← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 26

Sashe 5

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inka gama zaka kaimu asibiti wucewa taki kokarinyi ya azaman tashi wai mamie lfy mai yasamiki ne?
Kamanta jasrah 6ata da lfy ne,
Gushinshi ya dafah wlh mamie na sha'afa tunda ba'kanka cutan yak'eba mugu kawai iyah ta b'ada gamida k'arasuwa wlh bari mudawo asibiti dakina zata kumah,
Gaba tayi sai dakin mamie ina kwance a gado maganan Allah banji karfin jikinah sosai bargo ne har kaina ,
Jin maganan iyah kusada nine yasani yaye bargon takwarata ya jikin naki kin amsawa nayi na zubamata. Ido aiko salati ta hauyi wai akan aure wanchan mai kananun idon na daina magana da sauri mamie ta karasu shima biyuta yai.amman yakasa k'arasawa dan yana tsoran wani ya fahimci halin da yake ciki tsawan shikara bakwai.Dan bai san abunda zai iske ba,
Da. yarinya ya lura bata damu da suturaba.
Wai tsayawa zakai anan ?
Iyah tai magana wlh wanan so yake ya karasata dan naga alaman ba Allah a ranka,
Sai ke kinan,yabata amsa yana mai shiguwa gaba danyansa.

Bargon mamie ta jaye tace sannu jasra tashi k chanja kaya riga doguwa ta mik'o min numfashi nake saukiwa ahankali yanda mai ciwanda ke wahalarwa keye.uhm kawai nace ina yunkurin cire karamar rigar dake jikina mai karamin hannu rigar ta mamie ce amman ta kamani sosai fita yai dan jiran fitowar su,
Dakin shi ya nufah car keys ya dauko ta KIA yafutu ganin kofar jafar a 6ud'ene yasahi l'ekawa a gado ya hangon shi ya had'e kai da guiwa karasawa yai ciki waikai jafar ya akai ne?
Ajiyan zuciya ya sauke wlh haddir bansa hajara walahi kwatata halayanta bai min ba daman hafsat ne sai mutum yai manage amman wanan iyayen rawankan hmmm dafashi yai kagane wlh banga aibun hajara ba dukda ba kare masu kallo nake bah,
Yarinyar ba laifi wayasace ta hau kara ganin sunan mamie na ne,yasashi mik'ewa bari in'na dawo zamuye magana owk kawai yace .

Shi kuma yai gaba a gurin motoci ya hangesu ga hilai sai faman kallon jasra yake duk idanunshi sun wanne k"ankance da sauri ya karasa ya bud'ema iyah gaba,hilal ya bud'ema mamie bata sai sannu yake ma jasra kai hilal kamamin ita in zauna tukuna dan bata uya tsayuwa da kantaa....
17/02/2022, 09:50 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Writing and story by.

Naeyamatu bintu musa.
(Ummuh amrah)

30_35

🍇hilal ya bud'ema mamie baya'sai sannu yake ma jasra.kai hilal kamamin itah dan b'ata iyah tsayuwa da kanta..
Ai kaman walkiya saiga haddir a baya har yana niman bige mamie yace bari inriqeta kallo duk muka bishi dashi dan harni kawai ganin mutum nai akai nah,
To saban salo wai wa'azi agidan karuwai ni ban gurin kazo kajah mu,ahankali ya zaunar dani a set,shiko ya hilal baki sake ki kallon haddir dan yasan haddir ba san jasra yakeba to maye duk haka kuma,
Karan tashin mota yaje kawai iyah ce tad'an leko bazaka jebane,ah no sai kun dawo kawai ya fad'a fuskanshi ba fara'a ko kad'an,

Murmushi kawai haddir yai,asibitin da suke zuwa yakaisu direct reception sukaje sanan suka jira,cikin yanga da kwarkwasa wata nurse ta karaso inda muke ya haddir take kallo sai wani lumshi Ido take tana faman fari dasu,mai kyau zaku iyah shigah,

Uhum kawai yace iyah ko tsaki tajah oh'ni hansatu au barinkima har kan jikukina to wlh baki isaba,
Gaba mamie tayi muka nufi office din doctor Wanda mukaga sunan shi doctor Yusuf , zama mukai tabaya yai waye ba lafiya shiguwan iyah yasa ya haddir dafe kai dan gaskiya ya gaji da halin iyah dan tun amota yai Dana sanin biyusu da tai,kaiku kana likita ace kasa gani mai cuta ?
Murmushi yai sanan ya bud'e folder Fatima, sorry pls readers sunan jasra na gaskiya fatima, mamie tace eh itace ba lfy gyra farin Glass dinsa yai to maye damuwan.
Kai ke ciwo sai amai danakeyi,shikinan eh kawai nace amman bakina ba dadi,
Murmushi yai kuma kinsaba da jin dadi kullum ko?
Kuje za'a d'ibah jininta aimata test dan muga abunda result din zai nunah nafiganin malaria ce,but kuje muga abunda yakenan,

Bayan kaman 30mint muka dawo sosai ya haddir ya had'e rai ganin sai wani nan'nan da itah doctor kiye.
Hakan ne kuwa dan malaria ce tai mun mugun kamu wasu allurai za'amata yanzun start ne.ya gama had'a injection dinne yace ingyra hannu riga nai nufin dagawa,yace baya zan juya.
Cikin fushin da baisan namaye ba yace Baku da nurse matane ?
Ko bakasan Matan aure bane?
Au iyye auren da take kasa tana dabune zakace matan aure to kai likita budurwace dariya kawai mamie tayi dan tana mamaki yanda haddir yake nunawa akan jasra dan bata manta yanda yaima hilal dazun agida ba,
Bari muje nursing station ammata alluran mamie ta katse su,
Gaba kawai yai yanajin iyah na fad'in ja'iri haka nasha fama da kakansa inya kya'sa bai nunawa aiko k daura dan banza ciwan zuciya.

Sai kusan 1muka dawo gida iyah tace dakinta za'a dani,
Bayan nai sallah ne nasha maganina.salim ne yashigo da kulan abinci yace jasra ya jikin naki shiru na mai dan haushi nakiji ya cinye min charjin wayata,
To yau kuma abun na bakine,na ubanka ne iyah ta katse shi,baki ya ta6e to inje Abu duk dayane to Allah Ubangi ya Baku lfy,aiko wani guran faro tajefishi dashi yai waje da gudu,
Sallama ya hilal yai da walai'kumu salam na amsa mai,ledan fruit ne a hannushi jasra ya jikin?da sauki yaya inah kagamin hafsat ne?
Yanzun muka gama magana da ita,
Yar'dariya nai iyye kuce har anfara shan love,
Ganin shi durkushi akan guiwuwushine yasa na tashi daga kwancen danake yaya lafiya?

Inafa lafiya jasra rabamu zasuyi,
suwa?
Hannuna ya kamu yariqe kam jasra l love you....

Pls kumin uziri Baku network ne,
Share pls.....NYM ce🥰
17/02/2022, 09:50 - 💃💃: 35-40
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇

Nym.

💞jasra love you.dariya nayi ya hilal you love her dai aini banga abun damuwa bah,anan wlh nasan hafsat bazata k'ikaba,
Yaya kana da komai kyau,kudi,hankali,uwa uba mutumci,to mai zai hana duk mace mai hankali ta k'ikah,

Hannuna ya matse da karfi dayasani kallansa,ya'yah jasra kalleni nan hankalina na maida kanshi dan ganin bawasa a magananshi,

""" JASRA KI NAKI SO,
Jin Kalmar nai kaman almara yaya ni kuma 'eh' jasra yafad'a da karfi inasanki sosai tun kuna ss 1 kin tuna sanda nabaki zobanan nace karki cire sai kungama makaranta,sosai na zufafa a tunani dan manta wata rana ina tsaye a gurin motan inajiran su anti hajara saiga ya hilal ya sha wanka dan alokacin duk gidanmu nafi shiri dashi,yaya sai inah?
Yace tadi nazo jasra inasan wata amman nakasa gayamata wlh,dariya nayi nace kaima tsoran mata kaki?
Ah'a aman itah ina tsoranta sosai,
To ah'ina take?
Ah school dinku.murna nasa dan alokacin akwai wata mate dinmu dake sansa,yaya kodai badiyyah?

Ah'a sunanta Fatima wow namesake dina ohhh ko Fatima murtalah ah'a jasra ba'a class dinku takiba,fuska ta 6ata to gayamin wacece itah,in time yai zan gayamiki,amman ki ajimin zobanan nata ne,sosai zoban ya birgine dan haka da sauri na amsa,
Gaskiya yaya yai kyau yaushi zakai min kaga F ne a zoban,
Owk inkinaso kisa duk sanda naga zan'iya gayama zan amsa kinji,

Dariya nasa nace to shikinan kaga ga hafsat chan bari tazu in tanbayeta ko itah tasanta,ah'a yazama sirri kinji kallanahi nai naga ya kuramin ido sosai jasra ki ajimin zobanan in time yazo zan'anmsa,
💞kin tuna ya katseni yana jijjigani jasra kin tuna ko?
wlh nakine kallan zoban nayi,eh danki nasa akaminshi,
Hawayeni ya zobumin da bansan kona manene ba?
Jin kamshi turarnsa yasa haka kawai naji gaba na yafad'i za baya nafarayi inasan raba jikina danashi,eh yaya kabari zamuyi magana anjima.
Kallo sashin da yake na danyi yana tsaye a gurin freeze din iyah,
Saurin kauda kai nayi ganin yanda ranshi ya 6aci,shi hilal zai raina ko Omar dayake yayanshi bai isah yace eh yace ah'a ba sai shi,
Karasuwa yai ya zauna a daya daga cikin kujirun falorn,
Iyah yai kwalama kira ke,
Wai inah furana,iyah dake daki tana gyra kayanta na duruwa da duk bayan kwana biyu sai angyra shi tace,saidai kaje gun mai dogayan kafafunan itace ke din badai nibah,eheee
Fuska ya 6ata kawai ya cigaba da danna wayanshi kaman bai ganmuba,
Gainin hilal yai gaba daya hankalina bai kanshine yashi kallan inda naki kallo,
Jasra kinga ya haddir baida matsala ko kad'an kima kinsan ba sanki yakiba,kinga itama hafsat nagaya mata bansanta to sai muima baffa bello tawaye kinji nasa dolle so yarda,

💞💞💞💞

Anty hajara ne duk tabi tarami daga jiya zuwa yau kawai,
Hajiya saude ne,
Tafito daga dakin baffa sai masifa take wlh ba zai yuwuba nikaidai ce za'a mayarma da yara kaman marayu?daman nasan ba mai kaunata a gidanan kuma wlh hajara bazata aure dan gidan maimuna bah,
Wato mahaifiya su jafar dan kar'tasan kar'ne tsakaninta da maimuna shiyasa hanjalinta ya tashi dan gwanda hilal bataji ta shi ko kad'an,
Hafsat ne ta shigo cikin tsananin tashin hankali ta fad'a kan momyn nasu tasa kuka wlh momy ya hilal bai sona wai jasra yake so kuma itah zai aura ko tanaso ko bata so momym wlh inasan hilal ina kauanan shi,dariya hajara dake gefe tasa sosai tace to Allah Ubangi y kara kima gashi tana Neman rabaki da abunda kkiso wlh momy jasra maiyace maiyace tafad'a tanasa kuka wanan bakar Mayan duk tabi ta dami kuwa,hafsat tace wlh bata' ba hilal kotah wani hali.ni bah kibane dan dole ta raboda abunda nakiso wlh,da kallo suka bitah daga momyn har hajaran,
Chapter 5 · 0% Book details