Sashe 6
Mummunan Zato Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita ko cikin É—akinta safa ta ringa yi tare da marwa, lallai ta kula Alhaji da gaske auren nan zai yi,ta soma magana, wallahi-wallahi ba zan gushe ba zan cigaba da É—aukar alhakin rayukan duk wadda ta yarda ta yi kishi dani, shima wannan karon ko nawa zan kashe sai nasa an kama min shi, aikin banza kawai in ko ba zai gaji da aure-aure ba nima ba zan gaji da aikawa da duk matar da ya aura barzahu ba."
Ta É—auko wayarta, Hajiya Kari ta soma nema,tana ta ringing ba ta É—aga ba,ta ja tsaki itama Æ´ar iska ko gidan uban wa ta shiga ni ban ma sani ba,Ta Kuma kira, cikin yanayin bacci ta É—auka, tare da faÉ—in "lafiya Hajiya Jummai?" Ta ja tsaki "to kasa sarkin bacci in ce dai kin wartsake? Magana zamu yi."
"Ina jin ki" inji Kari, "kin ji na da wannan sarkin ɗaukakkiyar" "Wa fa?" Inji Kari, "Alhaji mana, aure ya kuma ƙirƙirowa, duk abinda ya faru baya bai ishe shi saduda ba." Kari ta ce, "ke ki bari, aure kuma ya ƙara lakatowa?" Jummai ta ce, "ke dai bari, sai ma kin ji yanda ya wani canza murya yana magana da ita a waya, ina zaton da farko ma bai yi niyyar sanar dani ba, kawai na kama shi suna waya."
Hajiya Kari ta ce, "To ya ya kikayi?" Ta ce, "buɗe wuta mana, yanzun nan in gaya miki kaca-kaca mukayi da shi". Hajiya Kari ta ce, "Kash! Ai ke kin ji matsalar ki,ke da zakiyi kwanto kamar yanda muka saba,me ma kika sani game da yariyar?" Hajiya Jummai ta ce, "Me kuwa? Abinda na sani kawai ya ce min ƴar abokinsa ce,kishi ya rufe ni na hau masifa." Hajiya Kari ta ce, "lallai kin so ki kwafsa,ko sunanta ba muji ba, saboda haka da safe ko kuma yanzu ki je ki bashi haƙuri ki ce masa zafin kishi ne, daga nan sai ki bugi cikin shi muji komai."
Hajiya Jummai ta ce, "sai dai goben, amma yanzun kamar ba zai saurareni ba,na san shi sarai ina ganin wannan karon ko boka na dutse ba zai iya aiki kan Alhaji ba, zan nemi wani tunda har yau bana juya shi yanda nake so,sai yanda ya ce, dole haka za'ayi."
Hajiya Kari ta ce, "kada ki damu, zan zo gobe sai mu yi magana a tsanake, amma don Allah ki kwantar da hankalinki" ta ce "zan yi ƙoƙari."
Yana saka kaya ta shigo da sallama. Ta ci gayu cikin shadda mai kalar ja, ƙyan shaddar da tsarin ɗinkin shine ya toni asirin tsadar kayan,ƙamshinta ya cika ɗakin,cike da salo ta iso gurinshi ta amshi (Nect tie) ɗin tana gyara mishi tare da faɗin, "ka ganka kuwa Alhajina? Kai ka yi ƙyau." Bai ce mata komai ba, haka nan bai saki fuska ba, kuma bai katse ta da gyara mishi (Nect tie) ɗin ba, sai da ta gama yana kallonta,ta ɗauko turarenshi Matador ta fesa mishi kaɗan, sannan ta ce sauran ka (break) ya ce na ƙoshi,ta dube shi da sauri ban gane ka ƙoshi ba? Kana nufin ba zaka ci ba zaka fita?"
Ya soma tafiya,tasha gabanshi cikin yanayin tausayi,ta ce "Haba Alhajina, kayi haƙuri na san ban ƙyauta ba laifin kishi ne, sonka ne ya sani na yi maka haka." Ya tsaya yana dubanta, sannan ya ce "Don kina kishina sai ki min rashin kunya? Har kina gaya min cewa ni macuci ne?" Ta zube ƙasa guiwa biyu.
"Kai min afuwa,ba zan sake ba." Ta soma hawaye, mai tausayi ne musamman ga mata,don haka ya ce "naji tashi shi kenan, amma kada ki sake,batun Break kuwa na yi latti,in na dawo zan ci na dare" cikin shagwaɓa ta ce,"ka kula min da kanka." Ta rakashi zuwa ƙofar falo,yana fita ta ce,zaka sani ne, tunda ka ce mata kasa gaba.
Hajiya Kari ta dubi Hajiya Jummai.
"Ina jin ki."
"Wai kin san da ya ya ma ya faɗa min sunanta?" Ta ɗan dakata,kafin ta cigaba "sai da siyasa,na ce haba Alhaji ko baka huce ba ne? Kana ji ina tambayarka sunan ƙanwar tawa amma ka min banza."
"To me zan ce miki" haka fa ya ce min sai daga baya yake ce min "A'isha." Yaƙi gaya min ma lokacin bikin."
Hajiya Kari ta ce, "ki bar shi,ai dai in lokacin ya matso dole muji, tunda mun samu sunanta shi ne kawai abin buƙata, yanzu kuma mun ji."
Yanzun sai mu sa ranar tafiya maguzawan, "To yaushe ne zuwan? Inji Hajiya Jummai,ta cigaba "Kuma sai dai mu je da direbanki, kamar kowane lokaci" "Eh,ai ina sane ba zamu bar wata kafa ko ya ya take wadda zata tona mana asiri ba,ke dai ki shaƙi kuɗi don bokan dutse yanzun idanunshi sun buɗe da son kuɗi,da, ko akan dubu biyar ma sai ya yi kisan rai." Jummai ta ce,"A sosai ma kuwa, ɗan iska ni har yau ma ban sai mashi motar da yake naci ba". Hajiya Kari ta ce "ke dai bar ɗan iska ko ina ruwan wanda ke cikin daji da mota?" Jummai ta ce,"nima shine na gani, shiyasa na share shi,rabo na da zuwa gun shi tun aikin ƙarshe da ya yi mana,na matar ƙarshe da Alhaji ya aura." Hajiya Kari ta ce, "ƙyale shi wannan karon sai ki sai masa ko ƴar starlet" Hajiya Jummai ta ce "hakan za mu yi" nan dai suka ci gaba da shirya ranar da zasu tafi.
Da gudu suka rungume juna suna murna.
*A'isha Mustapha kin É—an rame." Inji Suwaiba Ringim.
"Nayi rashin lafiya ne, Zainab K.T bata iso ba?"
Sam, A'isha ba tayi niyyar sanar da Aminan nata batun auren nata ba, saboda kunya take ji, duk cika bakin da takeyi na cewa ita karatu zatayi kamar ba gobe,don Doctor zata zama yanzun ma har Doctor Aisha suke ce mata,in ko suka ji ta san zata sha tsokana, sai dai su shafa su ji bata dawo ba, Zainab ma ta iso kuma sun duƙufa karatu babu wasa.
Alhaji Saddiƙ ya yaba da yanda Abba ya tsaya tsayin daka, aikin kamfanin ya kammalu. Guri ya yi ƙyau duk mutane sun yaba,don haka shima bai yi wasa ba wurin kawo duk wani abu da kamfanin ke buƙata don fara aiki.
Alhamdulillah,tuni kamfani ya soma aiki, Abba kuwa ya samu kujerar manaja, yanzu sunturi yake yi tsakanin Dutse da Jigawa, Alhaji SaddiÆ™ ya ce mishi ya nemi gida nan Jigawa sai a siya, sannan ya saya mishi Æ´ar mota,ba a jima ba suka samu gidan suka dawo Jigawa.
[12/1, 19:47] Ummi Tandama😇: ____________________________
*📗MUMMUNAN ZATO📗*
*NA*
*HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*ÆŠandano page 6*
Aisha tana makaranta ba ta san ana yi ba.
Gurin Abba Alhaji SaddiÆ™ ya ji cewa satin da zamu shiga ne visiting day É—in su mutuniyar shi,ya ce "To Friend ka bari ni zan je mu da Nafisa" Abba ya ce,"shiyasa na sanar da kai don tasan cewa magana tana nan.
Waya ya yiwa Nafisa cewa,ta shirya zasu je visiting tana jin haka ta soma murna. Sun ɗau hanya in da Yahaya direban shi yake jan su. Aikin shi yake yi a bayan mota cikin laptop, harkokin business ɗin shi yake ta yi. Nafisa ko sai dai kallon ƙauyuka take yi, sai da suka isa garin Kano sannan suka tsaya bakin Sahad Store ya yi mata tsaraba mai ban mamaki, sannan suka ɗauki hanyar Munjibir.
Da tambaya suka isa makarantar,Henesy baƙa wul tana ta sheƙi,ta ɗauki hankalin da yawan ƴan makarantar,gilashinta masu duhu ne,don haka suke ganin mutane. Ya dubi direbanshi ya ce "Yahaya fita ka samo mana ofis ɗin (PC) ɗin makarantar."
"To ranka ya daÉ—e" inji Yahaya.
Jim kaÉ—an ya dawo.
"Ranka ya daɗe ga ofis ɗin can, har ma na yi mishi bayanin cewa maigidana yana son ganinshi,kuma ya ce mu shigo" "To ai shi kenan." Inji Alhaji Saddiƙ, tare da Nafisa suka fito. Ƙwarjinin Alhajin ya sa ya zama abin kallo gurin ɗaliban tare da masu ziyara. Kai tsaye ofis ɗin (PC) ɗin suka nufa,suna shiga shima (PC) din ya miƙe tare da ba Alhaji Saddiƙ hannu,don daga ganin shi ya jiƙe da Naira. Sun gaisa, sannan suka zauna kan wasu kujeru da ke gefe,ya nuna ma Nafisa wata kujera ya ce, "Bismilla Malama" shi ko Yahaya cewa ya yi,bari ya koma gurin mota.
Alhaji SaddiÆ™ ya ce,"mun zo ziyarar yarinya ne."
"Ya ya sunanta?" Inji P.C.
"A'isha Mustapha, daga Gumel ta jihar Jigawa."
P.C ya ce,(S.S) take ko JS?"
"S.S one." Inji Alhaji SaddiÆ™.
"Ok" ya miƙe yana fita ya kira shugabar ɗalibai ya aike ta neman A'isha,ya dawo ya ce bari a kira ta.
Alhaji SaddiÆ™ ya ce,"Ba komai" ya zauna tare da cewa, "Ranka shi daÉ—e Æ´ar ka ce?" Alhaji SaddiÆ™ ya amsa da cewa "Eh,Æ´ar abokina ce", wayarshi ta shiga ruri,ya É—auka yana magana.
Shugabar ta gano A'isha ne tare da ƙawayanta Zainab da Suwaiba,in da Yayan Zainab ya kawo mata ziyara daga Katsina, ta ce kece A'isha Mustapha ko?" Ta amsa da "eh,ni ce."
"To ki zo inji P.C"
A tsorace ta ce,"lafiya?"
Nima ban sani ba" ta ce "Ina jiran ku" ta nufi ofis ɗin shugabar ce ta shiga,ga ta nan Sir,ya ce ta shigo, nagode miki ta fita sannan ta ce A'isha ta shiga, ita kuma ta tafi. Tana shiga ta ji hancinta ya shaƙi daddaɗan ƙamshin turaren Uncle,gabanta ya faɗi amma ta daure ta shiga,sanye take da wando da riga haɗe da gyalen su, kayan mutanen Pakistan masu kalar sararin samaniya, kai tsaye teburin P.C ɗin ta nufa, inda ta gaishe shi cikin harshen Turanci, sannan ta ce gata,ya nuna mata Alhaji Saddiƙ da ke waya.
"Ga masu visiting na ki." Ya miƙe "Bari na barku, ku gaisa ko?" Ya fita.
Duk sai taji kunya ta rufe ta, har ma ta ja gyalenta ta rufe gefen fuskarta. Ta dubi Nafisa,ga zatonta matarshi ce. Cike da dariya Nafisa ta ce, "zo mu gaisa A'isha." Ta isa gurinta ta zauna, sannan ta ce "Ina yini? Ya ya hanya?" Nafisa ta ce "lafiya lau,hope kema kina lafiya?" A'isha kanta a ƙasa ta ce "lafiya ƙalau." Nafisa ta ce "Hajiyarmu da Alhajinmu sun ce mu gaishe ki" A'isha ta ce, "ina amsawa, na gode."