← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 23

Sashe 2

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SARAUTA ya bata amsa yana kallonta
[11:10AM, 10/15/2015] Pherty: yace kinga kuwa
tayi wa mahaifinki nisa kuma kinsan ni nafi qarfin
yinki bakida wata daraja da idanuwana xasu
dubeki dashi
ranta yayi matuqar baci xuciyarta ta soma xafi
tace mahaifina yayima nisa kai kanka ballantana
wata sarauta tak ta banxa...... tas kakeji ya
dauke fuskarta da mari ransa a bace
ta dafe kuncinta tana kallonsa dai dai lokacin da
ya xare baqin space din dake idonsa kallo daya
xaka masa kaga bacin rai a tare dashi amma duk
da haka kyawunsa qaruwa yayi ya nuna ta da
dan yatsansa
yace sarauta ba sa'ar yinki bace ki koma inda
kika fito kiyi tmbya akan sarautar merah ciki
kuwa hrda tmbyr ko waye maina aiman
ya maida glass a idonsa ya juya ya fice xuciyarsa
cike da qunci
itama sai ta rasa mexatayi sai ta juya tabar
wurin
10
Suna isa harabar gidan ta fito da sauri kai tsaye
dakinta ta nufa ta soma safa da marwa a
tsakiyat dakin hannayenta goye a bayanta
xuciyarta sai xafi take mata abinda bata taba
karo dashiba wai namiji ya mareta sai takejin
kanta wata iri kamar ba itaba
wlhy sai ta rama sai tayimasa abinda baxai
manta da itaba idanma sarauta ce itama ai tana
da alaqa da ita shi wace sarautar ce yake taqama
da ita
taja dogon tsaki dai dai lokacin hawaye na xubo
mata sai ta rama wlhy baxata barshiba yaci
bulus ya daki banxa
*
[11:17AM, 10/15/2015] Pherty: Anashi bangaren
suna isa gida wanka yayi ya shirya cikin qananan
kaya ya nufi garden wurin shaqatawarsa
ya xauna cike da damuwa xuciyarsa na quna
sakamakon yarinyar daya hadu da ita fitsararriya
ya lumshe idanuwansa a ransa tunani yake ko
wacece wannan yarinyar data kira kanta affiya,
metake taqama dashu waye mahifinta a fadin
abuja da hr xata raina sarautar mera
a iya saninsa da xamansa a skul ba a taba ci
masa mutunci kamr irin na yau ba bai taba
haduwa da macce marar tarbiya ba kamar ta bai
kuma taba sanin akwai macen daxata masa
rashin kunyaba kamar ita
nan da nan idanuwansa suka cnxa launi xuwa ha
saboda bacin rai
dolene ya dauki mataki akanta
dolene ya nuna mata kuskurenta domin sai yayi
mata abinda baxata taba mantashi ba
nan da nan ya soma samun nutsuwa a xuciyarsa
daya tuna marin da yayi mata koba komai taji
haushi yaga bacin rai atare da fuskarta shikuma
yaji dadin hakan
ya qara lumshe idanuwansa yana karanto
fuskarta
fuskarta mai laushi da tsantsi
a qasan xuciyarsa ya furta she x also beauty.

Hausa novel
[8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels
[10:31AM, 1/30/2016] Pherty: 11 Mulki ko
sarauta
Na fertymerh xarah
Dariya yake sosai yana kallonta (wannan kenan
idan kaga murmushinsa ko dariyarsa yana tare da
ummansa ne)
yace umma kidaina wannan mgnr amma kinsan
rumaisa tanaso ta raina ni ne
rumaisa ta qare tunxure bakinta tana kallon
umma
umma kice yadaina bana so kofa agaban
qawayena xai daure fuska ko sun gaidashi hannu
kawai yake daga masu baya amma baya amsawa
sai su riqa cewa yayana bayada faraa basu taba
ganin dariyarsa ba he x not friendly dan Allah
umma kice ya gyara halinsa
yace tor ni sa'ankine da xnje cikin qawayenki ina
dariya
umma tace kai yarima kagayamin idan qanwarka
batayi farinciki dakai ba dawa xatayi
[1:04AM, 10/20/2015] Pherty: Idan bata sami
fuskarka ba tawa xata samu ya dauke dubansa
gareta da alama mgnr ta soma tunxurashi, ta
cigaba da fadin
bakaga ya'yan gwaggwonka ba,Aliyu da affiya ba
haka suke ba,aliyu yana bata lokacinsa saboda
affiya, duk lokacin da kaje gidan xaka samesu
tare inma nan gidan xasu xo tare suke xuwa
yace wai umma affiya na nan kuwa?
tace tor ina xataje bakason xumunci taya xaka
gane tana nan ko bata nan
yace ohhhhh umma kidaina min haka pls kullum
muna tare da aliyu, ko jiya tare mukaje nagaida
ammi amma banga affiya ba, kuma ban tambaya
ba kada yarinyar ta xata na damu da itane
ta tsura mishi ido cike da mamaki al'amarinshi
yafara bata tsoro halinsa daban ne dana kowa a
xuri'arsu
12
yace umma tayi girman rumaisa kuwa?
tace girmansu daya amma rumaisa xatafita jiki,
ya tabe bakinsa
yace chab, tor dan Allah umma kigayawa sarki a
hadata da ita da rumaisa amasu aure tunda sun
girma
tace kayi masu.mijine
cike da mamaki yace umma kamar wadannan ace
basu da samari haba dai umma yanda mutanen
nigeria suka bawa soyayya muhimmanci suke
bata lokacinsu da tunaninsu akan mace sannan
ace ba mai sonsu
tace ita rumaisa aliyu xata aura
affiya fa? ya tambaya
tace ita kuma yarima xata aura
nan da nan ya daure fuskarsa annurinta ya kau
idanunsa nayi ja abin yayi matuqar basu mamaki
dan har tsoro sukaji
[1:15AM, 10/20/2015] Pherty: tace yarima lfyrka
kuwa
batare da yayi mgn ba ya tashi yabar dakin,
rumaisa ta kalleta
umma yaya aiman fa idan ana negative yana
positive, yana abu kamar ba mutum ba dan Allah
umma xai tabbata baiyi aure bane?
ta girgixa kanta tana fadin
ina tsoron kada tunanina ya xama gsky amma
mgnr aure duk tare xaa hadaku
13
yana fita dakin wurin jakadiya ya nufa ya xauna a
kusa da ita yana fadin
baba rakiya kigayamin soyayya dolece
tace a'ah amma ai real ce ga kowa, ya girgixa
kansa
yace bandani baba, ni narasa gane yanda mutane
suka dauki soyayya wata aba alhali maxan da
matan duk suna yaudarar junansu ne, tayi sarin
katsesa
tunaninka kenan uban gidana amma ko wacce
rayuwa ginshiqinta soyayya da aure
ya tabe bakinsa
baxaku fahimceni bane saboda kun taso cikin
soyayya kunyi gini akanta, amma ni naxo ina
neman alfarma gareki jakadiya
jikinta na rawa ta sunkuya
tace ni ranka shi dade, kafadi ko menene xnyima
yace ynxu nakeji magana a bakin umma da gske
affiya xaa aura min?
[1:24AM, 10/20/2015] Pherty: ta gyada kanta
tace eh! ai affiya ba ruwanta yarinyar akwai kirki
yarima
ya tsuke fuskarsa
yace tor da ixinin wa nace ina sontane daxaa
auramin ita inaso kigayawa sarki cewa bana
sonta baxan aureta ba
cikin tashin hankali
ta russuna qasa
tace Allah ya ja da ran dan sarki idan nayi ba dai
dai ba a yafemin nace kodai bakada lfy ne
ya soma taba jikinsa
yana fadin kinga nayi ramane ko wlhy wahalar
karatu ce
tace ba wannan nake magana ba
cike da rashin sanin abinda take nufi
yace wacce rashin lfy ce baba rakiya
tayi jim tanajin nauyin maganar
14
Tace al'amrin ka ke ban tsoro yarima bakason
mace kuma bakason aure shine nace ko bakada
lfy ne
yayi murmushi cikin jin kunya
yace sai marar lfy.ne kawai bayason aure
ta gyada kanta
yace tunaninki kenan amma ni garau nake
tayi ajiyar xuciya
tace taya kake tunanin xan yarda dakai?
ya xuba mata manyan idanuwansa
yace inaji saboda naqi aurene hr kike xargina da
wannan tor shikenan na yarda a daura auren
ta fadada murmushinta
tace ynxu naji.mgn har nake ganinka a mutum
[1:34AM, 10/20/2015] Pherty: yayi dariya sosai
yace ashe ba mutum kike kallona ba kin dauka ni
aljanine
ta russuna tana fadin tuba nake ranka shi dade
ynxu yarima nake kallonka
ya tashi yana kallon agogon hannunsa
yace lojacinki ya wuce kafin tayi magana tuni ya
fice
ta bishi da idanu tana kallonsa
tana son komai nasa duk abinda xaiyi a natse
yake yinsa yana da sauqin kai sai dai akwai nuna
MULKI DA SARAUTA bashida hayaniya miskilin
gaske ne shiyasa duka yaran gidan tafi shaquwa
dashi saboda kirkinsa
15
Yanayi ne na damina garin ya limshe kamar xaayi
ruwa iskace mai dadin gske take.kadawa
ta fito a farfajiyar qaton wani boutique tanufi
motarta tana qoqarin shiga ta tsinkayo motarsa
na shigowa
tayi mamakin ganinsa yau shikadai ba security ko
daya atare dashi hakan yasa ta ja ta tsaya tana
kallonsa dan xata rama wulaqancinta
dai dai inda take tsaye yayi parking din motarsa
ya fito ya nufi inda take tsaye ya xare madubin
idanuwansa yana kallonta sama da qasa a
wulqance
[1:44AM, 10/20/2015] Pherty: yace ashe ke
matsoraciyace fa baxaki iya tafiya ke kadai ba sai
tare da bodyguards saboda ni ko?
tayi murmushin takaici ta kawarda kata gefe
batarr datayi magana ba
bodyguards dinta dake gefenta sukayo kansa da
bindiga tayi saurin dakatar dasu
tace kubarshi, shine fa mutumin da ya mareni
danaje shan ice cream
16
nan john yayi kansa a harxuqe ya saita bindiga a
goshin aiman
yana tsae yana kallonsu fuskarsa a sake babu
wani alaar bacin rai ko raxana atare da shi kuma
ba fargaba a xuciyarshi, illah hakan datayi bata
birgeshi ba ko kadan
cikin tsawa john
yace kaci albarkacin madam datace ta yafema da
sai nayi qasa da kai amma duk da haka kabata
haqur.......yayi shiru sakamakon marin da aiman
ya daukeshi dashi
fuskarsa a yatsine yake kallonsa
yace waya gayama ana min ihu aka karka sake
mamaki ya cika john bakinsa a bude yake
kallonsa yana kallon affiya yana jiran umarninta
kawai ya daukesa da alburushi
aiman ya harde hannuwansa a qirjinsa ya jingina
da motarsa tare da lumshe idanuwansa yana
tunanin yanda kwallonsu xata kasance ayau
[1:50AM, 10/20/2015] Pherty: ta tsura masa ido
sai taga yayi mata wani irin kyau da kwarjini
abinda bata taba gani a sauran maxan ba yafita
daban acikin maxa
tayi saurin kawar da tunaninta
tace sorry john kabarshi nixan dauki mataki da
hannuna sai na nuna masa koni wacece a fadin
garinnan sai na nuna masa qarfin MULKI yafi na
SARAUTA
ta juya tana kallonsa shima ita yake kallo jin ta
ambaci sarauta
tace idan ba tsoroba kashiga wannan motar ta
nuna masa motarta inaso naje dakai inda xn
hukuntaka baxan lamuntama ba sai nama
hukunci dai dai da abinda kamin
fuskarsa dauke da murmushi
yana son sanin hukuncin daxatamasa shiyasa ya
bude gidan baya ya shiga ya kishingida cikin isa
da qasaita yana latsar wayarsa..
Chapter 2 · 0% Book details