Sashe 12
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
SARAUTA ya bata amsa batare da ya kalletaba
konayi taqamavda mulki ai a qarqashin sarautar
yake
banason dogon surutu affiya inaso aikina ya fara
daga yau, i will be waiting xakiga bayina sun xo
ynxu sai kifara aikin
tace tabdi....
ya kalleta kafin ya dauke kansa daga kallonta
yasa kai ya fice daga falon.......
kuyi haquri pls xn qarasa nan da two wks na
bada littafin printing idan an maidamin kafin ayi
publishing xn qarasa maku, saboda kar kujini
shiru yasa na fara maku TAGWAYEN MAXA馃懍.
馃摑Hausa novel
馃摎
[8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: 12/14/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : 4鈨7鈨ULKI KO
SARAUTA? 馃憫
Na fertymerh xarah 馃懐
yana fita falon fada ya nufa saboda kiran
maimartaba daya samesa,
kusa da mahaifinsa ya xauna har lokacin
fuskarsa bata saku ba yana cike da bacin rai
mai martaba ya dubesa yana fadin
baxan sami damar xuwa meeting ba kai nakeso
ka wakilceni saboda yanxu da da ba daya bane,
na farko kaine mai jiran sarauta ta na biyu kuma
kana da iyali(ya tunxuro bakinsa hade da yatsina
fuskarsa)
yace abba idan xamuyi mgn muyi mai
muhimmanci amma kadaina cewa inada mata ni
banida mata
sarki yayi shiru kawai kafin ya maida kallonsa ga
waxiri da sarkin fada
yace ku shirya sa kuje kada ku bata lokaci
nan da nan suka soma shiryasa aka masa nadi
irin na manya sarakuna tare da wata qatuwar
alkyabba ta sarki mai matuqar kyau...
kafin kace me nan take ya rikide ya dawo wani
babban mutum yayi matuqar kyau inaji ko
TAGWAYEN MAXA 馃懍 baxasu nuna masa kyau a
ranar ba duk da cewa fuskar tasa a tamke take....
manya manyan motoci ne a jere masu kyau da
tsada, a tare suka fito da maimartaba yana tsaye
yana kallonsa har aka bude masa motar ya shiga
[11:59AM, 12/14/2015] Pherty馃帳 馃懐 : SARKI ya
girgixa kansa cike da mamakin qasaitar aiman
halinsa sai shi,
a wurin meeting kusan awa daya da rabi suka
dauka suna meeting tsakaninsu na sarakuna kan
abinda ya shafesu da sarautarsu
duk sarakunan ba wanda bai haifesa amma a
yanda yakejin kansa yafiu qarfin mulki, duk abinda
yace dashi suke aiki badan komai ba sai dan
kwarjini da yayi masu kuma magaar da xaiyi mai
amfani ce tabbas sun jinjinawa sarki merah
domin yasami qasaitaccen magaji.
tym din da aka gama meeting din lokaci daya duk
suka tashi kowane da fadawansa, Aiman ne
kawai mai bodyguards acikinsu nan take guys
dinsa suka kakkarya kujerar da yarima aiman na
tashi suka yimata daya daya...
sarkin Anka ya dubesu da mamaki
yace ko meyasa xaa karya masu kaya?
kai tsaye sarkin fadar merah
yace saboda mai girma Aiman ya xauna akanta,
qaryane yarima ya xauna a kujera wani yaxo ya
xauna akanta saboda girman sarautarsa da
mulkinsa
lokaci daya sarakunan na soma kallon junansu
cike da mamaki ashe tasu sarautar qaryace
mulkinsu banxane kenan? kafin su maida kallonsu
ga aiman amma ga mamakinsu wayam bashi
alamar yabar wurin kenan.
4鈨8鈨
Tun kafin ya iso aka bude masa motar ya shiga,
garin rufe qofar aka datse hannunsa amma baiyi
magana ba hassalima yatsina fuskarsa kawai yayi
amma yaqi cewa komai akan atsaya da motar an
datse yatsansa
har suka iso gida baiyi magana ba sai da akaxo
bude qofar motar aka lura ga jini sai xuba yake
aikuwa cikin rudani da tashin hankali gabaki daya
rundunar fadawa da bodyguards dinsa suka xube
qasa
yana daga xaune cikin motar bai motsa ba ko
wata alama baiyi ba ta xai fito ko baxai fito ba
waxiri ya fito yaga halin da ake ciki yaje ya
sanarda mai martaba
ranka shi dade inaji ba lfy yarima bai fito cikin
mota ba ga kuma fadawa duka xube a qasa inaji
suna bashi haquri
kyam sarki ya tashi ya fito tare danasa fadawan
[12:25PM, 12/14/2015] Pherty馃帳 馃懐 : yayi
mamakin yanda yagansu a xube ga aiman cikin
mota xaune fuskarsa ba annuri duk da idanunsa
na boye cikin darkspace
takan bayi sarki yariqa tfy bai damu ba hr ya iso
inda aiman
a raunane yace meya faru yarima Allah yasa ba
abinda ya sameka
shiru yayi tamkar baijiba sai da sarki ya qara
nanata mgnr cike da kulawa saanan ya xare
madubin idanunsa da dayan hannu da idanu
yayiwa maimartaba nuni da hannunsa
aikuwa ya rikice hr ya rasa da wacce kalma xaiyi
magana ya janyo aiman ya fito dashi jikinsa har
rawa yake
yace garin yaya, taya hakan ya faru meyasami
yatsan
aiman ya yatsina fuskarsa baiyi magana ba
sarki bai tsaya tmbyr baasi ba yajasa suka nufi
fada, nan ma basu xauna ba suka fito suka nufi
babban falon sarki.....
kusan fiye da awa suna kwance a wurin ga xafin
rana, daga can sama affiya na gyaran labule taga
mutane xube a qasa ta juya tana kallon maman
aiman
tace umma bayi nagani kwance acikin wannan
ranar wake hukuntasu ne mesukayi haka?
batare da umma ta damu ba
tace tor ni dakike tambayata affiya mena sani
tunda muna tare ne,
affiya ta juya tana kallonsu cike da tausayi ta
dawo ta xauna dai dai lokacin jakadiya ta shigo
ta russuna hr qasa
tace ranki shi dade an kammala komai kamar
yanda kikace
cikin halin ko inkula umma ta gyada kai kawai
affiya ta dubeta tana fadin mutanen danake gani
a waje menene laifinsu da ake hukuntasu haka
jakadiya ta qara russunawa tana fadin ba wanda
ke hukuntasu suke hukunta kansu saboda
sunyiwa yarima laifi
lokaci daya umma ta tsaida abinda take tana
kallon jakadiya
tace wane laifi sukayi
jakadiya tace ranki shi dade naji kamar ana fadin
sunji masa ciwo ne a hannu
4鈨9鈨
xumbur umma ta miqe tana gyara alkyabarta,
batabi ta kansu ba ta fice
affiya ta tabe baki kawai tana sauraren ikon Allah
wato ita sarauta bata dauki bayi abakin komai ba
kenan shiyasa take wulaqantasu son ranta, da
tana da iko sai ta yan'ta duk rabin bayin dake
gidan cos akwai masu kirki sosai akwai wadanda
bai kamata ace suna cikin bayi ba.