Sashe 3
Matar Mu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
if you need anything..kafin oga ya amsa C.Sulaiman ya sara min gami da cewa yes ma! Oga ya watsa masa harara,over sabi house boy kawai.na shige daki ina mamakin yanda S.man ya gane lagwan oga haka,ina jiyo shi ya ce masa in ba ka yi da gaske ba sai na hana ka zuwa gida na wallahi,tin ina jiyo dariyar muguntar C.Sulaiman har na dai na ji. Na sami gado na kwanta abu na.ban jima da kwanciya ba na ji oga na kwalla min kiraba shiri na tashi dan daga jin kiran ka san ba lfy Da shiga na falon na ga C.Sulaiman da C.Eze na shirin fita,na bi su da kallo cikin alamar tambaya,har kun yi mai? Ba dai tafiya za ku yi ba?C.Sulaiman ya ce wani dan uzuri gare mu,mun gode kwarai matar mu.C.Eze ya ce yas thank you madam.kawai na bisu da kallo bayan sub fita na mayar da kallo na ga Oga wanda ya ke tsaye hannu cikin aljihun wandan kakin sa.fuskar shi cike da damuwa ya ce zo ki ci abuncin nan ki ji. Na karasa dinin table,na dau spoon gami da diban abuncin da Aliyu ya zuba domin ci,da ga kai loma baki mai zan ji? suger ne cau cikin abuncin!na yi saurin jan lemon kankana domin na kurba ko zan iya hadiyar abuncin,nan ma labari ya sha bambam,shi kuma gishiri ne kamar zai tsinka kunne wayyo Allah kamar zan mutu ganin halin da na shiga oga ya miko min robar ruwa,ban tsaya neman kofi ba na kafa baki na kwalkwali kaya na,ya ja min kujera na zauna. Madam mu ma haka mu ka ji shi ya sa mu ka hakura da abuncin,bari na je suna jira na. Takaici ya hanani iya furta komai har ya fice. Kafin ka ce mai kuka ya kubice min,suger cikin miya? Gishiri cikin lemo na jawo kunun madarar da C.Sulaiman ya zuba na dandana,ina shima gishiri ne fal ciki,wannan zalinci da me ya yi kama? Wa zai min wannan aiki in wuni ina abu amma a min wannan cin fuskar? A fusace na shiga kwallawa karimatu kira…. [11:45am, 11/24/2014] Khadija Sidi: Matar mu 10;11;12:Da gudun ta ta zo,ganin halin da na ke ciki ta rikice ta na fadin Madam lfy? Ba ka da lfy ne?ban kula da damuwar da ta shiga ba na tura mata plate ci abuncin nan.. Hannu na rawa ta dau spoon ta kai loma daya,da kyar ido rufe ta iya hadiya,na tura ma ta lemon kankana sha wannan ma,a rude ta daga ta kurba,ta aje kofin da sauri ta nufi kitchen da gudu sai zink ta kuskure ba kin ta.bayan ta dawo na tura mata kunun madara,tini ta fara kwalla ta na fadin please madam i no fit test tam again abeg. Na yi murmushin then how do you except oga nd his frnds to eat dat? What happend? Me ya faru?haka na yi abunci na? a gaban ki dai na gama komai na kuma ce ki kawo min nan ryt?Karima ta zube gwiwowin ta biyu a kasa I swear Madam ban sani ba,ka tambayi Anty Indija ma,ya san komai,na she even complet d work… what! Na daka ma ta tsawa,na saki aikin ki na fada min wata ce ta karasa min? Dan me ya sa? Me ya kawo Indija cikin aiki na? Zufa ya lullube Karima am sorry Madam,sani ya yi na share mai daki,na ce ya bari na gama aikin da ka sa,ya ce shi zai karasa..na saki ajiyar zuciya,wato Indija da gaske ta ke kenan,wannan aikin ta ne dan ta kuntata min,ta kunya ta ni gaban miji na da abokan sa,wannan karan ta ci nasara,amm babu next time! Cikin fada na dubi karima na ce who am i in this house? Ta ce you are the Madam. Na gyada kai then listen to me good,kar na sake saki aiki wani ya zo da nashi ki bar nawo,idan abunda ya faru yau ya sake faruwa a bakin aikin ki! Sorry madam abeg sorry! A fusace na tashi nd clear d table ryt away! Kafafuna da kyar su ke iya dauka na,wannan ai shi ne an fadi ba nauyi.da kyar na shige ciki,karimatu jiki na bari ta shiga kwashe kwanuka.. Ashe duk abunda ake a kunnan Indija,ta na labe ta na ji. Ta kwashe da dariyar mugunta yayinda ta ke kokarin kiran numbar Hajiya domin ta fada ma ta nasarar da su ka yi. Ranar haka na wuni jiki ba laka,ga wani tashin zuciya da na ke fama da shi. Har aka idar da sallar isha’i ban ji motsin oga ba,wanda tin dawowar shi na masa sannu da zuwa ba mu kara haduwa ba. na duba agogo na ga karfe tara,na saki ajiyar zuciyar gami da yanke hukuncin bin sahun shi. A dakin shi a tadda shi,ya yi kwanciyar rigingine idan shi lumshe.a hankali na kara sallama dan a tunani na bacci ya ke kar na tada shi,na juya zan koma sai na ji ya amsa sallamar .na juyo na kalle shi mu ka hada ido sai na yi maza na maida kallo na kasa ina wasa da kafata kan carpet kamar mara gaskiya. Ya tashi zaune ya na nazarta ta,daga bisani ya ce Madam ya dai?na masa shiru,da ya ji shirun ya yi yawa ya kira sunana JAUDA?na dago na kalle shi,sai na ga ya ware hannun shi ya ce come hia. Na karasa wajan shi,maimakon na shiga cikin hannun na shi yanda ya umarta sai kawai ni ma na zauna gefan gadon,ya aje hannun shi,kin ji ni shiru ko?na zo ki na sallah ai sai na dawo yanzu na ke shirin komowa..a rai na na ce ka na shirin komawa ai shi ya sa na gan ka kwance. Jauda?ya sake kiran sunana,na ce Naam,dama na zo ne na baka hakurin abunda ya faru dazu,wallahi ban san yanda aka yi hakan ya faru ba,na ba ka kunya….shhhh yi shiru..ya katse ni. ba ki ba ni kunya ba,ai daga Suleman din har Eze sun san mata ta is a special cook,samin mace da ta iya girki kamar ki ai sai an binciki,it is a mistake,so kar ki damu kinji? Na gyada kai. Ya cigaba amma to avoid this kind of mistake sai kin rage damuwa,kwanciyar nan da ki ka ga na yi a nan tunani na ke shin wai me ne damuwar mata ta haka? Idan Hajiya ce dan Allah ki cire lamarin ta a ranki,ki na ma na addua,a hankali za ta gane wacece Jauda kuma komai zai wuce.. Ni dai kawai jin sa na ke,amma ba wai gane abunda ya ke fada na ke ba,wani irin tashin zuciya na ke ji,amai ya yunkuro min gadan gadan,da gudu hannuna toshe kan baki na,na shege ban dakin oga,sai amai kamar zan amayo da hanjin ciki na. Oga ya biyo ni ya na fadin sannu,sannu.ya taimaka min na gyara jiki na,ya kama ni mu ka dawo daki sai da ya ga na zauna ya koma ya gyara ban daki. Bayan ya fito ya kalle ni,dama ba ki da lfy shi ne ba ki sanar da ni ba? Na ce ba wani rashin lfy ba ne,dama tin da na dandana wannan abuncin zuciya ta ke tashi.ya ce sau na wa ki ka yi aman? Na ce sau daya ne fa,ya ce cikin ki ya baci ne? Na ce ah ah.ya ce maza tashi ki shirya mu je asibiti,na ce dan Allah ka bari sai gobe,ka ga tin da ma na yi aman na ji sauki. Ya girgiza kai ah ah ban san wasa da lfy Madam.Na ce am owk,pls ka bari sai gobe.ya ce fine,sai a kwanta a yi bacci ko… na ce ba yanzu ba,ban jin bacci,ya tsuke fuska nan kuma ba ki isa ba yarinya,dole ki kwanta,ban an karaba ya gyara min kwanciya ya ja bargo ya rufa min sa’annan ya zauna ya na kallo na,daga bisani ya ce I love you,na murmusa gami da lumshe ido na ce I love you more.daga nan bacci ya kwashe ni da ke dama a gajiye na ke… [10/20, 11:01 PM] aunty jidda: OLD BUT GOLD [11:46am, 11/24/2014] Khadija Sidi: [12:14pm, 11/12/2014] Khadija Sidi: Matar mu 13;14;15:washagari ba mu zame ko ina ba sai asibitin sojoji da ke cikin barrack din su oga. Doc. Usman wanda shi ma kullum ya ke sanye cikin kaki,sai dai ya na dora rigar likitoci wato lap coat a saman kakin na shi,likitan sojoji kuma abokin oga shi ya duba ni,da ga bisani ya ce mu dan bashi lokaci ya na zuwa,ya bar mu cikin office mu na jira. Oga ya ce bara ya duba wani yanzu zai dawo,na ce toh. na rage sai ni kadai cikin office. Na zauna shiru,har na fara kokawa sai ga Oga da Doc.Usman sun shigo suna fara’a,Doc Usman ya ce sorry Madam i kept you waiting. Na murmusa na ce ba komai. Oga ya zauna kujerar da ke kallan tawa,ya kamo hannu na ya rike,shi kuma Doc. Usman ya zauna ta shi kujerar gami da bude wata takarda da ya shigo dauke da ita,cikin farin ciki ya ce wow,wow ya mikawa Oga hannu congratulation officer,inshaAllah mun kusa zama baba..caraf oga ya ruko hannun Doc. Usman dan Allah Doc?ka na nufin….? Ya kasa karasawa,Doc.Usman ya jinjina kai alamar eh. Baki bude Oga ya kalle ni,nan ya zube ya gabatar da sijjadar godiya ga mahaliccin sa,ga dago ya ruko hannu na Jauda? Kina ji fa? Ashe dai babyn nawa ne da gaske,Usman dama fa na ji ta kara nauyi…na yi sauri na rufe fuskata dan gaskiya na ji kunyar maganar oga wanda shi kansa be ma san ya fada ba. Shi ko Doc. Usman dariya ya ke in da sabo ya saba da irin su Oga,saban shiga. Kafin mu tafi Doc. Usman ya sheda ma na cikin wata uku ne,da kuma abubuwan da ba za a rasa ba. mu ka yi sallama mu ka fita,a kaida Oga direba ya ke sawa ya mai da ni gida idan har ba a mota ta na zo ba,ko kuma ya ba ni ta shi motar in direban ba ya nan shi kuma idan sun tashi da ga aiki C. Suaiman ya sauke shi,amma yau da kanshi ya maido ni gida,a hanya ana ta lissafa min hidimawai na dai na aiki,ko girki