← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 26

Sashe 4

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dafane umma taye tace watah ranan jumu'a ina zaune saiga ki kin shigo kina kuka.

Nace ki lfy sai ga hafsa ta shigo take cikin wai ya haddir ne ya dake ke,wai Dan kin wuce tagabansu kina kallanshi.

"Shine ya kiraki yai maki mugun duka Dan duk ya farfasa maki jiki,

Shine kakanku yake tanbayar ya akaye shine jafar ya gayamai abunda ya faru to Shikuma ganin tun sanda aka haifiki yaran gidan suka sami abun kallo Dan har hajiya rahama na cewa kodai anchaza min ya!a asibiti ne?
Dan ganinki baka niko banjen zata gayamin haske ubanki ma haka.shine alhajin gida yace ai kama kike da kanwarsa da akah haifah autan su amman batazo da raiba.

Yace sak ke Dan kumai naku ire dayane,
To tunda alhajigida yaje zance shine yai saurin taka ma abun burke.
Gudun azo a tsangwameki a gidan Dan duk ciki gidan dakin hajiya rahama yafi ko wanne matsala,
Shiyasa yace to tunda abun nashi isakance ne shine yatara iyyenku maza duka suka tautauna kuma kuwa yai na'am
17/02/2022, 09:46 - 💃💃: 22-23
🍇🍇🍇🍇🙎🏿‍♀�
Daman kuma ranar ya kasance jumu'a shine mahaifinku yazo yasami ni,da zancen.gaskiya a time din hankalina ya tashi sosai ganin guda nawa kike,ko ne banye aure a irin shikarunki bah,
Salaman mamey ne ya mahaifinki futah Dan gaskiya alokacin ina Neman mai rarrashina,
Zama tayi a gefen gado wai khadija sunan umma na gaskiya kinan.

Bakisan had'in auran nan ne?
Ko haddir din ne bai bah?

Kallonta nake habah Aisha wani irin zance ne wanan walahi xan iyah bugun kirji in nunah haddir a matsayin surikina ko agaban waye .

Abunda nakesan sani shi yake so'ko' sune?

"Ki dai adu'a zaki mata Allah Ubangi yasa a kullah alhere,
Ameen dai.

Chan waje kuwa baffa bello shi yazama waliyinki...

"Su yara maza su duk suna wajen masalaci.Dan su'sun dauka wane'ne daga cikin iya'yensu maza ki aure....

Cikin rawar murya nace to amman ai'da an tanbaye shiko?
To yanzu ai saikije kije.ko yana ra'syinki ko baiye,

Fita tayi sai masifah take mamey ne ta shigo dakin ni.cikin sanyi tace maza tashi muje yunkurawa nayi na dau hijab dina...

dan harga Allah ubban gida bai kyauta min bah,
Wayata mamie ta dauko min dake chaje...wuce umma mukai a zaune a falor,

*****"*********
6angaren mazan gidan gabah daya hankalinsu yafi na matan tashi.to wai su baffa sun san abunda suke kuwa inji haddir mai ake da bakar mace,cikin sauri hilal ya karaso gun haddir Dan Allah ya haddir ka sakita yanxu.wlh ni zan aureta kaji na rantse mah a yau basai go6e bah,

Allah wlh dagaske nake kaga sai ka kuma inda kafito sanda ta haihu sai ka dawo nikuma zanta basu hakuri harsu yafema,

Tunda ya anbace saki,yaje wani mugun tashin hankali ya 'saki' wa ?

Cikin sauri sadiq ya riqo hilal haba hilal wai maike damunka ne?

So"
Wlh sonta nake sosai kuce ya sakita ni zan aureta wlh sai in had'a su dukah,

Da itah da hafsat din,
Fita kawai haddir yayi Dan baijin zai cigaba da sauraran zancen sa,
Wlh ko zai saki jasra ta haramta a garishi.
Dan yasan wlh ba santa yakeba kawai sha'awanta yake,

Jafar ne yabi bayan haddir yabar 0mar da sadiq suna lallashin hilal.

Haddir bai tsaya ko'inah ba sai gun mamien shi,da salama yashiga ahankali bata a falor dan haka sama ya hau Dan yanasan sanin tasan da 6atun auran da akai mai ko me?

Har bedroom dinta yaje a bakin kofa ya tsaya knocking din door din ya fara jin kakarin amai yasa shi fadawa dakin turus yajah ya tsaya Dan jasra ne taketa kwara amai sosai duk ta 6ata jikinta gaba daya da gadon,
Yauwa kai hilal zo ka kamamin itah.
Tunda mukazo taketa amai....

Kaimin itah bayan gida bari in dauko mata magani amai,

Ganin kaman ba dashi takiba ne. yasata kwasamai tsawa wlh haddir ka fitah idona ka kamata ka kaitah baye..ganin yanda ran mamie ya 6acine yasa shi matsawa kusa da itah cikin kyankyami yace ke tashi....jasra da ko gani dakyau batayine saboda amai da yariga ya jigata'ta sosai ga wani mugun futsari daya matsitah sosai Dan gaf yake da yazobo da zatai wani motsi sosai to wlh ba makawa sai tayi a zaune,
Ke badake nake bah ?
Wai kai haddir nafara wasa dakaine, hannuta ya kama ya mikar da itah.

Gabadaya ta tahu jikinsa dan wulakanci yai saurin kauciwa tai bayah.gabadaya da sauri ya taruta jikinsa tsaki mamie tayi ka cigaba karka fasa.
Ta Sakai ta futa ahaka yakaita bayin gashi fitsarin ya kusa zubowa,ke yace ki tsaya mamie da dawo,kokarin cireta a jikinshi yake aiko tsantsin tayas yai kaman zai makasu da kasa ai ba shire ta kankamushi sosai kanta saman kirjinsa gashi bata da lafiya.
Hucin mai zafine k sauka a kirjinshi cikin wani irin yanaye yake kokarin control din kansa amman ya kasa Dan duku da kansa zuwa wuyanta ya sauke wata ajiyar zuciya mai zafi.....

Aiko jin hucen numfashinshi yasa naji wani irin yanayi na bijiro min tan take nakasa rike marata ji kake sha......... Na saki fitsarina a tsaye aiko gaba daya na 6atamu Dan inajin haryasu yafini jikiwa .......

Share pls

Not editing.

Ummuh amrah ce
17/02/2022, 09:46 - 💃💃: 24-25🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Godiya over masoyyan book din launinah anatare🙌🏻.
Much love Antynah SAJIDA NIGAR🥰......

"Wani damk'a daya kaima bayana saida naje uwar zai 6allani gida biyu ne.
Kara nasa sosai Dan Allah ya haddir kai hakuri kufcewa yayi,
Tsaki yaja ya sakine,aiko banma tsaya wani shawaraba na d'aga bujena sama na inda abunda na farah a tsaye,
Da mugun sauri yai ciki Dan har kafet din kofar bayin na tad'iyeshi,
Ko gaban shi bai gani sosai ya sauko kasa,mamie da fitowarta kinan dgah dayan room din tace Kai badai itah kadai ka barutaba?

Eh" ah"a a kai wai kalau kake?
Eh,
Tom Allah ya kyauta tai gabah,
Da kyar ya karasa part dinsu yai dakin shi,toilet ya nufah direct fresh up yai sanan ya d'an sami na tsuwa,
Bed ya fad'a ajiyar zuciya ya sauke..gaskiya shi bai san bakar fata but yarinya ta had'u kawai bakin ya kwafsata mtsss..

Sake tunu yanda ta d'aga bujenta yai rumtsi ido yai yana sake kallon girma da fad'in abun zaman da Allah ya wadata'ta dashi,

Jin wani yanayin dake nimah sake bijirumaine yasa shi gyra kwaciya ga wata mik'a dayake sake akai akai....

*Niko banma san abunda yafiddah shikinan bah dan ban cikin haiyyacina sosai...jin shirun da mamie tayine yasata biyune toilet din ganina tai kwance cikin futsarin danaine yasata taje ranta yab'ci sosai.
Itah haddir zai wulakanta tace ya kulah da itah sai yabarta nan yai gaba,
Da taimakon mammal nai wanka nasha magani sanan nake d'an'i'yah gane mutane sosai abince nace sanan nai azahar da la'asar nai kuma mangariba da i'sha,sanan nad'an mik'e,
Wayata naji tana kara ganin sunan anty zulaihat ne yasani tunawa da ya haddir wata muguwar kunya ce ta kamani Dan wlh ni kaina nakanje kunya wai Nike dauke da wanan manya abubuwan shikinan ya gama dani,Kai kilah ma bai kulah bah mtss kuma harda tukuicin fitsari
17/02/2022, 09:50 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇🍇🍇🍇🍇

25-30

More love SAJIDAH NIGER,🥰🥰

"Hmmm to nidai ai yasan banda lfy ne,kiran na d'aga hello anty zulaihat ina wuni,lfy lau ya karfin jikin?lfy lau mamie k gayamin abunda ya faru,to kinga abun Allah ko,
Da kinbari yagani kina sanshi wlh in yaringa janki akasa wlh saikinji ba d'adi,

Kuka nasa to mai akai ni inasanshi.amman shi bai ra'ayin launinah wlh,to sai me kiye hakuri insha Allahu zan shigo jibe. kuma Mahmoud zan gayamai anriga anmiki miji,ko ya kiraki ne?
Ah'ah.
Owk ki shiru insha Allah alherine kinji.

Bayan munyi sallama sai nad'anji sanyi araina ko bakumai nasami kwarin guiwa,

****sai kusan 10 am natashi Dan tareda mamie muka kwana kuma jikina ya tashi soasai Dan sai gafda asuba na sami 6arci,

Dan haka tun karfe takwas ta nufi sashinmu ta sami ummah akan yanayin jikina,

Abbah yace to Allah kara sauk'i anjima inta karya sai sadiq ya kaita asibiti,
Ahaka suka rabo part din iyah mamie tayi da sallama tashiga tana zaune ta tasa d'auwake agaba,
Dan rusunawa tayi hajiya mun tashi lfy.cikin shan kamshi iyah take amsawa lfy.tana wani kauda kai.inah haddir ne?yana part din su.wai yaji yaranan sukai mun su duka haddah takwarata hmmm,ai itah batama da lfy ne, hajiya tana chan sasana,anjima haddir zai kaita asibiti,
Eh hafsatun ne ba lfy kuma aka barne zaune riqeda cokalin danwake gaskiya gabana yaketa fadi,to ina zuwa.
Tashi mamie tayi to hajiya bare inje itakad'ai na baru a daki,
Kikah ce me..Aisha yanxun Dan Allah inda wanan mai ido kaman na magen ne,zaki b'arta achan?
mumushi kawai mamie tayi Dan indai hajiya iyah ne saidai abarta da akwai sanda wani abokin abdullahi wato marigayi mahaifin su haddir yazo yace yana san mamie aiko ta tadda balle ba wanda zai aure tsiya take sosai kashi dasu baffa bello suka damita akan ai bata wuce aure ba shine tace saidai wani cikinsu ya aureta aiko magana ta mutu mud'us,
Dan haka gaba tayi bata jira ganin fituwan iyan bah,

Ta iske haddir na karyawa akan dining kallon time tayi 10:40 wato shadaya saura gaidata yai ta amsa fuskarta a daure,
Chapter 4 · 0% Book details