce, "ina
wana Hajiya?" Tsaki mai
arfi taja sannan ta fita a fusace, tare da sakin
ofar da
arfi.

Aisha ta yi shiru,a ranta tana son sanin me hakan ya ke nufi?

Daga baya sai kurum ta ta
e bakinta gami da
aga kafa
arta alamar su dai suka sani,ta koma ta zauna tana nazarin hirarsu da Uncle ta jiya.

Daga bisani ta mi
e ta nufi kitchen ba don Uncle ba ne ya yi mata wannan tambayar game da Haila da zata ce
an iska ne,Don dai ta san halin Uncle shi ba ya iskanci.

Uche ta samu yana aikinshi, suka gaisa sannan itama ta shiga ha
awa Uncle abin karyawa.

Uche yana
an taya ta,
akinta ta nufa da tiren, tana shiga ta same shi zaune bakin gado cikin shirin fita.

Ta dubi agogo,ta
was saura
wata, ta ce Uncle har ka fito?" Ta dire tiren a gabanshi ta shiga ha
a mishi tea.

Ta mi
a mishi sannan ta soma zuba mishi dankali da kwai tana saka mishi bota jikin bread,ya ce har fa na manta ina karyawa a gida,bari na sakko
asa Beby" ta mi
e ta
auko dardumar sallah ta shimfi
a mishi, ya zauna ya shiga karyawa, sannan ta zauna tana gaishe shi.

Ya amsa cike da jin da
i, sannan ya ce "Ya gajiyar gudu jiya daga tambaya Beby sai ki ka gudu ko?"
Cikin cinyarta ta saka kanta,ta
agowa me zai sa Uncle ya dinga irin wannan maganar?

Ai wannan kamar na
an iska ne.

Ita fa ko a school ba ta wannan hirar da
awayanta,nata ganin bai dace ba.

Ya ce "shin wai Beby menene abin jin kunya?

Ta ce "Uncle don Allah ni dai ka daina wannan zancan." Ya ce "na daina Beby, shikenan?" Ta
aga kai alamun "Eh" ya ce "To oya ci abincin ki." Ta ce, Uncle nifa sai anjima zan karya, wannan duk naka ne" Ya ce,ya ya zanyi da wannan Beby?

Ai babu tsari ga kowane musulmi ya zauna ya yi mugun ci, Manzon Allah (S.A.W) yana kasa cikinsa kashi uku ne,
aya abinci,
aya ruwa, da kuma ya sha
i numfashi dashi,don haka kin ga tunda da shi muke koyi, sai mu ma mu
watanta.

Zaka ci ka
oshi amma ta yanda ba zaka kasa tashi ba.

Aisha ta ce, "Haka ne." Sai kusan tara ya fito daga
akin,yana son yarinyar ta shiga ranshi,ba ya gajiya da zama da ita yana son shirmenta,wani sa'in ta yi magana tamkar babba, wani sa'in kuma ta yi masa aikin
uruciya,waton shirme.

Kai tsaye
akin Jummai ya nufa,don yi mata sallama kamar yanda ya saba,in ba ya
akin ki zai zo ya yi miki sallama da safe in zai fita.

Tana zaune abin duniya duk ya taru ya yi mata yawa, yanzun haka jin ta take yi tamkar ta yi hauka,don tsabar ba
in ciki.

Ina ma kuka zai
wace mata ko zata samu sassauci.

Sallamar maigidan ce ta dawo da ita cikin hayyacinta, tsayawa ya yi yana kallonta.

Itama ta
ago idanunta jajir tana dubanshi, ya ajiye jakar hannunshi ya nufi gurinta ya tsugunna a gabanta cikin sassanyar muryarshi, ya ce "Jummai" ya kamo hannunta, "wai shin Jummai me yake damunki ne cikin watannin nan duk kin rame kin lalace,dube ki don Allah sai ka ce wata tsohuwa?" Kalmar da tafi tsana kenan a kira ta da ita, wato tsohuwa.

Hawayen da take ta so su zubo ko zata samu sau
i suka
i zubowa, sai gasu yanzun sun zubo masu zafi ma,ta ce dole ne ka ce min tsohuwa tunda yanzun ka samu yarinya
arama wadda zata iya haihuwa,ba irina ba juya.

Ya mi
e tsaye cike da jin haushi, "kinga matsalarki ko?

Kin gani ko?

Me yasa ne ke har kullum ba
ya fahimta?

Nifa ina son sanin matsalarki ne ba wai ina kushe ki ba ne,in baki son in san damuwarki Jummai ai sai in barki tunda ke ba
aramar yarinya ba ce.

Ace kullum bawa ba zai sakawa zuciyarshi salama ba,koda yaushe sai ba
in rai.

In kina da matsala ne ba sai ki fa
a min ba?

Ta ce "Ni dai don Allah je ka kawai,ka bar ni inji da kaina." Ya
auki jakarshi tare da cewa, "Allah ya
yauta." Ya fita.
Chapter 1 · 0% Book details