Sashe 20
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salama mukai ina fad'in ta gaida abbah,
wayar hafsat na kira Anty zaynab ne tafito zata kitchen dan ta daura wani abun dan mijinta nan zaizo ya dauketa ta kwalama Anty zulaihat kira wai katinta ya mutu kurum gashi sai waya nakiye,dariya nai mata ina fad'in Anty zulaihat din jasra ne fah,ganin an dauka ne yasani fad'in shege nawan ko ki Nimeni ko?
Ciki da zumud'i hafsat ta tashi zaune jasra kice?
Ah'a kice ya garin ne?
Yar'dariya tayi lfy lau wlh ya ya haddir da kuma amarce,
Tsaki naja ina fadin wanan saiku.yauwa jasra kinga ya hilala ya sauya sosai wlh amman kinsan kumai irin naki nakuma ye?
Mik'iwa nayi na wuce ciki ina fad'in kad'ai kice min ya shigo hannu?
Tukunna dai dan bansan ya hilal haka yake dashigen jan'aji bah wlh kaman wani ya haddir,
Dariya nayi saikuma wani tunanin ya fad'omin
Kaman yanzun abun ya faru Ni'ina sanki jasrahhh",
Sake tamke idanuna nayi
tuna magana Dana gayamai na jikina yake so ba nibah,
Hucen daya sauke da kuma yanda fuskan shi yanu dana fadi haka ne ya dawomin,
Ni bansan tunanin ma dazanyi bah"jasra na'am hafsat wai su Anty zulaihat na gidanki ne?
Eh wlh dazun sukazo itah da Anty zaynab kice ankawo maki kayan dazaki rikita mana ya haddir tsaki naja.
Wai inaso Anty hajara ajiyar zuciya ta sauke to lfy lau yanzun dan ta fara gane abunda ta kwalafa rai bazata samu bah,
Anty zulaihat ne ta zagayu ta kwace wayan ta tana fadin in kinye zuciya gobe inganki fa sabuwa dal haba kuna amare kuna cinye mana katin waya,
Bata fuska nayi ina shirin yin magana saiga ya haddir ya shigo ashe Anty zulaihat ta ganshi shiyasa ta fad'in haka,
wucewa kitchen tayi tana mai sannu da dawo wa.bai amsa ba saida ta wuce sanan nazo nima zanbita ya jawune ya tura kofar dakin shi ya maida kofar ya rufe,
"Da kofar ya had'a ni numfashi muka hau maidawa sun'sunata ya hauye yar'blacky nah wanan turaran fah?
Handle din kofar na ruke gam ganin yanda yake sake tura kanshi wuyana ni wlh na manta dazun da Anty zaynab ke nuna min turaran ta zubamin kirjina wai inda zan dunga shafawa kenan kunne da kuma wuyana,
Ya haddirrrrr"
"Ehm numfashi naja sanan nace su Anty zuri'ar na nanfah,
Gida zasu wuce dan mazajen su duk suna waje,
Barina yaye agun ya isah tsakiyar dakin balle ma ballen rigan shi yaye ya cire shi ya cire wandan ya tsaya dagashi sai boxer lumshi idanuna nayi ina maida kaina gefe,
Dan ganin shi danai ahaka ba karamin dagamim hankali yayi ba,
Yayinda tsigan jikina duk suka tashi,
Jin hucen numfashi shi kusa Dane'ne yasani waru idanuna gaba daya akanshi shima kuma ya kara girman nashi yana kara matso da fuskan shi kan nawa hancin shi yana gogan nawa zaki min wankan ne?
Kara fiddo mai su nayi yaja ajiyan zuciya yace Allah Allah jasra kibine ahankali kinje,
Kai'kawai na gyrda mai ba dan nagane inda zancen shi ya dosa bah,
Muje tooooooohhhh yawani jah to din,kaman wani dan isk....gulma na kekiye ko?
bakina na kama yar'dariya yaye sanan ya bud'e min kofar ban tsaya wani jinkire bah na watsa kafafuna waje,
Da kyat na kai kaina daki ba kuwa da alaman dai duk suntafe.
gado na fad'a ina tunanin shin da gaske ne ya haddir yana sona nakasa yarda da hakan.
Na kwashi kusan minti goma a kwance kafin na tashi kitchen na nufa ganin abince mai rai da lfy ne yasani jawo plate na juba naci na kushi,
Falo na kuma na iske shi a falan da kayan shan'iska kaman injuya sai kuma na wuce ciki wayan shi yake latsawa dan'daguwa yayi ya kalleni yace akwai abince?
"Eh"
Samun to nace najuya da kallo yabita shidai Allah na gane ya jarabce shi da kaunan yarinyan nan,
Baisan yaushi ba kuma a ina bah amman yanajin a jikinshi inhar bata tare dashi to yana cikin matsala uwa ubah wanan yanayin da yakeji aduk sanda yake tare da ita,
Jallof din shinkafan da Anty zaynab ta dafa na jubo mai ba laifi ya danyi yaji,
Saukowa yaye daga kan kujeran sanan yace bisimillah kai na girgiza nace nawa,
Bai cemin kala bah yajawo abince ya faraci abince yake ci amman fuskata kawai yake kallo nikuma gaba daya ya takuramin shiyasa na yunkura da nufin tashi hannuna ya jawo bashire nayu ganin inda yaimin masuke a cinyarsa,
Idanunshi da sukai fice'fice na kallah ya wani shagwabe fuska ina zaki?
Tsam nayi sanan nace daki hmmm kinsan da akwai yaji kallanki shike hanani jin yajin amman kice zaki barne?
Ehm"gaba daya abun wani ire kimin in'allah ya kaimu jibe zamu wuce saudiya,
Duk da Anty zulaihat ta gayamin bai hanani jin zancen wani ire ba to kawai nace ina sake yunqurin tashi ki fara hada mana kayan mu,kai na gyrda idona nasan tara kwalah aje spoon din yaye ya zuyudani ina fuskantashi yace baki san zuwa ne?
Girgiza kai nayi alaman ah'a to mai ne'ne inasan ganin iyah,yar dariya yaye yace gobe in Allah ya kaimu yakiji ke kwanan kinje,
sosai naje dadin dayace zani inkwa dan haka cike da murna nace tank u,
6ata fuska yaye yace ba wanan godiya nakiso bah la66ansa ya nunamin dariya nayi ina girgiza mai kai kwantar dani yai sanan ya beni ya danne yana fadin inban maiba ba zuwa gida ganin iyah...
Diyar alkali
17/02/2022, 13:01 - 💃💃: 107
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Naeymatu musah
(Ummuh amrah)
"Allah ne yabashi sa'ar damkar bakina aiko sunsha Mirza dan yai abunda yakiso san ransa abunda na lura shine ya haddir Mayan bakine.
Inhar yasamu bai ragamusu tuna ranan daya dawo nayi yanda yaban wasu zafafan kisses,
Dan kanshi ya saken yana saurin juyawa gamida gyara zamansa wai dan kan inga yanda haddir ya mik'e,
" gefe nima'na maida kaina dan banda karfin dazan iya tashi.
Numfashi nake fiddawa ahankali sanan nada'n juyu nakai duba kanshi abince sa yake hankali kwance ya barne cikin wani hali,
Kumai nashi kyau yakemin birgini yakeyi sanshi"kawai nake,
Nasan tun sanda nake iyah kai'kaina dakin mamie yake min kyau sosai lumshi idona nayi inakara godiya ga Allah bayanshi nasan ba wanda zai mallakamin shi a matsayin miji,
Yakuma juya kumai kaman ba kumai bah.wani tsananin sansane"yasake tasumin wanda haryasani sake zubamai idanu,
Jin'da yai kaman ana kallan shine yasashi kallo shashin da nake dumu'dumu kuwa ya kamani ina kanlan nashi yar'mushi yai ya cigaba cin abince shi,
Shi yasani tun ba yanzun bah jasra na sanshi ya dai dauke hakan da amatsayin shi na wanda yafi kuwa fari dan inbai manta ba insuna wasa da yara sai ta barusu ta zo gunsu ta kalle jafar ta kalle umar hakama hilah sai ta tsaida dubanta kanshi,
Tura plate din abincin yaye sanan ya dubita inkin gama kallan nawa zan tashi,cikin matsananciyar kunya na sake juyar da kaina gefe dariya yai yana janmin kafa yace anaso ana kaiwa kasuwa wlh kibari ingaje da Jan ajin nan minal tai wuff Dane,
"Da idanu na kafeshi jin ya anbace sunan da still ya fad'a ranan hakanan sainaji hankalin ya tashi tashi nayi banko kalle shiba na wuce dakina toilet na wuce narasa ma tunanin da zanyi,wanka nayi na dauro alulan la'asar na fito jallabiya na saka kawai na tada sallah,
Ina idarwa na kwanta anan sai barce,
Sai guraran karfe shidda da wasu mintina na tashi salati nayi ina tunanin irin barce danai jin kiraye-kirayan sallah ne yasani tashi alulah nasake nai sallah,
Sanan na wuce kitchen ina tunanin abincin da zanmana sharp sharp,
Ina shiga na iske leddar restaurant akan kitchen cabinet,
Murmushi ne ya subcemin gaskiya naji dadin koba kumai ya hutashi ne,
Falo na kuma baya!nan dan haka na shiga dakina na fiddo akwatinan Dana tafbata nawane guda biyar ne manya jawo ta farko nayi atanfa ce da shadda,maida itah nai na rufe duk ba dinka'ke ko daya,
Daya na jawo shim leshine da materials namma ba dinki ban jawo sauran bah na maidasu na rufe ganin lokacin sallahn isha'i ne nawce nai alulah nai wanka nafito saida nai sallah sanan nashafa mai da kuma turarukan dasu Anty zulaihat sukace indunga shafawa kamshi yai min dadi dan haka nadunga tutullama jikina har inda ba'aceba nashafa abuna dayar ledar mai gumba da Zuma sai dabino na fiddo itama nan naimata cin towo sanan na mayar dan naji zakin yaimin yawa,
Ganin wata jarka an rubuta tsumi yasani jawuta dan ko agida ina shanta gun ummah itama kafa kai nayi nasha mai'ieshi sanan na rufe kitchen na nufa na sake take away na a plate bance dayawa sabida kayan Dana lafta ma kaina,
Time na kallah karfe 8:30 kawai na wuce daki dan wani jire'jire nake je,
Banko sami daman chanza kayana ba nai'dai-dai a gado ba barce nakejiba kawai ban wani jin dadin jikina ne dan haka in juya nan in juya nan,
Abun fa yazo yafa fin karfina dan wani damshi damshi na faraji ta kasana yar'finger ta nakai na shafo wajan naji wani ruwa mai tsanti idanuna na kara lumshiwa kawai dan tsaban'yanda nakejin kaina,
Ahaka ya haddir yai sallama ya shigo bansan ma ya shigo bah ajiyar zuciya yaja ahankali jin wani kamshi mai sanyi da kuma daga hankalin duk wani mai shakah,
Hanguta yai akan gado ta kudundune da bargo a hankali ya karasa ya zauna a bakin bed din,
bai zaye bargon ba ya dan'fara kiran sunanta jasrah"jasrahhh cikin mugun yanayin danake ciki na janye bargo da saure rumtse ido yai jin yanda kamshi ya dakeshi,
Ina sauke idona akanshi ya sauke numfashi shi likitane koda ba fanne nan ya karanta ba yasan tana cikin yanayin na bukata shi har mamakin irin lfy wanan LAUNI yake,yasan daman lafiyyar mace sai bakar fata,
Idanuna dasukai wani yalo-yalo na zubamai ba ko kyaftawa a hankali ya hayu gadan da kyau.
Inajin jinshi kusa dani kawai na fad'a mai fad'a mai danai unexpected ne yasa shima ya kwanta batare daya shirya ba,
Numfashi na haka saukewa kaman wacce tai tsire,
Shigewa jikinshi kawai nakeyi bai hanani bah sai ido daya kawo ya zubamin, yana sake karanta ta,