← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 26

Sashe 14

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan haka duk saina zama busy kaman banda damuwa ko dan ganin yan'uwana ne oho,
Sai kusan karfe tara sanan na kwace kaina na wuce dakin mamie dan inga Anty zulaihat,nan ma ba laifin bakinta yan'kusa sun isu gaida wa'ind na iske a falo nayi sanan nai uwar dakin mamie duk chan na tadda su inda mamie da Anty zulaihat ke tambayana jikina da sauke nace sanan na kalle mamie nace mata wai ina jameel ne?
Cikin danne dariyarta tace mai zaki musu?
Nace wlh ko baffah bello bazai iyah amsan yaranan bah.kwafah nayi inna tuna sanda suka shigu part din mu dauke da katan jaka mai kyau. Wai happy marriage gift din sune aciki.tun da naga ahaka raina ya bane wani abun ilai kuwa ina bud'e wa saiga creams irisu light up,pure white, white care,pure carrot da sauran tarkacan mai masu lighting skin, aiko dakin kaman zai fashi dan dariya duk da yanayin da nake ciki bai hana ne dariya ba da kuma shan alwashin cin musu mutuce dan haka iyah nakai mawa nace mata wai tsaraban dasu saleem da jameel suka ban kinan aiko duk abun da yazo bakinta fad'a take tana kwashi musu albarka,yar dariya mamie tayi tace shida kanshi ya bada labari wai suna tsoran ki gayama haddir,
Sai alokacin ya fad'omin a rai wlh lumshi idanuna nayi bance kumai bah saima tashi da nayi zaune ganin wasu sun shigu suna fad'in wai ashe amaryan ne ta wuce su a falo basu sani bah jameel k gaya musu,aida saure na sauka gadan nayi ciki mamie na fad'in karfa inje in biye musu nida banda lfy,
Ko jinta banyi na sauka kasa da sauri aiko na hango shi yana bud'e kofar part din zai fita.
Ido muka had'ah ya ko kanne min daya sosai kamannin shi da ya haddir ya fito sosai amman nace wlh yau koda shi'din da kansa ne ba mai raba ni da kai,aguje na fita aiko na sake hangu shi yai hanyan sababbin part guda hudu daga chan baya wanda naji ana cewa achan za'a kaisu hafast.kujimin jasra da wani batu wai su hafsat banda itah kinan,
A hankali kuma ta kuma tafiya dan ba hijabi a jikinta sai mayafi.
bah kuwa a wajen sai karan waya da naji wak'a na tashi a hankali dan gurin shiru ne da bazakaji karan wak'ar bama..
Yar dariya nayi sanan na kuma sand'a ahankali wai dan karma ya ganne ya gudu,
Mutum na hango kwace kan wata farar dadduma banga fuskan shi ba amman nasa ma raina jameel ne,dan haka ina matso wa daf dashi na nace ai saika tashi tunda na gan' maganan mak'alewa tayi dan ganin ya hilal da nayi kuma mukai ido biyu dashi harga Allah sai naji gabana ya yanke ya fad'i.cikin rawan murya nace ya hilal kaine Ashe?
Nai tanbayan bai ban amsa ba.sai kallona kawai da yakeyi ba ko kyafta Ido ganin kaman bai haiyacin sane nace yi hakuri wlh bansan kaine kwace anan ba.jameel nake nimah,
Tashi yai zaune gaskiya ya rame sosai sai hasken shi ya dad'a fituwa nace ya hilal ya jiki,
Yar'murmushin mai ciwo yayi yace jasra Ashe dai zan sak'e ganinki kafi'n akai dakin mugun chan,
Kallan shi nayi sanan nace wah?
Kai tsaye yace min haddir mana hannuna ya kamu sanan yai magana kaman mai shirin kuka yace da gaske ne abunda hajara ta gayamin wai haddir yaga abunda yake mallakina?
A gaskiya inna ce banyi Dana sanin biyu jameel ba nai karya.ko gama tunanin amsa da zan bashi banyi ba yace'look jasra ba kumai daman nasan abunda yake so kinan kinga ko kin tare ba 6ata lokaci zai saki'ki sai in had'a ki da hafsat,
Hannuna na kwace sanan na kalle shi nace ya hilal ka manta kwana kin baya na gaya maka cewa ina da wanda nake so,
Shima ya katse ne da fad'in eh kin ce ni kike so,sai alokacin maganan hafsat ya dawo min dan ni na fad'a mai ne dan karya Karama kanshi wani ciwan, cikin sauri nace ba kai bah yah hilal bakaiba,"mijina naki so,
Shima dariya yayi yace kodan abun da yai miki,to ai nima zan'iya yin mik'i wanda yafi nashi ban fargaba ina chan ina tunanin hanyan da zan gudu ya jawo ne ya fara yunkurin danne ne,cikin muguwar tashin hankali na fara ihu shiku ban tunanin yana majin abunda nake ciwan.bansa yanda akai bah saidai ganin nayi anyi wurge da ya hilal chan baya yaje ya buge da raguwar tayal din da suka farfashe.
kanshi nayi niyyan nufah dan kar 'yazu yaji ciwu nima naji saukan mari afuska ta,a kidi'me na juwu mukai ido biyu da ya haddir fuskan nan tai jazur da 6arcin rai yace mai kuke yi a daran nan jasra?

Kuka kawai nakiye dan mari ya shigeni ban sake samun wata daman ba ya shakeni yahad'ani da bango idanuna ne suka firfutu jafar da yaji shiru ne ya biyu bayan haddir din inda iske ya haddir na niman inda raina yake da saure ya karasu ya shiga rek'eshi kai haddir ja sakita ko kashita zakayi ne?
Da kyar ya jafar yakwace ni a gun ya haddir numfashi na shiga mai dawa,
cikin fushi yace akan shigen kishin ka na banza zaka kashita ehyee?
Ya tanbayan shima ranshi na 6arce.sanan ya karasa ya dago hilal wanda bai wani gane abunda jafar din ki fad'a na yaji ciwo ne,
Kukan kura yai sanan ya shaku wuyan ya haddir wanda ko gezau bai jibah saima kallan jafar daya ke alaman wlh inhar bai dauke hilal ba zai iyah mai dukan da zaikashe she har lahira wlh,

Yarinyar da kakansa ya daura mai aure da ita mahaifin sa yai mai adu'an zaman lafiya da ita ne wai har hilal yake iyah kai hannushi jikinta guri mafi mahinmace.wani huce ya sauke sanan ya kulle idunushi dan ya daina ganin hutan abun a ranshi dan yai imanin ba mai kwantan hilal a gunshi,
Tunda na sami kaina nai gaggawan barin wurin.
dan ya jafar yaga ya haddir ya lumshi ido shine yaja hilal dakita faman shake ya haddir din. Da kyar ya kaishi hanyar part dinsu dan yana tsoran ya kaishi dakin shi haddir ya bishi chan.
Dan haka yana ganin Omar ya gaya mai abunda ya faru yace wlh da ya barshi yai mai shigen duka yanda gobe ba zai sake kallan mai matah bah,

Haddir"Haddir"
bai amsa bai kuma waigo bah hannushi ya dunkule ya kaima bango naushi,nan take ko hannu ya fara zubada jini kawai tunanin irin ukubar da zai gana ma jasra wanan alwashin shine,wlh nayin soyyaya da auran shi akanta,dariyar jafar yaji daga baya yana fad'in wai mai jasra ta bashi ne dazai iyah fidda jinin shi akanta.

Friday,
Jumu'an da zata sauya rayukan mutane da dama wasu da farin ciki wasunsu kuma da akasin hakah,
Ranan da duban nin al'ummah suka shaida daurin auran zuri'ar abubakar fari,

Diyar alkali ce
17/02/2022, 12:56 - 💃💃: 98
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Writing

And

Story by
Naeymatu musah
(Ummuh amrah)

*Cikin gida tunda Anty zulaihat dake taredani tace an daura naji gabana ya yanke ya fadi,dan tun jiya ban yarda na gaya ma kowa abunda ya faru bah ilar toilet Dana wuce dan nan ne kawai zanyi kukana hankali kwance ba Marin ya haddir ya daga min hankali ba sai tunanin da ya haddir bai zobah da shikenan ya hilal zai wulakanta min rayuwata,
Ashe bai kallo na kaman safiya,
Sosai daran yai min tsaye dan Dana ga barce ba zuwa zaiba naji na dauro alulah nakai ma Allah kuka na,
Yau data kama ranan da bazan ta6a mancewa da itaba,duk a dakin iyah nayi shi inda tunda nai sallan asuba naja jannat yar'diyar kanwan ummah nace muje tai mun lalle a part din iyah,har take min tsiya wai dan nece wlh da bazatai lalle bah saina bikin tah sai gurin 12aka gama kuma yai kyau sosai dan sana'anta ne,
Gurin karfe 12:15 Anty zulaihat ta zo sassan iyah data ishemu akan kar a6ata mata daki mutane sun fara zuwa mun gaisa sosai da yan'nijer inda suma suketa mun tsiya wai ko farin amarcin nan banyi bah,
Ban iyah cewa kumai tunda ba wani sabo a tsakin mu bayan baffah murtala da muka sani saiko mijin Anty izzatu sai matan baffah da suka zo suna,

Ke jasra wai lallen ne sai yanzun cewan Anty zulaihat wlh ma munyi saure to maza muje kiye wanka dan sauran amare duk sunyi wanka har anfara ma hafsat kwalliyah bance mata kala bah.
dan zuwan hafsat uku har iyah na mata gurin wai duk dauke ne taki zama bata amsa mata ta juya ta nufi wani shashe chan gefe inda nan su Anty zulaihat sukai taran bikin su mate dinmu ne Dana islamiya da yan'FGC ba laifi duk wacce aka agaya mawa tai kokarin zuwa.

Dakin mamie ta nufa dani ba wasu mutane duk ana waje dan ganin abince ya sauka.

Wata akwati ta jawo mai shigen kyau a duruwan mamie ta fiddimin under wear's farare kal tace maza ki shiga ki wanka k fito ni da kaina zan miki kwalliya yar'dariya kawai nayi na wuce toilet din mamie.

Haddir tunda jasra ta bargun da jan hilal da jafar yayi duk yana jinsu amman tsaban yanda ranshi yake a6arce yasa bai ko nuna alaman da zaisa su gane bah.

Da kyar jafar ya lallashishi ya rakashi har part din shi inda ya tadda fahad da kuma wani friend dinsu mai suna mas'ud tunda yagansu baice kuwa kumai ba ya zura hannu a aljihun jafar ya cire key dinshi dakin shi y juya.duk da kallo suka bishi inda jafar ya girgiza kai yace ma su fahad sun ce abinci kuwa fahad ya amsa mai da har sun watsa ruwa zama shima jafar din yayi sanan yace wlh haddir dan'rainin sense ne,
shima ya mik'e yace bari ya dan'watso ruwan sai ya kwanta yanda zai tashi da wuri yasan wanchan maije kaman John Abraham din sai ya wuce zai kallo su,
Chapter 14 · 0% Book details