← Book details Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 23

Sashe 10

Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

GIMBIYA AFFIYA馃檵馃徎
馃摑Hausa novel
馃摎
[9:43AM, 2/26/2016] Bebinga: [2:59PM,
10/30/2015] Pherty馃帳馃懐: 4鈨1鈨ULKI KO
SARAUTA馃挒
Na fertymerh xarah馃挒
A hankali yake kallonsa cike da nutsuwa da
mamaki
yace prince mace fa nagani a gidanka,me haka ke
nufi
ya dan dubesa kafin ya kauda kansa gefe cikin
rashin sanin wace macce yake mgn
yace macce as in how kuma a ina
yace nabila da ka ajiye anan gidan ba mace bace
ko matarkace
yayi shiru yana naxarin mgn hrga Allah ya manta
datana gidan tuni ya shafe shafinta
yace matata fa kace bilal,ynxu koni maxinacine
xn rasa wacce xn aura sai wannan bullshit hr
kake laqabamin ita a matata
bilal yaja dogon tsaki sanin halin aminin nasa ya
tashi batare da yayi mgn ba ya nufi dakin da
yaga nabila take tana kwance tana game da
wayarta ya shigo cikin tsawa
yace keeeee! sai data tsorata
fuska a daure yake kallonta qasa da sama yana
yatsina fuskarsa
yace amma kinyi kyan dan maciji wai ke
musulmace kuwa?
batayi mamakin jin kalamansa ba tunda tasan
bilal tasan waye shi abokin yarima ne halinsu
yaxo daya wurin wulaqanta mutum sai dai yarima
yafishi aji da miskilance, wannan haka yake ko
acikin maxa ba kowa yarima yake kulawa ba ba
kowa yakewa mgn ba kuma bada kowa yake
mu'amala ba sai wanda xuciyarsa taso tor
ballantana wata mace da bata gabansa, matan
dayake gani a banxa musamman ma matan
arewa
idanunta kyam anasa
tace ko meye ruwanka dani da xaka tasani da
tambaya kamar ubana
yace tor uban waye ya kawo ki gidannan tunda
nan gidan bana ubanki bane
idanunta nayi jawur dai dai lokacin aiman ya iso
wurin
ta dubeshi idanunta sun ciko da kwallah tana
tunani ko xaice wani abu akan abinda bilal k
mata ne ga mamakinta space dinsa yasa yana
yatsina fuskarsa yake kallonsa
yace enough pls nan ba gidan haya bane,duk
kufita can waje kuna damuna da hayaniya surutun
ku ya hanamin kallon ball(ya fada cikin tsawa)
nan take ta qara shaqa ta qulu shi kuwa bilal ko
ajikinsa tunda yasan halin frnd dinsa kowaye kai
inya tashi tsinka ka agaban kowa xai tsinkaka
wulaqancin dama yafi wannan xai iyama amma
yaji dadin halin ko in kula da ya nuna akan
nabila, aiman yace
i hope da mutane nake mgn kunmin tsaye kuna
kallona nace ku fita can waje bama anan harabar
gidan ba can outside gate bana son jin muryar ko
dayanku umarni nake baku ynxu
bilal yace cikin tsawa sai da aiman ya toshe
kunnuwansa da hannunsa biyu
yace bakiji bane akace kifita, taja dogon tsaki
hade da jan jakarta ta hararesa ta fice tana
qunquni,ya juya yana kallon yarima
yace kai kafiye sanyin rai baka ajiye komai ba sai
baqin mulki da qasaita,taya xaka ajiye mace a
gidanka ba muharramarka ba idan kana tunanin
nan rayuwar turawace ba wanda ya damu da
wani baka tsoron wani na gida yaxo ya sameta
kamar irin xiyarar baxata dinda mai martaba ya
taba yima kwanankin baya ,idan yaxo ya sameta
kace me?
4鈨2鈨
yaja hannunsa suka fito yana fadin hakane fa
bilal sam hankalina da tunanina bai kawomin
wannan ba tunda nadawo na sameta nan ban
sake ganinta ba na dauka bata gidan kuma
bndamu dana duba ba cos kasan bana bawa
kowa lokacina koda kadan ne,sannan girmana ya
fadi in tsaya neman mace a gida amma ai kasan
ni bana xina ko?
[3:46PM, 10/30/2015] Pherty馃帳馃懐: Bilal yaja dogon
tsaki,aiman yasa hannu ya mintsini bakinsa
yace kadaina bilal kasan bana son tsaki hr cikin
kaina nakejinsa
bilal yajaye hannunsa ya sake tsaki a karo na
biyu
yace idan ni nasani sai akacema kowa yasan
baka xina ne ko frnds dinmu suka xo gidannan
suka sameta sai an xargeku, amma wlhy na sake
ganinta anan gidan sai na ballata ko nasa
securities su mata shegen duka inga uban da ya
tsaya mata
Aiman ya yatsina fuskarsa hade da da kafadunsa
alamar ko ajikinsa kaike bata ranka akan mace
yace wannan damuwar kane bnda case da mace
kadaina min mgnr banaso
bilal yayi kwafa xai fice
yace ka shirya muje skul inason naje library kan
wannan assignment
bilal ya bata fuska
baxan jeba
aiman yace tor shikenan ka xauna ai kaima
bakayi ba lokacin da xakaje nima baxan jeba
bilal ya haura sama yana fadin yaushe xakayi
assignment ka tasa kwallo a gabanka kai kullum
bakada lokacin kanka sai karatu ko kaine qudan
boko ai ya isa, amma dai jirani in sauko ynxu
aiman ya juya ya fice yana fadin minti biyar ka
qara baxaka sameni ba
yace tor......
*BAYAN WATA BIYU*
Kyakkyawan saurayine dan kimamin shekara
ashirin da shidda, tsaye a qofar jirgi yana shaqar
iskar nigeria wanda rabonsa da qasar wata uku
kenan.

A hakali yake saukowa cike da qasaita ya
gangaro xuwa farfajiyar airport din yana cike da
farinciki da nishadi
kyakkyawane sosai dogo mai kyan jiki yanada
dogon hanci da manyan idanuwa,gashin kansa
baqine sidik kwance sai shegi yake da tsantsi
yanada mans pride kwance lub lub a fuskarsa
yana faman sheqi wanda yayi matuqar fito da
kyawun fuskarsa abinka da farin mutum
taku yake irin na isassun ya'yan sarauta masuji
da mulki da qasaita, yana sanye da farar shadda
gexner mai kyau da tsada sunyi matuqar yi masa
kyau kamar ba dannan qasar tamu ta nigeria ba
airport din cike take da fadawa ganin ya sauko
suka dauki busa馃幏馃幒 ta
ko ina
momy da aliyu suka qaraso garesa cike da
murmushi, fadawa suka xube qasa suna kwasar
gaisuwa
ga mamakinsu wannan karon ya amsa
gaisuwarsu fuskarsa dauke da murmushi kafin
yayi masu alama da hannu su tashi
suka rungume juna shida aliyu kafin ya dubi
momy yayi mata alama da hannu acewar ya
gaidatane
tana murmushi ta gyada kanta dama batasa rai
ga jin muryarsa ba a ynxu
suka jera su uku suka nufi motocinsu dake cike a
airport din ko wacce mota na dauke da tambarin
S.MERAH(sarki merah).
koya haduwarsa da affiya xai kasance oho?
on my way back to skul nid ur prayers鉁
馃摑Hausa novel
馃摎
[9:44AM, 2/26/2016] Bebinga: [4:30PM,
10/30/2015] Pherty馃帳馃懐: 4鈨3鈨ULKI KO
SARAUTA馃挒
Na fertymerh xarah馃挒
tun wayewar garin ma'aikatan gidan ke aiki
tsakanin masu gyaran gidan da masu girki
itama kanta umma bata xauna ba sanin ko waye
aiman akan tsandar abinci,tabbas idan yaji ba sa
hannunta a girkin baxai ci ba inma yacine xai
amayar dole taje kitchen da kanta dan tarbon
tilon dan ta daxai dawo yau
farace sol hr tafishi hsken fata mai matsakaicin
jiki kyakkyawar gske ce
idanuwanta dara dara kamar madara gashin
idonta dana girarta gaxar gaxar mai yawa da baqi
ya kwanta luf a fuskarta, sumar kanta batada
wani cika amma tanada tsayi sosai hr gadon
bayanta , surar jikinta abar soce ga wanda yagani
tana sanye da riga da wando masu matuqar kyau
da kama jiki yar kwalliyarta simple ce ta fito da
kyawun fuskarta
dirar motocin da taji tare da busa ya tabbatar
mata isowarsu tayi saurin leqa window dai dai
lokacin aka bude masa qofar motar ya fito waya
a kunnensa yana murmushi da alama waya
yakeyi
kwarjini yayi mata sosai sai da xuciyarta na
buga, bata ga idanunsaba saboda suna boye cikin
darkspace yayi mata kyau sosai a idanuwanta
tayi saurin janyo alkyabarta ta rufe daga kanta hr
jikinta ta xauna a lallausar seater.....
Chapter 10 · 0% Book details