← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 23

Sashe 14

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da yawa suka juya suga ko menene ya fadi suna isa asibitin suka sami turban dinsa ne har wata nurse ta dauka xata kawo masa da sauri suka karba suka fito(wani abin sai sarauta) aka bude masa mota ya jima tsaye kafin acire masa labcoat din jikinsa aka musanya masa da alkyaba suka nada masa turban dinsa kana ya shiga motar akaja kusan motoci gomane jere da juna abayan tasa motar bayan biyu na gaba. mutane sai kallon ikon Allah suke wannan dame yake taqama MULKI KO SARAUTA? 馃憫 5鈨4鈨 Sanda suka iso gida fada ya nufa ya xauna agaban mai martaba kamar kullum ya tankwashe qafafunsa yana kallonsa fuskarsa da murmushi yace barka da tashi abba yace ya lfyr hannu, ya yatsina fuska batare daya amsa ba ya janyo inibi yakai bakinsa sarki yace jiya na turaka meeting amma baka gayamin yanda kukayi ba yarima yadan kallesa kafin yace sunyi magana ne akan abinda ya shafesu, ynda na lura sarakunan naji da mulkinsu shiyasa nafito masu danawa qasaitar, sunyi mgn akan rashin wadataccen abinci ga talakawansu da kuma rashin ruwa da talakawansu basu wadatuwa dashi sarki yace kai akan me kayi magana me ka lura yna damun talakawa? yarima ya jefar da inibin dake hannunsa yace abba bama talakawa kadai ba ai ynxu duk yan nigeria suna fama da rashin kudi abinci makarantinne boko da islamiya sai arasa ilimatattun malamai, qauyukka ba wuta asibitoci ba kawarrarun likitoci [9:08PM, 12/15/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Sarki ya tashi daga kishingiden da yake cike da mamaki yana kallon aiman dan bai taba xaton yasan matsalar rayuwa ba yace yarima gayamin me ka gaya masu game da wannan yace abba nace laifin sarakuna ne ai mulkin da ba haka yake ba, ku sarakuna ku kuka cire hannunku daga komai kuka barwa gwamnati tayi, sarakunan da su suke da ikon komai suna taimakon talakawansu sannan suna samin lbrai daga fadawansu, a da ko haihuwa akayi dole sai sarki yasani ko mai anguwa amma ynxu fa kai xaka bawa kanka amsa abba, na gayamasu sarakuna sunfi gwamnati hulda da jamaa kuma sunfisu sanin halin da talakawa suke ciki 5鈨5鈨 Ranar qiyama ana fara hisabi da jini sannan ayi da manyan malamai,masu kudi, shugabanni, sarakuna, tor wannan ma ya ishemu ishara mu dage muga yanda yan qasa suke tfyr da rayuwarsu, Allah ba ruwansa gabaki daya xai hadamu ya tambayemu ynda muka tfyr da mulkinmu ba ruwanshi da cewa shugaban qasa ko gwamna, mulki duk mulki ne ko mace a gidan mijinta mulki take haka namiji a tsakiyan iyalinsa mulki yake xaa kuma yi masa hisabi gobe qiyama taya ya tfyr da iyalinsa kamar yanda muka sani raf raf raf gabaki daya daukacin fada aka dauki tafi sarki saboda mirna kamar ya hadiye yarima yakeji yace a tunani ban taba sanin kasan wanna ba yarima na dauka bayan mulki, sarauta, isa, taqama da qasaita bakasan komai da ya shafi rayuwar duniya ba ashe bn saniba kallon kitse nakewa rogo, am proud of u son, ko ynxu na mutu nasan xaka iya gadon sarauta ta a yanda nakeji ma ko ynxu xn iya sauka na baka amma nayima alqawari daka kammala karatunka xn sauka daga kujerata a nada ka nan da nan fadawa suka xube qasa sai fadi suke godiya yake ranka shi dade, yarima na miqa godiyarsa Aiman kuwa kansa na sunkuye ya dago yana kallon mahaifinsa yace abba nxt tomorrow nake son komawa skul sarki yace Allah ya kaimu amma tare da affiya xakaje nan da nan annurin fuskarsa na kau tamkar wnda akayiwa mutuwa ya murtuqe fuska yana fadin abba gsky baxan je da itaba ai frnds dina sai sumin dariya kowa baida mata sai ni kuma matar ma wannan qaramar yarinyar sarki yace lallai yarima ashe hr ynxu baka sauya ba kana nan aka qudirinka tor bara kaji dole affiya xata bika acan xata cigaba da xuwa makaranta jiya da bilal xai dawo nasa ya samomata admission kuma ta samu skul din dakake acan xataje ko kanaso ko bakaso ya tashi a xuciye kamar xai fashe da kuka yace ynxu abba fisabilillahi sai da kagayamasa inada mata yace nayi kama da maqaryacine ? batare da yayi mgn ba ya juya ya fice ransa a bace...... 5鈨6鈨 Ta shirya cikin tsadaddiyar atampha mai kyau da tsada ta dora alkyabba ta nufi sashen umma ta xauna a gabanta kamar yanda yarima ke mata tace umma yau k kadaice ina masu tayaki hirane tace na korasu bana son hayaniya ne ta gyada kanta hade da janyo inibi ta sanya abakinta umma tace rumaisah taje maki sallama kuwa? tace sallamar me umma? tace bata gayamiki xasuyi tfy itada Aliyu bane, sunxo daxu da safe kuma naga yarima ne ya masu rakiya hr airport tayi shiru kafin tace amma rumaisa bata kyautamin ba umma, ynxuma takanas naxo inda kike ne inemi ixinin xuwa (i have alot to talk with her) inaji ba laifinta bane laifin yarimane naji lokacin da take fadin xataje inda kike ya hanata kuma ban tambayesa dalili ba [9:17PM, 12/15/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Affiya tayi rau rau da idanu tana kallonta tace umma kinga abinda yaya maina ke mani ko, wlhy baya kyautawa umma takuramin yake kamar ni ba qanwarsa bace tayi shiru batace komai ba tace kinji umma tace naji na rasa mexance ne na rasa wane irin mutum ne yarima tace ni umma kawai kice yadaina takuramin ya fita sabgata pls umma, ta fada tana hawaye abinda yayi matuqar tada hankalin umma kenan tace oh affiya bar kukan banaso kibari yaxo xn masa magana dai dai lokacin ya shigo fuskarsa a daure tamau, idanunsa boye cikin darkspace kallo daya suka masa suka fahimci akwai bacin rai qarara atare da fuskarsa hakan yasa affiya tasha jinin jikinta ya xauna batare da yayi magana ba bai kuma da niyar yin magana hr sai umman ta tambayesa meyasa mesa, ko xasu shekara a gurin idan hr ba ita tafara yimasa magana ba baxai tabayi mata magana ba tun yana qarami haka yake, shifa mulkinsa, sarautarsa da qasaitarsa bafa a waje kawai take ba, ga kowa take kuma gida da waje....... 馃摑 Hausa novel馃摎 [9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: [5:36PM, 12/20/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : [7:19PM, 12/17/2015] Pherty 馃帳 馃懐: 5鈨7鈨ULKI KO SARAUTA? 馃憫 Na fertymerh xarah馃挒 AFFIYA_ na fita dakin kai tsaye falon sarki ta nufa, kallo daya tayi masa ta gane yana cikin bacin rai cikin faduwar gaba ta xauna kanta a sunkuye ta gaidashi daga can taji fadawansa sun dauka sarki ya amsa gaisuwar gimbiya affiya yar mulki da sarauta ta sunkuyar da kanta qasa, sarki ya dubeta yana fadin gobe xaku wuce pheonix tare da yarima acan xaki cigaba da karatunki nasa bilal abokinsa ya samo maki admission acan kiyi haquri da xaman ki dashi acn idan da matsala kisanardani ko ummanku nasani ko anan xaman haquri kike dashi bayason auren, to ko acan nasan xaman bacin rai xakiyi amma komenene kiyi haquri kixauna dakin mijinki ki xauna tare dashi kiyi masa biyayya kada kibiyewa son xuciyarki wurin nuna qarfin mulkinki akan saboda kema nasan halinki tun kina qanqanuwa bacin ransa da kikagani yanxu duk bai wuce dan xaki bishi kuje bane, idan kinyi haquri kinbisa yanda yakeso kin sauke girman mulkinki kinbi nashi mulkin to xaku dai daita da yarima idanunta a qasa sunyi rau rau tace xan kiyaye abba amma nida anbarni nan ma xn qarasa karatuna, yace bari nabaki wata kissa affiya wata mata taxo wajen manxon Allah s.a.w tace inason yin sallah tare da kai sai yace nasan kina son yin sallah tare dani amma sallarki a quryar dakinki tafiye miki fiye da rumfarki sannan ta rumfarki yafi ta tsakar gidanki, ta tsakar gidanki tafi ta masallacin shiyarku, ta masallacin shiyarku kuma tafi yi a masallacina(ya qara da cewa) mafi alherin masallatan mata sune dakunansu kinga anan kome xakiyi bayan idon mijinki baxai kai ladar wanda xakiyi a can tare dashi ba, sannan xaman ki acan xai qara janyo shaquwa tsakaninku [7:38PM, 12/17/2015] Pherty馃帳馃懐: in banda abinki mata na neman ladar miji kina bijirewa baki tabajin lbr wata da taxo inda Annabi s.a.w ta samesa tare da sahabbansa 5鈨8鈨 Tace haqiqa ni mata suka turoni xuwa gareka, Allah ya aiko ka xuwa maxa da mata sai mukayi imani dakai muka yarda da Allah daya aiko ka, sannan kuma mu mata muna xaune anyi mana iyaka a tsare muke cikin gidajenku kuna biyan buqatar shaawarku damu sannan mu muke dauke da ya'yanki amma ku maxa an fifita ku akanmu da xuwa jumma'a da sallolin jam'i da xiyartar marar lfy da halattar sallar jana'iza da kuma yawan yin hajji bayan na wajibi kuma duk abinda yafi wannan ma shine fita da kuke jihadi dan daukaka kalmar Allah, sannan idan dayanku yafita ummara ko hajji ko yaqi mune muke kiyaye maku dukiyarku kuma mune muke dinka maku tufafinku kuma mune muke rainon yaranku.... to ya ma'aikin Allah ta ina xamu yi tarayya daku wajen lada? sai manxon Allah s.a.w ya waiwaya wajen sahabbansa yace tunda kuke kun tabajin wata mace ta tambayi wani abu na rayuwar duniyabwanda yafi na wannan macen kyawu? sai sukace ya manxon Allah mu bamu taba xaton cewa wata mace xata iya wannan tunanin ba sai manxon Allah ya waiwaya gareta yace ki koma yake wannan mata, ki sanarda matan dake tare dake cewa duk wadda take kyautatawa mijinta kuma ta nemi yardarsa kuma tabi abinda yakeso tanada irin wancan ladar aikin gaba daya(sai matar ta juya tanata murna tana kabbara saboda farin ciki) Hakanan watarana mata sunxo wurin manxon Allah s.a.w sukace ya manxon Allah maxa sun kwashe falalolin baki daya, suna jihadi don daukaka kalmar Allah yanxu muma sai kabamu wani aiki da xamuyi mu cimma ladan jihadi Manxo Allah yace ko wacce acikinku aikinta yana cikin dakinta wnda dashine xata cimma ladan masu aiki(dan haka kuyi haquri da xaman aurenku kubi mijinku kuyi biyayya bama affiya kadai ba hr mu yakamata mu koyi xaman haquri da biyayya agidajen maxan mu) [8:01PM, 12/17/2015] Pherty馃帳馃懐: ta jinjina kanta alamar gamsuwa tace nagane nufinka abba xnyi biyayya kamar yanda kace amma dan Allah abba ka roqamin shi yabarni naje naga ammi qasaitaccen murmushi yayi irin nasu na manya masuji da sarauta yace ke baxaki roqesa bane saini, koni k
Chapter 14 · 0% Book details