Sashe 8
Matar Mu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
number ce da ban sani ba take damu na da kira,a kalla ta kan kira ni sau uku a rana,safe,rana da dare,kuma duk sanda na daga ba a magana sai dai na karaci hello di na na kashe,idan kuma na ki dagawa an takira kenan sai dai na gaji na kashe wayar. Da abun ya ishe ni ina mita Jiddah ta ce toh sis ki sake layi ki huta ma na, Inna ta ce da ya fi sauki tin da abu ya ki ci ya ki cinyewa. Na ce ina ga hakan zan yi na huta da wannan maitar,a take na ciro sim din na jefar a shara na ce da Jiddah idan za ta makaranta ta biya ta siyo min wani,amma na fi san Glo pls. Ta ce toh. Aliyu ya daga waya domin kiran numba ta da ya saba kullum sau uku,layi ya siya musamman domin jin murya ta duk da ba ya magana amma ya kan sami nutsuwa idan har ya ji murya ta. Da ya kira ya ji ta a kashe,sai be damu ba da yake ya san idan ya takura min dama kashe wayar na ke. Wasa wasa ya yini ya na tryn amma all in vein sam ba ta shiga,waya a kashe. Jauda muryar ta ki ma kin hanani ji! Ya fada a fili. Ai lalle ba zai iya rayuwa babu ni ba,ya yanke hukuncin neman yanda za a yi a maido auren mu ko da kuwa ta hanyar auren kisan wuta ne,toh amma abunda ya tsaya a ranshi shi ne,shin da wa za a yi auren kisan wutar?dan mutum ne mai bala’in kishi da ya ji na sake wani auren gwara ya mutu ya san ba ya duniyar gaba daya,amma da wata azabar gwara azabar,gwara auren kisan wuta da na dundundun. Ya kwanta da mutum daya cikin ransa wanda yayi imanin zai taimaka ma sa ba tare da an sami matsala ba. [10/20, 11:04 PM] aunty jidda: OLD BUT GOLD [9:34am, 11/16/2014] Khadija Sidi: Matar mu 42;43;44: C. Suleman zaune a office aiki ya masa yawa,ya yi na shi,ya yi na Aliyu. Ya ji an kwankwasa kofa,ya ce yes who geos there?murya Aliya ya ji ya ce friend,ya bude kofar ya na murmushi,sanye ya ke cin kaki da alama ya dawo aiki. Da sauri C. Suleman ya tashi ya tarbo shi ya na fadin officer i would kill to have you back to work..ya rungume shi. Aliyu ya na dariya ya ce ba sai kashe kowa ba gashi na dawo.duka suka yi dariya,su ka zauna cikin farin ciki. C. Suleman ya ce wallahi na ji dadin dawowar ka,Aliyu ya ce godiya na ke aboki na. Ina wannan mutumin kuwa? Wanda mu ka kama akan case din Jauda? C. Suleman ya ce ya na nan a prison din jungum,yau kuma shi ka tuna? Aliyu ya ce eh wlh,ina so a sake shi.. C. Suleman ya ce for what?saboda me ya sa? Aliyu ya murmusa saboda idan muka ci gaba da rike shi mun aika ta zalinci,kar ka manta fa wacce ta sa shi ta na nan tafi karfin dauri saboda mahaifiya ta ce,shi ma kuma ya na da family,so na yanke hukuncin sakin shi haka ko ba komai ya ji hannun maza gobe ba ya kara ba. C. Suleman ya daga kafada ya sauke tare da fadin your wish sir.Aliyu ya ce sai kuma alfarma daya da na ke nema wajan ka aboki na. C. Suleman ya ce haba ai ba wata alfarma tsakaanin mu,komai ka ke da bukata ni mai yi ma ka ne. Aliyu ya murmusa tare da fadin na sani Suleman,ban da haufi kan ka,amma wannan alfarmar ta fi gaban tunanin ka. Ka san yanzu be fi saura watanni uku tafiya ta sudan ko? C. Suleman ya ce yes,amma in har cewa za ka yi ba za ka je ba wallahi ba ruwa na,i can’t cover up for you… Aliyu ya dara ya ce haba ni na isa na ce ban zuwa?C. Suleman ya ce na sani ko ka kara jan wuya? Aliyu ya ce hummm alfarmar da na ke so tafi gaban wannan. C. Suleman ya ce fadi ina jin ka. Aliyu ya gyara murya,Suleman ina so ka fahimci inda na dosa,ka ceto rayuwa ta,ba na so na tafi sudan na bar Jauda kafin na dawo wani ya aure min ita,ka auri jauda bayan ta gama idda…… A firgice C. Suleman ya tashi tsaye,ya koma ya zauna ya kalli Aliyu sai kawai ya kwashe da dariya mai karfi. Aliyu ya kule,ba wasa na ke ba,ther is nothing funny here,ba auren sunnah ba,auren kisan wuta na ke nufi. C. Suleman dariya har da kwalla ya ce shikenan tunani na ya tabbata,Ali da ka zauna a gida babu abunda ka ke sai shaye shaye,gashi har ta fara taba kwakwalwar ka,ya dada bushewa da dariya. Aliyu ya sassautar da murya dan Allah C. Suleman ka taimaka min,wlh lfy lau na ke. C. Suleman shi ma ya tsuke fuska tare da fadin bazan iya ma ka wannan ba,shin wanda ya ba ka shawarar auren kisan wutar be fada ma ka ba auren ba ya hallata a musulunci? Aliyu ya ce shaye- shaye ko bin mata wanne ne daga ciki ya halatta wanne ne ba ka yi? Sai da aka zo wajan taimako na ka ce za ka bada hujja da Allah? C. Suleman ya tashi ya je ya bude kofa ya juyo ya kalli Aliyu ya ce like seriously ba ka cikin hayyacin ka,duk sanda ka fara tunani da kyau let me knw pls. Ka rufo min office idan ka tashi fita. Ya fice abun sa. Aliyu ya buga hannu a table ya na fadin i hate this more dan you dammit!ya tashi ya fita a fusace. Bangaran Hajiya kuwa tin tafiyar Aliyu be kara waiwsyar su ba,har wajen mallam da boka sun je dan a mantar da Aliyu abunda ya faru a jawo hankalin shi gare su amma abu ya gagara,kullum lamari dada lalacewa ya ke. Yau ma daga wajan wani bokan su ke. Hajiya ta ce Allah dai ya sa ba wahalar banza mu ka sake yi ba Indija. Indija ta ce amen dai Hajiya,wlh ni abun har tsoro ya ke ba ni. Hajiya ta ce ba ki ji bokan ya ce taurin kai gare shi ba? Wlh halin uban sa ne ai. Tashi ki dauko turmi ki ga mu fara daka maganin. Indija ta dauko turmi suka fara aikin boka Matar mu 45;46;47:ko da C. Suleman ya koma gida da daddare sai ya nemi bacci ya rasa,taba kuwa ya shanye kusan kwali biyar ya kan na shida,da ya dau tsinke daya zuka biyu ya ke ma ta ta kare. Gaba daya Aliyu ya jagula masa lissafi,mtsw ya ja tsaki yayinda ya tsuki taba ya fuzar da yaki saba. Ya ma za a yi Aliyu ya tinkare shi da zancen nan? Ya za ayi shi Suleman ya auri Jauda? Wai auren kisan wuta?Ai ko na kisan gobara ne da sake! Nan ciyar shi ta shiga sake saken yanda zai kaucewa zancen Aliyu,dan shi mutum ne mai dan karan naci idan ya so abu,tabbas sai ya dawo gare shi… Bangaran Aliyu kowa dama tin rabuwar mu ya yi hannun riga da bacci,in har ya sami bacci toh sai dai sace shi ya yi. Shima zaune ya ke a falo,hannun shi rike da hoto na. Cikin zuciyar sa kuwa saka yanda zai yi ya Sule ya yarda da kudirin shi ya aure ni ya kuma sake ni dan ya samu ya dawo da ni,idon OLD BUT GOLD [9:34am, 11/16/2014] Khadija Sidi: Matar mu 42;43;44: C. Suleman zaune a office aiki ya masa yawa,ya yi na shi,ya yi na Aliyu. Ya ji an kwankwasa kofa,ya ce yes who geos there?murya Aliya ya ji ya ce friend,ya bude kofar ya na murmushi,sanye ya ke cin kaki da alama ya dawo aiki. Da sauri C. Suleman ya tashi ya tarbo shi ya na fadin officer i would kill to have you back to work..ya rungume shi. Aliyu ya na dariya ya ce ba sai kashe kowa ba gashi na dawo.duka suka yi dariya,su ka zauna cikin farin ciki. C. Suleman ya ce wallahi na ji dadin dawowar ka,Aliyu ya ce godiya na ke aboki na. Ina wannan mutumin kuwa? Wanda mu ka kama akan case din Jauda? C. Suleman ya ce ya na nan a prison din jungum,yau kuma shi ka tuna? Aliyu ya ce eh wlh,ina so a sake shi.. C. Suleman ya ce for what?saboda me ya sa? Aliyu ya murmusa saboda idan muka ci gaba da rike shi mun aika ta zalinci,kar ka manta fa wacce ta sa shi ta na nan tafi karfin dauri saboda mahaifiya ta ce,shi ma kuma ya na da family,so na yanke hukuncin sakin shi haka ko ba komai ya ji hannun maza gobe ba ya kara ba. C. Suleman ya daga kafada ya sauke tare da fadin your wish sir.Aliyu ya ce sai kuma alfarma daya da na ke nema wajan ka aboki na. C. Suleman ya ce haba ai ba wata alfarma tsakaanin mu,komai ka ke da bukata ni mai yi ma ka ne. Aliyu ya murmusa tare da fadin na sani Suleman,ban da haufi kan ka,amma wannan alfarmar ta fi gaban tunanin ka. Ka san yanzu be fi saura watanni uku tafiya ta sudan ko? C. Suleman ya ce yes,amma in har cewa za ka yi ba za ka je ba wallahi ba ruwa na,i can’t cover up for you… Aliyu ya dara ya ce haba ni na isa na ce ban zuwa?C. Suleman ya ce na sani ko ka kara jan wuya? Aliyu ya ce hummm alfarmar da na ke so tafi gaban wannan. C. Suleman ya ce fadi ina jin ka. Aliyu ya gyara murya,Suleman ina so ka fahimci inda na dosa,ka ceto rayuwa ta,ba na so na tafi sudan na bar Jauda kafin na dawo wani ya aure min ita,ka auri jauda bayan ta gama idda…… A firgice C. Suleman ya tashi tsaye,ya koma ya zauna ya kalli Aliyu sai kawai ya kwashe da dariya mai karfi. Aliyu ya kule,ba wasa na ke ba,ther is nothing funny here,ba auren sunnah ba,auren kisan wuta na ke nufi. C. Suleman dariya har da kwalla ya