← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 26

Sashe 22

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

So nakiye inyi ihu ko zan sami salama amman inatuna a haninda muke ciki sai in sake kama bakin da kyau ganin da gaske san ganin bayana yakiye yasa bansan sanda na zubah ihu ina neman agajin ya sassautamin kafin inkai hannuna in cusasu cikin sumar kanshi daya dukufa sai yaga karshina kafafuna da suke kan kafadun sit din motan ne na sakeyin kasa dasu jin wani dadin dayasani niman inda zan rataya kaina jin ruwa tana zuwane yasashi ciru kanshi a hankali ya zubamata Ido ganin yanda tayi kaman bata cikin haiyacinta da sauri na damko labbanshi ina musu shannnnn matsifa numafashin shi ya hau chanzawa jikinshi ya dauki rawa so kawai yake yajishi cikin ramiiiin cikin ukun da jasra ki niman sashi ya dan ba baya da kyar ta kuma biyushi ta danne har yaji d dinsa ya tsaya daidai saitin ramiiiin sunan Allah ya kira yanajin inhar ya biyema jasra to tabbas motan nan tai musu kad'an dan haka a hankali ya fara kiran sunanta luff nayi a kirjinshi na tsawan minti biyu sanan na yunkura na sauka auccch yace yana mai shafa d dinsa kai na kauda ina kallan waje gaba daya kunya ta hanani sukuni gyrah sit din yayi yana sake gyara jikin shi kinga duk kin bata mu da ruwannnn,rumtsi Ido nayi ya kyakyale da dariya yana fadin anya zan'iya dake jasra?

Sit nayi yace gaskiya dai dole in samu iyah da maganan nan in muje,

A burkice nace ka rufamin asiri ai duk kai kaja ya haddir kuma daman ramin namin ciwu ganin harya tada motan ya sake kashiwa yasa nai saurin damkan yatsuna nashiga uku mai nace....

Kallan yanda take cudda hannayannata cikin juna yasashi tada motan bamu wani jimaba yai horn mai gadi ya bud'e mana gate sosai naji hankali ya tashi ina gudun hadduwa da iyah,

yana gyara parking zan bud'e motan yace tsayama mana ko kinaso kuwa yasan sai kika sani shannn,da sauri na tushi kunnina da hannuwa na,

Ina dan girgiza kai ido ya zubamata yanajin wani sanyi a ranshi da wani so mai tsanani,
Jin kaman yai shiru ne na sauke hannuna inadan bata fuska kinga am'matana maza ki gyara fuskanaki kar'agane kinyi kukan dadi bare ni kuma inje in chanza kayan nan dan sun'6ace yai magana yana kashi min idanshi na haggu,

Kaman zan nitsi baka naji fita yayi yana fadin in nagama intafi da key din ajiyar zuciya nayi ina mai jin kunyan kallan kaina yanda na daddage ina zuba ihu nashiga uku nah,

Ganin wulgawan saleem shashin iyah ne yasani bude jakata powder na shafa kad'an sai lipstick nadan shafa kad'an daurin dankwalina na gyara sanan na fissa turaran Dana gani a mota

Saida na kashi kumai sanan na fitta ina kara gyara jikina inasan ganin umma ga kuma saleem danakiso inje inci kaniyanshi da yai sassan iyah amman hakanan nasami kaina da nufan part din mamie da yar'sallamana na shiga tana falo itada mu'aleem tana mai Karin karatu da gudu mu'aleem yazo min oyuyu rungumishi nayi ina cire takalma na a gurin aje wa da murna mamie ta tashi tana fad'in maraba da jasrah miye haka Kuma jasra kaman wata bakuwa da gasken gaske na kasa sakewa da mamie da kyart na zauna na gaishita sai nai shiru itako ido ta zubamin ciki da jindadi ba wani alamun cutarwa a garine,

ita ketamin fita nakai minti shabiyar tace kinje wajan ummanki kuwa?
Ah'a nace mata maza tashi kije Ku gaisa da mutanan gudan kije yar'albarka tashi nayi nace to mamie na dan lura da yanda nake tafiya bansan hade kafana tace zonan jasra kuma nayi na zauna ina dan'rumtse ido ba karya jikina yaimin tsami sosai,
sama ta hau
17/02/2022, 13:01 - 💃💃: 110
LAUNI NAH

Naeymatu musah ce,

Idanu na fuddo ina jin yanda jikina yadauki rawa ya ha.... Kasa kasawa nayi naji sun fashi da dariya iyah na fad'in ja'irah wlh yau mai rabamu sai Allah sakina akai daga kwakumar da akai min Ashe wai saleem ne ya haddir kuwa wuceni yai yana fad'in kai sakarta ta hutah mana duk da idanu suka bishi yuuuuu harda iyah da kuma hilal da ya gama shan'ruwa ,

Iyah kuwa ido ta zuba mai ganin yana zaunar da ita kusa da shi,yaran kuwa a hankali sukabar dakin salati iyah ta kwaso da dire mai zan gani haka kai naga abinda ya isheeni bai i'she Allah bah,.

Ya haddir kuwa kurii iya yai da Ido dan tuna sanda ta dunga ihun wai zaima jasra fyade hmmm dayasan haka wajenan yake wlh ba abunda zai hanashi yin mata fyadan,

Ikon Allah duk dago kai mukai muna kallan ikon Allah dan iyah ce tai zaman dirshan tana fad'in a kawu mata dauki yunrakuwa nayi zan tashi najini dare dare akan cinyarsa aiko zabura nayi ina zare idanu nashiga uku ya haddiiii mafuce iya ta dauka ta wurgu mana ya haddir ya dauke yana fad'in wai duk kishine? iyeee yana kashi mata ido gudan,

Majina ta hauja kusanta na matsa ina fad'in wani abun ne,..

Da kallo ta bine kaman wata zautarta tana kallan yanda nake tafiya maida idanunta kanshi tayi tana fad'in kaga ungu wayata kiramin bello maza maza yazu asan abunyi tunda kace bakaso ai ba dole ni sai yanzun na lura ashi fin karfin yarinya nayi duk ido muka sama tashi tayi zaune tana fad'in muje indubaki Allah sa bai hadiki bah,

Figata tayi zuwa dayan dakin dake cikin falanta wanda daa anan muke kwana indasu hafsat ne,

Da idanu ya rakata yana sake jin kwanarta da kuma tsananin kishinta dan ya lura da kallan da hilal ya bita dashi kafin yafita,

Kwafa yai yana ganin ilah kafin su wuce sai yaima hilal mugun duka wlh.....tashi yai ya bude freeze dinda ke falan da maman furan dayasan danshi iya ta dama ya dauko a cikin jug cups din dake saman freeze din a kife ya dauko yana zubama ya kuma ya zaman shaa....

A ciki kuwa sosai iyah ta charjine gaba da baya sanan ta kalleni da mamaki amman bata ci min kumai bah fita tayi nikuma nadan kwanta barci ya kwashine....

ya haddir Ashe basu kwashi da dadi ba da iyah kuma shiguwanshi biyu ina barce daga karshi dai ya fita zuwa masallaci,

Sai after 4na tashi salati nayi na fada bayi alulah nayi sanan nai salar inajin shiguwan iyah bayan na iddar ne na samita a falan... Zama nayi kusa da itah ina fadin yunwa nakije na cinyeki da wanchan Mara kunyar mai kankanan idanu..dariya nayi ina fad'in kunfe kusa danwake mai rai da lafiya na samu a kulah sai tashin kamshi yake ga uwa ubah yaji da yasha da kwai zubaaawa nayi ina tunanin ko yana ina yanzun naji kamshi turaranshi mai tarwatsa duk wani lisafina ina sauke ajiyar zuciya hannun ya zuru ya yagayu dasu ta cikina yana maida kuguna ya hadi da jikinshi tsam haka nayi ina wurwurga idanu nace plss ya haddir kar'iya ta shigo fah,

"Kiss ya kaimun a gefen wuyana sanan yace to haram nayi k nifa dai-dai nakeda wanchan tsohuwar bayana yadan shafu gamida matsa su cikin dubara na jiyu ina shagwabe fuska ganin yana nufuwa naci yunwa cikin nawa ya shafa yana fad'in sorry kinje babay na muje in baki a baki....

Allah yaso iyan batanan haka muka gama shiritanmu muka wuce sasan ummah na kuma nanma hira mukai sanan nace bari inshiga gun hafsat har namiki tace ina mayafin ki dauka nayi ina fad'in wai ina ya sadiq ne yana Lagos ido na bud'e sosai nace shine ba'a gayamin ba,

To uwata"
Mai yahana k tanbayi shi,
Dariya kawai nayi ina yin gaba tafiya nikiye ciki da shaukin moment dinmu na dazun....

Dakin farko na tsaya nai knocking sanan akazo aka bud'e ashe dakin Anty safiya ne da murnan tace laaaaa jasra yaushi kika zo?

Dariya nayi ganin ta kauce min shiga nayi dakin sai kamshi yake gaisawa mukayi sosai sanan muka dan taba hira take tanbaya in mun wuce sai yaushi?

Dariya kawai nayi ina fad'in sai anganmu salama nai mata ta rakuni har'kofah sanan ta kuma sosai taimin kyau abunta.

Dayan part din gaba na buga nanma ba'a jimaba aka bud'e ihu mukayi muka rungume juna sai kace wasu yan'15 dariya mukaji a ciki yana fadin yanzun aikin yarda ko?

Cikin dan yanayin jin kunya nace ya hilal anwuni lafiya lafiya lau jasra kallan hafsat yayi yana daidata hulan kanshi kai naga ta gyrda mai alama yayi sanan ya wani kashi maata Ido daya ya fita,

Zama nayi ina fad'in in'angama love din sai a ban ruwa dariya tayi tana fad'in kinganki kuwa jasra kin wani chanza gaba daya dazun da ya hilal k gayamin wai ya haddir yasai maki motah wlh motan yai min kyau nace shine ba lbr nace ni?

Kallona tayi alaman bata gani abunda nakin nufi bah,

Matsuwa nayi ina fad'in kodai baiji dai'dai bah. wlh naa ki yace min dazun ya jafar ya kawuta shiru nayi nan taita kod'a motan.

Daga karshe mukai ciki anan take tanbaya wai daman haka maza suke?

Dariya nayi nace da akai me?

Nan taita ban labari irin chanji da'aka samu tace bazan boye miki ba dan kinsan ina sansa sosai shiyasa banjaba na bada kai borii ya hau.dariya mukasa nace maza mutanan mu hira muka shaa sosai sanan mukai sallah mangariba wainan fulawa mukai saida muka koshi taimin rakiya dakin Anty hajara.

ban taba tunanin zata chanza ba ki kad'an sai gashi wai harda rugumini ta cikamana gaba da kayan kwalam nanma murnan mota tamin saida akai kira sallan insha mukai sallah.

Mukai mata sallama har kofan hafsat na rakuta inda muka wuce ya hilal na waya kaji wani magana banza wai inkwana a part dinta ko amsa ban bataba na wuce part din mamie da kallo hilal ya rakata yana mai jin wani iri ganin yanda sake cika sai shikiiitake da sauri ya hau istigifari yana shiga daki,

Anty zulaihat nagani tana bama Zara kwai abaki itakuma sai dariya take dan ta ganni da sarsarfa na isa ina fad'in oyuyu Anty na ta kaina kauda kai tayi taki kulani baby na dauka ina fadin wai mamie fushi Anty zulaihat tayi bayan tasan ba lefina bane?
Chapter 22 · 0% Book details