Sashe 9
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
MULKI! ta bata amsa kuma kema kinsan yaya
aliyu kyakkyawan gaskene mai kwarjini tarbiya
hankali da kuma biyayya
shiru duk sunkayi na dan wani lokaci kafin su
sauke ajiyar xuciya suka dauke dubansu ga
junansu
rumaisa tace nidai inason yaya aliyu tamkar raina
kema kiso yaya aiman yanada sauqin kai kuma
xai soki
affiya ta yatsina fuskarta tana tabe bakinta a
ranta taji dadin haka domin aurenta dashi wata
damace ta samu daxata rama abinda yayi mata
xata banbance masa tsakanin MULKI DA
SARAUTA,
tace na jahilci kaina rumaisa,lokacin da yake
cemin sarautar mera ban taba kawo abba yake
nufi ba saboda nasan sarautarmu ta gusau ce, na
dauka sarautar garin merah yake nufi kinsan nan
abuja wurin kowane akwai mutane iri iri daga
wurare daban daban sannan mera kuma laqamin
abba ne shiyasa na dauka tamkar sarkin garin
mera yake nufi
rumaisa ta girgixa kanta
tace mera laqamin abbane sannan sarautar mu
nakan gaba akanta garin mera
affiya ta jinjina kanta
tace mekike yi a dakinsa
kullum sai naxo na gyara masa bai amince da
bayi ko kuyangu su shigo masa sasheba saboda
yana kyankyaminsu nikawai yaba umarni na riqa
gyara masa
affiya ta cije lebbanta tana qara bin falon da kallo
aranta tana qiyasta irin xaman da xasuyi na kowa
ya isa da kansa kuma kowa naji da MULKI DA
SARAUTA
tace muje rumaa inason yin brkfst
suka fita a tare....
馃摑 Hausa novel馃摎
[9:43AM, 2/26/2016] Bebinga: [6:29PM,
10/29/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : 3鈨8鈨ULKI KO
SARAUTA馃挒
Na fertymerh xarah 馃挒
Ranar asabar data kasance babbar rana a birnin
abuja
ranar da akayi gaggarumin biki daya bar kundin
tarihi a abuja
ranace da jama'a talakkawa da manyan masu
kudin nigeria suka halarta a abuja domin daurin
auren ALIYU DA RUMAISA'U,
AIMAN DA AFFIYA
auren da akayishi bada sanin yarima ba gashi
amarya bata son ango馃榿
ranar dinner mai martaba da president sun dauki
nauyin talakka hamsin bayan yan uwa da abokan
arxiki xuwa qasar cairo
kwanansu biyu acan suka dira malesia yin
mothers day
a mumbai sukayi party qawaye馃懐馃懐馃懐kafin su
dawo nigeria inda suka iyarda sauran event din
amare sunyi kyau sunyi fes kamar ka sace ka
gudu saboda haduwar da sukayi sai dai ba ango
daya馃槖
kwanansu biyar a nigeria mai martaba ya turo da
manyan motoci a dauki amarya kamar yanda
president ya tura nashi manyan motoci a dauko a
amarya kowanen su naji da MULKI DA SARAUTA
affiya tayi kuka sosai musamman da baffanta ya
kirata yayi mata nasihohi akan xamantakewar
aure ya qara da fada mata yanxu bada MULKI
xatayi taqama ba komai nata ya canxa ya koma
SARAUTA,
ta girgixa kanta tana hawaye nooooooo baffa
MULKI ne nawa ba SARAUTA ba, yan uwa nane
amma al'adarsu daban tamu daban,
[10:38AM, 10/30/2015] Pherty馃帳馃懐: duk inda na
sami kaine no matter hw i am i will be proud of
it,
inason mulki sosai baffa
yayi murmushi
yace tor shikenan auta amma itama sarautar
inason ki koyi al'adarsu
tace olryt baffa i will try my best.......
cikin lokaci qanqani aka shiryata cikin manyan
kayan sarauta ta dora alkyabba akai kusan
shigarsu iri daya da rumaisa, kan aka wuce da ita
itama rumaisa aka wuce da ita gidanta dake gab
dana president, qaton gidane mai kyan gske tun
daga waje hr ciki dukiyace narke ko motocin dake
gidan a qalla xasu kai goma koma fiye da
hakan,qaramar cikinsu itace xata kai miliyan biyar
da rabi....
3鈨9鈨
Gidane qaton gaske qasaitaccen gida daya amsa
sunansa gida, an xuba masa kayan alatu na
qasar mouritania ciki da waje kamar aljannar
duniya
duk iri dayane dana aliyu ba abinda aka banbanta
ciki da waje illah na aliyu na kusa dana president
shi kuma aiman nashi na cikin masarautar
gidansu an qara qayatashi da kayan sarauta,
bayan kayan sarauta dake gidan aiman ba abinda
aka banbantasu koda da tsinke ne
tana xaune tasha lullubi hjy hadixa(abokiyar
xaman mmn aiman)ta shigo ta xauna a kusa da
affiya tare da yaye mata lullubin dake kanta
tace tubarakallah autar ammi, yau kinfita daban
kinyi kyau kamar bake ba naga hr kinason kifi
yarona yarima
affiya na murmushi take kallonta
tace ynxu xaki fara damuna momy duk naxo
gidannan sai kince yaronki yafini kyau shiyasa ma
nadaina xuwa sashenki
qasaitaccen murmushi tayi tana kallon affiya
tace qarya xn miki ne gsky nake fada miki yarima
yafiki kyau da aji.......nan da nan ta tunxuro
bakinta sai ga hawaye na xubo mata ta soma
kiciniyar cire alkyabbar jikinta momy ta riqeta
tana dry
tace wasa nake maki ai kyau mace daban yake
dana namiji ballantana ma kinfisa kyau dadina
dake saurin fushi amma ki tsaya xamuyi mgn mai
muhimmanci ynxu
tace tor momy gayamin ina jinki
ta tashi batare da tayi mgn ba ta fita sai gata ta
dawo ta xauna
matane suka shigo falon cikin layi kansu a qasa
da alama bayine
kowacce na sanye da wani yadi mai dankaren
kyau ga taushi duk kusan iri dayane dogayen
rigunane yan kunnensu da sarqoqinsu da
awarwaronsu ma duk iri dayane kuma xubin
sarauta
lokaci daya duk suka xube qasa suna kwasar
gaisuwa
[11:49AM, 10/30/2015] Pherty馃帳馃懐: momy ta
dubeta wannan karon fuskarta ba alamar wasa
tace ynxu kintashi daga affiya kin koma GIMBIYA
duk wadannan da kike gani bayinkine kuma
kowacce xn gayamaki sunanta da aikinta
4鈨0鈨
a yatsine affiya k kallonsu kafin ta dauke kanta
garesu tana kallon momy
momy tace wadannan guda biyar din masu kula
da qirkin kine,kausar, m.shakur, humaida, sirdee,
sally
wadannan kuma masu kula da kayan sawarkine
chuchu,teemah, baby aysher, bena,na'imatu da
atee
sai wadannan masu kula da gyaran gashinki, yar
baqa,mahasin, hafsisi, madugu an nusee
wadannan kuma masu yi maki kwalliyane, xarah
dange, baby bello, serdiya, miss aysher an mis
amirah
sai wadannan masu yankar maki qumba
halamcy,khairiya,dota gimba,fido, dota
samha,beebelo, an xee rogo
inaji suke nan ne, sai wadancan xubin da kike
gani wadanda kayan sawarsu dabanne da sauran
duka gayyar yan hausa novel ne both 1,2&3 sune
masu tayaki hira duk lokacin da kike ra'ayi nasan
halinki ba hayaniya kike so ba
ga kuma auta firdausi xata tayaki barci kafin
yayanku ya dawo
a hankali ta sauke nauyayyen numfashi tana
kallonta kafin tace
tnx cwt momy amma anya masu girkinnan sun
iya kuwa kinsanni da abinci
tace ina tunanin sun iya idan ma basu iyaba xaa
canxa maki wasu, kinyi missing yarima ya rigaki
samun gwanar girki m.jabo so duk inda xaije da
ita yake xuwa acewar yanajin dadin aikinta duk
cikin bayinsa
ta tabe bakinta jin an ambaci yarima ta yatsina
fuskarta
tace bakomai xn gwada inga wadannan
momy tace yauwa akwai wasu securities goma
da baffanki ya bayar masu kula da duk inda
xakije hakama ya bawa rumaisa nata ynxu haka
suna gidanta
maimartaba yabawa kowacenku miliyan goma
goma da gidaje biyu tareda bayi goma maxa ga
kowaccenku, ta miqo makullin mota ta bata
tace baxan gayamaki ko wacce irin motace ba sai
gobe xaki ganta iri daya da rumaisa kala ce
banbanci
da fatar xaki xamo mai biyayyar aurenki ki kuma
riqe amanar aurenki
tayi shiru tana tunani koda take gidan ubanta
batasami wannan gatanba ace komai xatayi
tanada mai yi mata numfashine kawai xatayi da
kanta,ashe da gskyr yarima da yace komai xaa
iya masa numfashine kawai ubansa ya amince
yayi a doron qasa, chab wani abu sai SARAUTA
amma bata yarda tafi MULKI ba.
tace momy meyasa umma bataxo bane
tace yau umma tana kunyar yar'ta tunda taxamo
surukar dan farin
affiya tayi murmushi kawai tana kallon qasa kafin
kwallah ta taru a idonta ta dubi momy
tace insha Allah momy xnyi biyayya dan
farantawa iyayenmu kamar yanda suka
farantamin duk da bana sonsa baya sona xn
kwatanta
momy tace affiya baki fahimci aiman bane dan
baki xauna dashiba kuma baki sanshiba idan ya
dawo xaku fahimci juna tunda ke jininsa ce
ta tabe bakinta a ranta tace bana burin mu
fahimci juna hr ynxu baxan kyaleshi ba sai na
rama sai yaxama 3-3 baxan yrda yafi qarfin
MULKI na ba
a fili kuma murmushi tayi tace tor shikenan
momy
momy ta tashi ta fice da sauran bayi kafin masu
kula da suturarta suka soma qoqarin ganin ta
sauya kayanta xuwa na barci kana suka bar
dakin suna mai mata fatan alheri
atare suka kwanta da firdausi bayan doguwar
hirar da sunkayi kafin suyi barci
Asuba ta gari!