Sashe 9
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuwa tana zaune da mijinta lfy.itah zulaihat anan NDC sai Zainab kuma a unguwan sarki,sai itah izzatu a sabon kawo,
Dukan yaran su biyu-biyu ne,
--------------------------------------
Sukuma b'arayin su yaran yan'mata su biyar ne.
Hajara sai Safiya sai jasra sai hafsat, sai maryam,
Suma kuma ma duk makaranta daya sukai da yaiyinsu dan sosai jasrah ki shan haibaishi a gun hajarah sai kuma itah ma izzatu dan tunda momyn su bata kaunata tace masu ba jininsu bane shikinan suka hau suka zauna wai anchan zata asibiti,
Safiya ba wai shire take da itah sosai bah ta dai fi shire da hilal.
Inda Shikuma tun tashin yake Santa dan abun kallo ta kuma cikin yaran gidan,
Dan da dasuke yara saida kakan nasu ya taka masu burki sanan ta sami salama amman duk da haka bata iyah sakiwa acikin su.
Sai gurin iyah ko gun mamie part din mamie kuma indai haddir nanan batah da natsuwa kinan da ya dunga dungurinta kinan yana dukanta wai karta gugah mai bak'i.
Itah kuma alokacin sai ta kura mai fararan idanunta Shikuma yace wai kurwanahi kur'sosai su jafar kumai dariya ita kuma tsoro kisa ta dunga kallan nashi gudun kar'ya kai'mata duka bata sani bah,har zuwa sanda yai mata wani mari da kakan su.abubakar yaga ni ya yanke hukunci aimasu aure dashi,
Anyi auran nasu da sati biyu ciwan zuciya yai ma abbah abdullahi kamu daya aiko ranan bai kwana duniya bah aiko iyah tai kukan daya ishitah dan sunana mahaifinta ne dashi.
"Dan itah ki cimai abbah. sosai rasuwan shi ya dake matar tashi da kuma yaranshi dan alokacin haddir na kasan waje.dayake namijine shi bai nuna a feliba kaman zulaihat da kuma jameel.
Sosai yai'yinshi da kaninshi suka shiga cikin tashin hankali,tsakanin shi abubakar fari shikara biyu ne,
Kafin ya rasu ya da'da jadda masu akan su kara riqe zumunci,
*Cigaban labari *
Sai gaf da mangarin ba mazan gidan suka dawo dan direct dakin hajiya iyah sukaje nan tai kura masu abunda ya faru.
Sosai ran baffah bello ya 6aci shi bai san sanda sauda zatai hankali ba wallahi.
Tashi duk sukai jin ana kiran sallan mangariba yace to barin in sunye sallah bayan ih'sha sai ai meeting,
Jasra kuwa data Kawu ma sadiq abince tace bari ta dan watsa ruwa ta leqah Anty zulaihat ta gani ko tanan haryazun bata tafi bah.
Ana kiran sallah na fito sanyida Riga da wando milk colour na barce.na zunbud'u hijabin da nai sallah ummah na leq'a naga tana sallah.
Dan haka part din mamie naje ba kuwa a falor sai kitchen danaji mu'aleem na fad'in nidai e'g'g zanchi ina sa kafana ana dauke wutan aiko dariya nai a zuciyata. dan na san Anty zulaihat da shigen tsoru tsiya.
Sad'af-sad'af nai na isa na matso sosai kusada itah na rungumita na kwallah ihu a kunnenta aiko mu'aleem yasa ihu jin shiru taki motsi ne naga mu'aleem ya rugah da gudu yana fad'in uncle dodo wayyo momy nah aijin anmin awani shigen rik'on tsauri ne yasa naji hankali na yatashi nace wayyo mamie nashi ga uku manna ne naji anyi da jikin freezer matso sosai akai kusa dani.har ban iyah shak'an numfashi da kyau.cikin wani husky voice yace yadai uhmm ya fad'a yana sake had'a kirjina da nashi.
Jin muryan ya haddir yasa naji hantar cikina ya bada sauti.jin hannushi a cikin hijabina ya sani wahroo idanuna Shikuma ya had'i bakin mu....
Yau nai dayawa ai saura inji korafi☹ï¸
17/02/2022, 11:56 - 💃💃: 70-75
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Naeymatu musah
(Ummuh amrah)
"Sauran daga jameel sai saleem sukuma duk yan' secondary school ne jamel duk tare suke dasu jasra,
Anty izzatu da Anty zulaihat da kuma Anty zainab suma duk sa'anni ne.dan duk makaranta daya suka gama FGC dake malali,
Kaf daga maxan har matah sun tashi suma duk Kansu Ah'had'e ne,
Saidai da Anty zulaihat da Anty zee sunfi shire sosai. Bayan gama secondary school dinsu baffah bello yace to kuwa ta kawo wanda takeso daman Anty zulaihat tana da saurayinta anan cikin NDC gurin wani bikin yan uwan mamie suka hadu.
Haka Anty zee dan itah dan uwanta ne,
Anty izzatu ne dai shiru kuma baffah yace tare zai had'asu duka wacce batah dashi zaiga abunda za'ai,
Aiko momy saudah ta dauka mijin nata zai bar zancen ne ganin yaran gidan dai ba girman arziki sukaibah,
dan ko alokacin itah ma izzatu tanasan haddir. dan duk ba wanda yakai shi san gayu gah kyau,
Baffah bello ko a lokacin ya sami baffah mamu da zanchen aiko yai aika dan aiki har chan nijer dan a jiyumai labarin dan'uwanshi.
Aiko aka zumai da labarin mai dadin cewan baffah murtala na'nan a nijar din.
inda shima yai aure amman Allah bai bashi zuri'ar mai yawa ba.
duk tsawan lokacin nan yaran shi uku ne kawai kuma matanshi uku kuwa tanada dayah,
Baban ne ma ya girma baba usman autan iyah sai matan suma duk sunyi aure Amman ba wacce ta samu ya'ya mai yawa daga mai biyu sai mai uku a matan.
Sai shi baban dan mai suna mahmud shima yace sunan marigaye wato baban su alhaji abubakar fari,
Shima yai aure da yaranshi hudu amman biyu sun rasu.
Inda baban yace sunan alhaji abubakar fari suke cemai sadiq. Sai Habib mai bin mai,tunda abubakar yaga dan sauraye yace shikinan ga ta kwaranshi ya girma ya tasa sosai.
Aiko alhajin ya kalle yayan nashi yace to shi jikan nawa yai karatu ne.
Cikin murmushi yayan nashi yace eh,
Sosai yai karatunshi inda ya samu aiki a nijeria dan a wanan sati suke san Zuwa. aiko hakan ba karamin dadi yai ma su baffa bello ba da duk kanni'nin nashi sosai inda baffah bello yace to daman a cikin yaransu mata ah'kwai wacce bata fidda miji bah basu baru nijer ba saida aka tsaida ranan aure.
Sanan alhaji abubakar suka tattaru da yaran nashi suka dawo Nigeria dan tare ya tafe dasu dan a cewar sa gwanda ya ga yaran nashi.
Aiko haka ba karamin dadi ya mai bah dan yaso yaga jikokin nashi amman ya bari sai yazu daurin aure.
******agurguje*******
Hakah akai auransu dan har sakin sadau saida baffah bello yai. akan ita bata yarda a daura auran bah,
Sai bayan bikin sanan alhaji yace maza ya dawo da matan sa.

17/02/2022, 12:01 - 💃💃: 75-80
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
💞gyran muryan mamie naji.tana fad'in kai mu'aleem ah ina dodon yake?
Saida nace na zulaihat ta tafi da kai kace nan zaka kwana.yanzun zan had'ama kayanka kai gurin iyah.