Sashe 15
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
aurensa ba yayanki bane? tayi narai narai da idanu kamar xatayi kuka馃槙 tace Allah ynxu abba ina tsoronsa kuma miskiline sosai yace tor ahakan xakuyi xaman aure idan kukaje can kenan baxaki iya gayamasa matsalarki ba tayi shiru tana kallonsa yace shikenan naji tayi murmushin da dimple dinta na bayyana kana ta tashi tafita bara mu leqo yarima merah da ummansa 馃弮馃徎 馃弮馃徎 馃弮馃徎 5鈨9鈨 Shiru ya ratsa dakin hr kusan awa daya suna xaune ba wnda yayi mgn acikinsu ranta ya qara baci duk da tasan me yake nufi idan ba ta tambayeshiba baxai taba mgn ba sai dai su tabbata a hakan, fuskarta ba walwala tace wai xaman me kakemin anan ne? kasanyani agaba kamar maye, bai damu da furucintaba dama ita yakeso ta fara mgn kamar me jira yayi saurin cire space dinsa yana kallonta idanunsa sunyi jawur saboda bacin rai(馃檴ko meye nasa na bacin rai dan xaije da affiya oho) yace umma ki taimakamin pls, sai hawaye sharrrrr(rabon da taga hawayensa tun yana qarami lallai abin ba qarami bane馃檰 馃徔)nan da nan hankalinta nayi matuqar tashi abin ya tsoratata muryarta hr rawa take tace yari...ma lfy meyafaru wane irin taimako xnma? yayi shiru na dan wani lokaci kafin yace umma bayan biyayyar danayi na karbi aurenta da banaso ynxu kuma danme xaa takuramin akan sai affiya tabini pheonix kuma wai acan xatayi skul tayi kasake bakinta abude tana kallonsa cike da tsantsar mamaki tace yarima kaji tsoron Allah kasani duk kaci amanar affiya Allah baxai barka ba kuma ni kaina xaka fuskanci fushina hakalinsa ya qara tashi anyi baayiba yaxo ummansa ta share masa hawaye sai gashi ta hada masa wani xafin [8:19PM, 12/17/2015] Pherty馃帳馃懐: umma bai kamata ki...... tayi saurin katsesa yimin shiru pls bana son hayaniya gsky nake gayama kana takura affiya da yawa akan wane dalili ita ta aura ma kata kaine ko me? kamar yanda akama dole haka itama dole akamata kuma koba komai jininkace qanwarkace ba wata bare bace, amminta qanwatace uwa daya uba daya kagayamin banbancinta da rumaisa? ya dafe kansa da hannuwansa duka biyu yaja iska ya furxar cike da bacin rai yace umma bawai na tsaneta bane auren ne banaso for God sake duka duka affiya shekarunta nawa yaushe suka qare skul ne da rumaisa, umma hr axuciyata niba yarinyar danakeso affiya ba ajina bace, x a disgrace a ganni da ita frnds dina ma dariya xasumin sukaji inada mata 6鈨0鈨 Maganar tayi matuqar girgixata hrta kasa biyewa sai da fuskarta ta bayyana shima da mamakin sauyawar fuskarta yake kallonta yace umma naga kin tsorata ko miye laifi acikin maganata? tace babu amma dakaje ka wulaqantamin yarinya inaso tun yanxu ka saketa kabani takardarta mgnr ta daki xuciyarsa sai dai bai nunaba ya yatsina fuskarsa yana fadin ba mgnr saki nakeyiba umma mafita naxo kinemamin dan banaso naje da ita tace mafita dayace yarima ka sakarmin yarinya shine kawai xai hanama xuwa da ita ya qara tsuke fuskarsa yace ai matsalar umma ina sontane da banasonta dana saketa ynxu(yabfadane kawai amma xahirin gsky baya sonta) hr a xuciyarta taji dadin kalamansa amma bata nuna ba illah qara tsuke fuskarta da tayi ta janyo laptop dinta hade da sanya medical glass dinta hakan ya qara sanyaya jikinsa alamar baxata kula shiba kenan [8:34PM, 12/17/2015] Pherty馃帳馃懐: A sanyaye yace umma kimin addua inyi yanda kikeso Allah yabani ikon kulawa da affiya, bata amsa ba kuma bata kallesaba hakan yasa ya tashi ya fice hr yakai qofar fita ta kira sunansa yarima....ya juyo yana kallonta batare da ya amsa ba idanunsa jawur kamar xaiyi kuka ta taso ta qaraso inda yake ta riqo hannunsa tace meyasa xuciyarka ta karaya ka gayamin me kakeso ynxu nayima hawayen dayake maqilewa suka xubo ya kasa furta komai tace kaxama namijin gske yarima mai taqama da sarauta kada xuciyarka ta kasance ta rangwayen maxa, ta langabar da kanta cikin shigar wasa kamar yanda takemasa idan yana yaro tace be a big man, with a gud mind d.... sai ya subuce da dariya daya tuno da hakan ya rungumota sosai kafin ya dago yana kallonta yace insha Allah ummana ta gyada kanta tana kallonsa tana murmushi tace nagane me kake nufi tunda bakaso ace affiya matarkace ,idan kaje ka nunata a matsayin qanwarka amma ka kula da ita tamkar ni kada ka takuramata pls yayi murmushin jin dadi hade da sumbatarta a goshinta yace i promise ummana itama murmushi tayi masa tana kallonsa......