← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 26

Sashe 17

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusan minti goma da zamanta saiga baffah bello da charbi a hannushi tunda ya hanguta yai murmushi kawai dan yasan kwanan zanchan ya kanyi mamakin idan tace tafi san haddir a duk jikokinta amman gashi yau yaga alaman ba haka bane,
Sallama yai mata bata amsa ba tace wai bakaji haddir ya sace jasra bane?
Subuhana'lilahi da yaushi dan'majina taja sanan tace tun jiya gun walima shine haryau to muje inraki daki sai insami usman da kuma abdullahi,
Kai ta gyd'ah kuma yaki ko kunna wayan sa balle asan abinda yakiso jiya har zagi nasa jafar ya ban na mai ta waya wai zaije inya kunna wayan,
Da eh baffah bello k amsa mata harya bud'e mata kofar yace mama kishiga ki kwanta yau insha Allahu zaki gansu kai kawai ta gyrda tana yin gaba,

Ummah kuwa koda taje mikah ma abbah abince take gayamai abunda ke faruwa sai dariya kawai da yayi yace ya gayamin daman bazai zauna anan bah dan in sunzo sa ringa sauka kawai yana nan cikin Kaduna but ya gayamin ya gama ciki duk wata pepper yai accepting zaiyi aiki dasu shine a jiya bayan daurin auran ne suka turu mai da visa,
Yaya kuma yace ya gaya masu yana da mata yace ba matsala zai mata visa kawai nanda sati biyu zasu wuce.
Jinjina kai kurrum tayi gamida zuba mai abince tana fad'i bare taje wajan baki' inta sami dawowa to inkuma bata dawo ba saida safe,dariya yai mata tunda taje inda diyarta take shikinan ko,

Bata bashi amsa ba illah murmushi data yi kawai.

Momyn saudah tunda abun ya faru taita murna da fad'in ai daman ba saban abu bane haka suka tsara wai su marasa kunya maganganu taita sake marasa dadi dan harda cewa wai kilah ciki yaimata akaje zubdawa aiko ran mamie ya 6arce tace to ai dadin abun ko da' suka Haifa matanshi ne dan ba zina sukai bah da shiddu kuma sun shaida.
Da kyar dai aka samu wutan ta lafah har aka kai amaran dakin su lfy,

*safiya sosai ya Omar yake nan'nan da ita dan shi baisan da bakinda zai godimata ba dan ta gama mai kumai data yarda dashi,soyyaya sosai yake nuna mata dan'ko kudah bazai so ya ta6a masa itah a wunin yau bah,

Hilal*
Ko da yadawo masallaci a falo ya sami hafsat tana dan'kara gyra fillos din kujerun da share dakin bai sallama ba dan bai dauka zaiga hafsat din anan bah,
Dan duka'wa tayi ya hilal ina 'kwana kallan sacan biyu yai mata sanan yace lfy lau.yana wuce wa dakin shi.dabas ta kuma ta zauna lailai dole ne tai waya da jasrah,

* Jasrah*

More comment more typing.......

Diyar alkali
17/02/2022, 12:58 - 💃💃: 102
LAUNI NAH🙎🏿‍♀️🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇�

Naeymatu musah.

"Jasrah,
Sai da misalin karfe 10 yunwa ta tadah ni zaune,
Dan Jim nayi sanan nai mik'ah ahankali na sauka a gadan na wuce toilet duk jikina ba dadi,

Wanka nayi da ruwa mai zafi sanan na dauro towel din dana daura jiya doruwan kayan na bud'e ban sami dan'safa-safa yau kawai na dau:wata jar abaya na jubah abayan irin mai shape din nan ne,tai min kyau sosai ni a situation din danike ciki nafi bukatar abince dan hakan pant dina Dana wanke jiya na maida,

Ahankali naje jikin window na leqah motah shi na'nan cikin sanda na bud'e kofata na fice inajin mugun sanyin carpet din na ratsa tafin kafata,

Bakuwa a falan fan haka na lalla6a nai kitchen store na bud'e kwalin indomie na ciro biyu na kuma kitchen ina Allah Allah ingama bai fitoba.

Agurguje na kunna gas na dubu wata small pot a kasan wardrobe's din kitchen din freeze na bud'e ba kumai sai ruwa sai na kuma na bud'e freezer ba laifi na sami kife da kuma albasa sai tarugu ba tumatir ai da sauri da dauko so bayan mitin shabiyar ai ta kammala,
Plate and spoon kawai na dauko sai ruwa na kuma falo na ajetah a 2siter zan zauna kinan naji karan bud'e door dinshi ai da sauri na tashi jikina na rawa ban'mata abun da yafaru jiyah ba,

Bai kallan ba ya wuce ya dau'plate din indomie na ya kuma 1siter ya zauna.

Cikin rawan muryan nace ina kwana bai amsaba bai kuma kallan bah,
Nace ehmm daman nawa ne,nanma ba amsa a nitse ya fara cin abince nikuma ina kallan dugayan yatsun kafanshi da sukai jazur dasu jamfah ce ajikinsa ta wata danyar shaddah blue gaskiya ba karamin kyau yai mai'bah; sai zubah kamshi yakeyi kwariwa yayi ya fara tari garin in'dauko mai ruwa ne na manta Ashe na bud'e murfin dazun ruwan ya kware kan kujeran nan taki ko hayaki ya turniki' dakin baya naja na kuma kitchen na dauko wani ruwan na bud'e mai amsa yai yasha sosai,
Sanan ya dan'dago yace mayyah kawai kin kafeni da Ido "cinyine zakiye?
Haushi maganan ta bani dan haka cikin subul da baka nace Tass kuwa,Ashe yaji kallanta yakeyi gaskiya ya yarda da maganan fahad black is beautiful, bakin nata ya kallah yanda take wani moi'moi alamun dai ko zaginshi takeyi ko kuma tana mai Allah y isah,
Tsaida idonshi yai akan kirjinta yai saurin kauda kai Dan shi kadai yasan wuyan da yasha jiyah,

Maidawa yayi kan kujiran mai kika zubar anan ne?
Dan'dago da kai nayi jin yana tanbayata" ba kumai"

Baya na kuma na nemu abun goge-gogen Dana gani a kitchen, harzansa hannu a zuye ruwan hannushi sanan na gobe kujiran tas,.
Kallona ya kumayi sanan ya daure fuska yace waike baki sa kayan ne?
Tsai nai da idona cikin nashi kauda Kai yai sanan na kalli kaina nace to bakai bane bah ban dauko kumai nawaba fah wanan ma a Chan na ganshi,
Size nawa kike sawa?
Tsayuwa ta na gyra nace ai kawai indai duguwar rugace karta kai wanan tsayi,
Basuba yan'ciki"
Kallan shi nafara kaman wata sakara nace yan'me?
Yace yan'nan yai maganan yana pointing din kirjina da hannu,mamaki ya kamani nace to ai'sai kuma nai shiru.shi baisan kunya da kuma tsoran abunda ya faru tsakanin mu jiya yakasa wuce a guna ba,

Shine yake min wanan tanbayan, bance kumai ba na juyah kitchen inajin sa ya rakane da idanu,ajiyar zuciya ya sauke tun daya fita masallaci yai sallan asuba yaga wandosa data sa jiya ta wurga mai shi ya dauka ya kwanta rungume dashi barce ya sake daukansa,
Jiya ba alwashin da bai dauka akanta ba amman tunda ya ganta kuma zuciyan shi tai mai sauke,
Baisan mai yakeji akan jasra ba.

Ya kuma san ba so bane,
Sha'awace kawai,tsaki yajah yana mamaki jasan to kudai itama irinsa ce,
Jin'motsin futuwan tane ya sashi daukan key yafita gidan gaba daya,

"Wayarsa ya kunna message ne kala-kala bai duba na kuwa ba ya kiran layin baffah bello bayan sungaisa ne yace mai yana hanyan zuwa gida ne,to kawai yace mai dan suna meeting ne a lokaci,
Yana yin horn maigadi ya bud'e mai gate tare fadin kagah ango mijin amarya madubin ahalin abubakar fari,Allah ubangiji ya bada zaman lfy,
Horn kawai yai kara mai alaman amsawa,
Direct part din mamie ya nufah,
Bakin daki falan ya gaisar sanan ya wuce sama gun mamie inda ya isketa dasu Anty zulaihat sai kuma yayye da kanin mamie bayan ya gaida sune kuma ya dan kalle mamie data had'e rai,
Dan dukaw'a yayi ya kama kunnanshi mamie k da'go k kanlan mana kinje da'nmaatsowa yayi yace bazan karaba kuma nanda 1week zan dawo da itah,
Cikin yanayin fad'a tace kafusan kullum ka 6ata min rai ko kasa a6atamin ko?
Da sauri ya girgiza kansan kaman wani yaro ah'a mamie tah,tom.ina ka kaita?
Wah?
Bansani bah murmushi yayi kafin yace tanan kwalau yanzun ma gaishiku nazuyi sanan indan daukan mata kana'nun kayah,,
Kawan mamie ne tace to zulaihat ke kar6e key keji ki dauko mashi kayan Shikuma yaji ya gaida dagin matar tashi,
Maza kajek kanima ko jafar ne ya raka'ka ki kuma zulaihat keje ke kwaso abubuwan da zata buk'ata harda sak'o nan,to tace tana mijin dadin a ranta na ya haddir din ya kusa zuwa hannu,.

Yana fita ya kira wayan fahad bayan sun gaisane yake mai tsiyan wai tunda yasan abun ke tsakanin cinya d cinya shikinan kuma anbani,dariya kawai yai baice mai kalah sai tanbayan mas'ud dayayi pls kai mai bangajiya owk a haka sukai sallama sukai ya katse kiran wayan jafar yaita Kira a kashe,
Tsaki yajah ya nimu number jameel bugu biyu ya dauka saida ya gaishishe sanan yace kana inah?
Ina gaida ah'ina part din ummah owk maza kazo ina jiranka wajen part dinmu,

"yana dan nishi ya iso ya gani maza dubamin ko jafar na'nan,to kawai yace ya nufi chan bangaran nasu inda part din jafar ne a farko saina Omar saikuma na hilal na haddir ne chan karshi,.

Knocking din kofar part din yayi hajara data tasa breakfast din da iyah ta aiko ma kuwa dashi masa ce da miyar ganye sai kunun gyrada,
Bai mata magana ba bayan gausheshi da yayi ya amsa da kanshi ya shiga kitchen ya dauko' plate da cup ya zuba abinshi yaci yai nak sanan ya kuma daki daidainan ne kuma jameel ya bugah kofar ganin jameel yasata matsa baya bai zauna ba ya gaishita yace ya haddir ne ya aiko ne wai yana niman ya jafar owk kace ya shigo yana chan waje gurin haraban motoci tasu ya shigo ta Ganshi kuma ta tanbayeshi inda yakai jasra,
Kuma tayi daki tai sallama bayan ya amsa ne tace ya haddir na kiransa a waje,
Da to ya amsa ya fita agurguje yashirya sanan ya samishi bayan sun gaisa ne kuma yai mai rakiya duk cikin saure dan baisan si hadu da iyah,
Ya kuma gun mamie nanma ya samu duk ansa kayan a motah keys din kawai ya amsa ya fito mamie na jaddada mai ya gaida mata da jasran da to kawai ya amsa ya fito ya nufi motah,
Yana zama yaga uban kayan da aka zuba a back sit din,
Kwafa yai sanan ya nufi hanyan gidan,
Chapter 17 · 0% Book details