← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 26

Sashe 10

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

A kitchen kuwa sosai ya haddir ya badah kaimi gurin bani wasu zafafan French kisses,
Rawa jikina yake sosai dan abun yafi na farko gashi ya hanani sakat.turashi nakiye ganin yana k'ukarin tura hannushi cikina,
Aiko saida ya daga rigata ya shafu tun daga cibiyata zuwa marata,wani irin zir-zir nakije tunda yar'yatsar kafata har zuwa tsakiyan kaina Idona na bud'e sosai dukda cikin duhune nagane idonshi a rufe suke ruf.
Jin nayi wani Abu na binmin jikina dan da alama fitsari na fara bansaniba,
Waye anan?
mamie tai magana dan taji numfarfashi sosai ya haddir yajita amman ya zabin shuru,
Yauwa mu'aleem maza falor ka dauko min wayata aida sauri na tattaru saura kuzarin daya rage min na turashi baya.
Aiko kaman jira ake saiga haske ya gauraye ko'inah,dan da alama inje aka kunnah.

Ai da saure na juyu nakalle mamie data kur'amin ido jasra mai kekiye a duhu?
juwa nayi dan ganin inda ya haddir yake naga wayyam hantar cikina naji ya murd'ah aiko naji jire na niman kadani.
Baya nayi dan insami abun da zan riqe ko kafin ingama wani tunani naji ya haddir ya shigo da charbi a hannushi.
Yana fad'in kai mu'aleem wai d'azun bana ce kaje kai sallah ba?
Ai sai jina nai kasa gaba daya.da sauri mamie tayu kaina tana fad'in ke jasra lfyn ki kalau kuwa?ina jinai idona suna rufewa,
"To wai wana rungumi to?
Subuhanallahi kai maza zo ka kaimin itah daki.ai nasan ba sauk'e tajiba tajiba tashin hankali daya faru dazun ne yasata watsakiwa.kaman bai so ya karasu dan harga Allah shi tsoran abinda zaisa shi had'a jiki da itah yake.

Dan wallahi kaman da magnet ake jansa.d'an cije lips yai sanan ya durkusa ya cibitah zuwa falan,mamie na binshi abaya.

Sallaman iyah da hilal ne yasa dukansu mai da hankali kan su.
Kai lafiya naga takwara a shifid'e?

Sannu da dare iyah.
Yauwa mai yasa meta?
Eh to banji shiguwanta ba na dai bar mu'aleem a kitchen to inajin a san'nan ne tashigo.
Hilal ne ya karasa kusada kujeran da aka kwantar da jasra ya karasa aiko yana zama da zabura tana fad'in waye dan Allah kurabu dani,
Iyah ne ta matso kai matsamin dahllah,dan janyewa hilal yai sanan yace firgita takifah.

Juyawa kawai haddir yai dan shima yanaso yai jinyan kanshi.

Kai wallahi Mahmudah wallahi in kafita sai na lafta ma mari,
Tsayawa yai me,to mai zan mata?
Uwarka zaka matah tace tana nunah mamie data dago kan jasra tana shafamata kai,

Gaba daya hankalin ta na kan haddir, lura da hakan da mamie tayine tace kai zonan aiko yana matsowa ta shak'o kamshin turaranshi gashi ya had'e girar sama data kasa.

Sakkau da kaina nayi kasa to inba ya haddir bane waye?
To kodai ajjanu ke san shafarta?
Sosai ta k'ara reqe mamie da kyau.ganin haka yasa haddir juyawa ba wanda ya tsaiya shi.gaba yai yana wani munafikin murmushi da ido hilal ya bishi dan ya lura kaf hankalin jasra yana kanshi,
To ko dai wani abun yai mata?
Kai inah.jiyai hankalin shi na tashi dan bai yarda da murmushi haddir bah,

Iyah tace to kudai yan'boye nasan shafarta ne?
Aida sauri jasra tace wallahi gane-gane nakiye mamie ki Kaine gun ummah to tashi ahankali da taimakun mamie ta miq'e.duk sukai part din ummah kai tsaye.
A hanya suka had'u da su baffa bello iyah ne tace mutanen boye nasan shafar mata jikah.abban ne yace mamie ta kuma ta sa takalmi dan dama akwai maganan da za'ai.
Kallan kafan nata tayi sanan ta ce hilal ya kamata bari ta karasa part din ummah ta dauko takalmin daganan abbah yace ta kirata.

Hilal ya kamata har uwar dakin iyah.inda iyah tace ya dawo nan ya tayata kauda kayanta kar abata mata dan taji yau anan za'amata tarun.
Har ya miq'e nai saurin riqo hannushi ah'a ya hilal wallahi tsoran zama ni kad'ai nakiye.

Murmushi yai yace jasra ki yarda dani wallahi bazan ta6a sakin hannuki kumai wuya.
Kaina naikai folo ya hilal kabar maganan kaga yanzu ni mata ya haddir ne?
Waya gayamiki wlh bai sanki.ki yarda dani sai ingayama su baffah da abba a falor in an zauna yanzun,
Ah'a ya hilal wallahi hafsat nasanka sosai tun ba yau bah.kauda fuska yai sanan yace to aini ke nakiso.
Hawayeni yazibumin nace ya hilal nema inaso inda ba'asona,
Juyuwa yai sosai jasra inasanki.

To ya haddir kasu hafsat kabar maganan soyyya a tsakanin mu,
Kaji wallahi tunda da muk'e da kai ban ta6a mana kallan sobah,baya yajah yasake hannuna da dan'karfe yace to wa ki ke so?
Ehyee jasra fad'amin yana jijigani.badai wanda baisan darajan kibah?
Nace badai ya haddir kikiso bah?

Wanda baisan darajan kibah wanda a gaban kuwa yake nunah kyaman LAUNI ki bah?

kamshi turaranshi yasani mi'qewa da sauri ina juya idanu,
Saida ya iso dakin sosai sanan yace haramun ne mace ta so mijinta?
Yafad'a yana min wani irin kallon da rabuna da ganin irinshi agunshi tun kafin ya tafi saudiya kallan kyama dan shi gaba daya hankalin na akan yanda take zaune gaban hilal bako dan kwali,gashi rigar jikin nata ma mai karamin hannu kuma mai tsantsi,kofah ya nuna mai ba wasa a fuskan shi yace zoka fita,hannushi na kamu nace wlh ya hilah inka fita bazai barni da raina bah,

Diyar alkali ce
17/02/2022, 12:01 - 💃💃: 80-85
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Naeymatu musah.

Nagodi kwarai fans din launi nah,Allah Ubangi y bar'kauna🤲🏻.

"Wlh hilal inka fita bazai barni da raina bah,
" kara daure fuska yai ya sake pointing door alamar dai ya fitah.
Kallona yai Sanan yace ba abinda zai miki kinji,yanzun ina fitah zan turu iyah,
Sanan ya sakai yafita kallona yai sanan ya da'n ta6e baki yace dashi kikah dace ai sakarya ki da ko a gaban waye baki kunya zama tsirara kowa kikaga yana wanan dabi'an oho.
yatsun shi ya d'an kyasta dago kai nayi yace kuma wlh nasake ganiki dashi saina karama ma fuskanan bak'i.
Inka fasa ka raina uwarka banda ubanka inje iyah dake gyra daurin zani.

Dami zanji?
Da wanchan taran ko da damuwarka wlh kafita idona inrufi to.

Tunda iyah ta fara magana kallan ta kurin yake.wai banda ubanshi tunda itah ta haifi wanan.kwafah kawai yai ya wuce kaman zai bangajita,
Aida sauri ta kama bango tana fad'in azzalumi kawai.k kuma maza k fito falor kima bak'ar munafika yana magana kin wani kaf'i shi da ido.kinsan dai ba birgishi ake ba "ato" tun wuri karki bari k kurushi sai an kaiki ya sami abun duka,
Tsaki naja nace aniyarki ta biki ina sauka a gadan nai falor,

Sa sallama na shiga dan haka baffah bello ya yafitoni ahankali na karasa gabanshi duk wanda muka had'a Ido hararana yake.
Inka dauke ummah mamie sai kuma momyn su safiya sai ita kanta safiyan da itama abun duniya ya damita.
Zama nai kusa dashi mamana ya jikin naki?
Da suaki,to maddalah.bayan iyah ta zauna ne.
Baffah bello ya fara Dana siha sanan yai jan kunne akan duk wacce tace wanan had'in bai mata bah to saidai in ta nimah wasu iyyayen amman ba daisu bah.in kuma uwace takeda jah itah sai ta kara gaba,
Gaba daya kuwa kanllan baffa yake.yace kwarai kuma na rantsi da wallahi ko,to ba fashi abbahna ma ya amsa da kwarai kuwa dan baza Ku daga mana hankali ba.sanan insha Allahu duk wani shirin da zakuyi to na yaune da kuma gobe.
Abba usman ma ya amshi da fad'in gida kuma kuwa angama gyran fenti da baffah bello ya dau nauyin hakan sai kuman furniture's da abbana ya tanbayi kuwa kalan wanda yakiso shi kuma abba usman yai lefe,

"Duk hankali mu ya sake tashi ba muba ba mazanba.

Jibi kai wallahi so kawai ake ya haddir ya fed'ine'sai yaga na dawo nama,

Mik'iwa momy saudah tayi baffa bello yace ta kuma ta zauna hafsat ma sai share hawaye taki Anty hajara kuwa kuka take tsakanin ta da Allah ta kura na ya haddir Ido.

Cikin murya mai ban tausayi ta jah jiki ta kama kaffan iyah tace dan girman Allah karki bari a kaini dakin ya jafar wlh bazan zauna bah taffa hannu iyah tafara amman fa hajara ta bata tausayi dan maganan Allah yau ta yarda da gaske tana san haddir,

Jafar,da 0mar da kuma hilal duk sun kusa suji za'a tausaya ai chanji ko yah,

Kamuta iyahn tai tace kalline nan hajara" kinga jafar shima farine kuma mai manyan idano ba irin na wabhan mai kama da k'uman ba,

Ki aure wanda aka za6ah maki kinji.kuka kawai take yayinda nimah hawayen k sauko min,
A mazan ma duk karfin hali suk'e barin hilal dan tunda yajah abban shi gefe ya gaya mai jasra yakiso ba hafsat ba yace mai inhar yasake jin ya an'baci sunan jasra da nufin yana santa ko yaji a bakin wani to Allah ya isah,

Tunda ganan jikinshi banda rawa ba abinda yake sadiq yad'an jah baya dan shinne a kusa dashi jinne tana fidda wani irin numfashi gashi kaman jini yaga yana bin hancin shi.

Dan ya lura tunda ya dawo daga gun abbah usman baida natsuwa aiko sai ganin shi yai yaibaya da sauri shidda umar suka tarushi tareda fad'in in'nnalillahi wa'inailaihi raji'un,ai duk sai hankali yan'falan ya kuma kansu .ganin jinin daya ke firtarwa shi ya daga ma kuwa hankali dan momyn su kuka tasa safiya na tayata.da sauri na miki' dan gaba daya banji ina cikin natsuwa ni kawai yake kallo idon shi nasan lumshiwa cikin fushi momy sauda tace to ai innace mayyah ce ace banda hankali.da sauri nai kanshi inajin abbah na ya fad'in ya sadiq yaje ya fito da motah.hannushi na kamo ina kallan cikin idanunshi nace ya kai na-ki-so........

Diyar alkali
17/02/2022, 12:39 - 💃💃: 85-87
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

No editing.

Naeymatu musah
(Ummah amrah)

"Kai na-ki-so wlh ya hilal ka tashi karka mutu.duk hankalin kowa a tashi yake shiyasa ba wanda yaji abunda ta fad'a da kyau.

Inka dauke jafar sai hilal sai kuma uban gaiyar da tsakaninsu akwai tazara kauda kai kawai yai yana wani lumshi ido,
Chapter 10 · 0% Book details