← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 26

Sashe 15

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariya fahad ya sake yace wlh har hankalina ya kwanta nasha ni nai laifin dan naba minal number sa?
Ah'a akan shigen kishin shine.
Fahad da masa'ud duk dariya suka sa Shikuma ya fad'a bayi.
Fahad shine abokin haddir wanda suka hadu a saudiya inda shi fahad ke zaune a kano,
Tun sanda fahad yace ma haddir san jasra yakeyi ya musa shi kuma yai alkawarin duk ranan daya zo kano zai nima jafar da maganan inhar ba'ai mata miji bah tofah...

Wanka yai sanan ya kwanta yana tunanin jasra ko tai barce kai karya zo ya jimata ciwu dan cije lips yai sanan ya kuma lumshi idanu sa hannu hilal ne akan kirjin jasra yai imani da wani ne bah hilal bah zai iyah sanadin da za'akaishi prison a banza.
Tsaki yaja indai haka shine so to saida ba'agama ganu ma'anan Kalmar bah dole akwai wata banda shi.

Duk iyah satar 6arce bai sace shiba sai bayan da yai sallan asuba.

Bai farka ba sai 10 dan jafar ma sunyi nisa ta bangaran su bak'i sosai suketa amsa da dauren auran 1:30ne saida yai kwanka sanan ya saka jallabiyar ya nufu dakin nashi ba kuwa sai tarkachan kayan breakfast din da sukaye ta ko'ina bedroom din ya wuce inda ya iske yar'akwati gushin shi ya dafa sanan ya fiddo kayan ciki da suke manya set goma shabiyar,turasu gefe yayi sanan ya Ciro wayan shi minal sunan da yai serving number kinan jiyah.
Bai dauka ba dukda kasu Sittin na zuciyan shi na gaya mai ya dauka amman yak'e,
Sai massage din mamie daya shigo akwai walima da misalin karfe hudu na yamma
17/02/2022, 12:56 - 💃💃: 99
LAUNI NAH
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Writing

and

Story by

Naeymatu musah

(Ummuh amrah)

A chan gefe ta hangusu shida fahad yasha milk colour din shadda gaskiya tasan daman su farare ne amman sai taga yau ya kara mata haske sosai da sallama ta isah sanan ta gaida fahad tace ta gama tana waje.

Bai kallita bah yafita ya dai ga kamanta da jasra sai dai ita tana da hasken fata,

Tunda naji Anty zulaihat ta sakeni nasan ya iso.tun daga kasanta ya bara kallanta har zuwa kan mazaunanta da suka kama rigar kam'kaman mamiyuta haka shape din dinki ya fiddo suranta gaba daya.

Rai ya hade bai min magana ba illah gaba yaye ni kuma ta bishi abaya ina fad'in saidai ya mutu a raina adai rigada angama dashi tunda an aura mai ni,
Murmushi na sake inajin kwarin guiwa akan abunda Anty zulaihat ta gayamin ko ba kumai zan kwatar ma kaina yan'ci.

Tunda muka shigu filin da kyau idanu suka dawu kanmu ba yan'kallo bah ba kuma sauran amare da kuma angwayen ba,

Nima kallan kuwa na shiga yi kayan namu duka ire daya ne har dinkin sosai suma sukai kyau amman sai gani sukai yau kaman ba jasran,
Hilal kuwa jiyai kaman zai jifa da hafsat dukda indai dirin jikine to kaf gidan inka dauke jasra sai hafsat inda jafar ya zauna shima ya zauna dan harga Allah baiso zuwa ba amman mamie tace zata sa6amai a hankali na karasu na sauna daf dashi inda nake a hannun haggu da kujiran dan ma wai mai daukan mutum uku ne inajin kaman rigata zata yage.

"Andanyi raha da kuma rawa sanan aka fara kiran amaren daya bayan daya,
Ya jafar aka fara kira inda dakyar Anty hajara ta iyah tashi wai jire take ji.
Nanku ji take kaman ta shako jasra.
Gashi taga ya haddir sai manne ma jasran yakeyi ,

Kujine da mata ko ina ruwan ta oho,
Haka ma bangaran hilal zai iyah cewa kuwa hankalin shi naga mc da sai angane jasra ce taxama Allan kalanshi.

banda ya haddir da in ya kamashi yana kallan jasran ya wurgamai harara saiku hafsat da gaba daya hankalinta yak'e kwanciya,
Tunda suka zauna bai cemata kalla ba itah ma haka amman su jasran na shiguwa yace dan Allah ta kallah ta ta6a ganin bakar mace mai
Kyau da sura irin jasra?
Banza dashi tayi ranta na 6ace,

Ahaka har akazo kan Anty safiya inda ba laifi duk sun sake jikin su sa6anin hilal da kuma hajara,

Sunsha ruwan kud'i dan ba'abar iyah a baya ba itama duk wana aka kira zataji ta dan'lek'a mai dubu daya da Dari biyar daman ta gama lisafi kuwa ango da amarya 3k amman jasra dubu biyar zata manna musu itah 3k shi kuma 2k
Tunda taje angama saura nasu tace ma mc itah zata fito da jasra har kujiran mu karasu ta kama hannuna yanda muka zauna yasani dan'dafa cinyarsa kafin na tashi tunda ta kai hannuta jikinshi yaji kaman wanda akaima alurar sojah haka yaji da kallo yabi bajajjen kugunta da sauri ya dauke kai yana maida dubansa kan jafar da hankalinsa k kansu jasran duk wanda yakai indanshi kanshi sai yaga jasran yake kallo bai karya ba dan tazama abun kallo ga dan'gida da kuma bak'i dan wasu basu yarda ciwa ita jinin gidan bane,

Anty zulaihat ne taje har inda yake zaune ta kamu hannushi bai musa bah nanfa jafar ma ya tasu yayinda hilal shima ya mik'i aka shiga musu leqe mamie tai manne ammah ummah ta kasa zuwa gun ta daima sauran duka jannat kam banda daukan mu photo ba abinda takiye duk su Anty izzatu da zaynab sunmin liqe.

Hannuna ya kamu ya jani mukar haraban gurin gaba daya,
Ina zaka Kaine?
Banza yai min dan haka naja bakina nai shiru gurin motan shi kirar KIA ya karasa yaja kofan gidan baya ya turani saida na bugu da dayan kofan.

Motan ya shiga ya bata da karfi muka fita gidan bai tsaya ko ina ba sai malali g'r'a da kanshi ya fito ya6ude gidan sanan ya shiga da motan.

Bai ko kallan bah yai ciki ya barne a motah.
Nashiga uku"
Ina'ne nan nasan dai a malali muke to nan gidan waye?.

Ganin duhun mangariba ne yasa na yunkura nima nabi bayan shi.

Kofar na tura falor ne mai katan gaske wanda ya sha Royal chairs masu launin ruwa bulah sai nashiga bin dakin da kallo nasan best colour din ya haddir kinan jin banji motsin shi bane na shiga leq'ah d'akunan kofar farko kitchen ne sai mai kallanta kuma store ne wanda aka shaq'e shi taf da kayan anfani.

Yar corridor dana gani nabi wani dakine a farko ba ko dar na tura bashi a ciki bedroom ne mai shigen kyau shima yaji furniture masu launin purple bansan sanda murmushi ya kufcimin nasha alwashi a raina wlh duk yanda yasu zaman namu ya kasance haka zai kasance ko dadi ko akasinsa,
Ciki na shiga na rufe kofar dakin nashiga dubawa kumai sabone wardrobe na
17/02/2022, 12:58 - 💃💃: 100
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

By
Naeymatu musah

Godiya nai mai tarin yawa ga masoyyan book din launi nah wanan page din naku ne😘

Book dina free book ne🤷🏻‍♀�

"Ban wani tsaya jinkiriba na nufi hanya da niyyah wuce shi baya ya jawuni ya fallamin mari daya sani tuna ya haddir nefa ba ya hilal bah.

" zafi ga haushin ya raboni da yan'uwana ya kawuni nan dan ya kashi yasani bud'e baki da iyah karfina na sake ihu wayyo Allah na nashiga uku na lallace Allah kana gani wayyo iyahtah abunda na dinga fadi kinan ina buga kafata a kasa,
Takaice ne yasake kamashi ya nufuni na kwasa da gudu ina danna ma kofar key,

Yar'dariya kawai yai a fili ya furta sai shigen tsoran tsiya.

Daki ya kuma kallan wayuyin sa da suke akashi ne yai kaman zai dauka sai kuma ya wuce kawai wani restaurant ya tsaya yai ci abinci sanan ya futu.

Motah yagani ya rufe nashi tsaki yajah yana mamakin rashin tunani wasu mutanan hi'ango yaji murya ta bayanshi oh minal ya kk lfy lau wlh an daura aure lfy'lfy lau wlh.

Cikin danne abunda ke damunta tace hala kaza kazo siya?
Ta me?
Shima ya maida mata da tanbayan wani fari da ido tayi sanan tace ta amarya mana,

Yace wlh kuwa,dan 6ata fuska tayi sanan cikin kauda zancen tace ko zaka kaine nimah inga amaryan?
Kallanta yai na yan'second ne yace why not as a friend.

Dukda taji ba dadi amman ai ya gama mata kumai inhar tai nasaran zubamata maganin akan kujira ai shikinan.

* Yana gaba tana biye dashi har yai parking ita kuma ta bar motan ta a waje.

Jasra kukana nasha sanan naje na wanku fuskata na dawo na kwanta ba wayata ba kumai ammah ya haddir ya cikah mugu wlh jin alamun shi yasani sake Jan numfashi ina kai kaina polo sosai yai min kyau yau har nakije ba wacce ta kaini sa'a a duniya amman nasan ga mutane suma haka zasu gane"azahiri kuwa bansan irin zaman da zamuyi ba ina sansa banji zan iyah abubuwan Dana dau danmaran yinsu,

Da kallo take bin ko'ina ba laifi falan ya birgita kallan time tayi karfe tara murmushi tayi na sanin ciwa ba wanda za'ai ma haka a daran auransu ranta bai 6arce bah.

Dan kallan haddir din tayi tace wai ina amaryan kasan sauri nakiye fah kawai dan kar'yazu ban sami zuwaba shi yasa na biyuka da fatan bazan 6atama amaryanka raiba.

Okw bari yanzun zata zo wuce yayi sana tai saurin fiddo maganinta a yar'jakanta ta nufi 2siter ta barbad'a maganin ta kuma ta zauna tana fatan ta zauna a nan.

"Jasra knocking din kofar yai dan ya murd'a yajita a kulle" ke k zo k bud'e kofar nan.

Bansan ma yanayi ba dan zuciya ta chan ga begenshi da kuma san sake ganin shi kafin gari ya waye.
Naji ana dokan kofan da karfe cikin tsoro nace waye?
Yaban amsa cikin fushi da fad'in "ubanki ne"
Baki na kama nace kaima ai nakane na fad'a ina murgud'ah mai baki tsaf yaji abunda tace amman shi yanzun ba wanan ne a ranshi ba ta fito ya sallami minal koya samu ya kwanta dan gaba daya agajiye yake,
Chapter 15 · 0% Book details