← Book details Launi Nah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 26

Sashe 2

Launi Nah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amman zuciya batada kashi tunda har yafara romance din mace.Dan aranan da yadawo ya ganshi sanda yake matse jasra baisan abun yai nisah,
Wai kai lafiyanka kalau kuwa?
Iron wanan dugun tunani fa ba'asanshi?
Kai jafar ya kad'a kai nake niman ma mafutah dan gaskiya yakamata ace munada iyali yanzun,
Kai'dai,Amman ba nibah wlh bansa ace hadi za'a mana da yaran nan,

To aikai kana da maisanka?
Wa?ne ah'haba dai wace ?

Tafiya suka fara jafar yace jasrah mana!chak 'ya tsaya jin shiru yasa jafar juyuwa ganin shi har lukacin kaman wanda aka sama magana yasashi fadin sorry hajara nake nufi,
Au wlh karkasa injima yarinya ciwo wlh,

Wai wacce hajaran,
Ganin sun isu part din mamie man haddir din yasasu dole barin zancen,
Shiga sukayi da salama.
Watah duguwar mata ce zaune a kujera da chabzaha a'hannuta ta amsa musu sallaman,

Jafar ne yafara gaishita.amsawa tayi cikin kulawa halan Abdul yaje islamiya ne?
Eh wlh ai da yanxun kajeshi...cikin sanyi haddir yace Mamie anwuni lfy'ban wuni ba haddir wai sai yaushi zaka denah dagamin hankali?kodan kaga mahaifinka baya Raye...Sam ya sauko ya kama hannuta mai kuma nayi,

Ace harka kwana ka tashi a gidan nan ka'kasa zuwa ka gaida mutane!
Wlh Mamie hutawa nake,
Ai'burinka kaje an zage ni ko?
Ah'a wlh yanzun duk jamu da jafar, au nan ka fara zuwa kinan?
Ah'a dazun naje gurin hajiya iyah.

To maxa inkun dawo ka tsaya anan din,tashi duk sukaye banda haddir da jikin shi yai sanyi....bare muje mu dawon;to kawai tace tana mai bin bayansu da adu'ar shiyah.

*************
Mukuwa direct NDC mukaje dan'anan anti zulaihat ke aure,taita murna da ganinmu Dan mukai wata biyu rabon mu da gidanta.
Anti zulaihat dakin su daya da ya haddir dan itah k binmai.munfi shire da itah a kaf yayunmu mata uku da sukai aure Dan yaran Mamie sunfi yan'dakin su anti hajara hankali inka dauke zakan daki;wato gwarzon zuciya nah, haddir......

Managed pls ........
Am sick wlh mura ya kamani🤧
16/02/2022, 22:09 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Naeymatu musah.

10-11

💞Anti zulaihat ne ta dafane,yar' beauty gidanmu yane;fuska na 6atah anty wai inah mu'aleem ne?
Wlh sun fitah da dadyn shi.owk ace haddir ya dawo?
Eh shikaran jiyah good.emmm wai anti hafsa fah gatachan tana ba baby madara a falor.owk kawai nace bari nima inje tunda Nazi m ban dauketa bah,eh naji wayan dawo k zauna.
Mai k damunki madubin acikin zuri'ar alhaji Abubakar fari.

Yar murmushi nayi gani hafsa dawo da baby dakita yunqurin zuwa gurina hannu nasa amshita.barin in dauraye kwanukan kitchen,yauwa yar lukuta gidanmu,dariya mukasa banda hafsan da ta,hau buga kafah ah'kasa anti kinga k bare wlh jasra tafine jiki fa,
Kawai Dan tafini tsawo ne,eh haka maza Dan Allah k daure sai k daura muku Abu mai sauke akwai magana da zamuyi da jasra,owk.magana kuma anti?
Eh jasra ai kinsa kanin dadyn su baby,eh,to shine yasami shi damaganar yana sanki to.shine nace bazan gaya maki'ta wayaba sai kinzo,
Chab anti wanan mai shigen kallon tsiyar wlh ba dai nibah,ke bafah shamsu ba.Muhammad fah, Baku sanshi bah ranan kun fitah kinan ya kanki koda su maryam da safiya,yace ma dadyn su baby bakar ciki,to nama bashi numberki,nace karya kira sainai muke magana.
Wlh anti banji zan soshi kar'in6ata mai lokaci.ohh saboda hankalinki na kan haddir ko?
ido na waro!anti haddir kuma?
Ah'a jafar anti tai ban amsa cikin fushi;k maida hankalinki a inda akan San darajarki jasra haddir yayana ne.Amman nasan halaiyarsa da taki akwai banbanci,karkija ya 6atamiki rayuwa a banza,wlh anti ba sanshi nakiba,to mai yasa duk sanda za'ai maganan shi,saikin lumshi ido kin natsu.kardai kmah irin halitarsa gariki?
Bangani tanbayan bah.wacce irin halittah ce dashi;bayan kuwa yasan yafi kuwa fari a cikin gidanmu.eh ai bazaki ganeba yanzo.amma wlh kkah sake kika numa mai watah alama kinshiga uku'dan kinsan yafi kuwa agidan raini hankali,yakuma sami daban da zai dunga taba maki jiki abanza,
Sai kissakko muce,
Tunda yau kin zama yar'gatan anti zulaihat.saukowa nayi ganin mutumina ta girka murmushi yake nayi Dan abun ya futamun arai kardai,maganan anti gaskiya ne yagane 'ina'sanshi,ne ''kai ah'a yaushi ma yazauna kuma ma,ai ba shiri muke dashiba,wai anti mai kika gayama jasra taketa tunani,gaskiya mana ! kanin dadyn su baby ne yace yana santah....ehyeee anti badai shamsu ba?
Eh shi a Lagos yake aiki,

****************
Bayan sunfita kai tsaye part din su jafar suka nufah,jafar yana da kanni hudu,akwai safiya da kuma omar,sai Aisha.da sada,duk yayan baba habibune,
Da sallama suka shiga suku' sami baba habibu bai fitah ba'ahaka suka shiga kuwanne,part daman part shidane a gidan,
Inkasa dana hajiya iyah,na matan guda biyarne.
Dayan bayan data suka zaga dakunan namune karshin shiga Dan saida sukaje masallaci sukai sallan azahar sanan suka shiga part din mu,saleem suka samu a falor ummah tana kitchen Dan firfito da abicen data gama hadawa.jerewa tayi sanan ta karasu ciki, cikeda fara'a' ah'a haddir saukan yaushi,a sannuku da zuwa cikida kunya haddir ya zamu yagaida ummah mun samiku lfy.lfy lau wlh.ya karatu ya'amsa da alhamdulilah,to maddalah.jafar ko karasa ga abinci chan,sanin da jafar yai na ummah ba baya bace indai agun girki ne.ya mike yana cema ummah yanzun kuwa to,bari inyi sallah to afito lfy cewar haddir daya kasa motse.
To malam nidai nai gaba saika zo,Dan bazan tsaya fulaku bah,
Saleem ne ya matso yaya haddir kallah nan kaman wata yar'gad'a ko yafada yana mikama mai wai jasra data manta dashi ankan dining,jafar ne ya kwalama saleem kirah zokaban fuck,sakanma haddir wayan yaye yai kitchen, jin sautin wakar yan'kasan Morocco tanabin wakar gamida jijigah jikinta cikin wani salo da kwariwa take kad'a kugunta zaman shi ga kara gyrawa sosai wlh yarinyar nan shidaniyace yanda take sarrafa Nikita kaman ba kashi sai tsoka,
ga wani irin fadi da kugunta yaye kasancewar tasaka bujene mai fadi sosai Amman hakan mai hana hankalin duk wane mai kallo tashiba,maida donshi saman kirjinta yaye ganin yanda take kadasu,tacekin wayan yaji muryan wata tana fadin to ummah kinsamu kanwar shakira a gidan nan.cikin sauri ya goge video gaban shi na fadi yasan ko shid'an bah isah ya kushi jasra ta fanni kirrarta ba,ka wai bakinta ne yaiyawa.....

Managed pls......
16/02/2022, 22:10 - 💃💃: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
LAUNI NAH🙎🏿‍♀�
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Naeymatu musa.

12-13

💞but yarinyar ta hadu tah ko ina,samun kanshi yai da bincikar wayar jasran.gallery ya shiga ganin akwai pin,yasashi kifah wayar,yanufi jafar da ya kusa gamawa da plate din white rice da jar miyar da yasha kifi,
kujera yaja saleem yai saving dinsa.
Bayan sun gama ummah ta fito har kungama?
Jafar ne yabada amsa da eh ummah to gashi abbanku bai dawo ba,ba komai zangansu anjima bayan isha'i.to maddala bare muje to ku gaida iyyanku wlh banda part din iyah ban leqah ko inah bah,to'yauwa jafar inkaga saleem kace ya kiramin jasra a waya,ah'a basu dawoba wai?
walahi tun 11suka fita sunje gurin zulaihat Amman gashi kusan 3basu dawuba bayan sunsan dukar gidan nan,

Sai hakuri ai'inje haddir bare muje ummah to.suna fituwa mukuma muna shiguwa gidan.
Kuramata ido yai ganin suturar data fita da ita bada ita ta dawo bah,wata ruwan madara doguwar abaya tasa Amman ta d'age mata Dan ana ganin sharabarta.

Jasra kinga su ya haddir a kufar dakin Mamie,daga kaina nayi Dan gaba daya atakure nake,dan baby ta 6atamin kayana agidan anti zulaihat, shine nasa rigarta maganan gaskiya nafita tsawo da jiki shiyasa kayan suka dagemin,uhum to mai ruwan na dasu?
baki gaini da gaske ne ya haddir yafi kuwa kyau a gidan nan?
Tafiya muke Amman na dago ido cikin sa'a kuwa muka hada ido'dashi kauda kaina nayi gabana nafaduwa,wlh ba wani kyau sai shigen Jan le6e uwah baxawarar kyaunwa,aiko hafsat tasa mugun dariya ganin mukusa yasa ta dawo daidai,
Hadi girar sama data kasa nayi,ina wuniku muka gaida su Amman dan wulakanci mutumin nawa yawane kauda kai kaman yaga kashi,ya jafar ne ya amsa mana gamida da mana fadan wai mundade,hafsat ce taita bada hakure,Niko duk na kusa gani sai karemin kallo yake,gashi ya daure sosai daman shi ba fara'a yake manaba.wucewa sukaye mukuma muka shiga gun Mamie, ah'a jasra daga inah kuke da uwar ranan nan?Mamie wlh nagaji gidan anti zulaihat mukaje ga sako ta bayar a kawo maki.
Yauwa maza jeki ajemin kan madubi.cikin naje na aje sakon, Mamie bare naje na watso ruwa,
Ah'a nan ba bayene?akwai to maza kije dakin zulaihat na'da' ki wanka.to Mamie akwai abinci?
Eh acicin kawai inji ya hilal dake shiguwa,baki na turu gaba wlh Mamie k gayama ya hilal wlh banso,hilal ka fita idona wlh maza jeki wanka.
Hafsa k saiki anfani da bayina,ah'a Mamie bare inje naga sai kirana momy kiye.to maza gaskiya kai hilal kiramin haddir a waje kaman naje muryuyin su,eh hafsa tace mungan su a waje, fitah hilal yai shida hafsa emm ya hilal Dan ban aran chargern ka,k turomin jasra anjema ta amsan maki,wucewa yai ido hafsat ta bishi dashi Allah yagani tajema asan shi Amman ta lura kaman hankalin shi nakan jasra,

Ajiyar zuciya tayi,cikin sanyin jiki tai salama a part din nasu ba kuwa a dakin sai TV dake kara,
Zama taye kan kujira gamida ture daurin daukwalin kanta baya,hajara ne ta fito daga dakin sanyi da rigah iyah guiwa da hulah akanta,k wai ina kukaje?
Gidan anti zulaihat to yana jikin yai sanyi,gajiya ce kawai,owk kinga ya haddir?
Eh'fituwan momy cikin shigar atanfa.momy irin'matan nanne masu shigen San ya'yan tsiya shiyasa tarbiyarsu yafita daban Dana kuwa yaranta biyar,Omar ne babba,sai maryam tai aure, hajara,sai,hafsa itace auta, zama tayi kusa da hafsan tana shafa kanta har kun dawo,eh'to maza ki watso ruwa kizo kice abinci,yauwa hafsa ina kikaga ya haddir din ne, wlh tunda yazu bai bare nagan shibah.
Momy tai murmushi ai kina barce dazun yazo..kai momy maiyasa baki tashi nebah?
gaskiya INA matukar so inga kin aure haddir Dan ganin yanda uwarsa zatayi,tahbe'ta ishe kuwa da dagah kan tsiya,kinaga zai'sone,ne momy wlh ko yanaso ko baiso,murmshin jin dadi hajara tasa gaskiya momy nai sa'an uwah.
Chapter 2 · 0% Book details