← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 26

Sashe 12

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da saure mamie da iyah suka nufi jasra data ke dukun'kune cikin bargo.
Ai iyah na yaye bargon taja tugun salati gamida danna ma haddce
ashar.
Hankalin mamie ya tashi badai haddir yajima jasra bah?
Gani ba mai bata amsa yata fad'in ke jasra mai haddir din yai mike?
Cikin kuka da bakin ciki abunda ya haddir yai min ne yasa naji marata ta murd'e sosai har ina duk'awa abunda ya kara daga hankalin mamie da kuma iyah.
Kaman da wasa naji abu nabin min pant dina inda nan take na lumshi ido.dan inhar zanji tsoro mai suna tsoro to jinin kan zomin ako wanne irin lokaci.d'agani mamie tayi ina reqe gaban riganata tsaki iyah taja tana fad'in wai mamie ta haifu musu masifah ita mamie bata bi ta kanta bah.har munnufi bayin iyah muka sake jin salatin iyah da salla'llami tana fad'in anyi an'gama shikinan ya mata fyade gaban mamie ne yai kwancekwace ya fadi itama bin bayan jasran tai da kallo.
Dariyan momy saudah ya katse ma kuwa tunani tace kai mu saidai muce masha Allah Ashe itah rigah har'an tare?
Tsaki iyah taja tana bad'in aiba zina sukaiba bah halalinsa ce....

A Bangaran haddir kuwa direct dakinsa ya nufah toilet ya shiga bayan wai wanka sarki ne ya fito yana Jan tsaki shidai ko mai kwace ma yake in yana gaban wanan mai bakar fuskan.
Shi yashigane dan ya karrama da wanan tsohuwan da ruwan kai saiga shi abun akanshi ya kare.yah Allah shi dai yasan baisan jasra amman bai kukwanto yana matukar sha'awanta.
Da dariyar shakiyance jafar ya shigo bayan ya zauna a gadan ne yace maza yau ka ta6o iyah.dan murmushi yai.jafar yace tace kaima kukan fyade?
Dan murmushi yakuma saki amman baice kumai bah ganin ba kulashi zaiba yashi fadin to ni nai nan
17/02/2022, 12:41 - 💃💃: 90-93
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇LAUNI NAH🍇
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Bah editing

Naeymatu musah

*a sauka lfy yafad'a yana kaiwa kwance.kumai nata mai kyaune da tsada amman shi dai Allah ya gani bai Santa but yana san mace mai kirartah.
Kanshi ya tallafo yana mai sakin murmushi yana fad'in sai manyan idanun tsiya da inta kalle shi dashi yake ji kaman ba wani sauran mai rai a duniya bayanshi dan yanda suke tasire agarishi.
Wayanshi ne alaman kira saida tai ringing kusan sau biyar a kasale ya jawo wayar ganin new number ne yashi Jan tsaki har zai maida wayan ma'ajiyanta aka sake kira saida yad'an matse fuska sanan ya dauka.

Daga chan bangaren da aka kira wayanne aka sa kuka lumshi ido yai a zuciyarshi ya aiyana minal matsala bai san yaushi ta samu number shiba ammah ba tantama fahad ya batah.
Look minal in katse kiranne ciki da bariki tace no nawan nasan ai baka damu dani bah tunda yau kusan 2weeks fa da dawuwan mu but baka ko ka tuna da marainiyar Allah ko?
Yar'murmushi kawai yai yace to ya kk,dan 6ata rai tayi tace lfy ba lfy dan yaune birthday party na.
Dan Jim yai yace inai miki murna.
Tsaki taja aranta tace zaka sani ne inka shigo hannu.

A feli sai cewa tayi karkace min bazaka zoba gaskiya kam dan ina da abunda zanyi a yau 6ata fuska tayi sanan ta shagwa6e kaman yana ganinta tace kace ba gaskiya bane abunda fahad ya gayamin akan kanasan cousin dinka?
Dafe yai sanan yace amman fahad majanunune cikin san katse zancen yace wani time ne?
9:pm dan jim yai yace gaskiya banjin zan shigo a lokacinan amman zanzo gurin 7 ciki da kirssa tace hakan ma nagodi saika shigo suka katse kiran.
Bangaran minal kuwa hannu taba rufaida suka tafah tace kawata Allah abun yai aiki inasan haddir sosai amman kwakwata bai waye bah wlh kuma nagane yana cikin maza masu karfin sha'awa amman in ya shigo hannu zaiye bayani ne.abunda sukaita kullawa kinan akan haddir wanda Shikuma tunanin jasra na niman haukata mai kwakwalwa
17/02/2022, 12:49 - 💃💃: gaba daya tunanin yanda zaije gidan su minal yake ko ya kira jafar ya raka shi ne,
Kai gwanda ya kira fahad yaji ya dawo.

Number fahad ya kira taita ringing ba'a daga ba.bai sake be takan kiran wayan ba yamike ya shiga toilet yai wanka sanan ya nufi part din mamie yana tunanin abinda zai faru.

Jasra kuwa wanka mamie tasa tayi tana tanbayanta ko ta kira zulaihat ne suje asibiti?
Nace mata ah'a sosai nasha wanka ruwa zafi da kuma na magani dan iyah bata yarda ba wai ya yagane,

Niko ruwan yaimin yanda nakiso dan marata taimin sauke.

Bayan nafito wanka ne mamie ke tanbayata ko nai wanka sarki,
Sosai alokacin kunya ya kamani sanan najah ma ya haddir Allah ya isah,
Eh kawai nace mata ina sunkuyar da kaina.

A bakin gadan iyah na zauna saigata da kwano sai turure yake tace maza tashi kice zabuwace ta dafata da magani tsabar kamshin da ya cika dakin yasani amso kulan,
fita mamie tayi iyah kuma tashi ga bayi tana masifa sai karnin jini yake ni ko jinta banyi balle abun ya damine.
Hafsat ne ta shigo da sallama itada anti safiya sai anti haj@ra amsawa nayi ban kalle kuwa a cikin suba na cigaba da jan nama na gashi dai magani yasa shi ya chanza test amman sabida yajin daddawan yasani harda lumshi ido,
Inajin sanda anti hajara taja tsaki sanan hafsat ta zauna tana tsoma hannu cikin kulah daukiwa nayi nace ke iyah tace kar inbare wacce batai girma tace dan haka kibare nanda jibe kice ina lura da yanda Anty hajara ta kauda kai tana share hawaye,

Hafsat tace wai da zafi?
Baki na riq'e nace bari inkira shi ki tanbayi shi baki tariq'e tace rufamin asiri,

Daman nazu ingaya maki in anjima Anty izzatu zata zo taimana lalle,

Owk kinsan banjin dadi amman in zan iyah fita zan fito,iyah data fito da alamun wanka tayine tace ita ba inda zata tana jinyan kanta itah uzzatun tazo tai mata.fita kawai Anty hajara tayi sanan itama safiya tabi bayanta.

Iyah kuma dayan dakin ta shiga dan ta shirya kallan hafsat nayi nace kinsan banda kawa kamarki ko?
Eh"
To wlh ba abinda ya haddir yai min inajin yai hakane kawai dan ya 6atamin rai wlh,

Dan murmushi hafsat tayi sanan tace ko kad'an abunda na fahimta shinne yai hakanne dan ya hilal ya cire rai akan matan shi,

Wlh dan baki san wulakanci ya haddir bane harda fad'in wai zan shafa mai baki.kwafa tayi hafsat ta tsuma hannu itama suka tasa zabuwarna tas,

"Haddir"Haddir" ango kasha mai,banza yai dan yasan kaf gidan ba mai'yin mai wannan aiki sai mutum biyu,
Jafar sai Omar tsayawa yai jafar ya karasu da sarsarfa yace wai ya akai hilal ya sami labari?
Ni kake tanbaya?
dan tsaki jafar din yaja yace wlh kai sai ahankali,
Ina kanufa ne?
Dakin mamie.
Dan Allah kara kani,
Sai fadi suke wai nai'ma jasra fyade,
To"me kake so suce ma.wlhba karamin dadi najiba da harka sami inda ka sauke nauyinka ba a titi bah,
Dan ban dauka zaka kawo ewar haka bah.murmushi yai bai bashi amsa ba,
Jafar ya cigaba da fad'in amman jasran ce abun tausayi wlh,
Tsaki yaja yace nifah wlh ka kiyyye ne ato,
da sallama suka shiga part mamie aiko suka isketa a zaune kaman daman su take jira
Gaishita suka hauye bata amsa ba tace haddir ka kyauta kenan ka kama yarinya kaman sa'arka ?
Sabida ka nuna ma duniya kai ka'isa da kanka.mamie wlh ba haka bane to yayane ehyee yarinya sai bleeding takeyi.
Fada ta hausu dashi sosai inda take shiga batanan taki fita bah.dakyar ummah data shigu part din ta kwace su dan mamie ta kasa shiga gunta wai tana kunyan abunda haddir din yaima jasran,

Duk kunya ya ishe haddir dan zai iyyah cewa rabonda yaji kunya irin wanan har yamanta. wallahi dakyar ya iyah gaidata,
itama ma kasa amsawa tayi sai mamie data ce su6ace subata gure,

Jasra wai kina nufin bazaki lalle bah?
"Eh hafsat dan kinsan ba kyau yakemin bah indai ba jah bane,
To ai miki Jan mana dan duk naga yama yan ajinmu sunata mamaki dan wasu basu yarda ba sunkira wayanki a kashi.
Eh wlh na manta inda na kaita mah wlh,amman ya haddir dan duniya ne saura kiris zuciya Anty hajara bata bugah ba,

Manage pls.....

Diyar alkali
17/02/2022, 12:53 - 💃💃: Hajara sosai izzatu ta kwatar mata da hankali inda tai mata mussali da kanta gashi yanzun suna zaune lfy da mijinta jafar baida matsalan kumai ita shaida ce to mai zaisa ta damu kanta tunda shi ya nime matar shi tun kafin a tare to dan haka ta fidda ranta a kanshi dan inda rabo saiki ga ciki ya shiga.
da kyar dai aka samu ta kwantar da hankalinta tai lalle amman duk ta rame.
haka gun safiya ita dai ba laife tunda dai daman ya sadiq takiso amman tunda aka had'ata da Omar ba laifi suna yin waya kuma yana dan janta ajiki.
Matsalan ta kawai momy saudat dan ba jituwa suke da mamien taba amman ai itah har yara biyu ne zasuyi aure a dakin su,hajara ya jafar sai itah hafsat ya hilal dan haka ai two one kinan,
Bangaran iyyaye ba karamin danne zuciya momyn sauda tayiba dan ganin batai abunda zai jawo rabuwar auranta bah dan baffah bello yai mata rantsuwa inhar tai abunda zai 6ata musu sunan zuri'ar to bashi bata.

Sosai gidan bikin y a dau motane dan bama gurin aje motoce yayinda limamin masalaci ya kwad'a kiran sallan la'asar kuwa kanshi ya dau zafi mamie da ummah ankon wata din shadda saukayi wanda haddir ne ya bada shaddar takanas har kasar Mali akai musu aikinta aiko ta bugu dan duk iyyah kushinka sai ka kallah ka kauda kai.
Hajiya iyah ba abarta a baya dan dole saida su baffah bello sukai mata akwati saiti biyu.
Tasha wata yar'ubansun leshi wanda yai mata kyau ya kuma boye shikarunta.
Chapter 12 · 0% Book details