Sashe 13
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A babban falo ta taradda su waxiri, sarkin fada,galadima, e.t.c duk a xaune ko bata tambaya ba tasan sarki da yarima na sama, bata tsaya amsa gaisuwarsuba tayi sama tasami yarima na barci ga sarki a gefensa sallama tayi ta shiga dakin kai tsaye inda yake ta nufa tashiga duba yatsan hr ya dan kumbura amma jinin ya tsaya shiru tayi na dan wani lokaci kana ta tashi ta sauko ta kira sarkin gida akan duk bayin su tashi, tunda abin bamai girma bane yasami sauqi. [2:36PM, 12/14/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Misalin qarfe biyu ya farfado daga barcin da yake maimartaba na gefensa ya sami barci, a hankali ya sauko saman gadon sadaf sadaf ya fita daga dakin gudun kar yatada shi, gidan shiru ba abinda ke tashi sai kukan tsuntsaye, daga can qasa ya hango sarkin yaqi sai safa da marwa yake a harabar gidan maqarabansa nadaga gefe kowane da makaminsa ya dauke kansa ya nufi nasa gidan, batare da tunanin komai ba ya haye part dinsa har ga Allah ya manta da wai yanada mata ballantana yaje duba lfyrta a wannan daren affiya na kwance da littafi a hannunta littafin sadiya lawal bala marubuciyar BALLAGAXA, ga sauran xube a gefenta daga nesa na tsinkayo na miss aysher marubuciyar KAMAMMIYAR MACE ,Ammi marubuciyar AMARYAR PHERTY , khady marubuciyar XAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA.... miemie bee marubuciyar NAFI TSANANKA, humayda marubuciyar RAYUWAR HUMAIRA, chuchun gaye marubuciyar JANAN, mmn khady marubuciyar AIMAN, kausar marubuciyar LABARIN KHADIJAH, ummi aysher marubuciyar GIDA BAI KOSHI BA, m.jabo marubuciyar HASKEN IDANIYATA, UNIQUE da F.SODANGI, Aysher gambo marubuciyar KECE ABIN ALFAHARINA PHERTY [2:37PM, 12/14/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : [2:12PM, 12/14/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Iya littaffan dana iya hangowa kenan duk da bn tsinkayo nawa ba馃槖 amma nasan xarah dange ko halamcy xasu hangomin inma basu gani ba ga matar saif, sally, adama ja'o, ni'imatu, ga yar baqa da mahasin ma xasu iya gano min......Affiya ta cillar da littafin dake hannunta ta qudundune cikin lallausan bargonta komai ya tsaya mata cak ta rasa meke mata dadi, da haka barci ya dauketa... 5鈨0鈨 Washe garin ranar yunwa na tada ta daga barci, ta sauko tana sanye da rigar barci iya gwiwarta, toilet ta nufa bata jima ba ta fito tna yarfe hannayenta taja dogon tsaki, wata na'ura ta dannan dake dakin ta kirn duk baiwar da takeson kiran baa dauki dogon lokaci ba sai ga hlamcy ta shigo da saurinta hr qas ta russuna tana miqa gaisuwa barka da tashi gimbiya, mekike buqata ta soma yatsina fuska kamar bata son mgn tace baxan iya sauka ba kixomin da brkfst dina anan jikinta na rawa tatashi ta fita bata jima ba sai gata dauke d qaton faranti (cant wait to tell u abubuwan dake ciki) tadiresu agabanta sa'anan tafita bada jimawa ba sai gata tadawo dauke da bowl ta riqo hannun affiya ta tsoma aciki ta wanke ta janyo dan qaramin towel tana goge hannuwan kafin ta dauki kayan tafita da su affiya ta soma cin abinci tana cike da mamakin wannan sarauta da mulki [2:34PM, 12/14/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : ko a gidansu babu wani mulki da ake a gidan, bata jima da farawa ba aka bude qofar dakin aka shigo daga tsaye ya xuba mata narkakkun idanuwansa yana kallonta from head to toe yana yatsina fuskarsa duk sai taji ta dabirce badan komai ba sai dan rigar dake jikinta, sai kiciniyar motsa tea take takasa kaishi bakinta yayi gyran murya yana fadin kina nufin duk sharadin dana gayamaki jiya xai tashi a banxa ne? a galabaice ta dago tana kallonsa tace ko agida aka sanyani abu ba kasafai nakeyinsa ba hassalima duk abubuwn da ka fada ba wanda na iya aciki yace nan ai ba gidanku bane ba gidan MULKI bane gidan SARAUTA ne, yaxama dole kibini tunda bauta kikaxo 5鈨1鈨 Tayi masa shiru kamar bataji ba tayi qasa da kanta wata tsawa da yayi mata yasata miqewa bata shiryaba da hannun ya nuna mata qofa, ta juya tafita cike da bacin rai da tsoron tsawar da yayi mata dan wannan shine karo na farko a rayuwarta da aka mata tsawa tana isa sashensa tun dga falonsa ba ta ga abin gyara akai ba hrta isa bedroom dinsa ta tsaya kallon ikon Allah kamar baxaa mutu ba wani abinma bata taba ganinsa ba yanayin dakin komai a natse a gyare tamkar ba wata halitta dake rayuwa acikinsa ba wani gyara da dakin ke buqata kawai tsabar wulaqancine [2:53PM, 12/14/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Ya shiga dakin idanuwansa akanta yace banason wannan rigar bata birgeniba, idan ma kinsane dan ki birgeni tor banaso ta saki baki tana kallon ikon Allah, ya cigaba da fadin inma kinsane karki bari nagani cos baxaki iya jan raayinaba affiya nasan mata fiye da tunaninki hr yau ba tarkon ko daya dana kamani, ba dan komai ba sai dan bana raayinsu banida lokacinsu basa cikin tsarina, they ar all cheaters, sannan ma danme xaki riqa xama da wannan rigar a wannan lokacin ta tabe bakinta batare da ta tanka ba,shima ya yatsina fuska yana yarfe hannayensa bafa damuwa nayi da jikinkiba ba kuma kishi nakeyi ba am just telling u d fact, kawai bana son bayi suga girmana ajikinkine ta gefen idanuwa take kallonsa ta tunxuro baki alamar ta qosa da maganarsa shima mamakin kansa yake idan baa gaban affiya ba bai iya tsayawa yana surutu yana mamakin yanda yake furta wasu kalamai da umma kawai yake iya xama yayita xuba surutu sai kuma affiya shima ya rasa dalili, gashi sai yatsinarsa take karfa ta dauka ya damu da ita ta rainasa da sarautarsa, nan da nan ya daure fuska qasaitar tatashi yadawo yarima aiman dinsa cikin daurewar fuska ya nuna mata hanya out pls.... ta dago tana kallonsa yanayinsa yasa taji tsoro tafice tana qunquni yau bata rama abinda yayi mata ba. 馃摑 Hausa novel馃摎 [9:44AM, 2/26/2016] Bebinga: [9:42AM, 12/15/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : 5鈨2鈨ULKI KO SARAUTA? 馃憫 Na fertymerh xarah 馃挒 Toilet ya shiga, yayi kusan awa daya da rabi aciki yana wanka kafin ya fito, a wurin shirinsa ma ya bata lokaci sosai, ya nufi inda ummansa jakadiya na ganin shigowarsa ta xube hr qasa tana gaidashi Allah yaja da ran dan sarki yarima mai jiran kujerar mulki da fatan an tashi lfy bai amsa ba hassalima kallon inda take baiyi ba daman tasan ba lallai bane ya amsa sai ta tashi ta fita, ya rungume mamanshi yana murmushi mrng umma, murmushi tayi ta riqo yatsan hannunsa tace yarima taya hakan ta faru meya jima ciwone haka? ya yatsina fuska ya sumbaceta agoshi kana ya janye hannun yana yarfewa yace yau inason xiyartar asibiti umma, idan abba ya sauko kigayamasa xnyi aiki yau sai na dawo tace meyasa bakason gayamin abinda ya sameka a hannu, da gani wannan abin ya wahalar da kai ya dubi yatsan kafin ya maida kallonsa gareta yace umma wannan ciwone ba wahala ba, abu biyune na taba wahala dasu a rayuwata na farko sanda na tuqa mota da kaina naje boutique na hadu da affiya, kinsan da wannan ? ta girgixa kanta cike da mamaki tana kallonsa ashe dama sunsan juna abu na biyu daya ban wahala a rayuwana yaxama disgrace agareni amatsayin mulkina da sarauta ta, tym din danaci abinci a dakinki kikaxo daukan plate na hanaki na dauka da kaina na kai kitchen bayi na kallona, umma ranar naji haushi sosai hr naso na hukunta duka bayinda ke gidan nan mata amma....... sai kuma yayi shiru yana kallonta umma wannan ce kawai wahalar danasan na tabayi a rayuwata [10:04AM, 12/15/2015] Pherty馃帳 馃懐 : tace nxt tym baxaka qara daukan plate ba yarima still girman ka dana sarautarka bai fadi ba yayi murmushi kawai ya juya xai fice tace affiya fa, tana ina yau duk bata xo ba ya tabe bakinsa batare da yace uffan ba yasa kai ya fice 5鈨3鈨 A asibiti yana shiga ma'aikata suka soma xubewa suna gaidashi sai wani cika yake yana bata rai kamar wanda aka tilastawa xuwa duk da asibitin mahaifinsa ce yana isa office dinsa ya taradda bilal xaune yace wai kana nufin kana nigeria ne kaifa baka da kirki wlhy bilal ya tashi yana kallon guards din dake tare dashi kafin ya maida kallonsa garesa yace jiya nadawo momy ce ba lfy naxo da ita tana emergency yarima ya xauna yana gyara alkyabarsa yace cikin satin nan nakeson xuwa pheonix i miss skul bilal a bata rai yace bakaji menace ba mamana ba lfy tana emergency kuma kai nakeso ka dubata oh gosh... ya dafe goshinsa alamar bilal na takurasa da yawa, ya janyo wani file ya shiga dubawa bilal ya kwantar da murya sanin halin abokin nasa, yace Aiman mamana fa nace, ashe hrdani kake wulaqantawa yace kome xn mata kaima xaka iya naga matakin karatunmu dayane dakai ko? yace nasani baxan iya bane jikina a mace yake pls help me yarima ya tashi yana yatsina fuska wane ward aka kaitane? bilal ya gayamasa, ya juya ya fice jin emergency take yasa yake sauri, tfy yake yana sanya handgloves a bayansa ana cire masa alkyabba gab da xai shiga dakin da take suka gama sanya masa labcoat, daya daga cikin dabiunsa kenan idan xai shiga aiki baxai tsaya ya shirya ba sai dai yana tafe ana shiryasa idan ma fitowa aikin yayi yana tafe ana cire masa kayan aikin kuma amaida masa na sarauta, dayawa mutane hakan na burgesu hr tsayawa kallonsa ake ana son mulkinsa da qasaita sannan abu mai matuqar wuyane kace kaga.murmushinsa [8:32PM, 12/15/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : bai jima aciki ba ya fito yana tafe yana xare handgloves cikin isa da qasaita ko ta kan bilal bai biba, ga fadawa birjik a asibitin, guards dinsa suna biye dashi a baya yana tafe yana yatsina fuska ma'aikatan asibiti sai xubewa suke suna gaisuwa nurses da likitoci amma duk ciki ba wanda ya kula ballantana ya amsa cak suka ga ya tsaya harabar asibiti suna ganin haka suka san akwai matsala tabbas akwai abinda ya fadi daga.hannunsa daman duk abinda ya fadi daga hannunsa baya magana ko ya nuna wata alamar abinsa ya fadi sai dai ya tsaya cak masu moremasa baya suje su duba sugani haka kuwa akayi