← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 23

Sashe 18

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A gurguje pls 馃槖 BAYAN WATA BIYU鉁岎煆 Da gudu ta fada dakinsa tana dariya cike da murna ta fada jikinsa abinda bata taba yimasa ba bama itaba mace bata taba kusantar jikinsa ba hakan yasa yaji wani iri banbarakwai, ya tsaida dannan wayarsa ya maida hankalinsa gareta ya kasa tsawata mata akan ta tashi amma yana son sanin meyasata farin ciki ta dago fuskarta tana murmushi tace yaya albishirinka duk ta saukar masa da kasala ya kasa amsawa illah idanu dayake binta dasu ta tunxure bakinta hade da jan dogon hancinsa tace kayi shiru kana kallona pls kace fari kyal kyal kyal ya saukar da numfashi yana kallon yanda ta dane ruwancikinsa kamar wacce ta hau doki kafin ya kalleta yace albishir din mene tace tor kace goro mana yace goro ta soma dariya tace rumaisa ta haihu tasami yaro, xumbur ya miqe xaune fuskarsa cike da mamaki yace waya gayamiki tace ummace tace gobe xasuje nigeria yaciro wayarsa ya kira umma abinda affiya ta gaamsa shi umman ta fadamasa yayi adduar Allah ya raya yaron kana ya kashe wayar yana kallonta Pherty 馃帳 馃懐 : fuskarta dauke da murmushi tace yaya kaima kanason baby ko ya gyada kansa tace nima inaso amma ni bansami baby ba, ta shagwabe fuska kamar xatayi kuka,ya kalleta tayi narai narai da idanu da alama batasan komai akan auren bane hrtake bata ranta haka yace kema xaki sami naki but let me free for now inajin barci affiya tace tor amma yaushe xamuje nigeria inaso naga jariri yace keda nigeria sai nan da two month ta fido idanu waje tace pls yaya biki kawai ya yatsina fuskarsa da alama ya soma gajiya da surutunta yace baxakije ba idan kinaso ganinsa kice a turomiki pic ko kiduba instagram amma kidaina mgnr gida kar mu sami matsala again ta tunxure bakinta ta sauka daga gadon tafice....... 6鈨9鈨 A daren ranar sai faman juyi take akan gado tana wani.mummunan mafarki tayi dayayi matuqar raxanata ta soma qara mai firgitarwa hr cikin barcinsa yakejin qarar ya bude idanuwansa yana son gasgasta abinda kunnuwansa ke jiyo masa ihunta yakeji ba kakkautawa da sauri ya diro saman gado ya xira takalmansa ya fito dakin da kyar yake saukowa step yana isowa falonta magayaqi ya shigo danasa mutanen a firgice kowane da makaminsa guards dinsama suka shigo a hanxarce dauke da bindigoginsu馃檰馃徔 da hannu ya dakatardasu kafin ya shiga dakin tanakwance idanunta a rufe sai faman fadin take ammi xai kasheni.... xai kasheni ya rungumota yana fadin affiya affiya ta bude idanuwanta duk sanyin a.c xufa take yace waye xai kasheki ta soma hawaye tana fadin ba kaine kabiyo xaka kasheni ba yace ni affiya akan me xn kasheki ta fashe da kuka, ganin a tsorace take dashi ya riqo hannunta suka sauko saman gado suna isa falon ganin rigar barcice a jikinta yasa ya cire alkyabarsa ya sanya mata ganin sunfito ba wata matsala yasa ogan ya harba bindiga sama ai kuwa ta qara rudewa ta saki qara ta cakumosa yana ganin haka ya dauketa suka fice aka gadonsa ya sauketa yacire alkyabar yana kallonta ya kwantar da ita yaja lallausan blanket ya rufa mata Pherty 馃帳 馃懐 : ganin yanda jikinta k rawa yanayinta duk a tsorace mafarkin ya raxanata ynda taganshi ya nufota da bindiga qarar wanna bindigar ya qara tsoratata ta rumtse idanuwanta tana kuka sosai bai kulataba ya nufi hanyar toilet aikuwa da sauri ta diro tabiyosa ya juyo yana kallonta da mamaki yace menene kuma ni baxan iya xama nikadai ba yace toilet xakibini kenan ta gyada kanta ya boye mamakinsa a ransa yana fadin matsala shifa gsky sarki ya takurasa da yawa da wannan auren taya xai xauna....ta katseshi muje yaya nima xnyi xakiyi me? tayi shiru ganin hakayasa ya shige tabi bayansa hr cikin toilet ya qara juyowa yana fadin tor da kika biyoni hr ciki mexakimin ne baxaki jirani can ba tayi narai narai da idanu, ya bata fuska yace tor na fasa ki xauna a toilet din ta riqosa tana fadin tor ni kajirani yaya ya tsaya yana kallonta sai ta dabirce tace ka juya fuskarka can, ya juya cike da bacin rai yanda yabiye mata take juyashi son ranta Allah xai dawo mata ainihin yarimansa maiji da sarauta idan batayi hakali ba 7鈨0鈨 Tunaninsa ya katse lokacin da take fadin muje yaya yace tor ki wuce mana ni xaki sanya a gaba ne? ta wuce yana biye da ita abaya tanafita ya janyo qofa jikake gam ta juyo tana kallon kofa ta tabe bakinta kawai ta tsaya xaman jiransa bai jima ba ya fito bai bi takanta ba ya haye gadonsa yayi kwanciyarsa hade da juya mata baya ta hau gadon ta xauna amma ta kasa kwanciya sai kallon dakin take, ya juyo ya hadota da jikinsa sosai sai ta soma kuka yace ina tsoron kada aljannu su xautardake abba ya doramin laifi amma inbakimin shiru ba Allah xn fitardake daga dakina koma menene ya firgitaki ya cinyeki ba ruwana ta qanqameshi tana girgixa kanta tana fadin am sorry Pherty 馃帳 馃懐 : tayi shiru tana saukar da numfashi bata jima ba barci mai nauyi ya dauketa ya janye bargon yana kallon fuskarta sleeping beauty ya fada a xuciyarsa ya dubi yanda ta qanqameshi kamar xata koma cikinsa yasani affiya yarinyace amma hr gobe yana mamakin yanda ta nuna masa mulki yana mamakin yanda take nunawa mutane mulki kuma ake binta ynda tace tunda mahaifinta keda qasa he lyks hr attitude sai ynxu yake ganin wautarsa naqin sanyata ajikinsa ya kula da ita tunda ynda yaxata ba haka takeba tana tsoronsa tanabin yanda yakeso yanason kasancewa tare da ita yana son shagwabarta yanajin feelings atare da ita amma bayason yasota yana tsoron soyayya bugu da qari shirme yake daukanta batada muhimmanci shiyasa bai taba engaging kansa da mata ba maxan dake bawa soyayya muhimmanci ma haushinsu yakeji shiyasa kullum suke cikin fada da bilal bai da magana sai akan mace amma shi kansa yana mamakin yanda ya sake da affiya hr sukayi wannan sabo da juna ya sani itace mace ta farko daya soma kwanciya da ita a rayuwarsa hr yake hada jiki da ita badan komai ba sai dan abbansa yace amanace kuma qanwarsa(to fa馃檴)shiyasa yake kula da ita a ynxu ya kaimata sumbata a goshinta kafin ya rumtse idanuwansa xuciyarsa cike da tunani iri iri barci ya daukeshi.... 馃摑 Hausa novel馃摎 [8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: fertymerh xarah novels [12:54PM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : 7鈨1鈨ULKI KO SARAUTA? 馃憫 Na fertymerh xarah 馃挒 Suna kitchen tare da sunyana tana bata lbrn qasarsu da yanda taxo garin hrtasami xama tareda prince acewarta tausayinta yasa prince yakawota gidan aiki cs iyayenta sun koreta ne saboda saurayintab ya yaudareta yayi mata ciki ya gudu affiya tace tor ina yaron dakika haifa sunyana tace ta haifi yaronne baixo da rai ba a asibiti ta hadu da prince sai takaimasa kukanta hryaji xai taimaka mata yaxo da ita asibiti amma yace badan yaji tausayinta bane danshi baya tausayin mata affiya ta jinjina kanta kawai sunyana ta kalleta tace wai prince baxaiyi aure bane ko budurwa fa bashi da affiya ta dan dubeta kafin tace ko kinason shine ingaya mishi sunyana ta saki qara mai qarfi tana fadin jesus jesus Christ heyyyy aiman dake xaune a falo ya shigo kitchen din yana kiran menene ganin ynda ta birkice yasa affiya tsorata ta dubesa tana fadin daga kawai nayi mata mgn shine ta tsorata haka ya xaro idanu waje yace kikace mata me? mekika gayamata haka wnda ya firgitata affiya ta soma ja da baya idanunta sunyi rau rau take kallonsa muryarta na rawa tace yaya ka tambayeta mana itace ta dauko xancen yayo kanta kamar xai daketa ta juya da gudu ta fice ganin ta fito kitchen din ta soma dariya, haka datayi ya harxuqasa dan ganin kamar ta rainashi dukata xaiyi duk ya riqeta acewarsa tana ganin yafito ta juya da gudu kicibis sukayi karo da juna saura kadan ta fadi yayi saurin tarota aiman dake kallonsu yasha jinin jikinsa a tsorace dan baiyi tsamanin ganinsa ba duk da yasaba kawo masa xiyarar baxata amma ta yau ta firgitashi nan fa fadawa suka xube gabaki daya suna kwasar gaisuwa gareshi juyowar da affiya xatayi ta kalleshi sai taga ya rikide mata cikin lokaci qanqani ya koma yarima merah dinsa sarautar tatashi yayinda qasaitar ta motsa masa kamar kullum bai amsaba illah yayi masu nuni da hannu akan sutashi cike da qasaita fuskarsa da murmushin ganin mahaifinsa ya qarasa gun maimartaba ya rungumeshi shima sarki cikin farinciki ya rungumosa kafin su qarasa cikin falo suka xaxcauna fadawa na tsaye da guards din sarki kafin kace me hr ancika gaban sarki da kayan abinci kamar dama sunsan da xuwansa aiman yace abba wannan xiyara haka ta baxata yaushe xaa daina min itane sarki yayi dariya sosai yana kallonsu yace naxo a baxatane dan inga irin xaman da kukeyi sai kuma na sameku lfy tunda gashi hr kuna wasa tare affiya ta juya tana kallon aiman wnda mamaki ya bayyana qarara a fuskarshi [1:13PM, 12/24/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : sarki yacigaba da fadin naji dadin yanda na sameku daman nagayamiki affiya biyayya na janyo soyayyr miji xuwanki atare dashi ya janyo maku shaquwa wadda nake fatan ta dore hr abada haquri shine xaman aure kuma biyayyar aure wajibi ce shiyasa annabi s.a.w kecewa da xn umarci wani yayiwa mahaluqi sujada to dana umarci mace ta yiwa mijinta sujjada saboda girmansa agareta lokacin da Allah ya kirawo annabi xuwa sama yaga wuta yaga aljanna, sai yabamu lbr da cewa mafiyawan daga cikin wuta duk matane kuma mafi yawa sun butulcewa maxajensu, duk matar da takeso lahirarta tayi kyau to tabi Allah da manxonsa iyayenta da mijinta. 7鈨2鈨 Ya juya kallonsa ga yarima yace kai kuma namiji Allah yabaka ragamar riqon aure gaba daya a hannuka domin acikin alqurani Allah yace maxaje masu tsayiwa ne akan matayensu kaji tsoron Allah gurin riqe matarka kasani amanar Allah baxai kyaleka ba haka kaima idan xa cuceta Allah baxai barka ba Annabi yace kowane mutum makiyayine mai kiwo ne kuma Allah sai ya tambayesa abinda yabashi kiwo, mijina gari shine wanda xai shigo gidansa da faraa ya tarairayi iyalinsa ya xauna
Chapter 18 · 0% Book details