← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 23

Sashe 23

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Soyayya ba lallai ta faru a sanda akaso faruwarta
ba
ita wata irin abace daba ruwanta da lokaci
matsayi da dangoginsu
abuce wadda k faruwa a duk sanda taso ta
gudanar da tunani ta sarrafa gngar jiki kamar
yanda tayiwa ZARAH da Dr.Saifullahi Bakori
Ta taso cikin tarairaya gata da shagwaba a gidan
arxiki mulki da bunqasa , babu abinda tasani sai
taqama isa da wulaqanta dan adam
haduwarta da Bilal ya sauya mata raayi inda duk
isarta mulkinta dataqamarta suka xube a qasa
IHSAN
Haduwar kan hanyace ta xamo haduwar xuciyar
Abdulsalam da Falmata ,aminci, tausayi, soyayya,
ha'inci da xalunci sune sukayi gingimemen gini a
rayuwar ALMAJIRA
Abin tambaya acikin rayuwar JIDDAH meyasa
kowacce bata auri wanda takeso ba amma ta
samo soyyaya a gidan aurenta mami da jidda
Soyayya ko sadaukarwa wanene yafi rinjaye a
rayuwar AFNAN tsakanin Adnan da Affan
Pherty tace xata iya fassara ta ta soyayya da
defination mai yawa a LABARINA wanda neither
Dr.fulani Gafai nor Marhoom experience it.

Dariya take sosai ba kakkautawa kafin ta tsaida
dariyar tana kallonsa
tace ka ceto ni daga cikin wani hali dana shiga
duk da cewa kaine sanadin haukata kuma kaika
dai nakeso nake kishi baxan iya kwatanta ganinka
da wata macce ba....

Humayd Danbatta yayi murmushi hade da
rungumota yace ba wadda nakeso nake qauna a
duniyarnan kamar ke bakida kishiya ke kadai kin
isheni rayuwa kuma bake ba hauka har abada ina
sonki HERLYMERTU
Menene sirrin pherty, miss aysher da serdy daya
janyo suka xamo taurari masu haske da walqiya a
xukatan xaratan maxajensu koda yake sun
auresune bisa tubali na soyayya SADTEEYASH
TAGWAYEN MAXA ne,kamanni daya amma
mabambanta a halayya da dabi'a duk da
kasancewarsu gida daya amma they ar ol acting
according to their experience,xamansu da Hamida
ta sauya tunaninsu daga marar kyau xuwa mai
kyau....

Daga inda pherty take xaune ta maido hankalinta
ga jinin sarauta inda taji yana roqon Affiya kiyi
haquri na tuba kece rayuwata qasaita ta a waje
take baa gida, idan a gidane affiya keda qasaita
ita keda ragamar komai nawa.
ta juyo tana kallonsa da murmushi tace wane
daga ciki MULKI KO SARAUTA? ya gyada kai yana
murmushi鈥︹€ukansu
ALHAMDULILLAH
Luv u ol my fans
Hausa novel
Chapter 23 · 0% Book details