Sashe 8
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asalin labarin,
Malam abubakar shi haifefan garin Kenya ne su ukun ne agurin mahaifin su alhaji Mahmud wanda yakasanci baffilatani Kenya ne,
Mahaifiyar suma hakah wacce suke cimah addah duk suna wani kauyeni da ake cimah zanko mahaifinsu yana sana'an siye da siyarwa ne,dan alokacin kasuwanci yake sosai tun daga gari gari ya kuma kasa kasa,
Ya'yanshi maza biyu ne akwai murtala sai abubakar sai kuma autah su wacce akah haifitah ko minti gomah bata yibah ta kumah,
Alhaji Mahmud farine sosai hakah ma adda dije itah mah har yalo yalo takiye,
Duk yaransu suma fararine dan shi abubakar irin farin addah ya dauko dan sak itah yayanshi murtala ma yana haske sosai sai itah kanwar taso wacce dama saida iyah tai shikara akkala goma sanan tasake samun wani cikin da alokacin baffah mamu dan haka suke cima mahaifin nasu Allah y daura mai san ya'mace amman tunda adda dije tai abubakar haihuwan ta tsayah cak'kwatsam kuma Allah ya kawu wani cikin,
Cikin ikon Allah ta haifi diyarta wacce ta kasanci mai abun mamaki sosai fan bak'aci sosai mai kuma manyan idannu sosai wanda alokacin dagin baffan sukaimata chah akan ta haifi wani halitah Allah mai hukunci ko ya tace ga garisu nan,
Sosai baffan da yaran nashi sokai takaicin rashi kanwar tasu dan su baruwansu da bak'inta barin mah abubakar bayan kwana biyu ciwan ciki ya tirnik'i addan ba'adau lokacibah Allah y amishi ran addahn rananku duk wani masoyyin baffa dole zai tausayama mai sunyi kukah sosai dan hkah mutane kauyen sokaita cewa wai ta haifi abunda ya tsotse mata jini da surutai ya ishi baffah ne bayan matan shi tai ar'bain kanin mahaifinsu da shik'adai ke Raye ya bashi auran yarsa mai suna rabi,
Shikuma ya anshita hannu biyu,bayan sati biyu ya had'a kan ya'yanshi suka nufu Nigeria dan yin kausuwanci,sosai kasar ta burge abubakar sab'anin murtala da yasu so tsaya a nijer ne,
Baffa ya nimi karamin gida ya siyah dan sun sauka a kauyen funtuwa ne,ahankali yafara sari kaya daga kano yana dan'rarrabawa a kauyakun da ki funtuwa sosai mutane suka sama gidan nasu gidan fari dan sosai rabi k kulah da su murtala dan shi har lokacin yak'i sakin jikinshi bayan wani lokacin ne duk sun tasa danshi murtala alokacin yana da shikara ishrin da tara shi kuma abubakar yana da ishirin da shidda ahaka suka tashi dan lokacin abubakar ya samu ya gama secondary harya shiga nce yayinda yake tab'a kasuwanci,
Kwatsam suka sami labarin mahaifin rabi ya rasu dan itah Allah bai batah haihuwa da baffan bah,sokah had'a kaya sukai kasarsu amman suban yaran dashi abubakar shiki saran kayan yana shigadasu garin Kaduna,
Bayan tafiyan su baffan da sati biyu suka riski wani tashin hankali da su baffan sunyi hatsari a motan nasu ba wanda ya fitah Sosai suke cikin tashin hankali ba kad'an bah dan sosai suka dawo abun tausayi sunyi kukah sosai maku'ta nata zuwa masu gaisuwa bayan wani lokaci murtala yasmi abubakar da magana akan so bar garin su kuma Niger amman fir abubakar yak'i yace shi dai ya barshi a Nigeria ko dan karatunshi to a haka suka rabo bayan an'raba dukiyan gida uku suka mai sadaka daya,
Daya kuma suka raba kuwa yadau daya duk da haka saida murtala ya karamai wani kasu a nashi dan dukiya ne mai yawan gaske,
Sanan yace mai inyaga zai saida gidan da suke zaunene to ya saida ya kuma Kaduna ya kama shago sanan kuma yana karatunshi,
Hakan kuwa akaye ya kama karamin shago yana kwana inda ya cigaba da karatunshi a polytechnic daki nan tudun wada ya kama shago yana saru bedsheets sosai abun ya anso ta inda baiye tsammaniba ahaka har Allah y had'ashi da Fatima tazo siyan zanin gado batada kulah maza gata da hankali wanan abun yasa ta burgushi ganin gata kyakyawa san kowah kin'wanda ya rasa ya fara nimanta kaman wasa har iyayentah suka ce ya turu cikin kankanin lokaci akai kumai aka gama ba'ajah lokaci sukah tare anan tudun wadan,
Alhamdullahi kasuwnan bedsheet ta karb'eshi sosai delah delah yake saukiwa ahaka ya sai feli a anguwan rimi katan gaske dan yace baisan yaga xuru'ar shi sun rabo dan hakah a bayan gari yasai fili gari guda ya fara zagayewa kafin a fara Gini a lokacin Fatima ta haihu yaronta mai kyau inda yaci sunan bello bayan kaman wani lokaci tasake haihuwan abdulahi,daga nan sai usman sai Mahmud, sai haihuwan ta tsaya alokacin angama ma iyah katan gidan ta....
Da kuma yaranta maza hud'u inda alokacin aka Gina ma yara mazan dakuna guda hud'u da bello ya tasa sosai dan har yakai ss1 bayan shi sai abdullahi daki jss 2 kaf zuri'ar abubakar fari sun kasanci farareni tas dan iyah fa'race kuma doguwa ce sosai haka yaran suma suka kasance farare gusu da had'in kai sosai dan abban nasu bai tsaya sake a tarbiyan nasu bah,
Abokansan kan mai kurafin wai Fatima ta shanyeshi bai sha'awan Karin aure.
17/02/2022, 11:29 - 💃💃: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
65-70
"Shikuma yakan gayamasu mace dayah ta isheshe rayuwa yar'fatun shi,
A kwana a tashi rayuwa ba wuyah har yakai lokacin da bello ya samu matan aure,
Tun sanda iyah taga saude tace itah dai bata kwanta mata arai bah amman ganin mijinta yace ta barshi yai auranshi yasata barshi ya gidana part dinshi.
Gidan sama,amarya ta saudah ta tare dan ba laifi baffah bello yana aiki da kanfanin mtn ne,
Bayan auran da shikara biyu.
Abudullahi ya auru Aisha tunda tazu kishin sauri hajiya sauda kiyye da itah dan tasu,
su had'a kai amman tak'i har Allah ya sata samu ciki aiko sosai iyah kije da matan abdullahi dan hankalin yarinyar yai mata kullum safe sai tazu ta gaishita gashi kulan abincin ta daban ne,
Kwasam itah ma'saudah tasa mu ciki inda suka haihu duk a shikara daya,
Ahaka zuri'ar abubakar fari sukaita taruwa,dan a lokacin usman yai aure shidah Mahmud.
Kuwa sunjah plat dinsu sunyi gine su,
Shi baffah bello yaranshi biyar ne Omar ne babbah sai izzatu,sai hajara,sai hafsat,sai kuma maryam,mai shikara goma shabiyu,
A dakin.baba abdullahi inda haddir ne baba yaci sunan kakanshi sai zulaihat sai jameel,sai dakin baba usman inda ya aure rahama dan kawar sauda ne sosai,amman tunda akai auran sauda tasu suyi shire su had'ema su ummah kai taki yarda kaf cikinsu ba wacce take baka farareni kal kal dasu gwanin ban sha'awa itama tana da yara hud'u jafar,sai zainab bello wanda ake cimah hilal sai safiya,sai ummata inda muke mu uku sadiq,sai jasra,sai saleem,
Wadan nan sune zuri'ar abubakar fari,
Agurguji pls
Kaf yara mazan yan'sani kansu daya tun daga kan haddir jafar da kuma Omar,sune suke ajire shi haddir yana karatune a Saudia,inda ya zama cik'akain likitan kwakwalwa,
Sai jafar inda yagama degree shi a fanni engineering,
Sai Omar shima daya zama journalist yana aiki da AIT,
Sai kuma hilal da yanzun ya ke level four a Abu dake zari'a
17/02/2022, 11:29 - 💃💃: 70-75
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Naeymatu musah
(Ummuh amrah)
"Sauran daga jameel sai saleem sukuma duk yan' secondary school ne jamel duk tare suke dasu jasra,
Anty izzatu da Anty zulaihat da kuma Anty zainab suma duk sa'anni ne.dan duk makaranta daya suka gama FGC dake malali,
Kaf daga maxan har matah sun tashi suma duk Kansu Ah'had'e ne,
Saidai da Anty zulaihat da Anty zee sunfi shire sosai. Bayan gama secondary school dinsu baffah bello yace to kuwa ta kawo wanda takeso daman Anty zulaihat tana da saurayinta anan cikin NDC gurin wani bikin yan uwan mamie suka hadu.
Haka Anty zee dan itah dan uwanta ne,
Anty izzatu ne dai shiru kuma baffah yace tare zai had'asu duka wacce batah dashi zaiga abunda za'ai,
Aiko momy saudah ta dauka mijin nata zai bar zancen ne ganin yaran gidan dai ba girman arziki sukaibah,
dan ko alokacin itah ma izzatu tanasan haddir. dan duk ba wanda yakai shi san gayu gah kyau,
Baffah bello ko a lokacin ya sami baffah mamu da zanchen aiko yai aika dan aiki har chan nijer dan a jiyumai labarin dan'uwanshi.
Aiko aka zumai da labarin mai dadin cewan baffah murtala na'nan a nijar din.
inda shima yai aure amman Allah bai bashi zuri'ar mai yawa ba.
duk tsawan lokacin nan yaran shi uku ne kawai kuma matanshi uku kuwa tanada dayah,
Baban ne ma ya girma baba usman autan iyah sai matan suma duk sunyi aure Amman ba wacce ta samu ya'ya mai yawa daga mai biyu sai mai uku a matan.
Sai shi baban dan mai suna mahmud shima yace sunan marigaye wato baban su alhaji abubakar fari,
Shima yai aure da yaranshi hudu amman biyu sun rasu.
Inda baban yace sunan alhaji abubakar fari suke cemai sadiq. Sai Habib mai bin mai,tunda abubakar yaga dan sauraye yace shikinan ga ta kwaranshi ya girma ya tasa sosai.
Aiko alhajin ya kalle yayan nashi yace to shi jikan nawa yai karatu ne.
Cikin murmushi yayan nashi yace eh,
Sosai yai karatunshi inda ya samu aiki a nijeria dan a wanan sati suke san Zuwa. aiko hakan ba karamin dadi yai ma su baffa bello ba da duk kanni'nin nashi sosai inda baffah bello yace to daman a cikin yaransu mata ah'kwai wacce bata fidda miji bah basu baru nijer ba saida aka tsaida ranan aure.
Sanan alhaji abubakar suka tattaru da yaran nashi suka dawo Nigeria dan tare ya tafe dasu dan a cewar sa gwanda ya ga yaran nashi.
Aiko haka ba karamin dadi ya mai bah dan yaso yaga jikokin nashi amman ya bari sai yazu daurin aure.
******agurguje*******
Hakah akai auransu dan har sakin sadau saida baffah bello yai. akan ita bata yarda a daura auran bah,
Sai bayan bikin sanan alhaji yace maza ya dawo da matan sa.