Sashe 48
Meke Faruwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mansu tace ai baki sani ba,in kika ki zuwa sai yafi jin haushinki fiye da in kinje,kije kawai ki kwantar da kai inma yayi fada ne kadaki nuna kin damu,ki bashi hakuri. a haka ta fito jiki a sanyaye.Dakinsa ta nufa yana kwance kan doguwar kujera,kafafunsa suna kan hannun kujerar yana karkada su,fuskarsa tana kallon silin.wani zugi zuciyarsa keyi daya rufe idanu gayen yake gani sanye da farin yadi yana yiwa beauty liki.Ta shigo da sauri ta tsugunna gaban kujerar shine zaka taho ka barni?Ya dubeta ga mamakinta sai taga yau kwayar idanunsa tayi jajir,tsawa ya daka mata fita-fita nace, tace bazan fita ba sai ka gaya min me na maka?Ya mike zaune a fusace,kina nufin baki ma san me kikayi min ba?Tace yi hakuri kwantar da hankalinka, sai ka gaya min,yayi tsaki nace dai ki fita ko? Bana son kina damuna, in kuma zaki koma ne gurin wanda ya tsare kin har kamar ni in kiraki sau biyar a waya ki ki dagawa don kina tare da wani sannan ko kunya bakuji ya fito fili yana miki liki? Da sauri ta dafa kirji tare da cewa, a'uzu billahi! Kasan me kake fada kuwa?Wallahi-wallahi bansan shi ba,hawayen takaici ne ya soma zubowa daga idanunta, kasan daga Allah babu wani,ni da Mansu muka tsaya wannan mutumin bansansa ba,lokacin kawai na gansa yana min liki kuma na fita agurin amma in kana tunanin na sansa ka barni da Allah. Kuka ya kufce mata ta mike tana cewa ko ina hauka zan saurari wani ne, alhalin na sani sarai ina da aure?Nan kuma zuciyarsa ta shiga jin zafin kukan da takeyi,ta mike zata fita,ya kasa daurewa ya janyota jikinsa da sauri, tsam ya rungumeta ba tare da yace kala ba,sai shasshekan kukan ta dake tashi.sun jima ahaka sannan ya dago fuskarta ya saka yatsansa yana share mata hawaye. Idanunta yake kallo cikin idon har sai daya manne bakinsa cikin nata,daga nan sauran abubuwan suka cigaba da wakana, zancan bai kuma tashi ba. Washegari data shigo gefenta Mansu ta soma yi mata tsiya da cewa,daga zuwa ba miji baki shikenan sai muji shiru?Tace um ai sai da nayi kukan bakin ciki wai fa tsayawar da mukayi da kece yake zaton wanda nace miki yazo yana min likin nanne ya tsaidani, Mansu tace kishi kenan!Wallahi ina zaton Yarima yana sonki ne tunda in baka son mutum baka kishinsa,Bily tace ba wani so,haka akeyin so?Shi dai kawai rigimarsace ta motsa,sukasa dariya. Mansu tace,rigima sai kace yaron goye?To ba garama dan goyen ba da abinda Yarima yakeyi,inji Bily.haka akaci bikin Magaji aka cinye, washegari su Mansu suka nufi Gombe,daga can suka nufi KD duk kwanakin Bily karfin hali kawai takeyi kuma bata son Yarima ya gane,don ta tuna wata rana suna kwance take ce masa har tausayi Umma take bani saboda son taga danka, inda zaka yarda kurum ka sake aure ko matar zata haihu,ya tashi zaune ya dubeta bakida lissafi,ni yanzu kina ganin ko cikin kika samu zan barshi ne?Ai bamu isa haihuwa ba tukunna,ni dake har yanzun babu wanda yakai so kibar wannan batun ballatana har in wani kara aure,God for bid. Ta masa shiru yace ke na gane kina son ki haihu ko?Tace,no bawai ina son in haihu bane, kananan yara suna birgeni ne,ya kalleta da wutsiyar idanu sannan ya taba baki gami da cewa in kina so yayyena suna da yara sai ki amso,amma ki ajesu gurin Umma,shiru kawai tayi masa,tuna hakan da sukayi ne bata son ya san cewa tana da ciki burinta dai ya tattara yayi gaba ana gobe zai tafi suna kwance yanata wasa da yatsun hannunta lallan da aka matane yayi matukar birgesa,ya kamo dayan hannun wanda ba‘ayi mata lalle ba yana dubawa sai kurum tagaya mike zaune yana sake kallon gurin kunbunanta, da sauri yace ke tashi ta tashi zaune cire rigarki ingani,tace menene?Tsawa ya daka mata nace ki cire ko,cikin rawar jiki ta cire ya tsurama nonuwanta idanu,ya kama kan yana dubawa yace tun yaushe rabonki da al‘ada? Gabanta yayi mugun faduwa,tace ai ai lokacin ma baiyi ba,yace kada ki raina min hankali yau ba 20 ba date?Yaci gaba kina zaton tunda na soma kwanciya dake sosai bana lissafe da lokacin al‘adarkine
[8:36AM, 12/28/2016] â€?+234 814 912 1821â€?: ðŸµMEKE FARUWA 79ðŸµ
Tayi zaraf tace,to ai on 27 nake yi,yace on 17 ne ina sane,tace Allah on 27 ne,kadai manta ne,nan take sai kuma ya rude, kwakwalwarsa ta shiga caji ya kasa tunawa,ita kuma ganin haka sai ta shiga kawo masa hujjoji ita wai nan a dole zata tuna masa a karshe cikin dar-dar tace in kuma baka yarda ba ne ka iya yimin test kila kafi yarda dani,jin haka sai yace is ok na manta ne.a hankali tayi ajiyar zuciya shi kuma ya rungumo ta yana cewa har hankalina ya tashi da cikin daren nan zaya shige toilet.Washegari ya shirya komai amma kuma sai me?Zuciyarsa ta shiga cikin damuwa,wai bata son rabuwa da beauty,yaja tsaki yana jin haushin zuciyar tasa,me zaisa ta matsa masa inma don tana son ta nishadu ne ga mata can ‘yan garari masu ji da iya soyayya, lokacin dayaji shigowarta sasan sa sai ya daga idanu yana kallonta,so yake ya gane me tafi sauran mata da zuciyarsa ta damu da ita haka?Ta rusuno daidai fuskarsa ta hura ma idanunsa iska tace,kallon fa?Kamshinta ya shaka ya lumshe idanu,sai bakinsa ya furta cewa,ina tunanin yanda zan rabu dake ne.ta ware idanu cikin mamaki tace, kana dai tsokanata ne kawai kaida zaka tafi zaka manta dani,cikin sigar shagwaba tayi maganar, yanda ta lura muryarta bai san sanda ya mannata jikinsa ba.yaya zan manta da hutuna ina nufin gurin hutawa,bayan kinsan ni dan hutu ne?Ta daga idanunta tana kallon nasa cikin idon,tace da kaje nasan abokan hutun su zaka fara samu kai din sai ya samu kansa da gudun damuwarta don haka sai taji yana cewa,a‘a na daina ki sani cikin addu‘a bazan sake ba.dadi taji ta kara rungumesa to yaya zakayi ne gashi baka da hakuri ko dai zakaje dani ne?Ya sanyaya murya bansan yanayin gurin ba amma ki bari innaje naga gurin yana da tsarin da matar aure zata iya zama sai nazo na tafi dake ko kuma zai yiwu in zauna ba yaya zakayi?Yace ki bani shawara tace ka riga yin azumi ga lada sannan zai dauke hankalinka daga shagala,tsam ya sake matseta yana cewa na gode beauty. Haka ya hada kayansa ya tafi Magaji ya kai shi airport tare da billy sai sumayya da ta biyo mijin ta ko a airport sai da ya kara rungume billy sumayya dai ta kauda kanta suka yi bankwana ya shige jirgi sai.da suka ga dagawar su sannan suka juya billy cike da kewar mijinta
[8:38AM, 12/28/2016] â€?+234 814 912 1821â€?: ðŸµMEKE FARUWA 80 ðŸµ