Sashe 19
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dasu suyi wasa dariya ya fahimci matsalarsu. amma sai kaga wani namiji ya shiga gidansa ba sallama sai dai yayi gyaran murya daganan sai kowa yashiga taitayinsa harya fice baxaa ga murmushinsa ba to ba haka annabi ya koyar damu ba shi yana da lokacin matansa duk matsayinsa da muqaminsa yakan xauna yana taya matansa ayyukan gida da debe masu kewa Nana Aisha R.A tace mun kasance wani lokacin muna yar tsera da annabi wani lokacin na wuce shi wani lokacin ya wuceni A wata fadar kuma tace mun kasance muna wanka kwarya daya tare da manxon Allah(yarima ya dan kalli affiya a sace) A wata fadar kuma tace wani lokaci idan nasha ruwa annabi yana daukar abin ya dubi inda nasa bakina nasha yasha da gurinda nasha, sai kayi koyi da annabin rahama yadda ya xauna danashi iyali kaima ka kwatanta. [5:38PM, 12/24/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Maimartaba ya sake maida kallonsa ga affiya yace Annabi s.a.w idan mace ta shiga shaanin (hidimar)mijinta kotayi kwalliya domin neman yardarsa Allah xai rubutamata lada guda goma ashare mata munanan ayyuka guda goma kuma a daukaka mata darajarta kamar haka, idan ya kirata xuwa shimfida tayi masa biyayya hrta dauki ciki xata kasance tanada ladar mai yin axumi da sallolin dare da kuma wajen daukaka kalmar Allah wato jihadi idan naquda takamata xai kasance xafin naquda guda daya kamar wacce ta yan'ta baiwa mumina idan ta haihu babu wanda yasan gwargwado adadin ladarta sai Allah,kuma xai kasance mata da kowanne tsotso na mamma guda data shayar da yaron. idan ta yaye yaron sai ta fara sabon aiki haqiqa Allah ya gafartamaki abinda ya riga y gabata n xunubinki sai Aisha r.a tace haqiqa an baiwa mata alheri masu yawa to menene ku agareku maxa sai annabin rahama yayi dariya yace babu wani mutum daxai riqe hannun matarsa da nufin jima'i da ita sai Allah ya rubuta masa kyawawan ayyuka guda biyar idan ya hada wuya da ita yana da guda goma idan ya sumbaceta yana da guda ashirin idan ya sadu da ita Allah xai bashi ladar dayafi duniya hrda abinda yake cikinta idan ya tashi domin yin wankan janaba,ruwan baxai gudanaba a wani bangare na jikinsa har sai an shafe masa xunubansa a kuma daukaka darajarsa anabashi ladan abinda yafi duniya hr abinda ke cikinta saboda wannan wankan da yayi kuma Allah yana yiwa malaikunsa kirari yana cewa ku dubi bawana acikin dare mai sanyi yana wankan janaba ya sakankance nine ubangijinsa to ina shaidamaku na gafarta masa(ALLAHU AKBAR Allah yasamu a danshensu yabamu ikon bautamaka amin) nan duka dattijai da fadawa suka dauki kabbara basu affiya kadai ba kosu sun amfana da wannan sai suka xube suna godiya tamkar su akayiwa ma tsayin awa biyu sarki ya dauka tare dasu kafin yatashi, nan kuwa aka xuba qatuwar carpet tundaga falo hr inda motar sarki take, yayi masu kyauta mai girma kana suka shigar motar sarki tare da aiman domin ya rakashi airport acikin motar ya qarayi masa nasiha tare da roqonsa ya sassautawa affiya yace tor shikenan abba nadai na nuna mata mulkina da sarautata maimartaba yayi murmushi kawai * 7鈨3鈨 Tfy suke cike da nishadi suna hira hr suka iso skul yai parking suka fito a jere suke tfy dayawa mutane sun birgesu sunga dacewarsu sai suke ganin ashe da gangan yake wulakanta matan skul din yana nuna masu isa da qasaita saboda yasan irin yarinyar dayake tare da ita mafi yawa matan dake sonsa idan sunganshi da affiya xasu nuna baqincikinsu qarara dan baqaramin kyau take dashi ba kuma sun dace sosai hr suna ganin kamanninsu shiyasa duk lokacinda friends dinsa na tambayesa menene matsayin affiya garesa xaice qanwarsace idan suka nuna suna sonta bai damuwa xaice abari tagama skul sannan suyi mgnr aure馃檴 kuma sun yarda da haka idan sukayi laakari da kammaninsu suna tsaye tana xuba masa shagwaba akan sai ya rakata hr cikin class ya xuba mata narkakkun idanuwansa yana kallonta yace tunda har na rakokinan to baxan qaraba daga nan library xnje i have alot of work to do ta langabe kanta hade da tunxura bakinta tana buga qafafuwanta a qasa cikin shigar shagwaba abinda yayi matuqar birge mutanen dake kallonsu hryasa suka qara yarda cewa qanwarsa ce hr suke tunanin inama sune affiya suke gaban prince suna wanan shagwabar hr yake bata lokacinsa akanta 7鈨4鈨 Ta miqo masa dan qaramin yatsanta tace mu kwance qawancen da muka qulla jiya banayi yayi murmushi yana girgixa kansa yace baxaa kwanceba kuma baxan rakaki class ba....dai dai lokacin bilal ya qaraso gurin fuskarsa dauke da mumushi yake kallonsu [11:18AM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : yace yau naga abinda idanuwana suka dade basu ganiba aiman da qanwarsa cikin farinciki murmushi yarima yayi yace as u say amma ba wannan nakeson jiba affiya tace sai na rakata class tunda gaka kaxo sai karakata xnje library ynxu, kafin sun ankara tuni ya juya ya fice suka bishi da kallo kawai fuskarta dauke da murmushi take kallonsa tace yaya bilal nayi fushi shima dariya yayi yana fadin sorry sister suka jera atare suka nufi class dinta suna tafe suna hira cike da nishadi 7鈨5鈨 yana xaune library ya tsurawa laptop dinsa ido, ya duqufa neman abinda yakeson sani tunaninsa da hankalinsa sunyi xurfi akanta dama haka yake da kafuwa da naci akan abinda yasawa gaba nabila ta shigo cike da kwarkwasa ta iso inda yake prince sannu da aiki ta fada tana xare madubin idanuwanta bai kalletaba bai kuma amsa ba illah cigaba da yayi da danna laptop dinsa bata damu ba idan da sabo tasaba da hakan ta xauna akusa dashi tana fuskantarshi pls prince ka saurareni batare da yakalletaba yace i think nagama magana dake tun jiya ko tace nasani shiyasa naxo neman alfarma idan xakaje gida nigeria nabika idanunsa akan qatoton littafinsa yace naki gidan uban fa? taji xafin mgnr amma sai ta hadiye tace inason xama da kai inaso na koyi halayyar dakakeso mace ta kasance dasu ko xaka aureni ya dan kalleta bayan ya tsaida abinda yakeyi kina tunanin xama dani shi xaisa na soki ta gyada kanta tana kallonsa ya daga kafadunsa hade da tabe bakinsa [11:45AM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : yace tor shikenan daga ya ki koyi zama dani kigani ko xan soki tayi murmushi tace xaka soni prince hrma ka aureni yace baxan soki ba kuma baxan aureki ba amma idan kina iya batawa kanki lokaci akaina u ar free hmmmm tayi ajiyar xuciya 7鈨6鈨 tace inada hope akanka inasonka prince inason xama dakai kuma inaso na aureka caraf a kunnen affiya dake shigowa littafan dake hannunta suka xube a qasa nabila kadai ta juyo tana kallonta tace ki shigo mana sister meyasa xaki tsaya acan affiya jin ta ambaci affiya yasa ya juya yana kallonta ta sunkuya ta dauki littafanta batare da tayi mgn ba ta juya ta fice sai abin yabawa aiman mamaki ya soma tattara takardunsa da wayoyinsa ya dauki laptop dinsa ya fice itama nabila tabi bayansu tana kishingide a motarsa ganin yafito yasa ta qara tsuke fuskarta xuciyarta cike da tashin hankali batasan yaxata kasanceba idan ya amince xai auri nabila ya bude mota ya xube kayan dake hannunsa kafin ya juyo yana kallonta menene affiya ta tunxure bakinta tana qoqarin tsaida hawayenta karya fahimci abinda take ciki tunda baxakiyi mgn ba shiga motar muje gida ta xagaya xata shiga motar tuni nabila ta rigata shiga gaba ta juyo tana kallonsa a shagwabe tace wacece wannan meyasa baxata xauna abaya ba caraf nabila tace haba qanwarmu dan matar yayanki tashiga gaba menene abin damuwa cike da mamaki take kallonsu tace matarsa as in how? kafin tayi mgn aiman yace shiga motar muje affiya nagaji da tsayuwa tace yaya nifa a gaba nakeso na xaun ya dubi nabila yace kidawo baya kibarta ta xauna agaba ta daure fuska tace nima a gabanakeson xama yace tunda duk a gaba kukeson xama nixan xauna abaya k affiya ki tuqa motar,ta karbi key tana qoqarin shiga motar taga nabila ta koma baya ita dole sai dashi xata xauna. 7鈨7鈨 ta maida qofar ta rufe tana fadin ai ni ba driver dinki bace da xaki hakince a baya na tuqaki,ta maida hannayenta a qirjinta ta rungume aiman ya fito fuskarsa a murtuqe yace to duk ku xauna a baya [12:00PM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : affiya tace amma yaya kasan nike xama a gaba ko ita wacece da baxata xauna a baya ba aiba motar gidansu bace taje ta hau drop mana nabila ta harxuqa karki nemi rainamin wayo dankinga ina lallabaki albarkacin yayanki kikeci da kinsan baki isaba ba drop xaa minba gidanku xn xauna koda abibda xakimin ne affiya ta girgixa kata tana fadin banaso naci albarkacinsa idan shi dake taqama da SARAUTA馃憫 yakasa laqwasaki yakasa baki umarni kibi ni xan nunamiki qarfin MULKI na dan baxaki shiga wannan motar ba idan kinada xuciya kije naki uban ya siyamaki taki mana....tas kakeji nabila ta dauke fuskar affiya da mari bata ankaraba affiya ta kaimata nata da lafiyayyen hannuwanta juyowar da xatayi aiman ya sake dauketa da wani mari yace for what reason xaki mareta,who d hell ar you da xaki mari qanwata wacece ke mekike taqama dashi MULKI KO SARAUTA 馃憫 da hr xaki kai hannuwanki akanta,baxan daukaba ki kiyaye nan gaba ta hadiye baqinciki da toxarcin da affiya da aiman yayi mata ayau gaban jamaa badan so ba dayau tabar aiman koshine autan maxa amma ba yanda ta iya Affiya taji dadin yanda aiman yayi kuma koba komai ya nuna mata matsayinta ko anxa kuma ta rama marinta amma fa taji xafinsa sosai ta bude motar tana hawaye ta dauki littafanta ta juya ta barsu tanaji yana kiran sunanta tayi masa banxa tasami drop ta shiga cike da takaici ya shiga motar, nabila na qoqarin shiga yaja wani uban birki yafito yana kallonta u ar very stupid, k wace irin banxar macece qanwata bata shiga motar ba kike tunani k xaki shiga, affiya ta hau drop ballantana k banxa idan dolene sai kinbini kema ki hau drop din mtsewww yaja dogon tsaki yashiga motar yajata da qarfi ya barta anan tsaye batayi fushi ba馃槼 kuma bataga laifinsaba dama ance so hana ganin laifin masoyi itama ta hau drop tabisu.....ikon God馃檴 馃摑