← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 23

Sashe 17

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kyautawarsa akan abinda yayi mata da yasani da yabarta koba komai qanwarsace amanarta aka bashi kuma ya tabbata Aliyu baxai taba yiwa rimaisa haka ba acikin tunaninsa ya jiyo muryarta yaya bilal yace sannu affiya tace yaya sunyana fa yace tana lfy nabata magani tasami barci ta lumshe idanuwanta kafin ta bude tace yaya bilal ka taimaka ka kaini gida inda umma ko ammina baxan iya xama anan ba mgnr ta dan sosa aiman sai dai bai nuna ba illah dauke kansa da yayi daga kallonsu bilal yace gida kikeson xuwa affiya ta gyada kanta da sauri yace saura 4mnth ayi holiday kiyi haquri kinji ta rumtse idanuwanta tana hawaye tace ina son shiga toilet baxan iya tashiba yaya bilal ciwo sukemin ya rumtse idanuwansa cike da takaici kafin ya dubi aiman fuska a daure yace wlhy bana so na xama sillar hadaka da iyayenka da yau sai na tabbatarwa mai martaba duk abinda kakewa affiya sannan baxan jure ganinta a hakanba shiyasa xn dakatar da xuwana a gidanka tunda nima ubana ya siyamin nawa gidan,affiya amanarkace kuma Allah xai tambayeka ya juya ya fice ransa a bace yaya bilal dan Allah karka tafi dani kaje dani ya tsaya cak ya juyo yana kallonta idanunta taf da hawaye tace plsss ka kaini gida batare da yayi mgn ba yafice da sauri yabar gidan yarima na xaune na saurarensu baisan meyasa yakejin haushin ynda affiya k nuna damuwarta akan bilal ba take nuna tafison xama da bolal akasa nan take xuxiyarshi ta bashi amsa da cewa saboda yafi bata kulawa yafi debe mata kewa a sanyaye yake kallonta fuskarsa ba nadama sai dai ya rasa wacce kalma xai soma yimata mgn ya tashi ya dauketa akaro na biyu ya nufi toilet da ita 6鈨6鈨 A toilet ta gagara tsayuwa qafafunta sai rawa suke sai qanqameshi take ya dubeta idanunta a rumtse sai faman hawaye take yace affiya bude idanuwanki, ta bude tana kallonsa yace ki daure kinfiye raki da yawa dama ga shagwaba dake jikinki tun kina qarama bayaga haka tsallen kwado ba wani abu bane mai wahala fa inkin dubama exercise ne nasaki dubansa take cike da mamaki da haushin mgnr sa duk da cewa wannan shine karo na farko da ya soma yi mata magana cikin sanyin rai ba daure fuska ganin ta tsaya da qafafunta yasa ya fita daga toilet din [8:48PM, 12/21/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : kusan minti goma kafin ta fito tana tafe tan dingirsa da kyar ta iya xama akan gado tana kallonsa tace yaya dan Allah ka maidani gida inda ammina sai ga hawaye sharrrrr jikinsa yayi sanyi yace meyasa kike son xuwa gida ba karatu akace kixo kiyi ba? tayi shiru tana hawaye yace kiyi magana inaji dalili mai qarfi xn kaiki gida a yau ma idan kinaso muryarta na rawa tace bana son...xa.ma da kai..ne yayi murmushi yana fadin akan wane dalili tace kai mugune baka kaunata ka tsaneni 6鈨7鈨 Murmushi yayi a karo nabiyu yana kallon qasa kafin ya maida kallonsa gareta yace banda mugunta affiya kece kika soma kirana da mugu kuma kece ke min wannan kallon, bana taba gayamiki cewa kece mace ta farko dana soma musanyar yawu da ita hr na tsaya ina (game) da ita cos ba wata mace dake gabana, ban taba shiga damuwa ba bansan menene damuwa ba sai dana hadu da affiya,bnsan ynda xn tsaya da mace inyi minti biyar da itaba sai akanki, dalilin da yasa nabiye maki cos naga kema kina taqama da MULKI shiyasa na nuna maki tawa SARAUTA馃憫 sannan inaso ki ajiye duk wani mulki dakike taqama dashi kibi nawa inaji shi kadai xaisa mudai daita dake, danma kina qanwata yasa nake gayamaki wadannan tabbas da wata barece ko kallo baxata isheniba sannan duk abinda ya faru laifinkine da kikaso nunamin gadara da mulki ni kuma na nuna miki qarfin sarautata, kinga abisa rashin saninmu MULKI da SARAUTA 馃憫 duk namune kowa nada iko akansu. tun bayan aurenmu kin kawar da duk wata ixxa da kike taqama da ita kin saduda kinbar mulki da rashin kunyar da kikemin kuma nayi matuqar mamaki kasancewarki mai sanyin hali duk danaga qarantar shekarunki shiyasa nima kikaga na ajiye nawa sarauta a gefe kamar yanda kika ajiye naki mulkin a gefe [8:55PM, 12/21/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : shiyasa na dauke kaina daga gareki nadaina kulaki badan komai ba sai dan banason GIRMANA YA FADI sai ma nayi dana sanin nuna qasaita ta akan qanwata cos bansan k qanwata bace duk da ba haka naso (game) din ya tsaya ba naso yacigaba, kidaina cewa na tsaneki, bn tsanekiba cos u ar my sister matsayinki daya dana rumaisa a xuciyata bayanshi bansan yanda xan so mace ba, ban taba so ba amma ban saniba ko ke kin taba? ya fada idanunsa akanta.... tayi shiru hade da sunkuyar da kanta qasa ya tabe bakinsa hade da daga kafadunsa kafin yabtashi ya fice daga dakin ta maida kanta jikin pillow ta.kwanta hade da.lumshe idanuwanta..... .... am sowieeee masoyan TAGWAYEN MAXA馃懍 kuyi haquri kwana biyu鉁岎煆 kunji shiru, gobe ranar kuce...! 馃摑 Hausa Novel馃摎 [9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: Pherty 馃帳 馃懐 : 6鈨8鈨ULKI KO SARAUTA? 馃憫 Na fertymerh xarah 馃挒 Tun daga ranar ya sassauto xuciyarsa akanta yasoma kulata suna fita tare su dawo tare yana xama yayi mata lesson a gida kamar yanda bilal k mata sai dai fuskar a murtuqe wannan yar shaquwar da sukayi soyayya mai tsanani ta fisge affiya akansa.......
Chapter 17 · 0% Book details