← Book details Matar Mu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 18

Sashe 11

Matar Mu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wannan al’adar na kwana gidan amarya ba,General ya hana. Nan na shiga birgima ina kuka kamar karamar yarinya,amma ko a jikin su,wata tsohuwa ma cewa ta yi ku barta ai ba farau ba ne da za ta tadawa mutane da fita. Bayan kowa ya watse na sha kuka na na koshi,har sai da muryata ta dashe. Har 12 biyu na dare ido na biyu,ban ji motsin C. Suleman ba,hakan ya min daidai. Na sanya kayan bacci na na yi kwanciya ta. Da misalin karfe uku na dare alarm di na yayi kara,na tashi na kashe.Na shiga toilet na dauro alwala domin yin nafila,na fito ina duba hijab cikin kayana na ji kamar ana bubbuga kofa,na raba kunne ina jiran tsammani..da karfi aka banko kofar daki na,C. Suleman ya shigo ya na tangali,a buge ya ke,saura kiris ya fadi kasa. Na ce Innalillahi wa’innailaihirajiun,ni Jauda irin rayuwar da na koma kenan? Ya daka min tsawa cikin maye ya ce ke! Wacece ke? Tini na sa kuka,ina fadin dan Allah kar ka karaso kusa da ni,wallahi na tsane ka na tsani halin ka S.man! Matsowa ya ke dada yi,warin giya ya bugi hancina,na fara ja da baya,ya na matsowa ya fara kira na da Monika my baby,me nene ki ke gudu na,zo ki ji dadin rayuwa, na ce Suleman Jauda ce,Jauda tsohuwar matar abokin ka ba Monika..ya ware hannu aboki? Monika is my baby aboki na,come here.. Wayyo ni Jauda,na kai bango C. Suleman ya sa ni a lungun ya hada ni da jikin sa yayinda ya ke kokarin kissn dina,tini kai na ya fara juyawa,na yi kokarin tunkudar kafadar shi amma inaaa duk da a buge ya ke karfin shi yayi biyun nawa,tini ya warce ni yayi gado ni ina ihu ina kiran sunan Inna,cizo da yukushi babu wanda ban yiwa C. Suleman ba amma ko a jikin shi,tini ya min yaga yaga da kayan bacci na,ga wani azaba da na ke ji domin ba karamin azabartar da ni C. Suleman ya yi ba,tin ina iya kuka har na kasa sai Inna kawai na ke kira. Be kyale ni ba sai da ya gama biyawa kan sa bukata,nan ya zube a kai na ya fara bacci…. [2:31pm, 11/27/2014] Salma Ateeku: [10:59pm, 11/19/2014] Khadija Sidi: Matar mu 2 10;11;12:Na rasa da mai zan ji,da nauyi C. Suleman ko kuwa da ciwan da jiki na ya ke min. A hankali na yi kokari na janye jina da kyar na mirgina gefe,na ja zanin gado na rufe jikina,in banda ajiyar zuciya babu abunda na ke kukan ma ya ki zuwa. Har aka kira sallar asuba ido na biyu ban rintsa ba Sai wajan karfe shida Suleman ya farka,ya bi dakin da kallo a hankali ya na kokarin gane inda ya ke,ko da ya gano ni kudindine cikin zanin gado sai ya runtse ido,gaba daya ya ji ya tsani kan shi dan a sannan abunda ya faru jiya ya zo masa kwakwalwa a zahiri. Ni kuwa ko kallo be ishe ni ba,na kau da kai gefe guda. Cikin zafin nama ba tare da ya ce min komai ba ya tashi ya fita,na bi bayan shi da kallo a rai na na ce katon banza! Kai tsaye dakin sa ya nufa,gaba ji ya ke kamar rashin adalci akan shi ya kare,ya tsani Aliyu ya tsani kan shi,be taba tsanar giya ba kamar ranar. Abunda ke zuwa ran sa shi ne kalmar rape,duk da da sunan aure a tsakanin mu,bandaki ya nufa ya yi wanka ya gabatar da sallar asubah. Ya na idarwa ya fita ba tare da ya sake kallan inda na ke ba. Ni kuwa inan kwance in da na ke,kamar da ga sama na ji sallamar Anty Sa’a ta shigo ta ganni kudunnune nan inda C. Suleman ya bar min,ta ce Jauda? Ta karaso ta tabani sai na sa mata kara dan dukkanin gabobin jikina ciwo suke,ga gajiyar taro da na tafiya,ga shi kuma C. Suleman ya sauke min tashi gajiyar. Anty Sa’a ta ce Jauda lfy? Ta sa hannu ta yaye zanin gadon da na kudunduna ciki. Ko da ta ga yanda rigar bacci na ya yayyage da kuma halin da na ke ciki sai ta sa salati ta na fadin haba no wonder Sule ya zo min da sassafe wai ki na nema na,Jauda ta karfi ya miki haka?shin kin masa gardama ne hana sa hakkin sa ki ka yi har ya aikata mi ki wannan abu haka?kukan da ya tsaya kasan makogaro na tini ya subuce,na kasa ba ta amsa,cikin tausayawa ta ce yi shiru,bari na taimaka miki ki sami sauki kafin baki su fara cika mi ki gida,kya min bayani daga baya. Anty Sa’a ta hada min ruwa mai zafi wanda ta dafa ganyen magarya a ciki,ta zo ta kama ni ta sanya ni cikin ruwan,ta barni ciki zaune ta koma ta yaye zanin gado,ta sake wani. Bayan ta gama ta sake hada wani ruwan zafin ta gasa min jiki da shi har sai da na fara jin dadin jiki na,sanna ta hura garwashi ta dauko itacen farar kaya da ke cikin show glass dina na ruraren wuta,ta ce na zauna bakin gado na matso da kafafu na gaba,ta sa kaskon karkashin kafar tawa yanda hayakin zai na shiga jiki na,ta rufa min zani. Shi icen farar kaya ice ne mai kyau da dinbim tarihi,ance Annabi ya taba mubaya’a karkashin bishiyar. Ammafanin icen shi ne matse mace,matan sudan da shi su ke amfani da sun haihu idan ba a musu din ki ba,akan kuma amfani da shi wajan yiwa amare dukkan. [11:00pm, 11/19/2014] Khadija Sidi: [8:38am, 11/18/2014] Salmah Ateeku: Matar mu 2 13;14;15 Anty Sa’a ta yi min afmani da farar kayar ne domin yanda C. Suleman ya min sai da farar kayar,amma da sauki tinda ba sai an min din ki ba,haka na ji Anty Sa’a na fadi. Tsaf Anty Sa’a ta gyara ni,ta hada min ruwan tea mai kauri,ina gama sha bacci ne mai nauyi ya sace ni,ba ni na farka ba sai bayan azahar,Anty Sa’a ta tafi gidan cike da mutum yola sun zo min sallama za su koma washagari. Cikin jin dadi na wuni da yan uwana,sau uku Anty Sa’a na kira dan jin lfy ta,in banda Jiddah ko a yan yola babu wanda ya gane ina da damuwa,itama din ce ma ta na yi ba komai,kalau na ke. Da kuka haka na rabu da su Jiddah,magriba na yi na sa mukulli na kulle daki na,ban sake fita ba ban koma ji motsin C. Suleman ba har garin Allah ya waye. Wayar Anty Sa’a ce ta tada ni,wai ta kira ta ji lfy,dan ta kira Sule ya ce am owk ba sai ta zo ba. A zuciya ta na ce eh dole ya ce haka tin da jiya ba a sami damar mugunta ba,wata kila ma wajan karuwan sa ya kwana. Anty Sa’a ta min fada,wai shi ma ta masa ya rinka bi na a hankali,ni ma kuma na daure na dai na masa gardama na ke bashi hakkin sa,toh kawai na ce ba tare da na tonawa C. Suleman asiri ba dan darajar igiyar auren sa da ke kai na. Bayan na yi wanka na fito falo,kan dining table na ga wata yar takar da tare da bandir din kudi,na daga takardar na duba,rubutun C.Suleman ne,incase you need anythng that the house lack…na ja tsaki,na koma daki na nemo biro,bayan takardar ni ma na rubuta I don’t need your money for all the time to come..na ajiye masa na shiga zagaye ina ganin gidan,ba shakka gida ya yi kyau matuka ga shi a wadace. Bangaren C. Suleman ne kawai ban hau ba. Bayan na gama zageye na koma daki na ci kuka na gani na ke rayuwa ta juya min baya. Shi ko C. Suleman ashe gaba daya kwanan gidan ma ba ya yi. Sam be kaunar haduwa da ni. Abun bakin ciki da takaici shi ne ya kasa samun Aliyu,gani ya ke ya cuce shi ya gudu. Ya yi mamaki yanda Anty Sa’a ta ma sa maganar Jauda,hakan ya tabbatar ma sa ban fada ma ta gaskiyar abunda ya faru ba. Da yamma bayan dawowar sa ya tadda kudi da takarda in da ya ajiye,ko da ya karanta abunda na rubuta cikin takardar sai ya ce good for you. Ya dau kudin sa ya mayar aljihu. [10:42am, 11/18/2014] Salmah Ateeku: Matar mu 2 16;17;18: kwanci tashi na kai wata biyu gida C. Suleman,amma maganar arziki ba ta taba hada mu ba,akasali ma da na ji motsin shi guduwa na ke,shi ma kuma C. Suleman din sam ba ya kaunar gani na,akasali ma ya tsani Aliyu gani ya ke ya gama cutar shi ya gudu,gashi har ya yau be sami shi a waya ba,shi kuma be neme shi ba. Anty Sa’a ce mai debe min kyewa,kusan kullum a gidan ta na ke wuni amma ko da wasa ban taba bari ta san halin da na ke ciki ba. Ban rasa komai a gidan C. Suleman ba na dangane da zaman duniya sai dai farin ciki na kawai na rasa. Girki kuwa ba ko da yaushe na ke yi ba dan na iya ciki na na ke girkawa,hatta maigadi Ema cewa ya yi dani Oga ya hana shi karbar abunci,ya na bashi kudin siyan abuncin. Wata sabuwa inji dan caca,period dina ya ki zuwa,tin abun be dame ni ba har ya dame ni,ko Anty Sa’a ban fadawa ba na je asibiti.Bayan an gama gwaje gwaje Doctor ya ba ni result na duba sai na ga ina dauke da ciki wata biyu. Ai tin daga asibiti na fara kuka har na koma gida. Ranar gaba daya cikin kuka na wuni,har na yi bacci ban ji motsin C. Suleman. Da sassafe ya dawo ya yi wanka ya sanya kaki,ya sauko kasa dauke da mukullin motar shi a hannun,ya zauna a falon kasa ya na tunane tunanen da ya saba akan rayuwar takura da ya shiga. Da na ji motsin shi na yi ta maza na zira hijab na fito na same mishi. Ko da mu ka hada ido gabana ya fadi na yi saurin kauda kai. Shi ma ganin nawa ya ma sa bazata. Na mika masa result ba tare da gaisuwa ta shiga tsakanin mu ba. Murya
Chapter 11 · 0% Book details