Sashe 16
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari bayan sunje gidansu affiya da kwana biyu jirginsu 鉁坣a daga xuwa qasar pheonix Ko ya rayuwarsu xata kasance acan oho馃檯 馃徔 ku biyo pherty kuji馃弮馃徎 馃弮馃徎 馃弮馃徎. 馃摑Hausa novel 馃摎 [7:39PM, 12/20/2015] Pherty馃帳馃懐: [11:42AM, 12/20/2015] Pherty馃帳馃懐: 6鈨1鈨ULKI KO SARAUTA馃憫 Na fertymerh xarah馃挒 PHEONIX鉀 Rayuwar Aiman da Affiya bata cnxa ba kamar yanda suke a nigeria bai damu da itaba tamkar babu ruwanta a gidan tun abin bai xame mata jiki ba hr tasaba da rayuwar pheonix tun saukarsu garin mgn bata taba hadasu ba hassalima sai a kwana bitu bata ganshi ba idan ba a skul ta tsinkayosa daga nesa ba kullum xai shiga motarsa driver dinsa ya fice dashi haka itama danata driver ko sun hadu skul xai dauke kansa kamar da duniya bai santaba kobai taba ganintaba bilal ke iya qoqarinsa akansu ta hnyr ganar dashi illar abinda yake amma fafur xai daure fuska ya nuna bayason mgnr tausayinta kesa bilal xama a gidan tare da ita yana debe mata kewa koya mata abubuwa da suka shige mata duhu game da karatunta tana jin dadin xama da bilal domin shine abokin hirarta ma'aikatan gidan kakaf batajin yarensu inka cire sunyana dake dafa mata abinci amma tana mamakin yanda take ganin aiman na yare dasu ko a ina ya iya oho馃槒 batada sukuni ko walwala idan ba bilal ke xaune a gidan ba hakan kesata xaman kitchen tare da sunyana tana koyon girki kotayi waya gida bata taba sanar dasu irin xaman da suke ba 6鈨2鈨 A wani dare tana xaune tare da bilal take tambayarsa yaya bilal wai wacece wannan nabila yace meyasa kike tambaya? tace tafiye xuwa gidannan inda yaya aiman ko a skul ina ganinsu tare yace sun jima tare course mate din muce tayi shiru xuciyarta na bugawa abinda take xargi gskyne wato budurwarshi ce takasa boye damuwarta batasan daliliba bilal ya lura da hakan yace affiya karki damu kisa wannan a ranki, aiman yayankine kuma mijinki duk fadin garinnan nikadai nasan da wannan,sannan aiman bayason nabila ita kadai k haukanta kuma qaryane ace ga yarinyar da aiman k so a duniyar nan ban taba ji ba, macce bata gabansa burinsa nakan karatunsa da kwallo amma bansaniba ko ke xaki iya cnxa mishi rayuwa? tace shi haka xai qare rayuwarsa bayason kowa ne? yaja numfashi tare da tabe bakinsa yace tor waya sani tunda ya dauki mulki yasa a gaba ai kina gani a skul ynda yake nuna mulkinsa ga kowa kuma dole ake binsa yace amma aikece yakaata ki cnxa mishi rayuwa ki janyosa sosai ga jikinki duk mulkin da yarima keyi ban taba ganin laifnsaba cos duk inda SARAUTA 馃憫take akwai qasaita ta musamman a wajen,bakuma xaki iya raba jinin SARAUTA馃憫 da MULKI ba duk sarautar da babi qasaita acikinta xakiga ai batada qarfi dole yayi taqama da MULKI KO SARAUTA馃憫 ki tuna affiya k macece fa wacce ko tsoho ya hangoki sai ya yarda sandasa kina da kyau kina da diri kiyi amfani da wannan kija raayinsa [12:16PM, 12/20/2015] Pherty馃帳馃懐: a raunane tace yaya bilal yafa gayamin baxan taba jan raayinsa ba wai bnda abinda xn birgeshi dashi matan duniya ma basu birgeshi ba ballantana ni qarama yaja dogon tsaki....dai dai lokacin da aiman ke saukowa ka bene, yana sane da kayan barci farare masu kyau da tsantsi sun kwanta a jikinsa, idanunsa sun rikide kalar barci ya dubesu yana yatsina fuska yace qananan maganganunku sun dameni sun hanamin barci, banga dalilin daxaku doramin hira a wannan darenba kamar gidan haya ko caca lokaci daya suka kalli juna kafin su maida kallonsu garesa hr a xuciyarsa yake wannan mgn fuskarsa a daure yacigaba da fadin idan hira xakuyi pls kufita waje kun hanamin barci kuma kuna damun masu aikina, ya juya hr xai fice sai kuma ya juyo kallon da yayi mata yasata raxana tare da yimata kwarjini da yatsa ya nuna mata hanyar dakinta, idanunta sunyi rau rau ta kalli bilal kamar xatayi kuka ya gyada mata kansa sannan ta juya ta fice bilal ya tako hr inda yake yace nasan kanamin wulaqancine dan ina bayan affiya in banda wannan kai baka isaba ya daga kafadarsa alamar ko a jikinsa yace ni kadaina xama da ita sai ka xubarmin da girma sai me idan girman ya xube ya fada a harxuqe girma na yaushe tunda an daura aure kuma dole matarkace yarima ya yatsina fuskarsa yace kada ka janyomin ciwon kai da wannan lion voice din taka, ya jefo masa makullin mota yana fadin kaje gidanka pls baxaka min iko a gidana ba, inkuma anan xaka kwana tor kada ka dameni da surutu ko magiya akan affiya ya juya ya haura sama bilal ya girgixa kanshi kawai yabisa samaaa..... 6鈨3鈨 Sai faman kaiwa da kawowa take tsakanin kitchen da falo tun bayan xuwan qawarta xarah dange sai da ta tabbatar ta cikata da kayan marmari kana ta xauna fuskarta dauke da murmushi tace ina madam halamcy uwayen surutu da kwadayi , tace nabarta skul tare dasu sady da miss aysher,da hassina , ta soma kallon gidan kafin tace wai affiya k kadai k xaune a gidanan ne? tace nida yayana ya fitane ta gyada kata tan mamakin kyawun gidan an qawatashi da kayan sarauta affiya ta jinjina kanta kawai kafin tace kwana biyu bamu hadu ba ina oga ma'auya xarah ta soma murmushi an tabo inda ke mata qaiqayi bata kai da mgn ba yarima ya shigo kallo yabi xarah dashi a wulaqance kafin yamaida kallonsa ga affiya data sha jinin jinkinta yace馃憠馃徎wannan fa? tace friend ditace kuma course mate dita batare da yayi magana ba ya haura sama dai dai lokacin dayaji xarah dange na tmbyr affiya daman kinsan shine..... affiya tace eh mai aikina ne...... caraf a kunnensa lokacin da yake hawa steps cak ya tsaya ya juyo ya kalleta kafin ya juya ya shige part dinsa馃檰馃徔 xarah kuwa saboda tsabar mamaki da kidima sakin baki tayi tace kice Allah qawata, dama duk ajinsa girman kansa taqamarsa mulkinsa da qasaitarsa duk na qaryane...tor sarautar me yake taqama da ita? jikin affiya ya soma rawa ta riqo hannun xara suka fito waje nayimasa ne dan yaji haushi kije gida karya fito ya sameki xarah taxaro ido tace kina nufin qarya kikeyi kenan馃檴 [12:28PM, 12/20/2015] Pherty馃帳馃懐: tace wlhy yayana ne tace chab lallai kin debo da xafi i wonder ki kira prince mai aiki cos nasanshi nasan mulkinsa amma shi baima sandani ba affiya tayi dariyar yaqe tana fadin kibarshi ba abinda xaimin xarah ta shige motarta taja tana fadin sai kin shigo gobe.. tana juyowa ta dafe qirjinta da hannuwanta ta rumtse idanuwanta tana karanto adduoi ta cira kai sama tana kallon window dinsa ko xata hangosa amma ko alamar motsinsa babu taja numfashi ta shiga gidan turus ta ja ta tsaya idanunta suka kawo kwalla lokacin data samesa xaune a falo yana shan coffee sum sum tabi bayansa ta wuce kamar wata barauniya keeeeeeeee ya kira sunanta cikin husky voice dinsa sai da hantar cikinta na kada saboda kidima sai da ta kusan faduwa qasa........ sick馃槰 [8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: fertymerh xarah novels [9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: [7:42PM, 12/21/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : 6鈨4鈨ULKI KO SARAUTA? 馃憫 Na fertymerh xarah 馃挒 Ba musu ta juyo taxo ta durqusa inda yake hawayen datake maqalewa suka xubo tace dan Allah yaya kayi haquri wlhy baxan sake ba馃槬 yace mekika min ne?nace kin min wani abune? ta girgixa kanta da sauri tace kayi haquri dan Allah yaya maina yace ni ba abinda kikamin nakirakine kawai kimin tsallen kwado cos shi nake sha'awar ingani. ta xaro idanu 馃槼 tana kallonsa tace tsallen kwado yaya yace kinjine kike tambayata kenan dan kin rainani tayi shiru tana share hawayen fuskarta ta tuna tunda take a rayuwarta bata taba tsallen kwado ba hassalima n-down ba wnda ya isa yasata ko a skul saboda girman mulkin baffanta ta soma yarfe hannuwanta tana kuka tana roqonsa amma yayi mata biris kamar baisan tanayi ba ta tashi ta kama kunnuwanta ta somayi,kukan da take ya janyo hankalin sunyana falon da sauri ta qaraso gurin ganin abinda k faruwa yasa taja turus cike da mamaki ta juyo tana bashi haquri, ya daure fuskarsa yana kallonta yace join her,ta xaro idanuwa tana kallonsa ya daka mata tsawa ba shiri ta fara jikinta na rawa 6鈨5鈨 Kusan awa daya suka dauka duk sun jigata sun gaji ba kamar affiya da hr hawayenta sun qafe, ahakan bilal ya shigo ya samesu salatin da yake yana tafe yana tafa hannayensa yadawo da hankalin yarima xuwa garesa yace subhanallah anya aiman kana tsoron Allah kuwa? ya dauke kansa daga kallonsa batare da yayi mgn ba yacigaba da kallon ball dinsa bilal ya kallea yana fadin su tashi, ba shiri suka tashi amma me summ...... affiya ta fadi ragwaf sumammiya ko kadan bai raxana ba hassalima qara gyara xamansa yayi ya xubawa t.v manyan idanuwansa,abinda ya qara qular da bilal kenan tunda ba hali ya tabata matar aurece [8:17PM, 12/21/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : bilal ya janyo wayarsa ransa a bace yarima na ganin haka yasan baxai wuce mai martaba xai kira ba sai yayi wuf ya kwace wayar yana kallonsa yace kai meyasa bakada hankaline menene abin damuwa anan bilal yace babu sannan kaine babban marar hankali marar tausayi da tawakkali daka xauna kana xaluntar yar mutane ka sake ta mana, ka dauketa ka kaiwa wanda ya aura ma ita kace masa baka sonta bakason auren yafi ka xauna kana cin amanarta yarima ya yatsina fuska yana kallon inda take kwance kafin ya dubeshi yace ko kashe ta nayi ai qanwatace ko yace ba qanwarka ba diyarkace kaika tsugunna ka haifeta banxa mugu kawai kalaman bilal sun soma tunxurashi baibi ta kansa ba ya tsugunna ya dauki affiya ya nufi dakinta da ita bilal na biye dashi a harxuqe aiman ya soma taba jikinta yaji yayi sanyi gabaki daya duk sai yaji ba dadi karo na farko a rayuwarsa daya soma tausayinta kenan bama ita ba bamance dayataba tausayi sai affiya shima a yau ganin xai bata masa lokaci yasa bilal ya tashi ya tureshi fuska a murtuqe ya shiga duba affiya aiman ya koma gefe ya xauna yana kallonsu a rayuwarsa baisan nadama ba illah kawai ya tsinci kansa da rashin