Sashe 11
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hilal kuwa duk da tsaka mai wuyan da yake ciki saida yaji kaman a kwara mai ruwan zam -zam mai sanyi a zuciyan shi.ai shi jasra ta gama mai kumai wlh inhar ta tsaya"tsayen daka aka maida auran kanshi.
Cikin bada umarni baffa bello yasa umar da jafar su kai hilal motah.
Abbah usman kuwa kauda kai kawai yai yana mamakin yaran yanzun da basa kunya indai akan abunda suke sone,
Bayan an wuce da shi asibiti ne momyn su ta fitah ita da safiya dan tana so tabi bayansu sosai mamie data ni bayanta take kwantar mata da hankali akan ta bari zuwa anjima in basu dawo ba sai subisu.
Bangaran jasra kuwa kuka taki dan gane take laifintane data ce mai tana da wanda taki so sosai abun ya bakanta ma hafsat rai gani taki jasra kawai raina ma hilal hankali take.tasan waye jasra tana da yakinin bata san hilal dan kaf cikin su a yara tasan sufi jituwa da itah amman ba maganan so.
Matsawa tai kuwa da jasran ta dafa ta tace Fatima wai duk draman nan na maye nasan baki san ya hilal mai yasa zaki dunga nuna kina sanshi.
Bayan kinsan hakan saidai ya k'ara daga mai hankali ba wai kwantar waba.
Dan ajiyar zuciya ta sauk'e ta ce hafsat kima kin gujeni akan abunda "ke da ni" ba wanda yasan abunda zai kasance?
Duk cikin su ba zab'ina wlh amman ni ake daura ma laifi duk dan sabida na kasance bak'a?
Sosai hafsat ke kuka gamida Dana sanin duk abunda taima jasran jin dakin yai shirune yasani dan wai-waigawa naga Ashe duk sun fitah ana jimamin abunda ya sami hilal.
Numfashi na sauke nace hafsat Bansan ya zanyi bah jibi abbah usman yace zamu tare wlh tsoran zama da ya haddir kawai nake.
Kinga ko ba kumai ya hilal bai duka amman ya haddir kuwa yasan mugune shi.
Iyah daki shiguwane tace wlh kisa aranki yaji ya gama atoh,tsaki naja nace gulma ajali,ta katsine da fad'in in banyi ba in mutu.
Duk sharita mukai dan kuwa da abunda ya damishi.
Bangaren hilal kuwa jinin shine ya hau sosai sai kuma hab'u daya kamashi,
Bayan ansamai drip ne sukuma duk suka yu hanyan dawowa inda aka bar Omar da hilal.
Haddir ne ya dako baffah bello a motan shi inda sun danyi nisa haddir din ya kalli baffan nasu yana mai dan Sosa kai yace ehm baffah dama cewa nai ko za'aban jasra ta tare a yau baffah. d'an kallan shi yai sanan yai murmushi yace to Mahmud Allah yai maku albarka,da ameen ya amsa yana lumshi idanu.dan baffah ba karamin dadi abun yai mai ba dan yanajin sanda hilal yake sanbatu a asibiti akan inhar ba'a aura mai jasra ba to zai daukita ya gudu sai yai mata ciki sanan ya dawo,
Achan gida kuwa bayan tafiyan hafsat jasra tashi tai tanufi dakin iyah kwanciya tayi tana dan lumshi ido.
Wayanta ne yai kara ganin Anty zulaihat yasata dagawa da hanzari bayan ta gashita ta tanbayi baby sanan Anty zulaihat k fad'amata taji wai ance daga gobe ne,
Cikin rausayar da kai tace eh Anty zulaihat wlh haka su baffan suka ce,owk jameel zai kawo maki sak'o.
Zakiga kumai a rubuce wanda baki ganeba k kirani zan miki.magana dan batajin kumai ko ayau haddir yasan jasra dan itah shidace ummah ka'idace kina fara jinin hailah take tara yaran matan kaf. take basu magungunan sanyi sosai dan jasra kafin ta nima ruwa tasha shi sabida ba daci ba bauri sai kamshin kanuffari da cittah da kuma tafarnuwa.
Katse kiran tayi dan ta gayamata abban mu'aleem ya dawo sai sunyi waya anjima.
Kwanciya na sake gyrawa ina tunani yanda Allah ke ikonsa gaskiya inama ya haddir wani irin so wanda bansa lokacin da hakan ta kasance dani bah.
Lumshi idanuna nayi ina jawo folo ina rungumiwa sosai a kirjina wani sansanyan turare mai kamshi naji ya cikamin hanci dan ko numfashi na kaman kamshi nakijah.
Murmushi kawai nayi dan ina tunanin dan ina tunanin mai turaren ne yasa nakijin kamshin,
Shiko ya haddir da shiguwan shi dakin kenan,
Dan tare da baffah bello suke shine yace yazo ya kira iyah.
Dan kauda kai yai dabarin kallan yanda take wani juyawaa gadon sosai yake kallan bakar fuskan nata.sosai yau tamai wani mugun kyau dan farin jallabiyar mazace a jikinta yako kama mata mama tsam,numfashi ya dan jah yana wani lumshi munafikan idanushi yai gyran murya aida sauri ta tashi tana wurgi da folon gefe,
Saurin dauke kai yai fuska ba alaman fara'a yace ina iyah jikinta har yana dan rawa tace Bansan inda tayiba
Owk kawai yace yana mai barin dakin shi yarasa wacce irin yarinyace wanan yanda kasan mayyah.
Tsaki yajah yana fad'in dole a zubamata breziyas da yawa dan yaga kaman bata sawa.dan ko yanzun karfin hali yai da anyi abun kunya dan daya kara minti daya a dakin ba abunda zai hanashi kai hannunshi kan mamanta,
Cikin sanyin jiki yasa narma da baffah iyah bata a daki,bayan fitarshi samun kaina nayi da lumshi ido da gamida dafo kirjina nace waish Allah na idonshi kawai nake hanguwa yanda suka wani chanja launi gamida kara kan'kanciwa ajiyar zuciya ta sauk'e
Tana maijin muryan iyah achan falan tana fadin wlh bai isah ba sai dai ya jira zuwa jibe akaita kaman kuwa sosai takita masifa.jin anatajan sunana yasani fita inda naji ya haddir yana fad'in shi yagaji da kwana shikad'ai maye anfanin auran da akaimai duk tsawan shikarunan bai sani bah yanzun kuwa tunda yasani to shi ya gaji.bazai jira auran kuwa bah dan haka ya wuce iyah data dafe kirji. tana jawo ah'uziyyah kaman da wasa taji ya tura jasra dakin yaja kofan da karfi aiko nasa ihu dan bayan fitan baffah ne iyah ta tasa ya haddir da masifa shine har takaisu ga haka,ihu nake iyah na tayani kan kace kwabo dakin ya cika da mutane.....
Diyar alkali ce
17/02/2022, 12:41 - 💃💃: 87-90
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Bah editing fah🙂
Naeymatu musah
(Ummuh amrah)
Dedicated to Hauwa'u umar kolah.
(Baby)
"Ihu nake iyah na tayani.
Kan kace kwabo dakin ya cika da mutane.
Sai magana ake iyah na tafah hannu tana sallallami,
A ciki kuwa tunda ya jawo ne ya tura kofar dakin.na fara ja baya ina fad'in kamin rai wlh ni bansan abunda nai makaba na fad'a idanuna na tara ruwa.
Bina yai ina matsawa har na iske karshin gado ban Ankara ba naji ya jifani a gadon ya bine ya danne wash Allah na" na fad'a ina kwara ihu dan ya sakarmin nauyin sa.
Ai jin ihuna yasa iyah dokan kofar tana fad'in mugu wlh kuzo ko karya kofarnan wlh zai maidarmin da jika karaman bazawara.sai a sannan aka fara gane inda magana nata ya dosa.
Tsaki jafar yaja ya fice abunshi.iyah Ku sai sunture taki dan tunda aka gane mai taki nufi yara duk suka fice suka barta tana buga kofar tana fad'in in har yaima jasra wani Abu jata ce ubansa wlh,
A ciki kuwa sai yunkurin kwace kaina naki ammah na kasa.Shikuma ya zubamin idanuwan shi masu tsananin kaifi a garine.
Nima kallan nashi nayi ido'cikin ido da sauri na dauke idona cikin numfarfashi na ce ya hadd'diii'rrr ka daga ne.
nai maganan cikin wata iriyar murya wanda yasa ya haddir jin wani iri'sosai yanda ta ja sunan yai mai mugun dadi in ba karya yaiba sai yace wlh ba wacce ta kaita iyah kiran sunan shi da kyau haka.
Wata wawuyar ajiyar heart ya sauke yana kallan cikin idanunta yace kumai naki mai LAUNIN bak'i ne.in aka dauke kwayar idanki masu tsananin haske.
Murginawa yai na kuma saman shi.shikuma a kasana yace mai-maitamin abunda naji kince ma hilal dazun da aure na a kanki,
Gabana ne ya fad'i nace wlh kai hakuri bazan sakeba baki ya tabe yana saka dugayen hannuwansa ya zagayu dasu ta bayana dan inba nice banji dai dai bah sai naji kaman ya ta6an mazaunaina.
Cikin sauri na ruku mai hannu dan ban manta abinda ya faru dani a kitchen din mamie bah.sosai ake dukan kofan inda yaji baffah bello na fad'in koya bod'e kofar ko ya sa6a mai.ganin yana sake kukarin kai hannushi cikina nece baffa bello na magana ga kukan iyah ya cika ko inah,
Muryan mamie mukaji tana fad'in wlh haddir in baka futuba wlh ni da kaine.
Tashi yai zaune bayan ya turani gife sanan ya tashi yana maisa hannushi ya fege hulan kaina daman gashi na kwana biyu banyi tsifaba kallon tsoro na fara binshi dashi gani ya jawo gaban rigata bai tsaya wata-wata ba itama ya yagata a bazata abun ya zomin dan haka cikin sauri na juwa baya hawaye na zubomin,
Matsowa yai ya manna baya da kirjinshi.wuyan shi ya daura a kafad'ata yai magana cikin sanyin murya sosai yace kin wane bin kin leqe min so ki ke ki shafan wanan mumuna LAUNI naki ko?
Wasu ruwan hawaye nasake matsowa masu zafi.
Jin yai da baffah bello na fadin sadiq ya dauko guduma a karya kofar ne ya sashi janyewa cikin dauriya dan shi kad'ai yasan halin dayake ciki.dan haka sakinta yai yaja baya yana maida numfashi sanan ya nufi kofar harya dauwa hannu akan key din ya dawo y a turata gado ya jawo bargon iyah ya rufa mata.
Jasra kam kuka yaci karfinta.yana bud'e kofar iyah ta chakumushi tace kai dan uwarka mai kaima yar'mutane ture iyah yai sanan ya sakai zaifita hajata ta sulale anan ta zu6e tana kuka.