Sashe 5
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Na fertymerh xarah
Tana isa gida ta soma safa da marwa a tsakiyan
dakinta hannunta na goye a bayanta
ta qudira a ranta baxata barshi ba sai ta rama
tayi kusan minti talatin a tsaye tana tunani kafin
dabara ta fado mata
ta dauki key din motarta ta fita
hotel din datasaba ganinsa ta nufa
kai tsaye ta nufi inda ogan ta fadi buqatarta
ya xare idanu yana kallonta
yace madam DAN SARKI fane
tace ni kuma YAR PRESIDENT ce sarauta tafi
mulki ne, kada ka rainamin da wayo, ta bude
jakarta ta xaro bandir na yan dari biyu ta ajiye
agabansa
tace ba shawara nake nema ba umarni nake ba
ka matuqar bakamin abibda nace ba wlhy kaji na
rantse u will end up ur lyf in prison
gabansa yayi matuqar faduwa hankalinsa ya tashi
yaji dama baya wannan aikin, ta tashi tana
kallonsa a wulaqance ta dubi agogon hannuta
am expecting ur call, daga nan xuwa karfe goma
dan nasan lokacin xai iso, ta jefa masa
complimentary card dinta ta juya ta fice
26
Akai akai take kallon agogo jikinta har rawa yake
akirata
kusan awanni uku tana xaune kamar a mafarki
taji wayarta na ringing ganin baquwar number ne
yasa ta dauka da sauri
Hajiya an kammala aikin, ta tsinke wayar ta tashi
cike da farinciki da kira John take sanardashi
dama yanada haushinsa tun ranar da ya maresa
su uku sukaje hrda yarinyar john
kaivtsaye dakin da ya sauka suka nufa, ta tafa
hannayenta tare da wata irin dariyar farinciki
ganin yanda yake barci haiqan
[4:45PM, 10/22/2015] Pherty: ta juya tana kallon
yarinyar da suka xo da ita bayan ta ciro wayarta
ta kwanta a jikin yarima, affiya na daukarsu pic
ta rungumoshi nan ma ta dauka, dama kala biyu
takeson yi
tayi dariya sosai tana kallon pics din sun dauku
yanda takeso
suka juya suka fice, sukaje suka wanko ta
miqawa john
tace kaje ka nemi gidan sarautar mera ka
tabbatar da cewa wannan saqon ya isa hannu
maimartaba shi nakeso kabawa shinakeso
yagani.
john ya karba ya gyada kansa ya fice ita kuma
tayi shigewarta inda amminta
27
Duk inda ransa ke baci ya gama baci hankalinsa
yayi matuqar tashi sai safa da marwa yake cike
da bacin rai
yace ashe kai yaron banxa ne yarima, ashe
xamanka a waje yasa kamanta tarbiyarka har
kake son batamin xuri'a da SARAUTA
hankalin umma a tashe yake itama tana cike da
mamakin ganin wadannan pics bakamar yarima
da yake gani tamkar a mafarki bane danshi a iya
rayuwarsa bai taba neman macce ba yanda ya
tsani mata tayaya xaiyi hulda dasu irin wannan
sarki ya cigaba da fadin
kafita xakka a cikin ya'yana,kana wannan dabi'ar
kake kiran bakason aure kuma kake jiran sarauta
ta,
angayama mutanen banxa ke gadon sarauta
kome?
(cikin kwallah sarki)yace yarima kodan kaga kai
kadaine namiji gareni, kaga irin sonda nakema
yasa kanemi ka taxartani a idon duniya
hankalin yarima ya tashi, tunda aka haifesa bai
taba shiga tashin hankali kamar yau ba,shi a
rayuwarsa baisan wani abu tashin hankali ko
damuwa ba sai wannan karon
kuma ya kasa kuka kamar yanda yaga mahaifinsa
nason yin hawaye,saboda shi a rayuwarsa ya
dauka mutuwar mahaifa kawai ake ma kuka
bayanshi baisan wani dalili daxai sa ya xubar da
hawayensa ba
sai ya matso ahankali kusa da maimartaba
yace abba am confused, inaji fuskana ne aka dora
amma ni bansan nayi wannan ba, ban taba
neman macce ba i hate gals in my........tas sarki
ya daukesa da mari
yace karka maidani wani shashasha dai baisan
abinda yakeyi ba,
idanu jawur yake kallon mahaifinsa, karo na farko
a rayuwarsa tun tasowarsa da sarki ya sanya
hannunsa garesa, bama shiba ita kanta umma a
tsorace take da sarki yaune rana ta farko daya
soma dora hannunsa ajikin aiman da sunan duka
tun haihuwarsa
hakan yayi matuqar tunxura yarima ya tashi xai
bar dai dai lokacin wayar yarima tayi qara alamar
msg ya shigo dayake wayar na hannun sarki sai
ya buda
ga abin da'aka rubuta
hhhhhh wannan kenan,
Nasan duk yanda akayi ranka na baci hankalin
iyayenka ya baci but x not my wish inga na bata
ran iyayenka, only you kai nakeso naga ranka ya
baci kamar yanda kake son ganin nawa ya baci,
ninasa akayima wadannan pics, we shall meet in
nxt episode.
[5:09PM, 10/22/2015] Pherty: Sarki ya kallesa
yace ban fahimci komai ba, kodai da gske ne
baka aikata ba wannan msg ya nuna kamar sharri
ne aciki
yarima ya tashi fuskarsa a murtuqe batare dayayi
mgn ko ya kallesa ba ya fita daga falon
28
Gidan ya bari ya nufi hotel din dan yana kyautata
xaton dasa hannunsu
dama tasan xaixo shiyasa ta tsaya jiransa
tana ganin motarsa ta shigo harabar hotel din,
tafito daga cikin tata motar idanunta boye a cikin
dark space tana taunar cingam tanufi inda ya
tsayar da motarsa
ya fito batare da ya kalletaba ya nufi cikin hotel
din
kamar yanda yayimata haka ta masa
tace hey wait wait, nice nasa su, to ma mexakaje
kayi masu dukansu xakayi ne kome?
ya juyo yana kallonta ya tabe bakinsa ya qaraso
inda take tsaye
yace fyn an gud, kinfa yi qoqari gsky, wannan
karon na yaba maki sai dai baki birgeni ba kuma
baki batamin rai ba kamar yanda kike xato,
abinda na fahimta da bacin rai a rayuwa shine ka
nemi abu ka rasa ko kuma kasanya soyayyar
iyayenka shine nasani bacin rai
bawai wannan wasar da kike ba, jinjina maki
danayi kuma kinci lagon mahaifina hr ya yarda,
but by main looking 2ru my mothers eye nagane
bata yarda ba bata amince da xan iya aikata
hakan ba shiyasa nima bn damu ba illah mamaki
kawai danayi
tayi murmushi tana yatsina fuskarta
tace watever it's kai kasani nadai rama, aduniya
bnga wanda xai tabani na kyalesa ba banga
wanda xai raina qarfin MULKI na ba
yace ynxu ma aka fara nima baxan kyaleki ba
tabbas karo na uku baxakiji da dadi ba idan kina
tunanin na baya wasa ne tor wannan na gske ne
kuma you must regret, sai kinyi dana sanin hada
qarfinki da jinin SARAUTA
Tace am waiting for you, bana tsoron duk wani
tarko naka saboda ina taqama da MULKI na,
yanxu mun2-2 .
yace xn gani tsakanin nidake waxai yi nasara
MULKI KO SARAUTA?
tace MULKI...
yace tor shikenan mu xuba mugani,
ya juya ya shiga motarsa ya fice itama tashiga
tata tabar hotel din.