← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 23

Sashe 11

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

A hankali aka bude qofar dakin aka shigo hade da
sallama
momy ce ta shigo ta xauna a kusa da ita a
bayanta rumaisa ce
tace affiya kixo muje falon maimartaba yana son
ganinku aiman ya iso
idanunta na kawo kwallah kallon da tayi masa
daxu kwarjininsa yasa ta soma tsoronsa
tace momy ina tsoronsa wlhy dai dai lokacin
wayar momy na dauki qara ta kara a kunnenta ta
fice rumaisa tace
k affiya kiyi shiru bana son kowa ya fuskanci
tsakaninki da shi tasa hannu tana gyara mata
alkyabar
taso muje abba na jiranmu inmun dawo xamuyi
mgnr ninasan komai xai daidaita tsakaninku
ta qara fesheta da turare ta rufe mata fuskar da
alkyabbar taja hannunta suka nufi falon sarki
4鈨4鈨
A firgice yake kallon mahaifinsa
yace aure fa abba, bayan nagayama ba wadda
nakeso
yace yarima na xata kai mai hankali da tunani ne
amma sai aka sami akasarin haka ashe bakada
hankali danme akayi aurenmu badan muyi aure
mu haifafa ba
yace amma abba kafin auren abari na fitar da
wacce nakeso.....ya katseshi tareda
cewa kana tunanin xn aurama maccen da bata da
kirkine ko bata dace da kai bane...dai dai lokacin
momy rumaisa da affiya suka shigo
inda yake xaune xaune rumaisa ta xaunar da
affiya
[5:00PM, 10/30/2015] Pherty馃帳馃懐: abinda ya qara
qular dashi hr ya kasa boyewa xuciyarsa yabi
rumaisa da harara duk a idon sarki yana kallonsa
yaja dan qaramin tsaki da itakadai ta jiyoshi ya
kuma daki xuciyarta faga inda take xaune
qamshin turarenta mai dadi da sanyi ya daki
hancinsa ya lumshe idanuwansa yana son tuna
inda yasan turaren amma ya manta, ya juyo ya
dan dubi gefenta fuskarta luf rufe da alkyaba yaja
tsaki a karo na biyu wanda shi kansa sarki sai da
yaji
yace ba tsaki ba kome xakayi kayi,aurene an riga
an daura kuma ba saki
ya qara tsuke fuskarsa ya maida kansa ya
sunkuyar
sarki ya cigaba da fadin
ga amanar Allah nan a hannunka idan ka cutar da
ita dan baka sonta Allah shine masani kuma
baxai barka ba, yar uwarkace jininkace batada
banbanci da rumaisa a wurina ban sani ba ko kai
tanada a wurinka
Aure nufin Allah ne kuma xaman aure sai da
haquri ban yarda da wulaqanci ba
ku xauna kuriqe junanku da hannu biyu
ku xamo masu yiwa juna yafiya
ku xamo son juna
ku xamo masu gsky
ku xamo masu rufin asirin juna
ku xamo masu riqe amanar juna sa'anan
ku xamo masu kasancewa da juna kada kubari
shaidan ko maqiya su shiga tsakanin aurenku
affiya(jin sarki ya ambaci affiya yasa ya tuna
wannan yarinyar mai taqama da mulki shi hr ya
manta da ita bayason kuma wata alaqa tasake
hadasa da wata macce)
kiyi biyayya ga mijinki yayankine ki xamo mai
gudun xuciyarsa tare da kaucewa duk abinda
kikasan xai bata masa rai
ki jure duk wani abu daxai biyo baya daga gareshi
nasan na dan wani lokacine kafin ku sasanta
junanku
kuma idan kina da damuwa ko yana takuraki kiyi
gaggawar sanardani ko ummanki bana son
kisanar a gida
Allah shi maku albarka ku tashi kutafi
kamar wanda aka tsikara ko wanda ke kan qaya
haka ya tashi da sauri yana yatsina fuskarsa
ransa a bace ya fita ya nufi inda ummansa
rumaisa taja hannu affiya suka fita
bayan sun xauna a falo rumaisa tace
affiya ninama rasa ta inda xn fara,pls ki janye
qudirinki akan yaya kiyi haquri kibarshi ki dauki
nasifar abba gskyne aure ba abin wasa bane
affiya tace shikenan na haqura xn sadaukarda
rayuwata ga bautar aure amma baxan jure
wulaqanciba kuma baxan yarda a rainamin MULKI
ba
rumaisa ta sauke ajiyar xuciya bayan ta tashi
tsaye itama affiya ta tashi tana qara lullube
fuskarta
tace muje inda umma dai dai lokacin ya shigo hr
lokacin fuskarsa a daure take ya xare space din
idonsa yana kallon rumaisa
yace munafuka kinji kunya ahakan kike cewa kina
sona kindamu dani bayan kina cikin masumin
munafurci basu sona daga yau nima bana sonki
kifita harakata daga yau馃檯
馃徏
gabanta na faduwa ta gimtse dariyarta
tace ni yaya aiman me nayi bafa ni na daura
auren ba dan Allah kayi haquri wlhy na damu
dakai wana keda aduniyar nan idan bakai ba
yace shut up pls, munafuka kinyi wani sum sum
kinxo da ita ala dole gaki uwar amarya dan kin
rainani shine hrda xomin da ita kusa dani ki
xaunar da ita ko, yi cikinta kamar xai daketa tayi
hanyar waje da gudu tana fadin
kayi haquri yaya amma dan Allah karkama affiya
komai karka takura mata ta fice hade da turo
qofar falon da karfi gam
cike da bacin rai ya nufi hnyar sashensa amma
sai me sai ya juyo yana son yaga gadarar
wannan amarya da bata iya nuna fuskarta
hr xaije sai kuma ya fasa karta ga kamar ya
damu da ya ganta yana tsaye hannuwansa a
aljihu yana qare mata kallo daga samanta hr
qasa
ya dan ciji lebbansa ya qara tauke fuskarsa ya
isa inda take tsaye cikin shigar wulaqanci da qarfi
ya yaye alkyabar da ke kanta dai dai lokacin ta
dago manyan idanuwanta ta xubasu a narkakkun
idanuwansa
cike da mamaki yaja baya itama taja baya tana
kallonsa a wulaqancee
hannuwansa a aljihunsa ya hura bakinsa yana
furxar da iska ya langabar da kansa cikin
qasqanci da wulaqanci yake mata wani irin
kallo.....
馃摑Hausa novel
馃摎
[9:44AM, 2/26/2016] Bebinga: [9:03AM,
10/31/2015] Pherty馃帳馃懐: 4鈨5鈨ULKI KO
SARAUTA馃挒
Na fertyemrh xarah馃挒
Murmushi yayi ya danyi taku kadan xuwa inda
take tsaye
well,i lyk ur personality,kin birgeni akaro na biyu
kin kuma yimin baxata,ashe bayan satar ya'yan
sarauta kin koma damfara ta hanyar aurensu
da kyar ta hadiye mgnr a maqoshinta xuciyarta
na mata xafi saboda bacin rai
tace ka iya bakinka da takunka kada son
xuciyarka yasa ka furta kalmar daxakayi
danasanin fitowarta
yayi murmushi cikin isa da qasaita hannunsa a
aljihunsa kansa a qasa kamar mai naxarin wani
abu kafin ya dago yaa kallonta
yace u ar wlcm affiya, hope da shiri kika shigo
gidana bada niyar xaman aure ba
ta riqa tafa hannayenta tana xagayensa hr taxo
gabansa idanunta akan nasa
tace da shiri naxo abinda nake nema tuntuni yau
shine a tafin hannuna........ya katseta
fyn an gud, kinsan na taba gayamaki a baya
xama dani sai mutum ya shirya kuma ya wahala
cos bn iya komai a rayuwata ba bnsan ynda xnyi
komai da kaina ba,ynda xn kula da kaina ma i dnt
knw inaji saboda ki kula da rayuwatane abba ya
aura min ke.
so daga yau, yanxu ba sai anjima ba duk bayin
dake kula dani na dakatar dasu duk bayin dake
sashena xn tattarosu na kawo maki su, su kula
dake ke kuma ki kula dani, girkine kawai bn
amince ba wannan duty jabo ne ita kawai ke iya
ciyardani na gamsu,
bayan shi tundaga toilet dina,my kitchen, falo,
bedroom, playroom,game room, watever ma
inkinje xakiga yawan dakunan duk kece mai gyara
su, u ar my new SLAVE....!
4鈨6鈨
Kinga ko anan SARAUTA tafi qarfin MULKIN ki,
bana tunanin ko a gida ammi da baffa xasu goya
maki baya akan qudirinki na cewa mulki yafi
sarauta,
i knw u ar my sister, an i regret it dana nuna
qarfin mulkina akanki cos sai ynxu nagane k ba
ajina bace koda xn so mace a rayuwata ba kya
cikinsu kinmin qarama ba komai akanki sai
qurciya da tsabar mulki akanki na soma sa'insa
da mace a rayuwata, ban taba tsayawa da mace
nayi mgnr minti biyu da itaba bayan rumaisa,
abba baimin adalciba daya auramin ke, ya kauda
kansa gefe yana furxar da iska daga bakinsa
ransa a bace kamar maison yin kuka
ita kuma tana tsaye tana kallonsa ta harde
hannuwanta a qirjinta, ya juyo
yace bn taba xaunawa nayi wani tunanin wani
plan da xnyiwa mace ba sai akanki, ban taba
bawa wani lokacina ba koda kadanne sai akanki,
bnsan damuwa da bacin raiba sai akanki, baa
tabamin dole akan abuba aka tursasamin shiba
sai akanki,tunda kika shigo rayuwata na rasa
kadan daga cikin abubuwa masu muhimmanci
agareni shiyasa naji na tsaneki affiya, na tsaneki
fiye da sauran matan ma(ta ware idanu tana
kallonsa duk abinnan da yake kyau yake mata ya
birgeta kome yakeyi kamar yaro yake komawa)
ta gyara tsayuwarta bayan ta janye hannunta
tana yatsina fuskarta
tace hw comes taya kake tunanin MULKI xai
xamo qasan SARAUTA never, an i will not b ur
slave, idan ka korasu kanka kayiwa tym dinda
xaa kawoni wannan gidan bnji ance naxamo
baiwa ba an kawoni ne a matsayib mata....yasa
hannu ya mintsini bakinta sosai hr sai datayi
kwallah kana ya cikata
i hate dat affiya, i hate to hear it, na tsani inji
ance inada mata ko frnds dina banason suji inada
mata so pls kidaina kiran kanki matata ke
qanwatace haka su umma suka gayamin, ni bnda
mata bnda wadda nakeso kibari pls, ya juya xai
fice sai kuma yadawo da baya da baya hr yaxo
dai dai saitinta
[10:12AM, 10/31/2015] Pherty馃帳馃懐: na manta bn
gayamaki sharuddana ba i hate it idan inayiwa
mace mgn ta kafeni da idanu kamr ynda kikemin
dole idan ina miki mgn ki sauke kanki cikin
nutsuwa kina saurareni
bana son hayaniya da takura musamman idan ina
nikadai
duk abinda xakiyi a gidannan koda fitace xuwa
inda su umma ki sanarda jakadiya ta gayamin
idan na amince ko bn amince ba duk xata
gayamaki
idan kina ganin takura ne kigayama jakadiya tor
xaki iya xuwa ki sanarmin but on one condition
idan kin tadani ina barcine xaki xauna kijira hr na
tashi unless if it's urgently wannan xaki iya
tadani ta hanyar yimin kiss hr na tashi, ba wai so
daya xakiyi ba noooooo xakiyi tayine hr sai
lokacin danaji kiss din na tashi dan kaina,ba wai
irin wannan useless kiss din ba nake mgn i knw u
knw it, idan kuma bakiyi dai dai ba u hav loose d
game馃檯馃徏sai wani jiqo
kuma
lastly
[10:17PM, 11/5/2015] Pherty馃帳馃懐: idan kin ganni a
hanya ko a gida ko acikin gida inda su umma
kada ki nuna kinsani ko kinada alaqa dani, idan
kuma a hanyane daga ke hr bayinki xaku tsaya hr
sai na wuce kafin kucigaba da tfy........ ya juya
xai fice sai ta kirasa
heeeey....
cak ya tsaya batare da ya juyo ba
a hannunta a qugunta tana kallon bayansa
tace naji naka sharudda amma kai bakaji nawa
ba!
ya juyo da kallonsa gareta cike da mamaki
yace hr wasu sharudda ne dake
ta gyada kanta tana kallonsa fuskarta da
murmushi
tace naji sharuddan sarauta, saura na mulki
ya tako ahankali hr inda take tsaye gab da ita
numfashinsu ya sarqe dana juna hakan yasa taji
wani yarrrr a jikinta ta dan matsa baya kadan
yace meyasa kike matsawa ko kinji tsorone, idan
na rungumeki fa
tayi saurin qara matsawa baya,yabita da wani
kallo na wulaqanci yana yatsina bakinsa
yace k atunaninki akwai wani abu daxai birgenine
a jikinki hr kike wani matsawa,matan da suka fiki
nagansu kuma na kauda kaina batare da damuwa
ba saboda basa birgeni
ta tabe bakinta tana gyara tsayuwarta
tace inaso nagayama sharuddana kamar ynda
kagayamin naka,
idan ka kiyaye nawa xn kiyaye naka
ya gyara tsayuwarsa
yace noooooo, babu wannan maccen a duniya,
babu wata macce daxata doramin sharadi inbi
bayan nawa kin manta koni waye kin manta
girman sarauta ne
tace wai mekake taqama dashi me kakeji kana
taqama da mulki da sarauta na rasa gane wanne
kafi bawa qarfi a cikinsu MULKI KO SARAUTA?
Chapter 11 · 0% Book details