← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 23

Sashe 8

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

My Friend Did u
Fight wit a tiger..?

Sai bagobiri cikin fushi yace
No I Fight wit Ubanka ne..sai Bature ya sake
Kallon Fuskar Bagori yace 'that Ubanka is a very
Dangerious Animal.
still fuskarsa a murtuqe take yana yatsina
fuskarsa alamar yafara qosawa da labaran
baiwarsa hauwa jabo
batayi sanyi a gwiwa ba ta qara sunkuyarda
kanta qasa jikinta hr rawa yake wannan karon
tace wani matuqin jirgine aka ciko masa jirgi da
mahaukata yana tfy sai mahaukatan suka
hargitse da hayaniya
acikinsu sai wani mahaukaci ya tsallako inda
direban k tuqi
yace yallabai jirgi nakeso a koyamin
direban ya rasa ya xaiyi da mahaukacin nan ga
sauran sunata hayaniya,
sai dabara tafadowa driver ya dubi mahaukacin
yace xn koyama amma sai kasa wadancan sunyi
shiru
mahaukacin yatashi ya nufi inda suke baa jima ba
jirgin yayi tsit mahaukacin ya dawo inda driver
driver yace amma ka kyauta tayaya kasasu
sukayi shiru
mahaukacin yayi dariya
yace ai qofa na bude na korasu waje 馃槼 馃檰
馃徎
datagama bashi lbrn sai tayi kasake tana
kallonsa ko xaiyi murmushi amma fir yaqi
tace ranka shi dade ayimin afuwa yau kam na
kasa da alama ranka ya baci sosai ayi haquri
[1:01AM, 10/27/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Lokaci daya
ya saki murmushi ya juya ya fice dama bai taba
xama da damuwa ba axuciyarsa shiyasa yakejin
dadin aikin jabo fiye dana sauran maaikatansa
dan tana sanyashi nishadi
3鈨5鈨
Da sauri ta isa cikin gidan cike da taqama da
qasaita
duk bayin dake gaidata ba wanda ta kula
hankalinta nakan rumaisa shiyasa tayi sammakon
xuwa
kai tsaye dakin umma ta nufa a tsatsaye ta
gaidata tana tmbyr rumaisa
tace tana dakin yayanta
tayi shiru tana tunani kullum safiya taxo rumaisa
na dakin yayanta tarasa metakeyi acan bata
kuma taba bibiyarta can ba sai dai tajirata
hrtaxo,sai taji yau tanason xuwa taga me rumaisa
keyi acan duk da tanason ganin yayan dan ta
dade bata ganshi tun tana qarama
sai ta juya ta fita ta nufi sashen datake tunanin
nasa ne
ta murqa kofar falon ta shiga
sanyayyen a.c da qamshin turare mai qamshin
gske ya doki ahancin sai taji falon na wani irin
qamshin da kamar tasan turaren amma
hankalinta ya hana ta gane inda tasan wannan
qamshin
ta shigo tsakiyar falon tana qare masa kallo, tana
kallon yanayin falon da duk abinda ke ciki iri daya
ne dana yayanta aliyu illah colour data banbanta
sai yanayin tsarin jerin kayan falon da aka qara
qayatashi da kayan sarauta amma komai iri
dayane
Numfashinta na sarqe lokacin da idanuwanta na
sauka akan wani qaton tangamemen photonsa,
yana sanye da alkyabba fuskarsa a murtuqe
idanuwansa boye cikin wani darkspace yayi balain
kyau da kwarjini yanda ya daure fuskar ba
murmushi alamar jinin sarauta kenan
tsoro da firgici qarara yabayyana a fuskarta dai
dai lokacin rumaisa ta fito daga dakinsa
hannunta dauke da turaren wuta, ta dubi affiya
kamar bata cikin hayyacinta
tace k affiya lafiyanki qlw kuwa,a firgice ta juyo
tana kallonta
tace rumaisa kardai wannan shine yaya maina
tace shine, wai dan iskanci shine hr ynxu baki
sanshiba baki taba ganin hotunansa a palace ba,
ta girgixa kanta tana bin sauran hotunan da kallo
tace ban taba lura dashi ba
[1:10AM, 10/27/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : amma kinsan
nasanshi na hadu dashi wurare da dama ashe
ranar daya toxartani a idon jamaa da gayya kikayi
da saninki aka cimin xarafi aka wulaqantani
saboda kece kika nuna minshi amma kin cutar
dani saboda shi yasanni ni bansanshi ba
3鈨6鈨
sai ga hawaye a idonta sharrrr
nan da nan hankalin rumaisa na tashi ta soma
rantse rantse
tace tayaya xn bari ya wulaqantaki wlhy bai
sankiba,baisan kece affiya qanwarsaba,nima ina
cike da mamakin lokacin daya tunkaromu da
kuma furucin da yayi akanki a idon jamaa, bai
bani damar tambayarsa dalili ba cos koda na iso
gida yabar garin amma wlhy baisan kece ba
dabaxai soma ba nima bansan kinsanshi ba ya
ma nake da niyar naje gidanku na tambayeki
ta tsaida hawayenta bayan ta xube a lallausan
carpet din, itama rumaisa tabita suka xauna
tace tor wlhy baxan aureshi ba bana sonsa
mugune na fasa auren
rumaisa tace wai meke tsakaninkune ina kukasan
juna
nan affiya ta somayi mata bayanin tun farkon
haduwarsu da marin dayayi mata har kawo ynxu
da irin nemansa da take, ta qarasa mgnr tana
kuka
[8:29AM, 10/27/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : tace wlhy
baxan aureshi ba
rumaisa tace kidaina fadar haka kinsan baxa'a
fasaba dan da xaa fasa da tun xuwansa anfasa
duk da baisan kece ba bayanda baayi dashiba
akan mgnr aurenku yace bayaso kuma sarki ya
tabbata masa mgnr aure baxaa fasaba
ta share hawayen fuskarta
tace ni nace bana sonsa ba kuma xn auresa ba
mugune kigayamin idan yaya aliyu ya taba
dukanki
tace kefa affiya bakida hankali wlhy na tabbata
bakisan mekikeyiba saboda ya mareki xakice shi
mugune ba yayanki bane bai isa ya dakeki bane
kome?
ni ingayamiki ko yaya aliyu ya dakeni baxan
damu ba saboda ni dashi duk dayane jini dayane
kallo daya nake masa da yaya maina
ta dubeta a harxuqe
3鈨7鈨
tace nice bnda hankali ko xn nuna maki rashin
hankalina na qara cewa bana sonshi baxan
aureshiba
rumaisa ta tabe bakinta tana fadin karkiso shi
mana,miliyoyinki naso basu samu ba, wadanda
ma suka fiki sun kawo kansu bai kula ba kuma ke
kanki shaidace akan har ya'yan sarauta da mulki
duk ankawo a gidan ba wadda ya xaba saboda
baya raayinsu
kema ai bacewa yayi yana sonki ba, ba kuma
neman kai mukeyi dashi ba ballantana kiriqa tada
jijiyoyi kice bakyayi kina goranta masa
ta qara harxuqa idanunta kyam akan nata
tace kigayamin shi yaya aliyu neman kai ake
dashine ko kuma angayamiki shima ganinki yayi
yace yanaso ba liqa masa k akayiba,idan ba
neman kai ake dashiba tor a fasa auren nace
banyi ko dolene?
tace oho wannan damuwarkine sai kije kigayawa
sarki haka bani xaki tasa gaba da fada ba
[9:36AM, 10/27/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : amma kinsan
yaya maina akwai farin jini kuma ga SARAUTA!
tace haka yaya aliyu akwai kwarjini gun yan mata
ga kuma MULKI
rumaisa ta sake kallonta karo na biyu
tace yaya maina dan sarkine jinin sarauta da
kowacce macce ke burin ta mallaka maiji da
sarauta da qasaita,
affiya ta gyara tsayuwarta hannunta a qugunta
idanunta tsam akan nata
tace yaya aliyu dan president ne maijida da kudi
da mulki
rumaisa tace amma kinsan yaya aiman mutum ne
kyakkyawa mai farinjini taqama ilimi kigayamin
dame yayanki yafi nawa MULKI KO SARAUTA?
Chapter 8 · 0% Book details