Sashe 3
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read
**** da salama haddir ya isah gun Mamie cikin matukar kewar danta ta dafah kanshi'ya saudiyan lfy lau Mamie inaga suna san reqini achan ne.
Gaskiya nafisan zamanka anan,kai aiki ah kasanka ai zaifi ko,hmmmm ajiyar zuciya ya sauke,zan duba Mamie.da dai yafe,a sakko ma abinci ne?
Ah'a ba zobo ne,akwai kam bare in Kawu mah,cikin sauri ya'riqema Mamie hannu haba;bare inje in dauko,ah'a barshi yaushi rabona da kai yau kusan shikara daya darabe,kinan cikin murmushi yace to Mamie nah,kitchen Mamie ta nufah ganin jasra a kitchen din ne tace yauwa maza kaima yayanki,zobo to kawai tace mai, ajiye kwaban madaran datasan inda ummah ne,kozata mutu ta dawo bazata barta ba.maza ki dawo,jug mai kyau ta dauko,
Mamie bare inje in dauko hijab kinga rigata bata kai guiwaba sanda nace kije kisa hijab ai kin yarda kikai,to Mamie bare in kai inye saure in dawo,to maza,ganin ba kuwa a falon yasani fita fa confidence dina na aje jug din jin wani maiyatatcen kamshi daya cika dakin yasani wurwurga ido.ido hudu mukai dashi a kwance akan 3siter.......
16/02/2022, 22:10 - 💃💃: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Naeymatu musah,
14-15
💞miyau na hadiye,shiko tunda ta baje mai bayan.lisafin ya kwace mai,dan rigah pink ce,mai karamin hannu.iyakar rigar guiwanta,saurin kauda kanshi yai ga barin kallonta,cikin wata matsanan ciyar kunya na fara tafiya ina wani kif'kif da ido,ganin bai min magana bane yasani kwasawa aguje sai dakin mamie ina sauke numfashi kaman wacce tai gudun fanfaqe,gaban miron mamie naje ina kara kallon yanda Riga ta fallasani tsaki nayi Dan wlh ko pant babu ajikina,
Na shanya wanchan a bayin anti zulaihat,
"Kai wai lafiya?
Mamie ta magana tana buga kujirar da haddir k kai,
Cikin barsan wa yace mai wanan abar kiye apart din nan,
Wah?mamie ta tanbayeshi.bakar nan,ita bakar bata da Suna ne?dan' murmushi yai ganin yanda mamie tawani had'e rai,da man ita indai magana ne akan jasra sai kaye dagaske,shafa kwantacen sumar kanshi yai sanan yace mai sunan hajiya iya man,dakuwa mamie ta mai.au jasran ce watah, wlh ka fita idona in rufe kafin in sab'ama wlh,
Jasra kam tsaki taye ganin kusan 6ake nimah,yasata zumbula hijabin sallar Mamie Dan wlh bazata iya fitah zuwa dakin chan yana falor ba,
Fitowa tai zuwan falor,haddir daya fara shan zobone ya sautin tafiyar ta,dagu kai yai ya sauke akanta.dauke kai yai kaman baiganta ba,shi dai wlh mamaki yake yanda kaya k daukar fatanan nata,ganin yanda hijab din ya dau fuskarta,gashi yasake haska ainihin colorn tah,
Mamie zanje gurin ummah Dan tun 11muka fita,gashi har'anfara kiran sallar nangariba,
Eh,to maza yar'akbarka. ki sauri kar baffan bello ya ganki ana kiran mangariba kina waje,
Aiko cikin saure na zurah takalmana Dan baffa bello ba sauke ne dashiba,Dan ya kifamin mari ba wani abune, a gunshi bah,
Har na wuce ban hadu da kuwa ba,
Da sallama na shiga yaya sadiq ne.ya fito bayen dake falon Dan da alama alulah yaye,
Ki kuma daga inah? baki na murguda nace part din mamie.ah'a sai dai dady.
Ba tundazun akace kuna gidan zulaihat ba?eh ai mundawo tun 3,inagun mamie,
Ummace ta fito riqe da hulan Abba tace sannu uwar yawo bacen na tanbaya saleem dazun yace yaga shiganku gun Maman haddir da saidai k taza baki zo kigayamin kin dawo bah,wucewa Sadik yai yana fadin bare inje masllaci ummah da to ta amsa,
Bayan fitanshi ummah tai ta fada saida nasamu abba yafitune sanan na gudu dakina,
Kaya nasa ina duba wayata ganin bata dakina yasani zuwa falor aiko na ganta kan kujira ina kunawa tana min low battery,ai nasan a rina wlh banga mai rabani da saleem bah,
Cikin nayi na jonata chaji sanan nayu alulah Dan inasan zuwa gun iyah,
Bayan sallah irsha'i ne nagama duk shirena naga ummah ta leqo to kimaza keje part din baffanku bello yana nimanku,aiko gabana yai kwance'kwance yabada rasss,kuma akace harda mu,gaba ummah taye imkinje kyah tanbaye shi,fitowa nayi cikin saure Dan sanin bai San batah lokaci,hafsat na tarar zata shiga muka shiga tare,chan gurin mata muka nufah,Dan kaf mazan gidan suna nan inka dauke, yara amman,tunda kan ya Jafar,yah Sadiq,Hilal,sai Omar,ya Haddir ne kawai bangan shibah.
Mukam mun iske,Safiya,hajara,maryam,duk kuwa cikin hijabi muna zama iyah na sallama.amsawa duk mukai shiko ya Haddir dake tare da hajiya iyah kaman wani jakan hannuntah.zama yai kusada iyah baije gun su ya jafar ba hankalin shi nakan wayan hannun shi,
Mazan ne suka fara tsokan iyah itako fadi take wlh ko bine a hankali inbaka ba in ballowa mutum August wlh ko bashida lemah,jin haka yasa kuwa yin sit sai tunanin da kuwa keye.Dan inhar kaga baffa bello yasa antarah mu hakah tofah akwai kurah,da ido nake bin kuwa har nasauke akan hilal daya maidani tv,hafsat na jungura nace gaskiya kwaliyar nan take ta daukewa ya hilal hankali,Dan kallon shi taye Niko maida kallona nayi ga sirrin zuciyata Dan Riga da wandon wani yadeni mai taushi ajinkin shi gashi sai kamshi yake,sai wani cin magani yake,yana daure face,hmmm kawai nace.bafa ni neke kallo ba jasra wlh k ke kallo,jin sallaman baffan ne yahani bata amsa.........
Share pls
16/02/2022, 22:12 - 💃💃: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Naeymatu musah.
16-17
Jin sallam Baffa ne yahani batah amsa,
Su uku suka shigo duk gaida su mauka hauye'bayan sun gaida hajiya iyah ne,Baffa bello ya bude tarun da adu'a sanan yace to allamdulahi duk kun hallarah ko?yafada yana kai dubanshi kan ya jafar,eh baffah to madallah dafarko dai natara'kune Dan su yan'matan duk sungama secondary schools,ko kuma duk kun gama Dan harda masu master's ko,da masu aiki to masha Allah haka ake so.to kaman yanda kukasan family abubakar fari,to yana'nan a yanda yake,Dan marigaye mahaifinmu Allah Ubangi y gafar tamai ya mai rahama,gaba dayanmu muka amsa da ameen,sheshekar iyah ne yasa kuwa maida duban sa kanta,gefen zani tasa tana matso kwallah Allah ameen mijin da bakamarsa kai duniya kuka ta kuma sawa,sosai wai antina mata da tsohun mijintah,yah haddir ne ya d'ogo yana jifah mata harara yace wai iyah kukan na miye kuma.ko zaki bishi ne?
Kirji ta dafu da duka hannuwanta biyu to lokacina baibah ehee,adu'ar ina mai itah kullum to,
Ai'ni nasan duk cikin jikukina Kaine baka kaunata,Allah yajikan Abdullulahi walahi da yana Raye kai xaka kashe'shi da bakin halin,fuska ya hade sosai yace Amman sauri katse shi abba yaye dafadin kai haddir uwar namu ne tazama abun wasan ka?
Ah'a abbah to maza bata hakuri ingani,
Saida ya6ata second sanan yace Allah yabaki hakuri,ah'a tare da kai inje iyan hartana wani daga hannu da shire,
To maddalah,Baffa bello kam cewa yai to duk ko maidu da hankulanku kan abunda zan gaya muku,
Dan duk abunda kukaje ba chanji kuma duk Wanda yace zaiye turjiya to walahi saida yanema wani zuri'ar ba dai tah Abubakar fari ba,
Kai jafar mun yanke hukuncin hadaka aure da hajara,zunbur anti hajara ta mike cikin kuka ga hawaye take fadin baffah ko taimakami wlh haddir nakeso kuma wlh inhar ban aureshi ba aure kowa bah,cikin mugun tsawa baffah bello ya katsita kinga inhar baki min shiruba saina sa jafar ko 0mar wani ya farfasa maiki jiki sakarya kawai katuwar banza,ai sit kakeji ba itaba harta mu.mun shiga tai'tayenmu cikina banda kugi ba abunda yakeye,duk hankalinmu ya tashi hannu Hafsa na kamu na rike kam,
Baffah yaciga da fadin kaikuma.Hilal kaida Hafsat,hannun Hafsa dake nawa tasake damkewa sosai,fuskarta kunshi da fara'a cikinyin kasa da murya nace wlh Hafsa kin dace nibansan dawa za'a hadaniba nai maganan idona sun'circiku da kwallah,bangaren ya hilal kuwa tunda ya dukar dakai bai dago ya kalle kuwa bah Dan hawayeni k sauka a idonshi shikenan yarasa jasrah shikinan ya rasa yar'blakyn shi innalilahi wa'innailaihi ra'jiun,sadiq dake kusada shine ya lura da yanda jinkishi k rawa,
Kamu hannunshi yai sosai kusada kunne yake rad'amai "be a man now habah hilal mata ma sunjure sai kai,
Muryan baffah taske katse mu daya sake yin gyaran murya sanan yace kai 0mar kaida safiya,anti safiya dake gefen mu itah kukah ta rushe dashi Dan gabadaya burinta na kai ya sadiq Dan duk mazan family mu yafe burgetah Dan ba karya shima ba bayaba gurin kyau,kuka take sosai amman ba mai rarrashinta Dan kuwa an'ta6ashi,
Gaban haddir kuwa ko dar baijiba Dan kamanshi baijin zai yarda da hadin auren nan,maida duban shi gun Baffa yaje mai zaice kuma.sai yaga shike kallo....
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Sorry masoyan launina kunjini shiru kwana biyu to munah cikin state dinda aka cire'mana service ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»
17/02/2022, 09:45 - 💃💃: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
20-21
"Ido na zuba mai Dan harga Allah abun ya dakeni Dan haka da gudu nabar gurin inajin hajiya iyah na fadin ke takwarata zonan bar wanan shashan k'atan banza kawai,
Da gudu nai dakin nah kuka nake sosai.inah ya haddir bai sona bai kauna ta,umma ce tashigo k wai lafiyanki kalau kuwa?
ganin irin kukan da nake rigza bihaqi Dan Kalmar taq'i giguwar min,
K wai bada ke nake magana ba?
Ajiyar zuciya naja nace aiba kiran da akai mana bane baffah bello yace wai an daura mana aure da ya haddir tsawan shikara bakwai ummah kuma wlh bai sona.kuwa yasani yafi kuwa kushi ne,
Dan me za'a hadani dashi?kamune taye zonan yatah magana da akai muku kinan?
Eh" to share hawayenki Dan ko aure kowa baida garanty to naki nadashi,kinsa sabida me?
Girgiza mata kai nayi saikin fad'a ummah to ke mutane duk sun shaida.
*Ina xuwa. fita umma taye saigata ta dawo dauke da wani album mai kyau.ajemin taye bude album din nayi hotan kakanmu alhaji abubakar fari,ne nafara cin Karo dashi yana sanyi da yadi mai taushi gaskiya kakanmu fari ne,sisai Dan baba daya hasken fatan shi yaran gidanmu suka dauko Dan daga iyaye har ya'yan masu tsananin haske ne,inka dauke 'ni, bude na gaba nayi masalacine Wanda a yanzun yake manne da jikin cikin gudanmu,kurah idon nayi baffa bello nagani shima cikin kwaliya sai abbah usman baban su hafsat,sai abban nah,sai marigaye mahaifin haddir wato abbah abdulahi,sai su ya jafar da ya OMar sai ya sadiq,amman ba ya hilal kuma banga ya haddir bah.
A hoto na gaba'naga wani matashin saurayi mai tsayi!ya daga malun' malun zai sab'a aka dauke hotan fuskar sa ciki da murmushi Dan ba karamin kyau yai ba,ni kaina bazance ga sanda nakamu da san shiba,