Sashe 7
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 7 min read
*************************
Sai gafda la'asar iyah ta tashine.wanka nasake dan inji kwarin jikina sanan nai alulah,
Watah milk colour din half gown nasa mai dogon hannu sanan nasa hulah,
Bakin gado na zauna inasan zuwa part dinmu amman zan bari sai bayan mangaribah,
Jin kaman muryan Anty zulaihat ne yasani sakin wata dariya...iyah dake mik'omin kofin data damamin nono ne tace abun ya dawo kinan?
Me?
Ke kikasani tai gabah inajin draman iyah da Anty zulaihat akan karta bar mata mu'alim adaki harda wallewanta wai danbun naman da izzatu tai mata zai cinye,shiguwa Anty zulaihat din tayi tana fad'in yan'zun muka baro part din ummah ba yanda batai dashi ya tsaya yasha farfesun cow leg amman yaki yace sai dakin iyah daba ko dan onga ah girkinki,sai oban daddawa,
cikin jin haushi iyah tace ai dasauki mah tunda za'azo a Samu.ehee da kankanan idanunki kai takama ma mu'alim din hannu muje inbaka ai kaikasan abunda kaki ji anan kake k'in ci a chan, din ko?
Tajasa zuwa kitchen dinta,dariya kawai mukai nace Anty mutuniyar iyah wah!ni Allah y kyauta wanan tsohuwan saike,
Zama tayi tana kwanto
Baby dakita barcinta "ansanta nai na kwanta da itah,
Da sallama saleem jamil ya shigo da kula ahannushi gaishine yayi da jiki k'in amsawa nayi wato kai mah kana cikin yan'in mutu aci gumbah ko?
Ah habah yafad'a yana dariya wlh kwana biyu exam mukiye to Allah ybada sa'a namai ya ajimin kulan a gabana gashi mamie tace a Kawu miki.ehyee kai nagodi fitah yai Anty zulaihat tace wai autah fushi kayi to kazo gobe zan dubah mah to kawai yace yafita kular najawu gabana alalace ta gwangwani sai kamshi karafish yake,kirgawa nayi naga guda biyar ne dan haka nace Anty zaki cine?
But magana zamuyi ki aje kulanan a gefe,
Sosai na natsu jasra kinga ni kad'ai ce mace a dakin mu shiyasa muka shak'u sosai dake,
Jasra nasan ya haddir sosai gashi so baffah sunsa muku lokaci kad'an amman naji mamie nacewa wai momyn su maryam da mamyn safiya sun sami baffah bellon da maganan yace za'a daura auran jib'i tarewa kuma ya karah sati daya,
Ajiyar zuciya na sauke na matso na kamu hannuta sosai nace ya haddir mutum ne shi mai wuyan sha'ani ni ko shikara biyu zasu kara banji zaimin hawayene ya sauko min Anty zulaihat kigayamin abinda zanyi in burgishi.
Jasra ya haddir na sanki.
Dariya nayi so mawa ni?
Ah"ah
Shi fara yakiso yafad'a hakah agaban kuwa kuma kinji yace in aka matsa mai sai ya kuma inda yafito,
Gashi wanan lamarin naso ya had'ani da hafsat dan itah ya hilal takiso amman shi wai ni yakiso ya zanyine ?
Adu'ar jasra,yanzu maza kigama cin alalan ki aa
17/02/2022, 10:36 - 💃💃: 55-60
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Addu'ah jasra yanzu maza kigama cin alalanki sai mudan zagah inasan in shiga gun mamyn dan naji wai Zee ma tazo,owk kawai nace ba jawo kulah na nahau cin abatah gashi taji yajin tafarnuwa sosai yai min dadi ko dan bakina ba dadi'ne,
Hayaniyah muka sumah ji sosai a waje dan Anty zulaihat dake dan tattarema iyah daki ne ta d'ago wai lfy kuwa kaman muryan momyn su hajara da ummahtah ai da sauri na wurgi da kulan hannuna nai waje,sosai naga kuwa a waje momyn su hajara da ya'yanta mata duka sai mamyn su ya hilal itama duk yaranta mata su biyu sai ummata itah da mamie sai rik'i momy saudah ake wai saita daki ummah nidai abunda zance tunda na tashi ban ta6a ganin yafaru a gidanmu bah,cikin mafad'a iyah tace ke saude wai watah iyah shaidaniyace ke tunda kika fara wanan magana nace kije ki da mijinki amman dan kin rainani shine kika ji kikah dauko wanan mai kama da bushiyan cid'iyan,
Itah kuma Mara kunya har kina iyah gayamin wai injah ma bello kunne ya fasa wanan had'in auran to sannu larai nace larai sannu Ku,sunan mahaifiyarta ne shine fah suna tsaka da wanan mamie taje ta taso ummah akan tazo taga jikina shine suka iske Hau'wa kanwan mamyn saudah tana niman dukah iyah,shine fad'an ya dawo kan su dan har ciwa momyn sauda tayi wai jasra ba yar'familyn abubakar fari bane,a neme ubanta shine mamie ta daukitah da mari,shikinan ta dunga kururuwa sai ga mamyn su safiya shine ta hau zagin mamie wai yan'asire gashi su ma mijinta asire da surukanta ba mai san ya'yanta har ubansu shine fah ummah tace an gayamata kuwa itahne,
Shine wai saita kuyama ummah hankali tace dan'mara yaranta na riq'itah.
Gurin mamie na nufah dan ganin tana ruq'u ummah tana san kwaciwa,
Hannuta na kamu kaitsaye part din mu na wuce da itah inajin zagin da Anty hau'wa ta bine dashi wai har akalli wanan halittah ace zuri'ar gidan nance,momy saudah na cewah wai an Kawu masu mayyah ta hana kurwan yaranta sakkat hadda fadin sai ta ansu masu magani baki Dana mayu,
Bansan yanda aka karke bah,
Toilet nakai ummah ban ce matah kumai bah naja mata kofan dakina na wuce na zauna na rasa irun tunanin da zanyi dafani naji anyi bansan sanda na rungumishi sosai bah kuka nake nace ya sadiq wai mai nai'ma momyn sauda da batah so na,
Suma sunsan bani nai kaina bah,amman kullum cikin kushi LAUNI NAH suke,
Yayah da gaske nafi kuwa baki'?
Baya yaki shafawa ahankali yace ah'a jasra k bakah ce amman bak'in ki bai hana ganin kyanki,
Misali itah hafsat ai farah ce sosai kaman kuwa a gidan nan ammah kingah hilal k yake so,
To kinga kuwa da ra'ayin shi karki karama ma kanki ciwu dan gashi jikin yai fara zafi,
Kuma kinga idan har ummah ta iske ki a haka hankalinta ne zai kara tashi kinje.
Shiru nai inajin hankalina na kwanciya ko ba kumai bai kamata na kara daga mata hankali ba,
gyd'a mai kai nayi yace good girl ya karfin jikin nace da sauk'e yace good maza kije ki samin abinci,
Tashi nai na fitah da kallo ya bitah gaskiya ko shi yakanyi mamakin launi jasran dan ba'a mamaki da ikkon Allah ne kawai,
Mik'iwa wa yai ya nufi falon da jiran ta kaimai abincin,
*******************
Da kyar izzatu yar' momy sauda ta maida momyn nasu part din su,
Dan iyah gaba tayi tana shan alwashin inhar baffah bello ya dawo saidai ya zab'a ko itah ko saude,
Habah momy maye haka da girmanki da kumai kije kina fad'a akan abunda bai taka kara ya karyaba duk cikin wanda akaima auran hadin nan wake so babu,
Amman ba'aji kurafin kuwace uwaba sai akanki,habah momyn kin fisan ace kinfi kuwa masifah ne?
Eh ta fad'a da karfi eh Omar ace din nagaji wlh nagaji agaban iyah Aisha tasa hannu ta marine amman bata ce komai bah dan nata6a yar'gwal wai mai Bilkisu ta fine dashi ne?
Anty hau'wa ta dafa yayan nata tace ki barni da bello ina nan inajiran shi aiba tsorashi ake jiba,
Ji lokacin bikin su izzatu kirikire ya gad'ata da wani ko dan'k'anin baban su,
Ace gah zulaihat ga maryam arasa wanda za'ahad'a da bar'e sai ya'yanki,
Ba yanda banbah akan ahad'ata da isah ya'ke ai wallahi duk laifin nakine yayah,
Izzatu ne tace amman ai yanzun inasan mijina shima kuma yana sunah,
Tafi kiba mutane guri shashashan banza kawai,
Ina abun cigah bah ko motan kirki ya kasa siyan mik'i?
Sai watah 206 shine motan tsaki taja ta nufi saman tah,
Ya Omar kuwa cikin masifa ya kalli hajara yace sakarya ai hankalinku ya kwanta ko,
Tunda gashi an mari uwarku da kun hakura aida duk haka batah faruba kimah da nike ganinki mai hankali ashi gwanda hajaran da sa bak'i zaki a maganasu ehyee,
Itah wacce kuka tsana waya gaya maku san haddir din take,ko ke ya nunah hafsat kun ta6a firan da ita tace miki tabasan hilal ne,
Sakarkaru ko angaya maku a duk cikin mu mazan gidanan inka dauke sadiq da suke ciki daya akwai wanda zaice bai so dashi aka had'a aure da itah bah,
Ku biye ma momy hau'wa ta kaiku ta baruku...
*****************
Haddir kuwa tun sanda mamie ta mari momy sauda ya ke kallan komai bai bar gurin bah saida jasra ta fito ko hulan babu garin sauri hulan ta fad'in,
Shidai baisan daliliba ko mata baisan suna kallanta inhar ba suturce jikinta tayibah dan ya lurah ba sanin ciwan kanta taibah,
Ganin taja hannun ummah ne yashi barin gurin yai part din su shima dan yana mamakin abinda yasa mamie biyema wanchan matan dan shidai yasan baffa bello bai sa'an matah bah,
*Asalin labarin *
Muhad'u a page na gabah insha Allah,
17/02/2022, 10:51 - 💃💃: 60-65
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Written and story by
Naeymatu musah
(Ummah amrah)
Allah ya biyaki momy'n ashraf,da bazarki naki rawah💃🼠kawar arziki,feendar,
Masoyitah kulum inah karah yabahwa Ubangi Allah y barkauna,antynah SAJIDA NIGER🇳🇪💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼,