← Book details Meke Faruwa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 60

Sashe 45

Meke Faruwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ya amsa babu gardama, ganin yanda Yarima bai gwaleta ba shine ya bata karfin gwiwar shige masa,shi kuma ya kasa gwaleta ne don yana cikin bukata sosai,kwanakin duk a matse yake.tace ni ina jin yinwa bari naje naci abinci, kamar yace zaki dawo ne?Amma sai ya share ta fita,koda ta gama cin abincin sai data sha kankana da rake tasha hadaddiyar zumarta, sannan tabi duk gabobinta tasa turare,bata sa komai ba sai rigar bacci shi ko lokacin yayi wanka ya saka rigar bacci ya kasa nutsuwa jinsa yake tamkar ya dauki waya ya kirata.nan take ya samu kansa da addu‘ar Allah ya kawota,yana ta kai kawo tsakanin bedroom zuwa falo,kamar daga sama sai ya soma jiyo kamshinta,sai daya shaka sannan ya dan juyo. itan ce cikin rigar bacci ja,yana iya kallon duk abubuwan kallon dake jikinta,wanda nan take ya shiga rudu,har ya kasa dauke idanunsa daga kanta,ganin haka yasa ta gane tarkonta ya hadu,don haka da taje kusa dashi sai ta sassauta murya tace,dama nazo ne in maka sai da safe.yayi ajiyar zuciya,sannan yace to sai da safe.Ta juya zata tafi ya wani dauke numfashinsa, zuciyarsa ta kasa daurewa,nan da nan yayi taku daya na biyu ya riko hannunta ya jawota zuwa kirjinsa,yasa hannu ya dago fuskarta nan take ta bude masa bakinta tare da miko masa harshenta. Cikin doki ya amsa,nan ta tuna Mansu da tace duk abinda yayi miki ki masa, ki nuna kin iya dama can baki son yi masa ne,nan take ta zage gurin son ta burgesa,sai ga Yarima ya kasa tsayiwa sunma kai ga zubewa,da zai yiwu in baku labarin wannan dare da kunsha mamaki,domin Yarima ya samu kansa ne cikin wata duniya mai nisa, ita kanta Bily sai ranar tasan da tayi wauta, duk da suna ikirarin basu son juna.koda suka samu nutsuwa sai Bily ta nemi ta koma dakinta,sai ya dubeta zuciyarsa tana masa fari yana wana sunsunar ta yace,ki kwana anan kinji Beautyna?Yana magana ne yana kallon fuskarta,gira kurum ta daga masa a ran ta tana mamaki lallai Yarima hada sabon suna na samu yau ke nan,don haka sai ya janyota zuwa jikinsa. Safiyar ranar sai gurin goma ta fito daga sasannasa, tana kuma mamakin yanda Yarima ke nan nan da ita,lallai gaskiyar Mansu ne,harda laifinta.Tana sasan su Umma ya shigo yana ta wani shan kamshi,kuyangi na gaisheshi,ita kuwa sai tayi murmushi ya dan saci kallonta,sannan ya zauna ya gaida Umma itama ta gaisheshi ya amsa yana wani daddakewa.Umma tace kunje kun gaida Modibbo kuwa?Yace,a‘a sai da dare,Bily tace inaso ma inje in gaishe da kakata, itama ta danyi fama da ciwon kafa, Umma tace shikenan ai saiku wuce gaba daya,ya mike ya fita.Yinin ranar jinsa yake tamkar wani sabon ango,ya dade yana son ganin ranar da Bily zata amsa gayyatarsa wato ya kusance ta tana so batayi masa tamkar gunki ba,sannan wani abu daya tsaya masa cikin rai shine,yana jin ta fiye da duk matan daya bi duk da kasancewarsu farar fata bai ma san yanda zai kwatanta ta ba.matsalar daya ba wai yana sonta bane,amma banda haka ko ta ina tayi fiye da zatonsa, yana jin zai iya zama da ita tunda shi so ba matsalarsa bane,nasa ganin ma inka dauke son Allah da Manzonsa da son abu tamkar kaga kaya kowani abincin haka kace ina son kaza ka siya to bai yarda da wai soyayya ba.nasa ganin mace da namiji ba wai suna son junansu don komai bane sai don sha‘awar su biya ma kansu bukata,amma game da wancan son bai sansa ba,daren ranar ta shirya cikin atamfa super ta dora after dress ta nufi dakinsa yana sanye da shadda mairuwan siminti,tana ta sheki yayi kyau,tace kafi kyau cikin dogayen kaya,yace ni kuma damuna sukeyi ya dubi shigarta,nifa duk irin kayan nan basa birgeni, nafi son wadanda zaki fito a beauty dinki,amma zamu shiga kasuwa in saya miki,tayi murmushi ta dubi kanta kana nufin banyi kyau ba?Yace,a‘a ke kullum kina da kyau ai dan ke mai kyau ce muje ko? Cikin mota suna tafiya yana tuki jefi-jefi kuma idanunsa suna sha‘awar kallonta,tace wash!Ya dubeta yaya ne?Tayi kasa da murya ina jin bacci ne,yace kwanta mana,ga mamakinsa sai kurum yajita acinyarsa,nan take kan motar yaso ya kufce masa domin ba kwanciyar kawai tayi ba,sai data kai hannunta wata jihar cikin salo,da sauri ya tsaya gefen titi ya dubeta,kina son mu fadi ko? Tayi dariya,sannan suka dau hanya tace,haka zamuje babu tsaraba?Don haka suka shiga wani super market suka yi shopping Gurin Umma suka soma zuwa,haka kawai yaji tsohuwar ta masa, musamman yanda tayi ta yi ma Bily nasiha kan cewa tayi masa biyayya, shiko ga son girma sai kace gyambo,ya tsani Bily ta nuna ita sa‘arsa ce, daga karshe tayi ta shi musu albarka suka fita suka nufi gurin Modibbo ya samu sauki sai dai jikin girma,nan yaji dadin ganinsu. Ya musu nasiha sosai ya kuma jaddada ma Bily tayi hakuri da mijinta sannan tayi biyayya,don haka suna mota yake cewa,kin dai ji ko‘ina ana cewa kimin biyayya,amma ke sai ki dinga nuna kin ma girmeni, tace to da gaske dai ai kasan na girme ka fa yasa bayan hannu babu xato ya buge mata baki ta rike bakinta da hannunta shi kuma ya daure fuska har suka je gida bai kuma ce mata kala ba.Bayan sun isa gida ta dubesa yana sauri ya fita daga motar ta rike masa hannu,sorry nasan kai ne babba don Allah kada kayi fushi kaji mijina?Fita kawai yayi sannan itama ta fito,ta kofar da kai tsaye zata kaisu sasansu suka shiga gida,da kyar ta shawo kansa sannan ta nufi gurinsu Umma ta shaida musu sun dawo, tare da sanar dasu cewa duk suna gaishesu.Cikin satin banda soyewa basa komai,yanzu Yarima bashi da matsala game da mace, domin duk sanda yazo da bukata bata nuna ta gaji,duk kuwa da cewa tana karfin hali ne dan kuwa Yarima namiji ne ba kadan ba Koda sukayi waya da Mansu ta yiwa Mansu complain na cewa Yarima ya like mata tana daurewa ne kawai,Mansu tace ki cigaba har ki saba,sannan idan zamu zo bikinsu Magaji zan zo miki da wani magani in kina amfani dashi kema zaki daina saurin gajiya, yanzun amma baya waya da ‘yanmatan nasa ko?Bily tace,tabdi!Yanayi,sai dai ina yin dabara ina kashe wayoyin nasa tun daga ranar da muna tare amma ya amsa wayar wata shegiyar muna kwance fa,wai danayi magana sai ya nuna yafi ni fushi da kyar ma na shawo kansa,tun daga nan dana kula hankalinsa ya soma nisa sai in kashesu.Mansu tace ki dai dage kuma ki daure zanzo miki da wasu sinadaran,Bily tace,to sai kinzo.
[6:37AM, 12/28/2016] �+234 814 912 1821�: 🏵MEKE FARUWA 74🏵
Chapter 45 · 0% Book details