← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 26

Sashe 16

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan bud'e kofan nayi baiko kallan ba yace ga bakuwata Chan a waje tana san ganin ki.bai tsaya jin ta bakina ba yai kuma wanshi falan batare da dogun tunani bah nima na rufa mai baya kaina ba dankwali kuma tun shugar dazun ce ban chanza bah rigar iyakanta cinya yayinda wandon ko ganin sa bama'ayi.
na fita da murmushi na nufu kujiran da ya zauna 1siter yana dan amsa mata firan duk dakatawa sukai gaban minal ne ya yanke ya fadi gani wata kyakyawan bakar fata na binta da kyakywan murmushi kallan tsaf na mata naji bata min bah gashi ta kurine Dana mujiya,
Shigarta kad'ai zai gwada maka tasan kanta rigah dugwace a jikinta mai bin jiki sai karamin mayafi a hannuta,
Kujiran na karasa gabana na kirgan bugun zuciya na secan daya biyu uku kawai nai kundun bala na hayi cinyarsa ai dukan mu atare muka sauke ajiyar zuciya saima zaman Dana gyra dan ya zabura kaman zai yarda mu sanan ya rik'oni da kyau.
Saida nagama maida numfashi sanan na dan kalleta nace bakuwa sannu fa.
Kallan shu nayi na shagwabe fuska na My Mentor cikin muryan mai matukar zaki da sanyi nace wacece itah?
Kaman wanda aka danna harsheshin ya tsince kanshi da fad'in Minal owk minal mun gode da ziyara ina juyawa na maida fuska na zuwa nashi na fuskanci shi kinan.
Da mugun gudu minal ta fita tana hawaye bata mata sanda ta samishi a makaranta ba ta zauna mai a cinya aiko yai mata fatafata yai wata bai kulah tah da kyar fahad yai ta bashi baki saiga shi wai yau agaban idanta ya wata mace mai duhun launi zaune daram akan sa,
"Jasra"
ina ganin ta fita nai saurin tashi kirjina na bugawa zan sauka ya maidani da karfe zaro ido nayi aiko Banyi sa'ar kallo ba dan ido biyu mukayi cikin wata muryan kaman ba ya haddir ba yace mai kika ce dazun?

Rau'rau nayi da idona sake matsu dani yai muna jin numfashi juna idanunta na maturkar birgishi balle yanzun da sukai wani maik'o-maik'on alaman tana sanyi kuka my me kika ce?
Ya sake jifamin tanbayan a yasani jin kaman an watsamin ruwan zafi nai wuk'e'wuk'e dani" ehm" umh!

me ?
Ya katse min hanzari ta hanya matso da fuskan shi kan nawa ya kuma maida hannushi na dama ya daura shi akan mazaunai na,
Fiddo abun dayake kara sashi susucewa tayi bai tsaya shawara da zuciyan shi bah dan dama maganin dazun ba wai ya sakeshi duka bane,ya had'e fuskan su guri daya jikinshi har rawa takeyi dan yana tsananin san sake dan'dana test din yawunta mai dumin tsiyah "bansan faruwan abunba amman nasan dad'in shi tunran farko daya fara minshi nimah rufe nawa idanuna nayi a zuciya ta nace muje zuwa jasra ne dai ba chanja ni akai bah mai wanan launin da ba'aso ce,

*gidan biki sosai ran mamie yake a 6arce ganin ana shirin kai kuwacce amarya dakinta ba haddir ba alamunshi ummah kama hakan bai damitaba ko bakumai ai matan shine kuma yar'uwanshi zagewa tayi tanata hidimanta yayinda kaninta kita jajanta abun iyah kam haddir yasha zagi.

Taimai Allah ya 'isah yafi cikin cokali har kuka tayi wai tausayin jasra takiye yanzun yaje ya kai yar' mutane inda ba maijin ihunta balle akai mata dauki,
Haka tai matan baffa murtala wa'inda suke sa'anin iyah dan ta farkonce ta girmita kuma Allah yai mata rasuwa.ba wanda ya ishita kallo jira kawai takiye baffah bello ya shigo gidan ta kaimai kurafinta.

Haka aka kawo yaran daya bayan daya tana samu albarka da fatan zaman lfy mai daure wa sanan da ita aka kai kuwaccen su sanan ta tasasu su wace wai gida daya ba mai kwana dasu baiwar Allah Fatima tachan da wanchan mai halin mutanan farko.....

Wlh na gaji typing ba dadi manage pls
17/02/2022, 12:58 - 💃💃: 101
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�

Naeymatu musah

"Minah da kyar ta iyah kai kanta gida kuma tun a hanya take niman wayan a rufaida a switch off.

Tsaki taja tana mai sake daukan alwashin ganin bayan wanan mai kiran kanta matar haddir sake hasaso fuskan jasran tayi tasan bayan haske ba abunda zata nuna mata indai ankan abunda maza ke sone.

yar'kwafa tayi tana fatan Allah sa jasran ta zauna akan maganinan da tafi kuwa farin ciki dan malam ya tabbatar mata muddin ta zuba maganin nan kuma jasran ta zauna akai to zai lalata mata matancenta ne,yanda haddir bazai ta6a jin dadinta ba har abada,numfashi ta sauke tana fatan Allah yasa haka ta kasance,

Amare"

Dukansu kuka sukeyi inka dauke hajara da ba wanan ne a gabanta kawai tana tunanin inda ya haddir ya kai jasra bata tare tareda subah jin motsin ta6a kofar dakin data yine ta d'ago kai ya jafar kauda kai tayi da salama ya karasa ya zauna bakin gadan baice mata kalaba ya mik'i yai toilet yai alulah salaya ya shimfid'a yata sallah saida yai lafilan godiya ga Allah sanan ya jawo ledar daya shigu da itah fresh milk yasha kawai ya kuma ya wanke baki ya nima gado yai kwanciyarsa,
Ya barta da baki bud'e dan duk tunanin ta zai nemetane ta mai tujaran da aka zugata akanshi,

"Hafsat"
Sai kusan 12ma ta wuce taji motsin hilal din inda tunanin ta ya tafi akan makumar auran su da hilal din bai nemita ba dan haka ta juyah ta gyra kwanciyanta tana fatan Allah ya duba lamuranta zatai iyah kuk'arinta na ganin tai mai biyyayyah.

"Safiya itah kam tare sukai alulah kuma sukai sallah nunah godiya ga Allah subu'hanahu wata alah,
Sanan bai tsaya jikinriba ya raya maso wanan daran cike da soyyaya,

"Haddir"
Sosai zaman kujeran ki niman ga'garansu dan baima ta da wasa ba gurin nuna zalamarsa a file na san shan bakin nata ba,

Ba wani Jan aji ko'nima na bashi hadi'n kai fiye da yanda yai tsamani dan yai nasaran zura hannushi daya ta kasar rigata cikina ya suma shafawa a hankali har'zuwa marata gaba daya jina nakiye duniyan na juyamin tsaban yanda nakijin kai hannuna na maida kan wuyanshi da kyau yayinda ya sake samun balance din yin sama da hannushi zuwa tagwayena zan'iyah cewa yanda ya chafke na damanshi na dauka tsinke min shi zaiye sanan muka sauke a jiyar zuciya a tare so yake ya fiddo so ya gansu ido da ido girmansu tsarinsu da kuma cikarsu kara lumshi idanu sa yai sanan ya zare bakinsa cikin nawa yana mai shinshinan wuyata zuwa kirjina sosai jikina ke rawa dan salan yana Neman fin'karfina,

Sauka na fara yink'urin yi yasake matsine.a hankali cikin san ya sakeni nace mai cikin watah muryanda in akace ni nai magana da itah zan karyata irinta wacce ta shikara a barikinan na jah yaji sanan nace zanje toilet ne shiko kaman sakarai ya hau juyamin kai alaman Kar'in tashi ganin haka ne yasa na fara lalla6ashi a hankali dan harga Allah ina tsoran ya farmin a wanan yanayin da in baka sanshiba zaka dauka abige yake nace to tashi muje daki ba musu ya d'agani sanan ya sake janyuni jikinsa cikin yin rau'rau da ido nace toiileetttt zani! Fah wani d'an huce ya sake mai kamada zaki kashine yace to cikin sanyi da kuma shauki,
Ina ganin ya sakeni dan zugah gwaiwa ta hau'kaya na sukunya na zare wando jikina na jefamai itah na juya ina kar'kad'a mai jiki sanan nace kagani -kagani kwalelanka na ruga daki aguje na maida key na barta ajiki,

Numfashi na hau saukewa akai'akai kai kace wacce taga corona virus ne ido'da ido,
Gado na fad'a ina maida numfashi gaskiya ya haddir karshine,

To wai su maza haka suke ba kunya ni na dauka ma na ishi ya haddir kallo ne balle har yanima wani Abu ajikina.wani saban folder zan bud'e in aje moment din'mu na dazun,
Basan dalibah amman haryaxun inajin felling din touch dinshi a jikina bayana kirjina kai a ko'ina indai ya kai hannushi nan lumshi iduna nayi gamida Jan bargo,

Haddir tunda jasra ta wuce ta barshi a zaune kaman status bai motsa ba llah mamakin da kuma al'ajabin daya cikashi gashi maranshi ya kulle mai sosai tabban sa na kasa ya taune a hakuri sosai dan harya fasashi sanan yad'an sami sauki,
Ta gudu kinan yanzun shine ya zama abun playing dinta kumai?

Kashi shi taki sanyi?

Tasan tsawan lokacin da ya dauka yana fama da kanshi,

Rumtsi ido ya sakeyi har'yanzun bai bar jin tested din bakinta ba,lasu la66ansa na sama yayi da ya bushi,

Tunda yake bai ta6aba sai akan ta taku san da haka,

Tsaki yaja yanajin wata muguwar filin na tasu mashi mussanman tuna yanda yaji kirjinta a hannushi,
Tsaki yaja yafi hamsin yana kallan Haddir dinsa sanan yad'an shafa gaban wandan nashi yace a fili sorry kaji aiba zakaci babu ko?
bai tanbayan ya kuma ba kanshi amsa bah.ya nufi kitchen dan ya sama kanshi mafita yazu yace dakin nata kaman ya murd'a inko ya shiga sai ya tabbatar da ko a hanyya taga namiji sai hankalinta ya tashi balle kuma gida daya,
Tsaki yaja ya cigaba da lala6a kanshi zuwa daki bayi ya wuce yai wanka da ruwan sanyi sanan ya kwanta barcen wahala ya dauke shi,

Asuba"
ta gari angon yar bakah,

"Iyah"
Tunda asuba iyah tai isa kofar baffah bello ta baya tunda tasan ana taru bazai fitah ta ainihin kofah ba duk sanyinan haka iyah taja kujera ta zauna zaman jiran dawo wansa masallaci.
Chapter 16 · 0% Book details