Sashe 1
Mulki Ko Sarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
[8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels
1) MULKI KO SARAUTA?
Na fertymerh xarah
Danqareriyar motace tayi parking harabar gidan,
yanayin parking din motar xai tabbatar ma ranta
a bace yake da sauri ta fito ta nufi cikin gidan
batare da ta kula da mutanen dake xubewa qasa
wurin gaidata ba
a babban falo ta taradda mahaifiyarta tare da
maaikatan gidan , ta shagwabe fuska kamar
xatayi kuka
tace ammi kinga yaya Aliyu ya hanamin sakewa a
party ya hanamin sukuni duk yabi ya takuramin
saboda kawai nasan wadannan kayan shine yace
sai na dawo gida.........sai hawaye sharrrrrrrr
ammi ta dubi shigarta kafin ta maida kallonta ga
aliyu dake shigowa falon
tace Aliyu ko meye damuwarka akan shigar auta
yace ammi da kanki kike wannan mgnr bayan
kinsan wannan shigar bata kamace taba tana
musulma, ammi ta bata rai tana kallon Affiya
tace auta yi haquri kibarsa, jeki cnxa kayan ko ki
dora jallabiya akai, affiya ta tunxure bakinta tayi
kwafa tafice falon tana qunquni
Aliyu ya xauna a luntsumemiyar kujerar dake
falon yana kallonta
yace ammi duk kece ke saganta yarinyar nan wlhy
tace menene riba idan na hana mata yin abinda
takeso a rayuwarta, yayi shiru ganin ta sauya
fuskarta
yace gobe xnje kaduna auren amir idan baffa ya
sauko ki sanar dashi
ta gyada kanta
tace Allah ya kai lfy
ya amsa da amin bayan ya maida idanuwansa ga
t.v
2
TUSHEN LABARI
Alhaji Ahmad merah wanda akafi sani da sarkin
xamfara, yana xaune abuja tare da iyalinsa yana
da mata biyu hjy xainab da hjy hadixa
hjy xainab yayace a gurin hjy amina (mahaifiyar
affiya da aliyu) tana da ya'ya biyu Aiman da
rumaisa
sai hjy hadixa dake da ya'ya uku duka mata
asmau sumayya da firdausi (duk sunyi aure
kasancewar sun girmi su aiman da rumaisa)
gidansu qaton gidane kamr unguwa, gidane da
yawanci mutane kewa laqabi da aljannah duniya
kasancewar dukiyarda aka narka a gidan ga kuma
sarauta
*
[8:54AM, 10/15/2015] Pherty: Alhaji usaman
wanda akafi sani da president mahaifine a gun
affiya da aliyu matarsa dayace hjy amina(qanwar
hjy xainab mahaifiyar aiman da rumaisa) asalinsu
shuwa'arab ne
Alhaji Ahmad da Alhaji usman abokan junane
shiyasa sukayi alqawarin aurad da ya'yansu
batare da sanin juna ba kasancewar aiman na
karatu a pheonix
yarima aiman wnda akafi sani da prince a
pheonix yana gab da kammala karatunsa na likita
yafito amatsayin Dr.Merah wannan shine burinsa
mutum ne miskilin gaske maiji da kansa maiji da
qasaita da sarauta
saboda miskilancinsa abinda bai shafe shi ba
baya shiga kuma yana da kafiya da naci akan duk
abinda yasawa gaba yana da tabbacin sai ya
samesa
mata da yawa na matuqar qaunarsa suna yawan
kawo kansu garesa saboda kyawunsa da ynda
yake tfyr da qasaitarsa
3
Bai taba shaawar ko daya daga cikinsu ba
saboda ba halinsa bane neman mata acewarsa
ma mata basa birgeshi sunfi bashi haushi shiyasa
da yawa yake bata lokacinsa da tunaninsa a
library yana karatu
bai taba so ba, bai taba fadawa akan soba, bai
san menene so ba bai dauki so da daraja ba ya
daukeshi tamkar damuwa da bacin rai ne shiyasa
baya sa kansa aciki yanajin haushin mutane dake
bata lokacinsu akan soyayya suke bata tunaninsu
da xuciyarsu akan so
[9:04AM, 10/15/2015] Pherty: wani abune da
xuciyarsa da gangar jikinsa sun kasa gasgasta
masa muhimmancin so
bai damu da kallon films ba musamman na india
saboda haushinsu da yakeji yana gani aduniya ba
mutanen dana kaisu xama wawaye kamr ynda
suka maida kansu bayin mata
aduniya yafi bawa kwallo da karatunsa
muhimmanci haka duk tunaninsa da burinsa
nakan kwallo da karatunsa sune ya dauka rayuwa
sune yake gani kamar ginshiqin rayuwa hr yake
ganin idan babusu rayuwarsa ta xama useless ba
wai soyayya da kashi casa'in acikinta duk
yaudara ne
Hankalinsa da tunaninsa nakan laptop dinsa,
xuciyarsa ta soma yimasa xafi saboda yakasa
samun abinda yakeso ya duqufa neman hanyar
da xai sami amsar assignment dinsa
yaja dogon tsaki bayan ya kawar da laptop din
daga gefensa badan ya haqura ba sai dan
nemawa xuciyarsa sassauci daga xafin data
dauka
4
Assalamu Alaikum ta fada cikin siririyar muryarta
mai xaqin gaske, ya amsa sallamar sanin
muhimmancinta batare da ya dubi mai sallamar
ba saboda jin muryar macece
bata damu da rashin nuna kulawarsa ba tasan
sarai kowaye aiman merah taja kujerar dake kusa
dashi ta xauna fuskarta dauke da murmushi
[9:21AM, 10/15/2015] Pherty: tace sannu prince
bai amsa ba bai kuma kalletaba kuma bashida
niyar haka sai ya lumshe idanuwansa yana
tunanin ummansa wanda ya xama dole yaje gida
nigeria dan ganinta
tace aiman kaqi ka kalleni balle nasami damar
sanarda kai abinda k tafe dani
nan ma shiru yayi idanuwansa a lumshe
bata saduda ba taci gaba da fadin
idan kudi kake taqama dasu mahaifina nadasu
idanma kyawune nima inadashi amma meyasa
kake wulaqantani meyasa kake nuna halin ko
inkula agareni duk da dimbin soyayyar da bake
ma
sai alokacin ya ware manyan idanuwansa akanta
sai da xuciyarta na buga saboda tsananin
kyawun da yayi mata baqaramin tsaita hankalinta
tayiba saboda mutuwar jiki da kasala dana
saukar mata
kallonta yake yanason gane wani abu atare da ita
ba abibda ya fahimta illah ita farace kyakkyawa
mai kaurin jiki gajera amma duk bata birgeshiba
ya dauke dubansa gareta ya rasa da wace kalma
xai mata mgn saboda baisaba da doguwar mgn
ba
ya soma kwashe manyan wayoyinsa da system
dinsa ya tashi xai bar wurin itama tayi saurin
tashi
5
tace koda baxaka aureniba ya kamata atleast ka
bani lokaci na nunama irin soyayyar da nake ma
kasoni koda na dan wani lokaci ne pls prince.....
ta fada idanunta taf da hawaye saboda axabtuwa
da take da qaunarsa sai alokacin yasami damar
mgn
yace kinga nayi kama da mutumin bnxane
tayi saurin girgixa kanta
yace kinga ina neman matane
nan ma girgixa kanta tayi
yaja dogon tsaki
yace ke banxa dake kina a hakan kike neman da
soyayya
tace nice banxa aiman
yace eh an fada idan k ba banxa bace meyasa
kike kai kanki ga namiji
tace laifine dan na nuna ma so aiman
[9:51AM, 10/15/2015] Pherty: yace so?
ta gyada kanta tana kallonsa
yayi murmushin dana qara fito da kyawunsa karo
na farko kenan a shekarun da ta hadu dashi a
skul din data ga murmushinsa
sai dai taganshi yana waya yana murmushi ko
idan yana tare da abokansa hakan yasa taji
matuqar farinciki a xuciyarta hr batasan lokacin
da tasaki murmushi ba a tunaninta murmushinsa
na nuna amincewa ne akan soyayyarta
ya katse tunaninta ta hanyar fadin baki gayamin
sunanki ba
tace aiman shekara biyu da haduwanmu amma
kace bakasan sunana.ba
ya tabe bakinsa ya juya xai fice alamar ko
ajikinsa tayi saurin shan gabansa
tace tsaya kaji pls sunana Nabila Moh'd, ya
gyada kansa kafin
6
yace nabila kiyi haquri aiman baisan meye so ba
baya son kuma yasani,
nayi matuqar mamakin yanda kika bawa soyayya
muhimmanci har kike xubar da mutuncinki da
darajar ki akan soyayya
what a shameless ya fada yan tsina fuskarsa tare
da kallonta a qasqance
xn gayamiki kifita hanyar aiman kibar xuciyar
aiman karki takuramin ki cnxamin ra'ayi pls
dont mean to hurt you idan kuma xuciyarki ta
tsananta akaina xn tausayamiki for only
friendship shima bawai xamu kasance tare
bane....nooo just xamu dinga gaisawane a hanya
shina ba kullum ba
da fatan my request will be accepted bai jira
amsar tab ya juya ya fice
[10:01AM, 10/15/2015] Pherty: itama xuciyarta
cike da qunci ta fice kamar ta fashe da kuja dan
baqinciki....
cike da isa da qasaita yayi parking din morarsa
ya fito da sauri securities da fadawa suka soma
xubewa qasa suna gaidashi
idan da sabo sun saba sunsan waye aiman .
yarima mutum ne dako gaisuwa wuyar amsawa
take a bakinsa sanin da sukayi masa ko sun
gaidashi ba amsawa yake ba shiyasa basu damu
daya amsa ba ko kar ya amsa
7
ya shiga cikin gidan batare daya kulasuba
ballantana ya amsa gaisuwarsu
toilet ya nufa yayi wanka ya fito yana tsane
kansa da qaramin towel cike da tunanin nabila
yana mamakin yanda xamani ya cnxa aynxu inda
mata ke bibiyar maxa saboda soyayyar bnxa
ya lura matan ynxu basuda aji shi baxai so mace
a rayuwarsa ba saboda rashin muhimmancinsu
agaresa
yaja tsaki cike da takurar haduwa da nabila ya
tsani yarinyar sosai ya soma shirya kayansa cikin
mintuna qalilan ya gama shirinsa ya nufi airport
dan xuwa nigeria
[10:24AM, 10/15/2015] Pherty: Tunda ya shigo
gidan ma'aikata ke xubewa suna gaidashi
sarki yayi mamakin dawowarsa dan bai sanar ba
yace yarima kodai da matsala ne irin wannan
xuwan baxata ba sanarwa
ya girgixa kansa yana yatsina fuskarsa
yace ba komai abba, nagaji 3wks kawai xnyi na
koma, maimartaba ya gyada kansa kawai
umma ma cike da mamaki take kallonsa
tace yarima koda damuwa ne atare dakai
yace nima i just decided to come today, inaso
naxo naga umma na yafada yana murmushi
itama murmushi tayi, rumaisa dake xaune gefe
tana kallonsa ta yatsina fuskarta
tace yaya maina nida ba'aso ba'ayi missing dina
ba sai arufe idanuwa daga kaina
batare da ya kalletaba ya janyo ice cream din
datake sha ya soma sha yana fadin
waya gayamiki hakan, inason ganinki sosai kin
manta ke kadaice qanwata dana keda bayan
firdausi
ta tunxure bakinta alamar shagwaba, ya kalleta
yaja hancinta yana fadin sorry sister bayan ya
tashi tsaye
yace umma xnje shan ice-cream rumaisa ta
kwadaitamin da wannan
ta gyada kai tana murmushi
tace adawo lfy ya juya yana murmushi ya fice
8
Tafito sanye da doguwar riga ta shadda tayi
matuqar fito da kyawunta wani siririn gyale ta
yana a kanta kasancewarta yarinya mai son
kwalliya yasa tafito sosai
a makeken falonsu ta taradda mahaifanta xaune
baffa yace kai kai kai auta wannan kwalliyar fa
sai kace xaki gasar sarauniyar kyawawa
murmushi tayi tana kallon Aliyu
tace yaya zan samu kadan kaini nasha ice-cream
ammi tace bayajin dadin jikinsa
ta qarasa inda yake ta riqo hannunsa
tace sorry cwt yaya
batare da yayi magana ba yaciro makullin
motarsa ya bata ta karba tana kallon baffa
baffa xnje shan ice cream
yace tor auta adawo lfy kisanardasu john acika
mota uku da bodyguards su rakaki shan ice
cream
ta gyada kanta tafice
*
[10:55AM, 10/15/2015] Pherty: Tafiya suke
ahankali motocinsu a jere a titi hr suka qaraso
wurin
tan daga cikin motar a xaune suka fito da sauri
suka bude mata motar
ta dade a xaune kafin ta fito da qafafunta masu
dauke da xanen baqin fulawa da surkin ja
ga mamakinsu suna qoqarin shiga aka tsaidasu
wai baxasu shiga ba
menene dalili ta tambaya fuskarta da alamar
tambaya
saboda MAINA DAN SARKI yan ciki
ta gyara tsayuwarta tana kallonsu a wulaqance
tace ni AFFIYA YAR PRESIDENT nace baxan
jirashi yafito ba saboda dai dai nake dashi abinda
yake taqama dashi nima inadashi
ta juya ga mutanenta
tace sujirata batare da tunanin komai ba ta kutsa
kai ta shiga ciki
9
A hankali take taka matattakalar benen shop din
tana tfy kamar bataso hr ta isa qofar tashiga
bata ankaraba sai jinta tayi ta fada ajikin mutum
shi kuma lokacin xai fito
da sauri taja baya shima yaja baya suna kallon
juna
yace ke bakida hankali ne bakisan da mutane
bane kike qoqarin fada masu a jiki, bakisan
kibada haquri bane
kallonsa take a wulaqance
tace dani dakai waxai bawa wani haquri kana
tunanin haqurina na xuwa akan kowane
ya tsuramata ido cike da mamaki dan mace bata
taba tsayawa tagayamasa mgn irin wannan ba
yace ke wacece acikin garinnan mekike taqama
dashi waye mahaifinki a fadin garinnan
murmushin takaici tayi saanan tayi taku daya
biyu uku ta juyo tana kallonsa fuskarta a murtuqe
tace ni mace dayace tamkar da dubu acikin
garinan bana taqama da komai face ilimina
mahaifina ba kowa bane face bawa agun
ubangijinsa
a wulaqance ya jefeta da kayan dake hannunsa
yace shiyasa naga kinxo maula anan kiyi haquri
da wannan ya juya xai fice cike da bacin rai
tasha gabansa ta xare siririn glass din dake
manne a idanuwanta tana kallonsa cike da bacin
rai
tace kayi kuskure a rayuwarka ka kuma manta ko
wacece a gabanka inaso kasani kuma kasa a
ranka affiya tafi qarfinka nesa ba kusa ba ni ba
ajinka bace kuma ba neman kai nake da kayaba ,
me kake taqama dashi MULKI KO SARAUTA?