← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 23

Sashe 4

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Hausa novel
30 January at 10:39 路 fertymerh
[8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels
[5:29PM, 2/2/2016] Pherty: 22 MULKI KO
SARAUTA
Na fertymerh xarah
Da sauri ya nufi cikin tafkeken falon abbansa ya
samesa kishingide ga fadawa duk sun cika falon
ya xauna a qasan carpet tare da tankwashe
qafafuwansa
duj fadawan suka xube qasa suna gaidashi cikin
girmamawa
bai amsa ba bai kuma da niyar amsawa illah
hannu daya daga masu, duk suka juya suka bar
falon al-adarsu kenan idan yarima ya shigo inda
sarki dole kowa xai fita daga falon
ya matso kusa da mahaifinsa ya riqo hannunsa
yace ynxu dan Allah abba daace da gske ina
hanyar kaduna haka xakasa na dawo komai nisan
danayi
sarki ya gyada kansa hade da lumshe idanuwansa
yace ko laifine dan na nuna fmdamuwata akan
ka, inbanda wautarka menene na fita ba security
ya gyada kansa kana ya kawar da mgnr ta
hanyar fadin
gobe xn koma phoenix skul na buqatata muna
gab da exam
yace ummanka bata gayama mgnr aurenka ba?
ya tsurawa abban nasa manyan idanuwansa
xuciyarsa na bugawa a duk lokacin da aka
ambaci aure
yace wa xaiyi aure ne abba?
yace yarima xai yi aure
yace abba ka manta bnda wadda na tsaida
yace koka tsaida ko baka tsaidaba dole xn.ma
aure kafin kadawo xakaxo ka riski matarka
23
Nan da nan annurin fuskarsa na kau ya bata
fuskarsa
yace abba as my age am too young, early
marriage sai kace mutumin qauye, kabarni nakai
30yrs an above lokacin na mallaki hankalin kaina
amma abba i cant control any girl yanxu, xn iya
kamuwa da hawan jini, abba bakasan mata
tension bane?
[5:54PM, 10/21/2015] Pherty: sarki kallonsa yake
cike da mamaki
yace yarima aure ne bakaso?
yace banaso abba
yace tor sai anyi
yace amma abba..... ya katsesa
yace sai fa anyi kuma duk lokaci daya da yan
uwanka inyaso ka kashe matar yar'uwarkace
koda amanarta kaci
ya tashi ransa abace yabar falon kai tsaye dakin
ummansa ya nufa
yanda ya shigo dakin fuskarsa a daure ba
walwala ya sanya duk masu aiki,bayi, da kuyangu
dakin suka fice da sauri jikinsu na rawa
yace umma banason wani aure da xaamin kiyi
gaggawar tsaida abba domin komai xai iya
faruwa da auren
har yau banga wacce nakeso ba banga wacce ta
dace na soba ba kuma xn xauna da wacce
banaso ba (magana yake cikin sanyin murya ba
hayaniya dabiarsa ce ko fada yake baxaka gane
ba saboda bai saba fada ko daga murya ba)
tayi shiru tana kallonsa
tace shikenan xnyi masa mgn
xuciyarsa ta danyi sanyi, sai dai bai nuna haka ba
ya juya ya fice
24
Parking tayi ta fito rataye da jakarta ta shiga
super market din
duk akan idonsa yana ganinta tana sanye da riga
da wando na pakistan wani sirirn mayafi ta yafa
akanta
ta sanya wasu irin takalmi masu tsinin gske da
kyar ma take tfy akansu
yasa daya daga cikin mutanensa su xuba kwarfar
ayaba a qasa dai dai inda take fitowa
haka kuwa akayi
ta jima kafin ta fito ana biye bayanta da kayan da
ta siyo
tana tafe tana latsar waya,gab da xata isa
motarta cikin rashin sa'a suuuuuuuuuuuu tayi ta
fadi dum sai da tasaki qara
da sauri ya fito daga cikin motarsa xuciyarsa
wasai sai faman murmushi yake
mutane suka iso wurin wasu mata na kama mata
ta tashi amma duk taji ta muxanta irin tfyr da
take tana kuri ta fadi gashi duk jikinta ya lalace
da dirty hartana kyamar kanta
ya kwashe da dariya yanatafa hannayensa ta juyo
ta tsaida idanuwanta akansa
dariya yake sosai har lokacin bai daina ba , ta
qara bata fuskarta ta bude notarta a xuciye xata
shiga
yace wait wait, anyi biyu saura na uku shi xaifi
ciwo akan wannan, ynxu muna (2-1)
ta gyara tsayuwarta tana kallonsa sai ynxu ta
gane sharrinsane
tace har abada baxan barkaba nima wanda
xanma sai kaji ciwonsa fiye da wanda kamin a
yau, sai na nuna ma qarfin MULKI yafi na
SARAUTA
ya tsaida dariyarsa yana kallonta
yace tor shikenan mu xuba nidake agani waxaiyi
nasara MULKI KO SARAUTA
ya juya ya fice yana murmushi
mutumin da ya biyota da kayan datayi sayayya
yace ki bude booth hjy nasa miki kayan
a harxuqe take kallonsa cikin tsawa
tace banaso ko dole ne, ta shiga motarta ta tada
ranta abace wlhy baxata barshiba sai ta rama,
taja motar da qarfin tsiya fuuuuuuuuuuu
[5:32PM, 2/2/2016] Pherty: [4:04PM, 10/22/2015]
Pherty: Mulki ko Sarauta?
Chapter 4 · 0% Book details