Sashe 13
Launi Nah Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sosai angwayen sukai kyau inda suka dau wanka da bakar shadda wanda ta haskasu sosai daman abunka da zuri'ar farare.
Gaba daya ba wanda bai mamakin irin murna da farin cikin da yakasa boyewa a fuskan haddir bah.
Fahad na mai tsiya wai yaga yar'baka ya rud'e.nan yake gaya mai yai mai shigan sauri dan wlh da abun yazu a rashi ko takanshi bai yiba suka cigaba da sallaman mutane,
4:30pm
Sosai filin cikin gidan aka kawata shi da manyan runfuna gefe daya kuma wasu had'adun Royal chairs ne mai zaman mutum uku guda biyu aka aje awajan Gaskiya decorated yasha kudi dan gurin ya kawatu matukah sai gefe daya nan'ma na iyayene.
"Jasrah"
Gaskiya zan'iya ciwa tunda nike ban ta6a kwaliyya mai yawan wanan bah dan iyakata mai powder sai janbaki dan haka sai naga kaman an sakeni gashi kayan makeup da akai using dasu sun karama LAUNI na kyau.
Shiba bak'i ba shiba chocolate bah.
Kuwa sai yaban kyan danayi suke niko banda yak'e ba abinda nakiye dan nasan suna ganin su Anty hajara da safiya shikinan duk munina zasu gani.
Kawar mamie ne ta Iso tana fad'in wai wacce kwaliya ce haka daxa'a ce tun 3har yanzun shiru?
Anty zulaihat itama data dau wanka da ankon da zaynab tai musu yar'hilal yayan safiya itah ce ta dau nauyin musu anko su uku sai Anty zulaihat tai musu jaka da takalmi iri daya.
Kansu a had'e yake ba ruwansu da fad'an iyyansu.
Watah material mai shigen kyau maroon colour Anty zulaihat ta fiddo min tace jasra maza kisa dan gashi kinje wai momy saudah nata balakin kina 6ata ma mutane lokaci tsaki naja jannat na tayani tace gaskiya matar nan batai bah k kadai ake jira dan ya haddir ma yana gun iyah
17/02/2022, 12:53 - 💃💃: Sosai gabana ya sake yankewa ya fadi wai ni'da ya haddir gida daya kuma a mazaunin miji da mata sai naji abun wani nasan inai mai marayan so.
Amman shi bai sona da nai katarin yanda ya hilal k sona shima yana min koda kwatan-kwancin shine da bani da matsala amman shi mai rin LAUNI nama basu yake bah.
Rigar doguwa ce gashi tasha ado kallan wayan Anty zulaihat dake ta kara nayi ganin mamie ne yasani dagawa daga chan naji muryan ummah na fadin wai halitta za asake min ne?
Aida sauri na aje wayar sanan nafara kokarin sa rigar dan kallo daya nai mata nasan zata matsine amman ban ce kalah ganin lokaci na kara wuce aiko da kyar ya sawu dan ya matsine tsam a kuguna ahaka akaja zip din.
Wasu high hills masu dan'ma daidaicin tsawo Anty zulaihat ta bani nasa golden colour.
Sai yar'jakata itama golden sosai colour yasake fiddo ni ahaka muka fita bayan an dan kara gyra min kwaliyar ta baya muka nufa sana jannat ta nufi part din iyah ta tadda itah tana shara wai an 6arta mata guri da shinkafa kuma kuwa yai gurin walima shine taki ragiwa kafin asake dawo wa
17/02/2022, 12:56 - 💃💃: 96
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
LAUNI NAH🙎ðŸ¿â€â™€ï¸?
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
Bah editing☹ï¸
Naeymatu musah
Godiyah mai yawa momyn ashraf💃ðŸ¼allah ya biyaki.
*falo ne mai girma gaske anyi mai decoration da balloons pink and White wurin yai kyau sosai gah wani table mai kyau da aka daura cake guda biyar da sauran kayan shah,
Hannun shi ta jawo kusada table din daza'a yanka cake din sanan ta jawo mai kujera ya zauna.
Dafe kanshi kurum yai yana karema minal din kallo tai kyau harta gaji tana sanyi cikin wata had'add'iyar purple gown mai karamin hannu inda daga kirjinta aka sa mata farin net.
Kirjinta ya fito sosai ta ciki duk da kanshi da yaji yana juya mai bai hana idonshi hasko mai ta jasra ba randa tasa jallabiyar mazan nan.
Dan kauda zancen yai gamida duba wayan hannushi da ketah faman ringing mamie sunan daya gani kinan akan screen din wayar bai dauka ba jin wata sassanyiyar kid'a daki tashi mai taushi.
Kujeran ya tura baya yana mike'wa wayan ya maida aljihu sanan ya kalle minal dake tahuwa gurin shi cikin tafiyar Jan hankali,
Kallan time yayi yace zai wuce 6ata face tayi cikin shagwaba tace tun yanzun yace eh mamie na kira nah owk mu yanka cake din saika wuce hannushi dafe danata aka yanka cake,
Yayina rufaida ke gefe tana daukan su hutuna gaba aya fuskan haddir ba fara'a ko kad'an sai yar'yake dayake yi.
guda uku ya yanka sanan yace zai wuce ta sake shagwabe fuska alaman tun yanzu,
*Yace yana sauri ne dan go6e ne daurin auran shi da gaske,
Dukda tasan da maganan ammah ta dakita zai aure wata ba itah bah,
Sanan yake iyah gayamata tasan haddir bai iyah karya ba ko kwana'kwana tun sanda ya gane tana sanshi yafito direct yace shi bai ra'ayinta gaskiya ta waye da yawashi yafisan macen da shi zai fara saninta koda kiss ne balle akai gah uwa'uban dan shi ba yaro bane duk alamun da minal din ke nuna mai na su sa6a Allah ne,
Kuma yace shi yana ruk'un Allah kar ya jarabeshi da yin zina ko bashi a haiyacin shi balle kuma yana cikin hankalin shi,
Kuka minal ta fara tsakaninta da Allah dan yanda take jin haddir a ranta bata jin ko matan nashi zata iyah saurara mawa balle wacce aka ce ya fara so,
Lallashinta ya fara gamida fad'in aishi tun farko yace su aje maganan so.sai friendship amman take sosai ya lallashita daga karshi ya6ata gift din daya zo mata dashi sakarkace a gidanta inda akai mata shape din heart sosai sark'an taja hankalinta harta bar kukan data fara,
Rufaida tunda ta daura Idonta akan haddir taje koda uwarta yake soyayya saita raba su,
Balle minal dan haka maltan da suka zuba ma maganin malam dinan ne taje kitchen ta tultule a sink.sanan ta dauko wata ta dan 6ud'eta kaman yanda sukai ma wanchan.
Sanan ta had'umai tarkace gamida saka yar' shot note aciki.
Sosai itama kyautan yai mata kyau wanda kallo daya zakai mai kasan naira tai kuka,
Ahaka suka rakashi har inda ya parka motan shi minal na dad'a jadda da mai akwai Malta shi na nan pls karya ba kuwa tunda yace yana sauri,
Kau kawai ya gyad'a dan ya kusa ya daina jin warin turaranan nai mai daga mai hankali,
Jasrah,
Sosai tasake jikinta barin ma da anti zulaihat tazo da kuma yaran kanin ummah da na yan'uwa saninta da suka zo suna fadi'n dukda angaya musu a
17/02/2022, 12:56 - 💃💃: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DZYH4x3i5EYI561r62Qp10,
97
Duk da angaya musu a kurraran lokaci bah matsala dan akwai ankon yar'kanwan ummah mai suna jannat da za'ayi nan da sati biyu kuma duk anyi anko ciki kuwa harda ni dan mamie zaynab taimin kafin faruwan wanan lamarin.